Sashe 6
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Za a dinga biyanta 10k duk wata,tayi murna da godiya sosai,a ranar Amana ta fara aiki sabida dama ma'aikata basa sa Uniform,dan danan mutane suka saba da ita amma iya maza dan ita bata kula mata sai maza
Tsakaninta da mata hi hi kawai.yau duk Wanda yazo wajen suya meat dinan da nishadin Amana yake tafiya,dole ta baka dariya,tunda Amana ta fara aiki anan basu sami Matsala da kowa ba,aikinta takeyi,sosai suke jin dadin aiki da Amana a wajen,sun kara samun customers a wajen sosai dalilin Amana
Amana tayi 3wks a wajen wannan suya Meat kamar kullum duty yamma takeyi 5-10pm sanye take cikin Riga fara kal yau ma iya Gwiwa me rubutu da manyan baki Golden a jiki,rigar me hannun singlet din mazace amma ta mata,sai ta Dora wata yar top iya kirjinta ta tsaya amma me budadden gabace top din Golden color,
Wandonta blue jean,da dan karamin takalminta kamar canvas amma dan siriri me kyau Golden shima,p-cap Golden,ga wata doguwar sarka har Rabin cikinta da wata karama da yar wata a makale a wuyanta,a takaice sarka Uku ce a wuyanta duk wasu yan sirara kamar zaren Sarkar Gold haka suke sunyi bala'in mata kyau,powder da pink lipstick kamar kullum su ta sa,
Manager ne ya zo wajen Amana jiki na bari,kiyi Sauri za a hada take away a kaiwa master mota,wanne master kuma Amana ta tambaya?baza ki gane ba shine Wanda yafi kowa a kudi a masu zuwa wajen nan,ke kaf lagos kafin ki samu Wanda ya fisu kudi sai kin tona,zaki dinga jinsu a news.jiya ya dawo daga America,cikin harshen turanci suke maganar.
Baya shigowa yana mota,watace a cikin ma'aikata ta shigo a guje tana manager kaga ga Sir can kaga cars dinsa sun kai 12 wasu kala da babu irinsu,tabe baki Amana tayi tana kallonsu yanda suka haukace akan sunga me kudi, kafin kace me masu hada suya meat sun hada me uban yawan gaske diff colors,Amana ce ta karba tana budawa tare da takama da isa tana bouncing,ta isa wajen jerin motocin nan,ita kanta ta firgita da ganin hadaddun cars din,
Wacce tafi ko wacce kyau ta nufa kafin ta karasa guards sun tarbeta a hanya tare da karba
Can gaban motocin Amana ta ga ana fada mata da maza,wajen ta karasa tana zaginsu da turanci,kafin kace me Amana ta siye fadan,ta zagesu sannan ta juyo zata koma cikin wajen aikinsu yayinda motocin Master suka taso suna garawa a titi a hankali,
Juyawa tayi ta kalli motar ai kuwa sukayi ido hudu da me kyau Wanda ta taba taimakawa da yan fashi suka taresu,Amana bata taba jin tana tsoron wani ba sai wannan me kyau din,mugun kwarjini yake mata,
Ya ganeta tsab amma sai ya dauke kai kamar bai taba ganinta ba,itama Amana hakan tayi don bata son raini.
Amana zaman lagos yasa ta fara zuwa wata hadaddiyar football stadium,manager ne yake daukanta a motarsa ta rakashi haka wuraren hutawa na manya Steven yake kaita,manager steven ma akwai kudi ba laifi ga son jin dadi da hutawa,
Shi yasa tunda Amana ta zama best Frnd dinsa take jin dadi, yana kashe mata kudi ya siya mata irin kayan da take sawa masu tsada,abinci taci me kyau har saloon yake kaita.
In kaga Amana yanzu zakace wata mawakiyar raps ce tazo daga turai,gashi motocin manager tana driving dinsa yanda take so,Amana ta iya mota both auto an manual tun a garinsu ta koya wajen maza Frnd dinta yan tasha direbobin Mota,
Shi yasa ta iya tuki sosai,haka tukin machine ta iya,keke,ta iya sweeming sosai shi yasa ma take zuwa beach na lagos,karambani ne da Amana shi yasa tun a kauyensu ta iya abubuwa da yawan gaske na rayuwa.
Yau ma manager yace taje gida ta shirya zasuje gym,kamar kullum yauma cikin shigarta take Riga light blue me dogon hannu har gwiwa,da wandon jean dark brown pencil ,takalminta Brown tasha sarka guda daya siririya kamar azurfa ta kai har cikinta,
Yau gyale dark brown ta dan Nada a kanta Wanda yasha acuci maza,sai kamshi takeyi,
Wurin aikinsu ta dawo wajen Manager su,yau kamar tafi kullum kyau sai kallonta akeyi,shi kanshi manager sai da ya kasa dauke idonsa a kanta,yana wow u look so cute,murmushi take yayin da dimple dinta ya lotsa abin birgewa tare da cewa tnx,haka abokan aikinta ma suke ta yabawa,manager ne ya karaso suka fito da niyyar fita,wasu kalar Jerin motocin ne suka tsaya guda biyar ne yau,jikin manager ne ya kama rawa da sauri ya isa wajen motocin nan ya kyale Amana tsaye.
Glass din aka sauke kasa suuuuuuu da hannu kawai akayiwa manager magana nan ya gane me master yake nufi, da sauri ya koma wajen Amana tare da riko hannunta, master ne yace a baki suya meat dinsa ki kai masa,hmm kuma sai ni kadai zan kai?haka yace to,nifa bai taba yi min ko da daga hannu ba guards dinsa ne suke min bayani sai yau da kansa ya min magana amma Da hannu ya kwatanta min kuma na gane.
Ita dai Amana shuru tayi nan aka hada mata suyar masters ta fito har motar da taga an zuge glass kasa ta karasa,ta window ta mika wa me kyau suya meat dinsa shikam kare mata kallo yayi a ransa yana dariyar wannan yarinya kamar namiji,wani tunani ne ya fado masa a ransa amma sai ya barshi,kallonsa tayi tana jira taga ko zai mata magana amma shuru sai ma gira daya dage daya irin lfy? A rude ta tsorata tare da matsawa daga jikin motar,manager ne ya cillo mata key din motarsa yace let's go,cafe key dayi tare da shigewa motar manager shima ya shiga gaba,nan fa Amana ta fara tuki cikin kwarewa da bajinta,
Motocin me kyau tayiwa over take ta wucesu fiiiiii, bayan sati daya yau suna wajen da manyan masu kudi suke zuwa domin wasanni,wasu ball,wasu table tennis,handball,bolly ball,wasu keke suke tukawa etc kowa da abinda yakeyi a wajen,wajene kamar a england,wajen manyan masu kudi tsabar son jin dadi irin na manager ya dauki Amana suka je wajen suma,
Amana dama ta iya table tennis da football ba laifi,dan haka wani dan yaro ta gani me matukar kyau fari kar dashi,yana gefe yana buga ball dinsa shi kadai,manager yana can zasu fara handball da wasu,
Amana zama tayi shuru ita daya,wajen yaron nan ta nufa tace let's play nan suka fara buga ball dinsu sosai,sai nishadi sukeyi kamar wani danta,sai yi sukeyi abin birgewa shi kanshi yaron yaga Amana ta iya ball,suna ta dariya,me kyau ne a tsaye a bayansu ya jingina da wata bishiya ya harde hannaye a kirji yana ta kallonsu, sai murmushi yakeyi.
Amana ce take ta cinye dan yaron nan da bai wuce 3yrs ba,haushi yaron yaji tare da kwace ball dinsa ya kwadawa Amana a jiki,ya dauki juice din dake kusa dashi ya watsa mata,tare da rufeta da duka,
Amana a ranta ta tabbatar wannan yaron bashi da kunya bashi da tarbiya,sai zagin Amana yakeyi,nan fa ran Amana ya mugun baci da wannan sangantarcen yaron marar tarbiya,tun yana dan haka amma yake irin wannan abu na cin mutunci,cinci (kinci) uwarki tayaka(talaka) kawai wannan yaron yace da Amana,
Amanafa ta gama kulewa ba imani ba tausayi ta sa kafa tayi short da yaron nan,nan yaron ya fadi can Tim bakinsa ya fashe sai jini,har wajensa taje ta mikar dashi ta fesa masa maruka har biyu,fuskarsa ta kumbura,dagashi tayi sama da hannu daya yana kuka yana am shory(sorry) Anty,bajan kayaba,zare masa ido tayi baka da kunya kana zagin manya,ko Baka da tarbiya?idan ka kara zagin wani na kamaka sai na ballaka na yankaka,
Jikin yaro na tsuma da karkarwar tsoro,ga baki na jini fuska ta kumbura,yace bajan kayaba promise u Anty.
Saukeshi tayi kasa ta zaro wani farin handkerchief ta goge masa bakinsa da fuskarsa,sannan ta bashi ruwan roba yasha,harda wanke masa fuska,tare da goge masa kayan ball din daya sa,bayanta ta juya tare da cewa sorry my boy Kaine u r too stubborn boy,gashi ka jawo zan ma illa,shoyi(sorry) Anty,ya haye bayanta tare da sakalo hannayensa ta wuyanta yana wasa da sarkarta,keke taje biya kudi tare da cewa yaron little rikeni kam zamu tuka keke,
Dariya yaron ya kamayi yana murna ya riketa kam kam,ta hau keken dashi a bayanta. Ta dinga tuki liiiii liiii iska na kadasu,yaron sai dariya yakeyi,
Bayan ta gama ta kara karbar hayar machine Lifan nan ma yana bayanta ta dinga tukasu.
Bayan sun gama yana gadon bayanta suna zaga wajen yayi bacci a bayanta.
AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳
20-25
By
AsmaBaffa
Wajen jakarta ta koma ta dauko wani dogon towel karami a ciki ta Goya yaron dashi a bayanta ta daureshi tam tam,ta koma cikin bishiyoyin dake wajen tana ta dan yawo dashi tana jijjigashi,tana jin son yaron a ranta tana inama danta ne wannan yaron, wajen table tennis ta koma duk table din a kwai mutanen da sukeyi wani table ne guda daya taga mutum daya ne a wajen securities sun zagayeshi suna bashi tsaro,yana ta buga tennis dinsa a nutse,wajen ta karasa tare da cewa Hello guys,juyowa mutumin yayi sai taga Ashe me kyau ne a wajen,
Guards din yayiwa umarni su dan matsa gefe ba tare da yayi magana ba,a ranta tana ko dai kurma ne mutumin nan,Allah sarki na tausaya masa,ga kudi ga kyau sai Allah bai bashi kunnen ji ba,Allahu Akbar,ita kadai take zancen zucinta ta,
Maganar kurame tayiwa me kyau da hannu wai tazo su buga game,a ransa yayi dariya wato ta zata shi kurma ne gashi har maganar kurame take yi masa,