Sashe 52
Katanga Complete Hausa Novel · about 8 min read
Had'uwarsu ba ta wuce zama cin abinci a dining ba, wanda Hajjaju ce ta tilasta mata zaman, tun ba ta sake ba har tazo ta sake gaba d'aya,to sai idan taje mishi shara idan ya dawo falo za ta gyara bedroom in, ta rasa me yasa zuciyarta take buk'atar kusanci da tasa zuciyar har take doka mishi a duk sailin da ta ganshi ko taji muryarshi,ko giccinsa ko takunsa.
A hankula ta jishi yana shiga cikin zuciyarsa yana samun guraben da Rj ya bari cikin zuciyarta,ko kad'an ba tayi tunanin Rj ya bar space cikin zuciyarta da har wani zai fara tunanin shiga ba sai da zuciyarta ta fara dokawa Aashiq,taji ya cika ko ina ko k'aramin guri bai bar mata ba bare gurin da za ta shak'i iska, ya cika ko ina taf da sanyayyar k'aunarsa wacce tayi mata kamu ba d'an kad'an ba domin ta kaita k'arshen tik'ewar tik'ewa.
Ko da wai ba tayi tunanin littafin k'addararta zai bud'e mata wannan page in ba, page in fad'awa soyayyar wanda ko kallo ba ta isa a gurinsa ba, gaisuwa ma idan tayi masa sai yaga damar amsawa itama amsawar kamar an mishi dole,kullum tunaninta ta ina za ta fara duban wannan page da idon basirar da za ta fahimci abinda ke ciki ta samu damar cinye jarabawar cikin sauk'i,kafin a kuma bud'o mata wani sabon shafin.
。。
Yammacin yau zamu iya kiransa yammacin da sam taji ta gundura da shi ko kad'an ba ta jin dad'insa,jiya Yusra ce ta zo suka huni suna shan hirarsu cikin farin ciki, shiyasa yau in ta jita a takure,ga Hajjaju bacci ya kwasheta kuma ta gaji da danna wayarta da Hajjaju ta saka Aashiq in ya siyo mata ita,ji tayi tana son shak'ar iskar waje ba irin ta cikin falon ba don haka tayi fitowarta waje tana kallon korayen fulawoyin da aka k 'awata harabar cikin gidan da ita, jikin wata pulawer da take bada ruwa ta k'arasa tana sanya hannunta cikin ruwan, a hankali ta fara jin nishad'i har da sakin murmushin da ba tasan tana yi ba.
Da k'afa ya fita saboda iyakacinsa gidan Baffa ne da na Baffa k'arami, sai gashi sun shigo da Aasad yana gaya mishi cocain in da yace a kawo mishi yau da daddare zaije ya anso ya kawo masa, duk da yayi mamakin baice har da giya ba, don yaci ace wacce ya kawo mishi ta k'are duba da yadda yake shanta amman baice komai ba ya bari sai ya kawo mishi cocaine in sayi maganar.
Lumshe idanuwansa yayi ya kuma bud'esu akan Nusrat yana jin wani irin abu da yake fusgarsa zuwa gareta bai san sanda k'afafuwansa suka fara takawa suka nufi gurin da take a tsaye ba.
Ganin inda Aasad in ya nufa yasa Aashiq d'ago kanssa don ganin gurin, saboda shi kanshi a k'asa yake.
Doguwar riga ce a jikinta, wacce ta amshi kalar fatarta ta kuma zauna a jikinta, zai iya rantsuwa bai san tana da wannan sirrin kyahun ba sai yau d'innan,sabili kuwa da kullum cikin hijabi take duk kwa da fad'an da Hajjaju take mata kan saka hijabin ko da yaushe har ta hak'ura ta k'yaleta ganin ba ji za ta yi ba, yau d'inma bai san me yasha kanta ta fito a haka in ba, ji yayi zuciyarsa tayi zafi ransa ya b'aci musamman da yaga irin kallon da Aasad yake mata yana nufar gurin da take kamar wanda saitin kansa ya kunce sai lashe baki yake kamar wani tsohon maye, wata gigitacciyar tsawa ya doka mata had'e da fad'in ta b'ace masa daga gurin, a firgice ta d'ago don ita ba ta san da shigowarsu ba sabili da hankalinta ba ya gurin, cikin idon Aasad da ke gab da k'arasowa inda take idonta ya fara sauka, wanda yaji wani irin jiri da zazzab'i zazzab'i da ya kamashi lokaci guda saboda k'wayar idonta da ta sauka cikin tasa, kafin ta janye idonta ta mayar kanAashiq da ke wani irin huci da fushin da ba ta tab'a gani akan fuskarsa ba, da wani irin sassarfa ta juya ta bar gurin ko waigowa ba tayi ba tana jin Aasad yana fad'in "Ki tsaya don Allah"
Ita kuma tunanin inda tasan fuskarsa da muryarsa ta tafi.
"Me yasa ka koreta?"
Yake tambayar Aashiq in da wani irin fushi akan fuskarsa, baice masa komai ba ya rufawa Nusrat baya,yayin da Aasad shima yabi bayanshi,yana k'ok'arin rufo k'ofa ya sauke masa rikitattun idanunsa had'e da fad'in.
"Ko da wasa kada tunaninka yasa k'afarka ta tako cikin gidannan."
Saurin rik'o hannunsa Aasad yayi had'e da fad'in.
"Mutumina yaushe ka shigo garine babu labari? ai dole kayi kishi akan wannan luu luun zinaren da zaka bani aro da na d'and'ana duk da daa son aure nai mata don ta tsayan a zuciya."
D'aya hannunsa yasa ya naushi bakinsa nan da nan kwa ya fashe kafin yace.
"Yaushe banzan tunaninka zaisa kayi mini wannan kallon,da ace ina da dama da tuni na rabaka da wannan halayyar akuyoyin shine ni zan jefa kaina a ciki? Ban san har iya haka ka tsane ni ba Aasad,abu na k'arshe kada ka k'ara nunan fuskarka."
Yana kawowa nan ya fisge hannunsa had'e da doka k'ofar ba ya tunanin ta sameshi a fuska, da baiyi saurin ja baya ba kuwa da tabbas za ta sameshi a fuska, juyawa yayi cike da b'acin ran Aashiq in duk da danneshi da yake yi saboda yana da buri akan Aashiq, alk'awari ne bazai barshi yaji dad'in rayuwa ba.
"Kai kuma kai da wa?"
Cewar Baffa k'arami yana kallon Aasad.
"Ni da Aashiq ne"
"Sau nawa zance ka dinga danne zuciyarka akan Aashiq domin fushi babu inda zai kaimu."
"Da bana dannewa da bamu kawo yau ba, da kuma yau anyi hargitsin da ba'a tab'a yi a cikin estate innan ba, yace kar na kara nuna masa fuskata."
Cike da salllalmi Baffan yake kallon Aasad in yana ganin zai rusa musu damarsu akan Aashiq in kafin Aasad in yaci gaba da cewa.
"Kada ka damu Baffa, shi zai nemeni,zai nemeni da kansa a daren nan kuwa."
Yana kawowa nan ya bar gurin mahaifin nasa,na binsa da ido.
。
Wani irin tiriri zuciyarsa take masa, sai juyi yake akan gadonsa ya kasa bacci ko kad'an, gashi bashi da wani abu da zai sakashi baccin, kuma bai jin zai nemi Aasad yadda zuciyarsa take tafarfasa akansa, sai dai yau tabbas yana jin zaiyi abinda bai tab'a yiba wato shan wani abun maye a waje, a hankali ya kunna hasken wayarsa da ya nuna masa karfe daya na dare, mik'ewa yayi tsaye yana zira jallabiya had'e da kiran wayar khalil.
Farkawa tayi tana jin k'ishirwa kuma ta manta ba ta shigo da shi ba don haka ta fito falo don ta sha, bayan ta sha ne sai taji kamar har da yunwa don haka ta nufi kitchen kai tsaye.
Inda ake ajiye muk'ulli ya duba bai gani ba, ganin haske a kitchen da kuma motsi yasa shi nufar can, tana tsaye tana goge hannunta, tun dosowarsa kitchen in tajiyo k'amshinsa da takunsa cikin k'irjinta, rintse idonta tayi tana jin yadda zuciyarta take doka masa kafin taji sautinsa.
"Ke ina key?"
Yi tayi kamar ba taji me yace ba,ta juya za ta bar kitcen in ya fisgota da hannu aya yana had'ata da bango...
Game da wacce ta haihu ruwan nono yak'i zuwa.
1-Habbatus sauda a dafa a shafa a nonon
2-Hulba a dafata asaha kofi biyu kar a barshi ya huce
3-Na'a Na'a a dafata asha kofi biyu
4-Al-yansun idan kikayi sha[6/8, 6:01 PM] Rabi: 40
Sauke mata rikitattun idanuwansa yayi yana jin b'acin ransa yana dad'uwa, take mata k'afa yayi had'e da fad'in.
"Ko da wasa kada k'afarki ta kuma taka harabar gidannan, in ba haka sai na kakkarya su, kuma in aka danna k'ararrawa ki tabbatar kin lek'a kinga waye, idan kika ga fuskar wancan mutumin ko wanda ba ki sani ba kada ki sake ki bud'e."
D'aga mishi kai tayi,idanuwanta suna cikowa da hawaye don taji zafin take mata k'afar da yayi.
"Ki bud'e baki ki amsa mini."
D'ago da idanuwanta tayi ta saukesu cikin nasa, saurin janye nasa idon yayi don bai cika son mutum yana kallon cikin idonsa ba, ba ma ya bari hakan ta faru itama shammatarsa tayi har sai da ta motsa zuciyarsa.
"Toh"
Tace da muryarta kamar za ta fashe da kuka.
"Ki bani key."
"Kafata"
Ta fad'a don ta kasa jurewa har lokacin bai d'aga mata k'afar ba kuma sai rad'ad'i take mata, d'auke k'afar tasa yayi daga kan tata yana sauke idonsa a kai yaga yadda tayi jaa sosai, ji yayi zuciyarsa tana umartarsa da yace mata sorry amman yaji sam bazai iya ba.
Saka mishi key in tayi a hannunsa had'e da fad'in.
"Zab'i ya rage naka walau kaje kasha abinda zai fitar da kai daga hankalinka kayi bacci cikin fushin Ubangiji walau kaje kayi sallah ko ka d'au Qur'ani kayi bacci malaiku na gadinka cikin rahamar Ubangiji."
Tana kawowa nan tayi saurin barin kicin in duk da d'ingisa k'afar da take yi don sosai take mata zafi, a d'an corido in da zai sada ka da bedroom insu ta tsaya tana jiran ganin abinda ya zab'awa kansa.
Mutuwar tsaye yayi yana bin gurin da ta b'ace da kallo, ko da wasa bai tab'a tunanin ta san yana shan wani abun maye ba saboda taka tsan tsan in da yake sam ba ya son mutuncinsa ya zube a idon wani, banda Asghar da Aasad zai iya rantsuwa babu wanda ya san yana shan abin gusar da hankali sai kwa Khalil shima dalili don shine amintaccansa duk cikin yaransa, duk wani tunani yayi ya kasa sanin ta inda Nusrat ta san yana shan kayan maye don ko kad'an bai bata k'ofar sanin hakan ba.