Sashe 21
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amana to kawai tace tana tausayin kanta haka ta sa hijab har kasa sabo da yan aiki kar su ganta haka,cikin jerin motocin Alim suka fita sun kusa da gidan su Alim aka tsaya,Amana ta cire hijab dinta tare da yafa wani yankwanannen gyale Tsoho kalar talauci,ta fito tare da shiga taxi ta bashi Address din da Alim ya bata,me taxi ya kaita har gidan,
Sunkuyar da kai tayi har sashen Mum,tana shiga palon tayi ido hudu da Mum Alim ana mata tausa,kamar gaske Mum ta mike tsaye tare da rafka salati Yata kece kuwa, haka kika dawo?me ya faru,Alim ne ko?Amana kuwa kawai sai ta fara Kuka wiwi kamar gaske
Tace Mum baya sona,bakiga azabar da yake gana min ba,har marina yakeyi,kuma ko dakina bai taba shiga ba,yanzu kusan aikin gidan kaf ni nakeyinsa,
Ya tsaneni baya kaunata,bauta kawai nakeyi,kayan sawata gaba daya ya kwace har Na lefe,ni dai kice ya sawwake min wlh na gaji,wani dadi da sanyi ne ya lullube Mum Alim,a fili tace ki bari yata zanyi masa magana,wannan ai shirmene,ya zai watsa min kasa a ido,ina zuwa,da sauri Amana ta riko kafafun Mum tana kuka dan Allah Mum karki fada masa, ki rufa min asiri,idan kika fada masa na shiga Uku na lalace,
Mum a ranta tace baki shiga uku ba sai nan gaba,a fili kuwa kan Amana ta shafa tace ina zuwa wani daki ta shiga,Amana ta bita a hankali ta labe a jikin kofar,Mum taji ta fara waya da kawarta tana ta shewa da murna tare da bayyana irin makircin da ta hadawa Amana,da Wanda zata hada mata nan gaba,
Amana ce ta fashe da kukan gaske tana tunanin bala'in daya tunkarota da halin da zata shiga nan gaba,Mum ce taji motsi taji ajikinta Amana ce,da sauri ta katse wayar ta kira Alim tare da sawa a handsfree ta matso jikin kofa wai sabo da Amana taji bakin ciki a ranta tace Son wannan yarinyar me kayi mata haka,gaskiya kaci Amana baka kyauta ba,
Alim kuwa yasan makircin uwarsa kuma ya tabbata wannan nasihar ba tsakani da Allah tayita ba,sabo da haka Alim yace Mum na tsani yarinyar nan,bana kaunarta,bantaba tsanar wani dan Adam a duniyaba kamarta ,kema Mum kin San bazan taba son wannan ballagazar yarinyar ba,kawai biyayya nayi miki,
Amana taji komai da Alim ya fada dama kuma tasan Alim ba sonta yake ba,sai dai batayi tunanin zai ki ta haka ba,duk ta shiga rudu,komawa tayi Palo zuciyarta cike da kunci,Saboda Munafunci Mum driver tasa ya kai Amana gida har tana cewa dama saboda na ga halin da kike ciki yasa na kiraki, godiya tayiwa Mum kawai ta shiga mota,Suna barin gidan ta maida katon hijab dinta.
Fiya fiya fiya Amana ta fada dakinta tare da bugo kofar garam,1pm tayi sallah tare da addua kan Mum da Alim,ta fada kitchen tare da shirya girke girke na alfarma,
Shiryawa tayi a dining,sai ga Aabid ya dawo daga schl yana ta faman kiran Momy am back,wanka tayi masa ta shiryashi cikin kayan islamiyya,sannan ta bashi abinci tare da cewa maza ka huta ka tafi islamiyya,
Wanka ta shiga ta fito tayi shafe shafenta sannan ta bude akwatin lefenta ta zabo wani short wando pink da kadan ya rufe duwawu ya haura cinya,da wata T-shirt karama yellow,ta shirya ta baza gashinta yana sheki da kamshi,ta shafa powder da jambaki pink, tabi jikinta da turare masu matukar kamshi,
Alim kuwa ya Gaza tabuka komai tunani yakeyi me Mum zatayiwa Amana, gida ya dawo direct toilet ya fada ya fara wanka, Amana kuwa tana gama kwalliyarta Palon Alim tazo kunci yayi mata yawa,ji take kamar ta kama da wuta kawai sai Amana ta daddage iya karfinta ta kwalla da karfin gaske tace kinyi........da....yar....Halak.....ni......Amana.....Sulemanu.......Harka.......sai........Alim ne ya fito daure da towel jikinsa duk kumfa saboda magana cikin kara da yaji Wanda baya gane me akace,
Ido hudu Alim yayi da Amana wacce ta dau wankan sugar ta takarkare ta bude dan mitsitsin bakinta tana ganin Alim ta karasa maganarta a hankali da Ni....Amana... Sulemanu...Harka....Allah sai nayi mata biyayya....ina son....Surukata,kunji karyar Amana da wata mummunar kalma zata fada ganin Alim ta canja salo.
Tsaki Alim yaja ya koma ciki tare da rufo kofarsa,
Tana zaune ya fito yana kamshi cikin 3qtr da singlet fara,dining ya nufa da Sauri ta mike taje wajen, cike da shagwaba tace to basai ka tsaya nazo na zuba ma ba,Sabon iskancin da kikazo dashi kenan yau,Alim ya furta
Shuru Amana tayi Ta zuba masa abincin,sannan ta mike da niyar barin wajen,muryarsa me sanyi taji me Mum tace miki dazu zo ki fadamin,wata harara Amana ta watsa masa sannan ta karaso tana turo dan bakinta,ni kike harara? Wani wal ta karayi da idonta sannan tace ba dole na harareka ba kafi kowa sani and u are asking me,what do u want me to tell u to,
Ok marar kunya zageni yanzu fa ni mijinki ne Dole ki min biyayya,au to wacce rashin biyayya nake maka,duk biyayyar da nakeyi baka gani? A hakan kike wata biyayya,yes mana Kai ka sanni ka tuno lokacin da mukahadu a wajen yan fashi da suka taremu,a lokacin zan iya cin kwalarka na balla ma kafa,
Kuma da ace bana ma biyayya da abinda naji Mum dinka ta fada da kuma yanda kace mata a waya to da muna haduwa sai na ragargaza ma hakarkari,
Amma kawai sabo da yanzu ka zama mijina shi yasa kuma da darajar Aabid kar na illata Daddynsa amma ai da tun ranar danazo gidan nan zan kaddamar maka,
Murmushi Alim yayi tare da cewa ke ganinki zaki iya ballani to ko dan yatsa na baki isa kin lankwasa ba,baki San karfin maza ba naga Alama amma zan nuna miki,
Amana juyi tayi Hmm kai mufa mun San what man can do woman can do better,Allah ko?to mu gwada mu gani cewar Alim.da ya daina cin abinci ya mike tsaye tare da tube singlet dinsa yace in kin isa tube haka mu gani a gabana,miki miki Amana tayi,yace sannan idan har da gaskene what man can do woman can do muje toilet kiyi min fitsari a cikin kwalaba ba tare da wani ya zubo kasa ba,
Nan ma shuru Amana tayi,hannunta ya kamo karo na farko kenan,wani shock mar mar sukaji a jininsu tare da zirrr a kwakwalkwarsu, idan kin isa kwace mugani,Amana ta fara kici kici amma ta kasa, wuyanta ya damka ya shaketa kadan,yace taimaki kanki ki kwace na gani,Amana ido ya firfito tana ta kakarin amai saida ya gaji sannan ya saketa,sai murza wuyanta takeyi tana karari da tari,da kyar tace ai zan iya kwacewar kawai dan kaci abinci ne ni kuma banci komai ba,
Murmushi Alim ya saki Wanda yasa dimple dinsa dinsa lotsawa gaba daya,Amana tana tsaye ta faki idon Alim saida ta bari ya sakankance ta zagaya ta bayansa tare da shako wuyansa ta matse Kansa a kirjinsa wai so takeyi ta masa mugunta,shi kuwa Alim ji yayi ta tallafo kansa,laushin na shanunta da yaji a kansa da wuyansa shi yasa ya wani lumshe sexy eye dinsa,tare da tsotsar pink lips dinsa,Amana tunaninta zafi yaji sai kara kankame Wuyan Alim da kansa a kirjinta takeyi, ta kai 20mins a haka sannan ta dago kansa sai taga Alim ma bacci ya fara yi abinsa,zamewa tayi Wanda yayi sanadin budewar idon Alim yayi ja da gani baccine cike a idonsa.
9pm Aabid yayi baccinsa Amana tayi wanka cikin kayan baccinta na lefe sai da ts zabo wata a can kasan akwati wata yar riga fara kar iyakarta cinya me laushi,hannunta karami dashi,turaren jikin da kawarta Rufaida ta bata shi ta shafa sama sama ta sa rigarta,ta kara fesa wani turaren sannan ta kwanta,
Tayi adduar baccinta ta fara bacci amma abin mamaki tunda tasa rigar takeji wani azababben kaikayi na fitar hankali,har yan kuraje kana na suka fito mata,tun tana Susa har ta fara kuka sosai.
Cikin dare Alim yaji kuka da ihun Amana,ta hanashi bacci, fitowa yayi da Sauri ya nufi dakinta,a kasan tiles ya hangota tana ta shure shure da tirje tirje hade da soshe shoshen jikinta,ga kuka kuma tare da ihu.
Hannunta ya kama ke lfy wai burinki kullum ki takurawa mutane,Idan kika dameni part din yan aiki zaki koma.
Ba tare da ta bude ido ba ta fara Susa jikinta tana borin jini borin jini nakeyi, mikewa zaune tayi tare da makale Alim ka Sosa min dan Allah, Alim dubawa bed yayi ya hango Aabid yana ta bacci,daukan Amana yayi cak har bedroom dinsa ya kwantar da ita a bed dinsa, sannan ya fara cirewa Amana kayan jikinta,sai ci gaba takeyi da soshe soshenta ba kakkautawa,ga kuka hade da zullo duk ita kadai take ta faman yi.
AsmaBaffa
Godiya dubu gereku masoyana,ina ganin sakonni ta ko ina .
[6/30, 8:55 PM] 0mmer Farouk: ✳CIRANIN AMANA✳
85-90
By
AsmaBaffa
Tunda Amana ta shige blanket dinsa duk ya rude,ya Shiga wani hali,ya rasa dalilin da yasa yake jin haka a tare da ita Wanda bai taba jin makamancinsa a wajen duk matan da Mum ta aura masa ba,jinta yake a jininsa har bargonsa ganinta yake ita ta daban ce, a hankali Amana ta yi magana Daddynmu pls ka fahimceni wlh kazafi sukayi min ban aikata hakan ba,kasan halina kasan me zan iya aikatawa,muje schl din gobe ka tambaya kaji me ke tafiya,