Sashe 9
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Saudi Dan Uzuri yace ke kika sani wlh kar ki nuna kin sanni,idan sun hallakaki na buga waya can kauyenku,aikin banza me jaye jayen tsiya,to nafi karfinki li'ilafi kuraysh baza ki jawo min ba,lakadaja akum a kanki.
Dan Uzuri wani lungu yasha tare da boyewa ciki yana lekowa yaga me zai faru yasan Amana dai kam sai dai ya bugawa Sulemanu Harka waya ya sheda musu ai Amana ta tsufa a prison.
Bude mata kofar motar Alim akayi ba tsoro ta shiga,Amana basu saba da gaishe da mutum ba ko iyayensu basa gaidawa dan haka Sallama kawai tayi ta zauna a cikin motar wani sanyi da kamshi yana Ratsata,ta lumshe ido wani niima,bugawar zuciya hade da kwarjinin me kyau sun taru sun mamaye mata zuciya.
Ta rasa dalilin da yasa me kyau yake mata kwarjini,kuma sai ta dinga jin masifar tsoronsa,da kyar ta iya daga kai ta kalleshi jin shuru baice komai ba,Subhannallah wani azababben kyau taga ya kara,Wanda ya wuce kwatancen me tunani,gashi sanye cikin wata rantsatsiyar shadda ta garari milk color,dinkin irin pencil dai dai jikinsa ga kan nan bai sa hula ba sai gashi baki sidik luf dashi me yawa yash gyaran fuska,ga wani dan Saje da dan gemu das.
A hankali kamar bazai magana ba cike da gadara da izza yana latsa waya ba tare da ya kalleta ba,ya Umarci Guard ya dauko Aabid a dayar motar,nan da nan matakan tsaro suka dauko Aabid ai ido hudu Amana tayi da Aabid da karfi ya kwalla kara ta murna da jin dadin ganin New Antynsa,nan ya karaso da dan gudunsa ya dane jikin Amana sai murna yakeyi,tare da cewa new Anty zan biki,alright My sweet Boy, I missed u cewar Amana,mic (miss)you too Aabid ma yace,ta gefen ido Alim ke kallonsu yana jin Dadi a ransa,Aabid dinsa zaiyi farinciki yau.a hankali Alim yace kuje da Dare after Isha zanzo na daukeshi,Ok Baàbaà sai kuma tace au Sorry pls.
Daukan Aabid tayi tare da sabashi a kafada nan Aabid ya ce Bye Daddy shima Alim ya daga masa hannu suka ja motocinsu suka tafi, sun bar Amana cike da Mamaki mutum bai Santa ba amma ya kawo Mata dansa.Dan Uzuri ne ya fito daga inda ya boye shima yana mamaki a ina Amana ta samo masu kudi haka har yaronsu suke bata raino.
AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳
30-35
By
AsmaBaffa
Ina mika Godiyata ga dubban masoyana makaranta wannan novel.
Dan Uzuri a fili ya firta ko ni Dana taso cikin lagos banyi aboki ko da me Mota ba,amma wannan me suffar mazan gashi tayi masu motoci ma,ko da yake mace ce suna kwashe zumar ta dole haka ta faru.
Wajen Amana ya kara ta watsa masa masa wani matsiyacin kallon da ya sa Dan Uzuri ya bar wajen ba shiri tare da cewa yarinya duniyace bariki ce kici kema watarana ta cinyeki.ni dai ina fada miki kar ji jawo mana abin kunya a gida ato.
Share shi Amana tayi ta dauki Aabid suka shiga zaga gari,sai wasa sukeyi,sai kallon Aabid mutane keyi sunga bature dan Madara,gida suka dawo tayi musu girki suka ci suka sha sai bacci,bayan sun tashi daga bacci,daukansa tayi suka shiga wani boutique na yara,ta siyawa Aabid wata farar Riga Armless da jean black 3qutr na yara a kantin ta gwada masa dai dai shi,sweets dasu biscuits ta siya masa da yawa sannan ta kaishi wajen aski dan kansa ba gyara,nan Amana tasa akayi masa wani arnen aski na yan gayu,na samari masu ji da Kansu,yaron sai yayi masifar kyau,bayan sun gama gida suka dawo ta cire masa kayan jikinsa ta wankesu fes ta shanya,abinci suka kara ci sannan tayi wanka shima yaron tayi masa,
Vaseline ta shafa masa hannu da kafa,gashin nan ta shafawa man gashin da take amfani dashi ta kara gyara masa gyaran gashin da akayi masa,
Turare ta fesa a kayan yaron da ta siyo masa sannan ta sa masa,sosai ta shiryashi yayi kyau,itama shiryawa tayi cikin wandon jean pencil dogo Red,rigarta T-shirt siririya amma doguwa har gwiwa tasa fara,ta fesa turaruka sosai,sannan ta dauko siririn gyale Red yafa sai tayi kyau sosai,
Sai kamshi sukeyi,karatun qurani ta fara Koya masa suna yi dama Amana tana son Bawa yaro tarbiyar karatu,nan da nan yaro ya iya suratul Iklassi,sai wasansu sukeyi har magrib tayi sukayi Sallah da Azkar,
Kayansa data wanke sun bushe kwasosu tayi ta linke tare da zubawa cikin leda wata me kyau irin ta gift,bayan Sunyi Sallar Isha ta kara fesa turare ta fesawa Aabid shima sai dariya yakeyi yana tsokanarta,
Karatun da Amana ta koya masa Aabid yake ta faman nanatawa yana jin dadi,suna Haka Dan Uzuri ya fado dakin jiki na bari tare da cewa kiyi sauri ki kaiwa masu kudi dansu yana waje yace kuje.
Tsaki Amana ta ja tare da gallawa Dan Uzuri Harara ta dauki Aabid yana New Anty ci goyani pls,goyashi tayi a bayanta tare da daukan ledoji biyu a hannunta suka yi waje.
Tana dubawa ta ga motocin sa sai taga wata Azazababbiyar mota guda daya sabuwa gal me shegen kyau a kalla ta ba million 30 baya,horn ya danna musu nan ta gane yau a mota daya yazo,karasawa sukayi wajen motar,Aabid sai faman washe baki yake yana rera karatunsa,
Mazaunin baya ta bude tare da saka ledojin a baya,sannan ta bude gaba ta zaunar da Aabid dake ta faman yin karatunsa,kan Aabid ta shafa tare da manna masa kiss a kumatu good night my Boy,murmushi kawai yaron yayi tare da fafin Anty Jan kwana da ke,kijo muje jidanmu,zanzo da kaina Boy never mind ok,kai kawai ya daga mata amma Baiji dadi ba yaso ta bisu sunyi bacci tare,
Alim Wanda ke a mazaunin Driver tsayawa yayi tsam yana ta kallon Aabid dinsa da Anty Amana,gashi har karatu yaji a bakin Aabid,gashi ta kaishi aski,ta sa masa sabon kaya abin sai ya birgeshi shar shar dasu,dubanta ta kai wajen Alim taga sanye da 3qtr da wata black T-shirt yayi kyau,ga wani kida na tashi a motar me ratsa zuciya,
Amana hannunta biyu cikin aljihu tacewa Aabid bye shima yace bye ta wuce abinta tana bouncing ba tare da ta yiwa Alim magana ba shima bai mata ba.
Motarsa ya ja ya bar unguwar a nutse,yayinda Amana ta juya ta shiga gidansu cike da Mamakin halin Alim baya magana ko kadan kuma shi ba kurma ba,ko dan yana da kudi ne oho.
Alim kuwa mamakin yanda yaga Aabid yake neat dashi gashi ta gyarashi harda sabon kaya ga abinda yafi birgeshi shine karatun da yaji a bakin Aabid yanzu dama wannan yarinyar tasan addini yana ganinta me kamameceniya da maza Jahila Ashe tasan addini
Tunani ya Shiga sosai akanta.
Dole ya dauketa ta kula da yaronsa kuma shima dole ya gyara mata zama ta daina abubuwan maza,nan tunaninsa Alim ya tsaya cak.
Kwance Amana take kan tabarmarta tana tunanin gidansu da halayen yan Uwansu nan kewa ta cika mata zuciya tana so taje gida taga yan Uwanta,da iyayenta amma sabo da halayensu Sam bata marmarin ta koma,nan take hawaye ya fara kwaranya a idanunta tana tausayawa Kanta,gasu da iyaye amma ba gata,ba a damu dasu da rayuwarsu ba su dai kawai an haifesu ne gasu nan a zube a duniya.
Gidan Baki kuwa Baba har yau yaki kai Maryam makaranta tunda aka bashi Amanarta yaki yarda ya kaita,so yake ya cimma Burinsa,kamar kullum yau cikin dare ya lallaba dakin Goggo Uwar gida inda Budurwar take,suna cikin bacci ya lallaba ya fara shafa kafar maryam yana murzawa a hankali,yarinya tana ta baccinta,nan ya kara kaimi ya koma kirjinta ya shiga shafa boobs dinta a hankali yana lumshe ido,sosai yake washe baki yana latsawa tare da murzawa,kamar a mafarki Maryam ta mike zumbur tare kwala ihu,Goggo ce ta mike cike da mamakin Ganin Baba yana ta aikin shafa boobs din yarinya,
Goggo ce tayi tsalle tare da make masa hannu tana zaginsa tsohon banza wlh kayi asara yar cikinka yar Abokinka Yar Amana kake Neman lalatawa rayuwa,wlh nayi Nadaman Aureka,matsiyaci mazinaci,fasikin banza kuka ta saki da karfi nan take matan gidan suka fito dama sun San haka zata faru ba wata wata suka fara zagin Sulemanu Harka shima yana zaginsu,Maryam sai kuka takeyi,su kuwa ashar ce kawai ke tashi a gidan,
Da kyar Goggo ta lallashi maryam, washe gari da sassafe Goggo tasa Maryan ta shirya da kanta ta dauketa ta kai ta makarantar kwana tayi mata komai daya dace.
Ko da Sulemanu Harka yaji labari an kai Maryan schl Ashariya da tsinuwa ba wacce baiwa Goggo ba da sauran matan gaba daya.
Maman Alim ce zaune a kujera sai Huci takeyi tare da tabbatarwa kanta Alim bai isa ya auri wata ba koda zata mutu sai zabinta,gashi ta rasa inda zata shawo kan Abban Alim,tunani ta shiga kan taje wajen kawarta Hajiya Talatuwa suyi shawara yanda zasu bullowa abin,tana zaune wata yar Aikinta cikin ma'aikatan tazo tare da ajiye mata juice tazo tsiyayawa jikinta Na rawa sabo da tsoro ta zubar da kadan a kasa,kafin ta dago da kanta Mum ta kwada mata wani mahaukacin Mari kafin tayi wani yunkuri Mum tasa kafa ta daketa nan wannan dattijuwa ta Daki jikin kujera tare da zubewa kasa wanwar,
Mum kuwa mikewa tayi ta hau sama dalaf dalaf tare da Jan tsaki sunfi goma tare da cewa shashashai talakawan banza matsiyata.