Sashe 59
Katanga Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba d'aya estate in ta hargitse daga hidimar biki an koma zaman makoki,har akayi sadakar uku Aashiq ga shinan ne dai bai san me yake masa dad'i ba,duk wani bincike anyi an kasa gano dalilin barin Alisha gidan,Aasad har da kwanciya ciwon k'arya ko don d'auke zargi daga kansa, don Khalil yace yana tunanin bayansa ta bi,don yana fita itama ta fita.
Ana sadakar bakwai ko wace amarya aka kaita gidanta,Falisha da Ramla su a cikin estate inne,su Rabee'ah kuma ba ciki mazajansu zasu zauna ba. Har lokacin Aashiq gashinan ne kawai,ji yake duniyar ta kuma yi masa fad'i sosai,yana ji tamkar shi kad'ai ya rage a cikinta,amman yana d'an jin sanyi idan ya tina yau kwanansa bakwai da aure babu abinda ya samu matarsa,duk da rabon da ya sanyata a ido tun ranar da ya anshi budurcinta,yana nan yana jinyar rashin Alisha cikin duniyarsa.
Sagir,yana d'aya daga cikin yaran Aashiq,mutum ne ma'abocin d'aukar hoto, a ko da yaushe ba ka rabasa da camera,wasu mutane yaga sun shiga cikin gidan da aka kai Falisha,kawai yaji zuciyarsa ba ta aminta da su ba,ba tare da tunanin komai ba yabi bayansu,yana kuma rik'e camrar da ke hannunsa,sanda ya shiga sun riga sun shiga d'akin da Falisha ke ciki,kuma yaji k'arar saka key don haka yayi saurin zagawa bayan d'akin inda window yake, sai da ya taka benci tsayinsa yakai kana ya lek'a,sun d'ad'd'aure Falisha,sun nane mata baki da flasta,kana suka fara amfani da ita,duka su hud'un sai da kowa yayi amfani da ita,tana kuka tana mutsu mutsun azaba, kana suka murd'e mata wuya suka kunceta suka gyara komai tsaf,yadda ba za'ayi zargin komai ba,suna k'ok'arin fita suka ji kamar dirgawar mutum,Sagir ne ya dirga bayan ya gama d'aukar komai a camerarsa,yayin da su kuma suka yi saurin ficewa gudun kar asirinsu ya tonu.
Aashiq kuwa yana can asibiti da Hajjaju bata da lafiya,tun daga mutuwar Alisha jikin nata ya kuma rikecewa,da wannan damar suka samu sukaje suka kashe Falishan, dare ya raba sosai suka dawo,sai da ya raka Hajjaju har d'akinta kana ya nufi gidansa,dama tun d'azun hankalinsa ke kan Falisha yana ta kiran wayarta ba ya tafiya,ga wani irin yanayi na fad'uwar gaba da yake jin kansa a ciki,yana bud'e d'akin yayi tozali da Falisha a sank'ame,baya kawai yayi ya zube anan gurin nunfashinsa ya tsaya cakk,Khalil ne ya biyo bayansa da ledojin da suka taho da su ya tarar da shi cikin wannan yanayin.
Sun sanarwa da Aasad cewar sunji dirar mutum,suna tunanin wani fa ya gansu, inda yace su dai zuba ido suga zuwa washe gari,Sagir kuwa ya rasa wa zai tunkara da vidion da ya d'auko,hankalinsa gaba d'aya a tashe yake,Aashiq kawai yake so ya gani,don bai san waye yake shirya masa munak'isar ba,Washe gari da safe mutuwar Falisha ta fasu,hankalin kowa ya tashi musamman su Ramla,sunyi kuka kamar ba gobe,Aashiq kuwa tunda aka d'auke shi aka fita da shi bai san wanda ke kansa ba har yanzu.
Sagir suna hira a tsakaninsu suna jajanta yadda rayuwa take zuwarwa Aashiq,inda d'aya daga cikinsu yake cewa.
"Ba dole Oga ya shiga d'imuwa irin haka ba,ace sau hud'u yana aure suna mutuwa,gashi wannan tsiransu kwana bakwai da k'anwarsa."
"Kai dai bari,ina jin dama a raba rad'ad'in da yake ji aban rabi ko zan rage masa nauyin da yake zuciyarsa,rayuwarsa tanabani tausayi,ya tsaya dominmu amman shi kan babu wanda ya tsaya dominsa."
Cewar Khalil,yayin da Sagir yace.
"Mune muka tsaya dominsa,na tabbata duk cikinmu kowa zai iya bada rayuwarsa dominsa,insha Allah komai ya kusa zuwa k'arshe,duk masu neman ruguza rayuwarsa k'arshensu ya kusa zuwa."
"Saboda me kace hakan?" Suka tambayeshi a kusan tare.
"Saboda matansa da ke mutuwa ba haka kawai suke mutuwa ba kashesu a ke."
"Kai wa ya gaya ma haka?"
Cewar Khalil,yayin da Sagir yace."Ina da hujjar hakanne,farkawar Aashiq kawai nake jira."
Saminu shine ya sanarwa da Aasad tattaunawar da sukayi da Sagir,saboda dama yaron Aasad inne ya shigo jikin Aashiq don samun wasu bayanan,inda Aasad ya tura wa'yanda suka kashe Falisha su kasheshi bayan sun karb'i camerar da ke hannunsa,da fari sacesa sukayi suka gana masa azaba iri iri,amman yak'i gaya musu inda camerar take,k'afarsa da kafad'unsa duka harbi ne amman yak'i fad'i,don ya shiryawa mutuwa akan dai ya gaya musu inda ya ajiye camerar,wayarsa suka kunna,suna kunnawa kira na shigowa.
"Mutumina wai ina ka b'uya ne,ko rashin lafiyar Ogan naku ce ta b'oyeka?ina ta neman layinka ban samu ba so nake ka gayan password in camerarka zanyi amfani da ita"
Cewar abokinsa Naziru,babu halin magana,sun toshe masa baki,cizo ya gartsawa wanda ya rufe masa bakin da k'arfi yace.
"1997,ka gudu,ka dank'a camerar hannun Aashiq ko Baffa Ibrahim"
Suna ta k'ok'arin kashe wayar tak'i kasuwa sai da Naziru yaji bayanin Sagir,inda takaici yasa suka harbe Sagir nan take, suks hau tracking number Naziru, shikuwa ya bud'e camerar yaga ta'asar da ke ciki,yana shirin barin gidan yaji dirar mota,don haka ya d'au takadda yayi rubutu,yana fatan k'arshen wa'yannan azzaluman yazo k'arshe,ya samu ya sirare bayan sun d'an fafata sun harbeshi a k'afa da kafad'a,kafin bulet insa ya k'are, shine ya yanka ta cikin kasuwar su Baba,da shi yaji ya aminta shine ya ajiye masa camerar, kafin su bi bayanshi su kashe shi.
Daga nanne rayuwar Aashiq ta ruguje ta lalace,ya zamto ko kad'an ba ya iya rintsawa daga dare har rana,yana rayuwa ne kawai ga shinan kamar matatce,da wannan Aasad yayi amfani ya d'ora masa kwalbar giya a hannu da cocain,tunda ya fara amfani da su yaji yana samun bacci yadda ya kamata shikenan ya koma rayuwa sai da su,musamman yadda ciwon mararsa ya k'ara k'arfi,inda likita yace da shi tunda ya riga yasan mace maganin bazai d'aukeshi ba sai dai allura,ita kuma za ta iya bashi matsala,shiyasa da yaji ciwon zai motsa zai d'ad'd'aki giyarsa sai ya make ya hau bacci,dalilin da yasa shan giyar tasa yayi k'arfi kenan,Asghar sam bai so Aashiq ya fara shan giya,inda ya shiga k'ok'arin ganin ya rabasa da shan giyar,to hakan sai ya dinga kawo sab'ani tsakaninsu,Aasad kwa ya dinga jin dad'in hakan,ya so ya dilmiyar da shi harkar bin mata,saboda yanzu ya daina b'oye shan giyarsa da neman mata,dama saboda Alisha yake b'oyewa yanzu kuwa tunda ba ta duniyar sai ya samu sakewa,amman sam yak'i,ya nuna ba ya sha'awar hakan da yana da damar hanasa shi kansa da ya hana shi.
Cigaban Labari..
[6/21, 2:12 PM] Rabi: 47
Su Baffa Hajjaju ta kira akan maganar auran Nusrat da Aashiq,dama suma suna shirin zuwar mata da maganar,don sun tabbatar da karuwar ya ajiye a cikin gidan,shiyasa zasu yiwa tufkar hanci suyi musu aure ko da kwa ba ya so,in yaso ana auran ta mutu sai ya koma gidan jiya,to sai gashi Hajjaju ta fara musu maganar da kanta,inda ta basu address in gidansu Nusrat da ta karb'a a gurinta,suje su nemo auranta tare da kai kud'i,kuma ta nuna ba ta son a ja wani lokaci,suma kuma dama ba zasu so lokacin auran yayi tsayi ba.
Ko da sukaje Baffa Shamsu suka samu da maganar sunzo neman auran Nusrat ne,inda mamaki ya cikashi yace.
"Ikon Allah ashe kuna da labarinta,amman ba ku da labarin ta tab'a yin cikin shege ta zubar?"
Baffa K'arami ne yace.
"Ai ko haihuwar d'an shege tayi,a hakan zamu nemawa d'anmu auranta."
Jinjina kai Baffa Shamsu yayi,kafin yace.
"Dama na gaya muku ne kada daga baya kuzo kuce ba ku san zancan ba."
Dubu d'ari biyar suka bayar kud'in auranta,ba tare da sunji komai ba,saboda kwalliya ce za ta biya kud'in sabulu,sun tsayar da rana,nan da sati biyu,Baffa Shamsu ya nuna lokacin yayi huri,amman sukace baiyi ba,don basa buk'atar ko tsinke daga garesu.
Baki washe yaje ya sanarwa da Iya alkhairin da ya samesu,don shi ba murnar auran Nusrat in yake ba,murnar samun kud'in yake,don samunsa yayi k'asa sosai,an zaftare musu albashi,ga kuma lasha money a tare da shi,duk abinda ya samu ta kwashe ta kai gidansu,inma 'yan yankan kaine ta samo can ta jiyo,ai sai Iya ta fishi murna,fad'i take. "Allah sarki,'yar baiwar Malam tana can,shiyasa nace Shamsu ka rabu da ita kada ka koreta daga gidannan kak'i jin maganata, ga shinan ta samo arzik'i za ta cishi ita kad'ai,ka cuce ni ka gama da ni Shamsu." Sai ta fyace majina tana gurshek'an kuka kafin ta cigaba. "Bani dukiyar auran jikata nan,na rik'e,ni yafi can canta da na karb'a,tunda mahaifinta ba ya raye,Allah sarki Audu bawan Allah,Allah ya jik'anku kai da Maimuna kun iya haihuwar irin arzik'i."
"Ai ko Audu da Maimunan za ki saka su dawo duniya,babu wanda ya isa ya anshi kud'in nan a hannuna."
"Idan ba su dawo duniyar ba,sun bar wacce ta isa ta ansar musu."
Cewar Yusra tana kallonsa had'e da k'ank'ance idanuwa,waya sukayi da Nusrat take gaya mata,yau za'aje gidansu kai kud'in auranta,fargabarta kada a gaya musu k'azafin da akayi mata,shine Yusran tace bari taje gidan ta gani,to ta dad'e a bakin k'ofar d'akin Iyan duk taji abinda suke fad'e.
"Yauwa d'iyar albarka gara da kika zo,don idan ya rik'e kud'in nan a hannunsa lasha moneyn matarsa ce za ta lashe alqur'an,gara ki ansa ki bani,tunda nice dolenku ni nayi silar zuwan mahaifinku duniya."
"silar zuwan Mahaifinmu kikace,amman ba silar zuwan Yayarmu da Yusra ba,don haka dukiyarsa kad'ai ta halatta ki ci ba ta mu ba,kai kuma ka bani kud'in nan na tafi,don shi ya kawo ni,ba dukiyar auran Amima bace bare ka saki baki ka rik'.."