Sashe 31
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amana cikin kuka tace Baba wlh ina son mijina ni dai,Baba yace soyayya taci ubanta,uban soyayyar tattabara ma taci uwarta.
Wato so yasa kin canja ko kin Zama lusara ina alfahari dake ashe kin lalace.
To mijin naki zaizo ya sameni dan ubansa tashi ki ban waje.
Cikin kunkuni Amana ta fito.
Yau kwanan su Amana 3 a garinsu yaune kuma Iyya kakarsu ta fara Amai da gudawa cholera zuwa magriba Iyya tace ga garinku nan,sunyi bakin ciki sabo da zaman tare ba wasa ba amma basuyi kuka ba domin sunce ai Iyya taci duniya dama ya kamata ta wulla.
Ana zaman makoki su Hamza sune kan gaba,kwana daya kacal Hamza yace an rufe zaman makoki ai Iyya ta cancanci ta wuce.
Badriyya tace wlh amma kalli Baba da rashin godiyar Allah wai harda kuka Ummansa ta mutu,Haladu yace ke rabu dashi da Allah tsufane eh...
Amana tace su Iyya yanzu tuni nasan walakiri ya mata guduma daya,don fa Iyya ko sallah bata iya ba, kb yace ai Iyya ta wuce guduma sai dai a kafa mata Kusa Allah wlh.
Amana ce ta janyo jaka ta zaro kudi ta mikawa kb gashi Baabaa ayo mana cefane,Haladu yace easy wlh Anty Yau dan Allah a bani 3k zanwa my one and Only hidima,Amana tace sai Bro ai mu inde akan har kar Love ne to gwara jari ya karye don mun San darajarsa ga 5k ayi manage.
Haka suke ta abinsu Amana ta canja sosai Amma haka take biye musu tana raha da tuna baya ana har kar eh..aha..da ita hakan ba karamin nishadi sukeyi ba.
Alim ya je ya kokawa Abba amma kar ya fadawa Mum domin tsine mishi zatayi, dan haka Abba yace Alim ya tura Adamawa zai masa wani aiki Huzaifa kuma zai koma Kano,har Mota Mum ta raka Alim tana masa addua,Huzaifa ya mata sallama amma a wulakance ta amsa ta wuce.
Alim da Huzaifa jirgin kano suka hau sai kano,
Suna sauka gidan su Huzaifa suka huta, washe gari da safe da wuri ko Amana bai fadawa ba tsabar zumudi suka dau wanka shi da Huzaifa Sai garin su Amana.
Huzaifa ke driving,
Alim waya suke da Amana amma bai fada mata ba cewar suna hanya ba har suka gama soyewa a waya.Mum da Abba da yan uwansa duk sunyi waya suna yi masa ya Adamawa kawai sai yace lfy shi da Abba ne kadai suka San inda Alim ya tafi.
AsmaBaffa
A dinga yi ana sharhi readers yana kara kwarin gwiwa fiye da tnx etc.love u all.
✳CIRANIN AMANA✳
135-140
Official
By
AsmaBaffa
WANNAN PAGE DIN NA SADAUKAR MIKI MARCYCOOL ALLAH YA BAR ZUMUNCI
Suna kan hanyar garinsu Amana yau Alim cikin nishadi yake kamar yayi tsuntsu ya afka garin shuuut,sai nishadi yake,
A kofar gidan Sulemanu Harka suka gyara parking din jibgegiyar motarsu hadaddiyar gaske.
Haladu tun a majalisa yace wannan irin motar sai dai bakin Amana,dan kaf unguwarsu itace me harkalla da masu kudi shi yasa ma suna parking shima ya kara so wajensu، tun daga takalmansu da suka zuro kafafu waje kasan sai kusoshin Nigeria,
Tun kafin Alim ya fito bude motar kawai kamshinsa ya cika layin,
Haladu sanye da 3qtr da armless yayi kyau hannu ya mikawa su Alim suka kashe cike da mutuntawa saboda kaf yan gidan su Amana babu me duhun kai,kowa ya waye saboda suna fita wasu state din,ko wankansu irin na yan birni sukeyi musamman yanzu da Alim ya musu hanyar samun kudi da ilmi.
Palon baki Haladu ya kaisu palon yasha kujerun da Alim yasa musu,su Sakina sun gyara shi tsab sai kamshin turaren wuta yakeyi me dadi haka gidanma ko Ina fes fes yana kyalli.
Haladu exotic da malt sai holandia da ruwan roba duk ya cika musu a gabansu، Alim wanda ya matsu ya ga matarsa yace Ina wife Dina first,murmushi Haladu yayi yace na tura a kirata wai taje gidan wani frnd zata gaisar da Mum dinsa makwafta ne ana mutunci da iyaye sosai,
Nan take mood din Alim ya canja,kishi ya cikashi Mum din frnd ba ma mace ba Mum din wani ba Mum din wata ba,
Kasa Zama yayi ya jawo waya yana danna Kira yace Ina zuwa ya fita can waje,kofar gida yana huci tare da Jan tsaki zai kirata a waya.
Rashin sa'a bata shiga,minti kadan ya hango ruhinsa Amana ita da kanwarsu Sakina suna tahowa ta wani lungu, tsananin kyan da yaga Amana ta kara yi shi ya ja hankalinsa tare da kafeta da Ido,
Arabian gaunt ne jikinta tayi rolling dankwalinta black and pink.
Tun daga nesa Amana ta hango sahibinta,wani farinciki ya mamaye zuciyarta,cike da nishadi take karasowa,kishi yakeyi maza na kallar masa murmushin matarsa,gashin kansa ya shafa,
Wani wajen da ake charging a jikin gidan su Amana su ne suke kunna DJ kida na tashi me matukar dadi wakar Hausa kamar a taka rawa,
Nan ya kara musu wani nishadi Amana tun daga nesa ta kashe Alim da mugun kallon kauna tana aika masa da wasu sakkoni,
Alim ya kasa dauke Ido,
Tana zuwa kusa dashi sai ji tayi ya rungumeta tsam so tight,
Kunya taji kar a ga rashin kunyarta a fili
Kafin kace me yara sun zagayesu ana ta kallansu wasu na cewa yan iska ne....yan iska ne,
Wasu kuma suka ce yan film ne....laaaa Alquran ga yan film,harda masu leke ta saman katanga
Da kyar Amana ta kwance kanta cikin dabara don taga Alim kiss yake shirin manna mata ga shi sun kwashi yan kallo,Allah yasa an San yan gidan Sulemanu Harka ba mutunci garesu ba shi yasa ake tsoronsu sun wuce raini.
Hannun sa ta ja har cikin gidan ya gaisar da su Ummansu sannan yaran gida suka gaisa sosai,ya musu ya jikin Baba da ta'aziyar Iyya,su Baba an tafi Hospital sai wurin magrib zasu dawo sai sun jira. ya Dade cikin gidan wajen yan uwan Amana ana ta hira dashi shi kam yasha dariya sosai, Huzaifa kuwa yana can da Badriyya suna hirarsu,
Amana dakinta ta ja Alim da yake gidansu ba wani kunya ko wani sa'ido musamman ga mata da miji
Suna shiga Alim ya jawota jikinsa,daga nan ya fara lalubar bakinta yana ta tsotsa,tana shafa wuyansa ta baya domin hannunta na sakale a wuyansa,
Kallonsa tayi cike da shagwaba tace I missed u,kan bed suka zauna sannan ta dan zamo kadan ta risina Ina kwana,ya hanya,
Sai sannan ya balla mata harara bana amsawa Ina kikaje?
Narkewa tayi lalle fa naje kalli ma ta miko masa hannayen da kafar,
Sai kuma na biya gidan Maman na Marsiyya muka gaisa domin ta tallafamin lokacin da banda shi,magana take amma hankalin Alim yana kan kirjinta, yana kallon yanda suka kara cikowa, waye kuma Na Marsiyya?Alim ya tambaya,tace makwafta ana gaisawa da Babarsu kuma tana so na ta karasa zancen tana
Kallon sa, ta kalli inda Alim yake kallo wato boobs dinta kunya taji tace kai yaya Alim Mene haka?
hannayenta ya rike yana kissing din lallen da aka mata
Kinyi kyau my wife I love u.
Kansa Amana ta kamo a hankali ta kwantar a saman cinyarta tare da shafa sumarsa tace Husband karka damu trust me kasan bazanyi wani abu Bad ba ko Ina naje naga kamar ranka ya baci.
Cikin shagwaba ya furta ni dai pls ki daina fita ko kofar gida idan kina son farin cikina.
An gama ya Alim,me kake son ci? Tuwo nake so idan akwai idan babu ma kiyi min wani.babu sai dai na yi maka,
Ok ayi min to zanci kallonsa tayi tare da yi masa kiss a goshi ka fiye shagwaba Allah ya Alim, har kafi mace kamar dan jariri haka kake.jawota yayi jikinsa sosai yana murmushinsa me sa Amana Sandarewa saboda kauna,ya shiga mirza boobs dinta yana wani shidewa itakam lumshe Ido tayi tana jinsa kasa hanashi tayi suka shiga romancing gani tayi Alim zai wuce gona da iri murya can kasa ta rada masa a kunne tare da shafo cikinsa tace bari nama girki ko? Uhmmmmm ya furta tare da tura kansa cikin wuyanta yana shakar kamshinta amma dai ke zaki dafa min da kanki nayi missing girkinki
Fari tayi da Ido tare da yin wata Mika me Jan hankalin da Namiji ta furta wa zan bari ta dafa ma abinci,wannan hakkinane Ina kissing kaci girkin wata mikewa tayi tare da barin dakin,
A bed din Amana ya kwanta nan take bacci me dadi da nishadi ya kwasheshi.
Amana ana kitchen duk mutan gidan kallonta sukeyi suna mamakin Kula da miji irin na Amana,
Sakina ce ta shigo tana kuka sosai ta samu gaba daya yan gidan suna zaune a katon palonsu banda Baba da Badriyya,Baba na asibiti Badriyya na wajen Huzaifa
Sakina ta rushe da kara rushe musu da kuka,Amana cikin hasala tace dallah malama yi mana shuru wlh ko naci Ubanki banza doluwa katuwa dake kina wani mana kuka kin Zama budurwa fa,
Kb ne cikin takaici yace Amana Mene haka halina dake hauka da saurin fushi baza ki tambayi dalili ba,
Amana da masifa tace rufemin baki kb wlh kasan halina bani da mutunci yanzu dan nayi laushi ne da Baka isa ka fada min haka ba,kar fa kaga ka girmeni wlh ba ruwana bazan raga maka ba,kana jinta tana kuka mijina yana bacci idan ta tasar min shi fa,Isa da dariya yace yaro ne shi eh an tasheshi din,Haladu dan zamani yace kin birgeni ki Kula da abinki, Amana tace to dan Allah ma yanzu wlh da kyar na samu na lallabashi yayi bacci idan ya tashi rigima zai min ta karasa da shagwaba,
Hhhhhhhh kowa dake gidan ya kyakyace da dariya harda Sakina me kuka.
Hamza yace ke kikeyin Abin wlh amma ni nakejin kunyar abin,ke yanzu ko yar kunya babu ko?
Umman Amana tace ai banzace wai ita a dole yar birni ta waye,Gwaggo tace. Munji labari har rungumeshi tayi a bainar nasi.