Sashe 49
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun dade har wurin 5pm suna ta abu daya,Amana ce ta yi magana engine ka bari haka mana a huta sai dare kuma har fa anyi sallah bamuyi ba,Alim da kyar ya furta 5mnt pls,tun yaushe kake ta cewa 5mnt,sorry daga dai wannan shike nan cewar Alim.
Shuru Amana ta masa yace to ki tayani mana,ai ya zama dole ba sai ka fada ba,nan suka kara rufe kansu cikin blanket suka ci gaba har wurin magrib sannan suka hakura,
Wanka sukayi tare da tsarkake kansu sannan sukayi sallah la'asar da magrib,
Sai kallon juna sukeyi suna faman murmushi,
Amana ce ta kalli mijinta suna hada ido ya daga mata Babban yatsa na jinjina,
Amana ma ta daga masa tare da cewa kai za ayiwa haka ai,
Engine baka gajiya ba Hutu,Alim yace me lafiya kenan ke kanki ai sai ni din domin kinfi karfin rago,
Fuska ta rufe da tafin hannu Alim ya gwada muryarta aje ayi sallah a huta Baby baka gajiya, dariya tayi sosai yanda ya gwada maganarta, ashe duk karyane da kuma anci gaba sai kiyi luf ki Bada tallafinki kema,
Naji to yunwa nakeji cewar Amana cikin shagwaba kamar zatayi kuka, Waya ya dauka ya kira sai ga Abinci an kawo,suka zauna sukaci sosai sun koshi,Alim yace muyi baccinmu Amana tasan ba bacci yake nufi ba,tace dan girman Allah kayi hakuri sai gobe harfa ciwo naji kadan,
Kiji tsoron Allah ni na miki wanka fa Amma ban gani ba,to wai kai Allah ni sai na huta,
To ke dince ai ta daban ce naji kinfi ko yaushe ma kullum ke kara dandano kikeyi,
Zo ki min labarin me ya faru da bama tare,fada min wanda ya miki kallon banza ma a titi yaci ubansa nasa a daureshi,
Amana harda kara narkewa da shagwaba,a palo suka zauna tana kwance a jikinsa suna kallo tana bashi labari shima ya bata nasa cikin shaukin so,
Yana tabe tabensa a jikinta yace am so sorry my love ban kyauta ba ko? Amana ta daga kai tana shagwaba tace ae baka kyauta min ba kuma nasha wahala,nayi ta kuka kuma,amma ya wuce tnx da ka dawo gareni da wuri.
Alim yace hmm kin san halin dana shiga kuwa ai Allah ya Isa tsakaninmu da wanda ya kulla wannan sharrin,na kusa mutuwa fa na gode da kika dawo gidana tnx for loving me,
A kunne ya rada mata muyi sallah mu kara cin abinci muyi kwanciyarmu,dariya Amana tayi domin tasan kwanciyar tasa,haka sukayi kuwa dole ta hakura suka kwanta again ya ja bargo suka dinga abu daya har tsakar dare sannan sukayi wanka suka kwanta manne da juna ko kaya babu a jikinsu suna cikin blanket suna ta faman musayar kalaman so har bacci ya kwashesu me dadin gaske,
Asuba kuwa sallah sukayi Amana zata fara azkhar Alim yace muyi Babban azkhar kinji ga dadi ga lada, murmushi ta saki tare da cewa to muddafa manniru muje ya zanyi.
Haka suka karashe safiyar nan har rana ta fito sannan sukayi bacci, yunwace ta tashesu,
Mum kuwa tana jira kawai taji me Alim yake shirin yi aure ko me,shuru bata Jin duriyarsa,gashi Aabid din ma yana wajenta baya zuwa ko ganinsa,gaba daya Alim din ya canja mata,baya wani saurararta gaisuwa ke hadasu kawai a matsayinta na mahaifiyarsa,
Shiryawa Mum tayi zataje gidan Alim taga ko lafiya yake sannan suyi maganar aurensa.
Su Amana suna Palo a zaune saman kujera Alim ya fito da dukiyar fulanin Amana ya dage mata Riga yana ta faman Sha da wasa dasu,baram sukaji an banko kofa da sauri Amana ta fada kasa tare da gyara rigarta,Mum tun daga waje ta tambayi yan aiki Alim na gida ai kuwa suka ce yana ciki shi da Madam,tunda suka ce haka ta gane Amanace Madam,
Shine ta banko musu kofa cikin Jin haushi,
Tana tabbatarwa Amana ce farin ciki taji tace kin kawo kanki yarinya,
Alim ta kalla tace gobe kuzo gida Ku sameni ina nemanku ta juya tare da ficewa tana huci,ko gaisuwar Amana bata Amsa ba,
Gaba daya daga Alim har Amana jikinsu yayi sanyi,haka dai Amana ta shiga lallashinsa tana kwantar masa da hankali,
Da taga yaki daina damuwa tuni ta janyeshi bedroom ta mantar dashi komai da salonta nan suka baje Harka,
Washe gari Amana ta shirya tsaf tace pls kaje ka shirya muje kiran da Mum ke mana kar tayi fushi,Alim yace baza muje ba,Amana tace dole muje tashi kawai Mum guda fa haba,nan ta fara lallashinsa har ya yarda ya fara shiri,yana gamawa suka shiga mota Amana ke driving Alim yana gefenta ya Dora kafa daya kan daya tare da kwantowa a jikinta yana wasa da kirjinta.
Suna shiga abin mamaki Mum ta tarbesu da fara'a sosai sunyi mamaki nan ta fada kitchen tare da kawowa Amana juice Alim kuma tace kai naga kafi Shan malt ga naka,
Alim yace Mum abinda tasha zan Sha ni,Mum tana dariya tace zan mareka son kasha naka tasha nata haka suka Sha lemo,Mum na hararar Amana a wayence,
Bayan sun gama Mum ta fara musu nasiha kamar gaske tana cewa su hade Kansu su so junansu,sosai tayi musu nasiha,dadi da murna wajen Alim da Amana ba a magana,Aabid ma da gudu ya sakale momynsa Amana.
Mum tace ga danki nan Ku tafi da abinku na huta nima,
Har yamma lis su Amana suna wajen Mum,har su Asiya da auta ana ta hira da matar Nura,
Kowa yaji dadin wannan lamari,Mum ce taja Amana dakinta tace yata ga dan dabarunmu na mata ki tsaya ki shanye abinki nasan halin dana bazai barki ki huta ba,
Mum tana mikawa Amana ta bar dakin,Haka kawai Amana taji abinda Mum ta bata Bai kwanta mata ba,kadan ta dan kurba ta shiga toilet ta zubar da rabi ta bar rabi a robar tare da ajiyewa a kan mudubi ta fito daga dakin,
Tana fita Aabid ya shiga ya zata lemo ne ya fara Sha,yaji zaki kuwa ya Shanyeshi tas ya ajiye robar ya bar dakin,
Mum tana shigowa taga robar ta zata Amanace ta shanye sai murna takeyi,
Wajen magrib Alim yace su tashi su tafi gida,kawai yaga Amana ta rike ciki tana hawaye,
Yana haka sai ga Aabid dinsa ya fito yana Jan ciki a kwance bakinsa yana ta fito da wani yawu yana kuka,
Da gudu sukayi kansa har su Asiya,
Mum tuni ta fara zub da hawaye tana kan Aabid dinta.
Alim ya rasa yanda zaiyi ga Amana ma na murkususu,kwasarsu yayi sai asibiti,
Mum sai kuka ta tabbata Aabid yasha abinda ta bawa Amana,
Abban Alim da yan gidan duk sun wuce asibiti,
Ana ceton rai,Amana ita har ta samu sauki ta tashi,Aabid ne dai rai a hannun Allah,an tabbatar da guba suka ci,Amana ta fadawa Alim abinda Mum ta bata,
Alim harda Kuka yana labartawa Abbansa abinda Mum tayi da wanda duk Bai sani ba,
Ran Abba ya baci sosai yace kasan da haka ka kasa yi min bayani tun tuni.
Mum kuwa ba abinda take so a duniya sama da Aabid,bata taba son kowa kamarsa ba,sai ihu take tana na zalunci kaina,jika na wayyo,Haka Abba ya sameta tanayi,
Yana zuwa ya kife ta da mari har uku sannan ya mika mata takardar saki daya,tare da cewa kafin nan da kwana daya ki barmin gidana, karamin hukunci na miki saboda albarkacin yayanki da daureki zanyi,kuma wlh jikana ya mutu har Ethiopia zan sa a kamoki a yanke miki hukunci,
Kije duniyace Allah ya isa tsakanina dake,
Alim ko tausayin uwarsu basu ji ba,Amana kuwa a ranta dadi taji da farin ciki a fili kuwa sai nuna jimami take,gashi Aabid dinta yana Shan wahala.
Mum tana kuka ta koma gida tana hada kayanta,Alim da sauri ya bita gida,ya bata kudi,ya siya mata ticket,ya kaita har airport yana bata hakuri,Mum tace ka yafemin dana,na cuceka da yawa,Alim da hawaye yace ba komai Mum komai zai dai daita bakimin komai ba kaddarata ce haka,ki yafe mana muma,zanzo very soon kuma Abba zai dawo dake,haka Alim ya lallasheta ta hau jirgi a lokacin ta tafi kasarsu.
Su kuwa su Auta,Asiya,Nura haushin Mum sukeji kuma ko kallonta basuyi ba sunji dadi ma da Abba ya mata haka,
Amana kuwa tana kankame da Aabid tana hawayen tausayi.
Alim a gigice yake yayi nan yayi nan ya rasa inda zaisa kansa,ganin haka yasa Amana mikewa ta koma wajensa tare da rungumeshi tana afaman kwantar masa da hankali
Tama manta da su Asiya a wajen.
Ana haka doctor ya duba yaga Aabid baya numfashi ya auna tare da dagowa cikin damuwa ya maida bedsheet ya lullube Aabid gaba daya,cikin jimami yace sai hakuri Allah ya karbi rayuwarsa.
Babu wanda Bai kuka ba,Alim kamar mace wurin kuka,ana ta lallashinsa
AsmaBaffa
Tnx readers ayi hakuri haka labarin yazo,
Ina jiran sharhinku.
✳CIRANIN AMANA✳
185-190
Official
By
AsmaBaffa
Duk wacce take min comment wannan page dinta ne,na gode kwarai da sharhi,da masu kirana a waya jinjina gareku musamman Zulaihat.
Kafin kace me frnds din Alim duk sunzo, da dangi da dama,har mutanen Kano suna hanyar zuwa lagos kowa cikin bakin ciki da takaici da masu hawaye،
Amana kuwa ba a magana Aabid dinta da suke zuwa schl tare Allah sarki sai kuka takeyi sosai Alim din ne ke lallashinta,
Haka aka hada gawa aka sallaceta tare da kai Aabid makwancinsa gidan gaskiya, Allah kasa mu cika da imani kayi mana kyakyawan karshe ka bamu lafiya da Nisan kwana me amfani.dangin su Amana gaba daya sunzo gaisuwa kwana daya sukayi har Amare su Badriyya da Angwaye su Huzaifa
Kwana uku da rasuwar Aabid mutane suka watse sai Nura,Alim,Auta,Asiya da Amana sai matar Nura da Abba,sune kadai a gidan har akayi bakwai.
Abba yace sai an kamo Mum an yanke mata hukunci daidai da abinda ta aikata,Alim ne yace Abba ka kyaleta ko dan darajarmu dan Allah haka Alim yayi ta bawa Abba baki sannan ya hakura.
Nura ma sun koma gidansu,Alim da Amana ma sunyi shiri zasu koma nasu gidan, Asiya dan Auta sai Abba sune kadai a gidan.