Sashe 48
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Check Alim ya zaro tare da rubuta mata check na million biyar ya Mika mata karba Amana tayi ta duba,sannan tace laaaa ashe da gaske kake zaka bani,ungo abinka ni wasa nake maka to,
Alim yace bazai karba ba,Hh dama tsokanarka nakeyi ai sai dai nace Allah kara budi ubangiji ya biya ma bukatunka nan gaba ka bani 20million kace Amanata gashi a siyawa Yara a
Icecream, murmushi sukayi gaba dayansu,har Mota ta rakashi ya tafi cike da jin dadin samun nasara.
Tun daga ranar Amana gyaran jiki takeyi kawai da sauran shirye shirye sai zumudi da jindadi takeyi,bangaren ogan ma haka yana can sai da ya canja komai na gidansa,kayan sawa kuwa na Amana da Rabin nasa duk ya bayar dasu ya canja mata sababbi kamar sabuwar Amarya,Yanda Mum taga Alim ya wani rude gaba daya kullum cikin farin ciki yake har yayi kiba ya kara fresh ta zata sabon aure zaiyi har murna takeyi ta zata Zainab din da ta bashi ya aura ita zai kawo,Abba da sauran yan uwansa duk sun san Amana ce zata dawo,
Asiya ma Abba ya tsai da ranar bikinsu ita da Ahmad yayan Huzaifa,murna wajensu ba a magana,Mum kuwa bata murna dan kawai Abba yafi karfinta ne,
Bangaren Amare su Badriyya ana can ana cin soyayya da angwayensu,
Sati biyu kenan yaune Alim yawa Amana waya ta shirya gobe zasu tafi,
Amana sai murna akeyi a boye, Umma tace Allah yasa dai uwar miji ta barki lafiya,kar kiji komai Umma kawai addua ce taku,
Musamman Amana ta figi mota taje lalle tare da tsantsaro saloon,dama tuni Huzaifa ya kawo mata motar hawa a cikin nasa ya bata daya Sabo da Alim ne ya bashi Umarni ya kai mata.
Amana ta kashe kudi sosai haka su gwaggo dasu Umma duk sunyi mata nasu suma,
Washe gari da sassafe sai ga Alim Sabo da tsabar zumudi,Amana lokacin ma ko bacci bata tashi ba,bayan sun gaisa da mutan gida,Umma tace shiga tana ciki,harda ledar take away a hannunsa,yana shigewa Umma tace gwaggo yau naga rashin kunya zumudin yayi yawa kamar wata Amarya.
Gwaggo tace kema kya fada wannan uban sammako haka ko kasar waje zaije ai sai haka,kamar zai tashi sama kai irin Sulemanu harka suna da yawa a kasar nan cewar Inna dayar kishiyar, Amana tana cikin bacci tajita a sama an daga tare da direta a kasa,da kyar ta bude ido tana kallon yanda yayi mugun kyau,
Kije pls kiyi wanka ba kallona zakiyi ba sauri zamuyi muje gida,flight zan canja mana Baza mubi na 5pm ba yayi dare da yawa,
to naji ka zauna banfa ci komai ba ma,to nidin naci ne? kiyi sauri dan Allah mu tafi gida, janta yayi har toilet ya Suri brush tare da zaunarta a wata kujera tana layin bacci idonta a rufe yace bude bakin mana ai kuwa ta bude yayi ta yi mata brush a hankali ya gama,
Ki bude idonki mana haka sai wani bacci kike,a hankali Amana tace zaka bata kayanka da ruwa fa,kamota yayi suka fito taki bude idonta wai bacci takeyi ita,fresh milk ya dura mata a bakin tare da bata chips da egg,ina ka samo abinci?da abina nazo nasan zaki bata min lokacine,haka ya dinga tura mata tana cinyewa shima yaci,suna gamawa yace wanka je ki shirya ko na miki,kuma ki bude idon haka mana kiyi sauri,
Wanka ta shiga tayi sannan ta fito tana goge jikinta,ta fara sha mai duk jikinta,tazo kafafu Alim ya fisge man kamar wani engine ya karasa shafa mata,kayan ta dauko ya kwace ya dauko pant yace to dafani kisa, Amana ta dafa shi ya sa mata da towel dinta a daure,
Cire towel din asa bra,haba a'a ni dai ka sa min akan towel din sai na zame towel din haka akeyi,kamota yayi yanda tace haka ya sa mata ita kuma ta zame towel din ta gyara sosai ta kara daura abinta,
Rigar tasa fitted Gown readymade Brown color,tasha kyau ta shirya ta dauko hand bag da katuwar akwatinta na abubuwan da take bukata duk shirye ciki,wanda zata bayar ta bayar dasu,sai wata katuwar Ghana must go na tarkacen kayan gyaran jiki da wasu abun,
Wannan kayanfa?Amana tace nidai kawai a samun a mota dasu zan tafi kuma dole ka dauka,
Alim yace Bazan iya daukan Ghana must go ba wlh tayi local bari muje cikin kano sai a canja wata kalar,Amana tace yanda kaga yafima saukin dauka nidai ga mijina bazan dauki kaya ba,Dariya Alim yayi sarkin son girma,
Yaran gidan ne suka sa kayan a Booth Amana ko kuka da canja fuska babu tayi musu sallama tare da cewa sai munyi waya,duk abunda ya faru a dinga fada min ta waya,
Na tafi a mana addua,
Har mota suka rakata sannan ta Mika musu hannu daya bayan daya suna gaisuwar sallama.
Alim kuwa kudi ya basu masu yawa suna ta godiya driver yaja mota Amana da mijinta suna bayan mota,
Suna zuwa kano ya canja wata tsantsareriyar jaka ya cire Ghana must go ya jefar suka je gidan Badriyya da Sakeena suka musu sallama har gidan Abban Huzaifa sunje sannan suka wuce airport sai gasu a jirgi sai lagos......
AsmaBaffa
Love u all
✳CIRANIN AMANA✳
180-185
Official
By
AsmaBaffa
Kuji dadinku readers ina godiya.
Tun a jirgi Alim ya fara mutsu mutsu yana takurawa Amana,ta kasa kafarsa yasa yana faman gogata a kan ta Amana,
Amana ce ta juyo tare da kafeshi da ido tana aika masa da wani kallo mai tokare zuciya,
Shima ogan nata ba a barshi a baya ba wajen aika nasa,
Kwanto da Amana yayi a jikinsa sannan ya fara magana ko dai baki hakura ba baby?
a hankali ta furta me ka gani? Naga sai wani shareni kikeyi,to bakuwa ce ni yaushe na saba da kai da har zan saki jiki,ban ganeba duk zaman da mukayi zakice wani bamu saba ba,
to wai ni shike nan baza ka barni na huta ba,da ban sanki da mita da korafi ba amma yanzu ko rainani kikayi ban sani ba,y a za ayi na rainaka ya Alim,gashi nan kinyi ma yanzu wai Alim ma ba ko Dear,honey etc kawai Alim.
To kayi hakuri na daina,suna haka jirginsu ya sauka suna fitowa taga motocin Alim masu matukar kyau da bata san dasu ba,suka shiga sai gidan Alim,masu kwasar gaisuwa saiyi sukeyi har suka shige part dinsu,
Duk inda suka shiga sai Alim yasa key ya garkame ko ina,
Har bedroom dinsa ya kai Amana
Mamakin Amana yanda komai na gidan aka canja Sabo kamar ma ba gidan ba ya kara haduwa sosai.
To kije kiyi wanka mana mu kwanta ni na gaji bacci nakeji, kallonsa Amana tayi da mamaki yanzu fa 2pm tayi ma kawai sai mu kwanta ko abinci banyi mana ba,nayi order za a dinga kawowa kullum har na tsawon 1wk Baza kiyi girki ba hutawa kawai zamuyi,baccinmu zamu dinga yi kawai,
Baki bude Amana take kallonsa,Allah ni ba haka nasanka ba ka canja sosai sai kace Ayu,
Murmushi Alim ya saki me rikita tunanin mace daga bisani yace Amarya ce fa dole nayi doki dama ai bana gajiya dake kece dai kika fara koyar rowa.
Janta yayi har toilet tare da turata ciki kiyi wanka,dayan bed room din ya shige wanka shima yayi da Alwala,sannan yazo sukayi sallah Azahar, abinci ya jawo kaji da sauran kayan ci da sha,da kansa yake tura mata abincin sosai ba jira,har ta koshi ta mike tare da yin Brush ta fito ta koma dayan bedroom din ta kara shafa turaruka a jikinta tare dasa rigar baccinta tana gama Alim ya shigo ta baya ya zura hannu tare da hugging dinta,
A tare suka saki ajiyar zuciya,
Daukanta yayi cak har bedroom dinsa,kowanne ya kwanta a pillow sa sun kurawa juna ido ko wanne son dan uwansa na azalzalarsa,
Wani kallo tare da fari Amana ta sakarwa Alim,abin ba a magana wajen Alim tuni ya fara tafiya,Amana ce ta matso tare da komawa jikinsa ta lafe ta rungumeshi sosai,
Kiss ya manna mata a goshi,ta dago a hankali tare da aika masa da kallo ta manna masa kiss a lips tare da cewa na rama nima ai nafi ka,ni nawa a lips nama,murmushi Alim ya saki zai jawota ta koma kan pillow dinta,Alim a hankali kamar me rada yace warm night nace miki fa zamuyi,wanne warm night?warm afternoon dai cewar Amana ta furta tare da dawowa kan pillow sa ta kwanta Rabin jikinta a Nasa,Alim na kallon sama,
Amana shafa kirjinsa ta fara a hankali tare da masa magana cikin rada tana wani lumshe ido,shima Alim idonsa lumshe ya furta Honey zaki kasheni fa,
Botin din rigar Alim ta balle masa in a romantic way ta fara shafa kirjinsa tare da zura harshenta a kunnensa,tana yi masa Zane da yatsa daya a kirji, Alim ya kusa suma ba shiri ya furta zan mutu Baby,
Murmushi Amana tayi tace to shike nan karka mutu ok,na daina ta furta tare da komawa pillow ta,
Cikin zafin nama a gigice a rude xuruf Alim ya koma saman Amana Bazan iya dauka ba nan ya hade hannaye su tare da fara kissing dinta ba ji ba gani tana mayar masa da martani, sun gama fita daga tunaninsu Alim ya dago suka kara kafe juna da kallon so, sannan ya furta warm afternoon fa Babyna yana a samanta sai gani nayi ya jawo blanket wuf ya rufesu ciki,
Minti daya Amana ta zuro hannu waje zata fito tare da bude bargon kara damkota yayi ya rufesu,kara budewa tayi fakat zata fito suna ta faman haki ya kara maidata mene haka malama ya kara jan blanket da mugun sauri ya rufe,
Minti daya Amana ta zuro hannu daga bargo tare da jefo rigar Alim,sai ga hannun Alim ma ta bargon ya jefo yar fingilar rigar Amana,
Pant Alim ya kara jefowa da karfin tsiya ai kuwa ya fada kan Mirror dake dakin, Amana ta jefo boxers din Alim ba a san me sukeyi ciki ba, bargo ne kadai ke filfila motsi suna ta sukur sukur a ciki kamar mayu.