Sashe 30
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gwaggo tace ohhhh Allah ya rufa mana asiri da ta kare akan Sulemanu shi kadai maganinsa kenan ishara ce Allah ya nuna masa tunda yaki tuba.
Umman Amana tace wlh kuwa in banda kwala min touch light da sukayi a ka ba abinda suka min,daya matar Sulemanu tace hhhhh ai ni dadi ma naji da suka masa haka yanzu kinga yayi karatun tanutsu ba kwartanci,
Matar cikon ta hudu n itama dariya ta kyalkyale da ita tace wai kunga wani mari da suka fesa min na zata Wlh duniyar ce ta kife kif,Sakina karamar kanwar su Amana tace ta saki dariya tace gwaggo kinga abinda ya bani dariya wai katon cikinsu zaiwa Iyya fyade wai Iyya wacce ta rigada ta yi expired,
Dariya gaba daya aka sheke da ita,Hamza ya zubawa Sakina rankwashi yace Iyya ai sweet zatayi kika sani ko danta ita ya gado
Iyya ce ta fashe da kuka sosai tace Allah ya isa tsakinina daku,kuma wanda ya kara min turanci to ubansa yaci uwatas tsinannu uwarku kuka zaga,kuma dana Sulemanu ba abinda Zai sameshi aniyarku ta biku
Iyayen ne wato matan Harka su 4 suka ce heeeeeee can ga su gada, dan naki wanne zalince ne Bai mana ba ai hakkinmu ne ya kamashi,
Amana tace ya isa haka pls ice ko dai Baba jikin da sauki,duk suka ce Alhmdllh Badriyya tace good,iyayen sukace kai Ku dinga turancinku can mu me muka sani
Hamza yan crossriver gaba daya pidgin English suka koma da su Amana,kb wanda ke bin Hamza yace you girls are chilling woo,u dey enjoy oooo,Hamza yace I swear come see enjoyment no be small thing Sis,
Isa ne ya shigo yana budawa tare da yin doro yana kobarewa yayi hugging din Badriyya yace ahhhh...this girl I know u no dey carry last look at ur skin.
Kallon Amana yayi yace easy easy Baba cutie u r still shining wooo,Amana tace stop this nonsense joooo...a done big now,a be house wife, no joke abeg that useless thing has past Man,
Badriyya ce tayi katsalandan tace wait guys just gist me how things goes, abeg stay quite stingy girl cewar Hamza, dariya sukayi gaba daya Badriyya tace I have a story for u guys, kowa saurarenta yakeyi sannan tace am in love ,tafi suka dauka gaba dayansu yan ciranin gidan da sauran yara wanda suke schl suna tsintar turancin
Isa yace a bamu musha ya hadu, Amana ce ta fara magana,gaskiya a tsaya a tsaya shuru kowa yayi har iyayensu dake zagaye dasu a hankali ta furta tunanin mijina nakeyi u knw am a married woman ,heeeeeee suka fara ihu,Hamza yace shegiya u done fall
Kwanjin Isa Amana ta buga da sauri ya dafe wajen yace wlh har yau karfin ki na nan wai,Haladu da shigowarsa kenan dauke da danyen kifi headphone makale kunnensa yana Shan Sauti ai ganin Amana yasan dole kudi yazo kawai sai ya fara casa rawa yana slizing kamar wani Michael Jackson,dariya sukeyi Badriyya tace u too funny.
Alim kwance yana numfarfashi na zazzabi ya fita daga hayyacinsa,10pm wayarsa ta shiga ruri ba tare da ya duba me kiran ba ya jawo ya daga tare da karawa a kunne Jin Muryar Amana yasashi Jin sanyi a ransa,cike da karkarwar sanyi yace hello,nan take Amana ta rude Jin Muryar jariminta ba lafiya,
Cike da kulawa tayi kasa da Muryar tare da shagwabe murya tace dear ya najika haka are u ok,kara narke mata yayi Baby pls come to me i need u badly,
A rude Amana tace sweet Alim me ya sameka pls,a hankali yace kawai ni kizo Baby fever na damuna I missed u,missed u much more dear amma ya kamata ka Kira doctor kaji,
Uhm no Amana zan warke
Kara lankwashe murya tayi kamar zatayi kuka tace oh dear pls bana son rigima kawai ka kira doctor kaji,to baby Allura fa za a min kuma bakya kusa bare ki rikeni ki lailayamin,
Uhm kaji rigimarka ko mine,
Kaci abinci?no bazan iya ci ba I am missing u Amana
Rokonsa Amana ta fara dan Allah kaci ka taimaka min kaci abinci Dan darajar Allah kaji,ka tausaya min Babyna kaji,wani shauki ne ya kara shigar Alim ya kara narke mata zanci kadan to, cikin wani salon Muryar da bata San tana dashi ba tace tnx oya tashi kuma kar kashe Ina ji zaka ci sannan ka kira doctor,pls ki kyale doctor ban son Allura fa kamar zaiyi kuka ya furta,
OK to shike nan tunda bara ka kira doctor ba mun bata na daina kulaka ma,
Uhmmmmmm kamar zaiyi kuka yace am sorry Baby,
Ban hakura sai kayi abinda nace oya get up,Babyna bakya tausayina ko?I will kill u just do as I said ok
Tana jinsa sai shagwaba yake zuba mata tana lallabashi har yaje wajen Mum ta bashi Abinci yace doctor ya kawo masa magani yasha yayi wanka ya kwanta sannan Amana ta kyaleshi tace goodnight My Alim muuuuuuuuuahhhhhhh ta watsa masa kiss ta waya sunfi 10,
Alim yace ohhhhhhh u are killing me honey I wish u r here with me hmmm da sai na kwana ina wasan kwallo,wani dariya Amana tayi me Jan hankali ta fara shagwaba uhmmmm....banda rigimafa Mine night sweet dreams,pls kiwa Baba sannu da jiki ina nan zanzo kinji ko?to ba matsala Allah kawoka,haka sukayi sallama.
Washe gari Alim waras ya warke shiri yayi sosai tare da daukan wanka na gaske domin zuwa Airport dauko Nura da Matarsa.
Mum,Alim,da Abba ne suka tafi dauko Nura,Asiya ma tazo daga Kano domin taron babban yayansu,
Wani kyakyawa chocolate ne da matarsa black beauty tare da yarsu yar kimanin 3yrs suka karaso jikin motocin su Alim,
Nan suka dinga Murna da gaisawa,Mum sai hararar matar Nura takeyi da kyar ma ta amsa gaisuwarta,hakanma dan taga idon Abba ne,
Nura dan wanka mota suka shiga sai gida inda suka ci suka Sha ana ta fira,Asiya sai surutu akeyi,
Washe gari Autan Mum ma ya sauka shima ya gama schl kyakyawa kamar dan India dan yafi Nura haske amma Bai kai Alim ba,gida ya kacame ana ta murna da hira,
Bayan Mum da Abba sun tashi suka fara tattauna Matsalar uwarsu
Dan Auta yace Wlh ni bazan yarda da wani auren dolen da Mum zata yi min ba,Nura yace hmmm ai na rasa wanne haline da Umma zuciya ba Imani,Asiya tace ai ni shi yasa na koma wajen Abban su Huzaifa kusa da masoyina ni kam bazan yarda ba wlh.
Alim wanda magana bata dameshi ba,yace Ku kenan nifa fisabilillah Ku duba komai a kaina ya kare,aure nawa tayi min.
Yanzufa Amaryace Dani Amarya pls kuji fa ta hanani sakewa na rasa yanda zanyi yanzu taje duba babanta ba lfy amma Mum ta hanani zuwa cike da shagwaba ya karasa zancen kuma wlh ni dai I need my wife firewood ne ni ko rock Amaryafa guda,
Dariya sukayi Autan Mum yace hhhhh bros mun ganoka dama ai kai kawai son ehhh...
Zan mareka ban son iskanci ni sa'anka ne,Nura yace kyaleshi bro shi ai Bai San dawar garin bane.
Tsaki Alim yaja to ni dai a bani shawara guys body fa ba dutse bane,Mum ce ta katsesu Body yaci kutmar ubansa duk naji me kuke cewa kuma wlh Ku kiyayeni babu dan iskan daya isa ya ja Dani,ni na tsuguna na haifeku banzaye,ke kuma Asiya kyaleki nayi kika zauna a Kano wajen wancan tsinannun wlh ki kiyayeni dakikiya.
Huzaifa dake gefe yayi kus baice komai ba dan ya gama shiri gobe yakeso ya bar gidan nan ya gaji da jarabar Mum ta safe daban ta rana daban haka ta dare ma.
Dan Auta ne ya fara kunkuni yana turo baki Bai aune ba yaji Mum ta zuba masa rankwashi a kai.
Mikewa Alim yayi cike da bacin rai ya koma gidansa shi da Huzaifa suna shirye shiryen yanda zasu bullowa Mum ayi mata wayo Alim yaje wajen Amana
Domin ko ya fadawa Abba to tsine masa Mum zatayi.
Amana da Badriyya zaune gaban Babansu sai kuka sukeyi yanda suka babansu raga faga komai sai dai ayi masa kafafinsa a karye hannunsa daya ma a balle,jikinsa duk raunuka an canja masa kamanni,
Cikin rauni Baba yace Yayana kunga yanda Allah yayi dani ko?
Nasan wanda ya min abin nan Amma bazan fada ba sai nan gaba idan Allah yaja kwanana,na jawowa kaina wayyo duniya oh.....Amanata na dauko ruwan dafa kaina, lallashin Baba sukeyi,Baba yace kayya yara ni na siyo da kudina,Amma Amanata kinfi kowa a wajena ke kadai zan fadawa wanda suka sassarani haka.
Da dare daga Sulemanu sai Amana nan ya fara magana Amanata ina so ki sani bake ba komawa lagos Allah tsinewa lagos,tir da halina na turaki Cirani na amfana dashi ta wanni fannin na jawowa kaina masifa,inaso ki sani duk son kudina yau na hakura naga duniya,don haka baza ki koma lagos ba,ba aure ba ko tattabarace ke karewar aure na yankeshi
Tari Harka yayi yace Allah kawo mijinki wallahi sai ya sakeki bake ba komawa hannunsa,
Idan kika koma lagos to ban yafe miki ba duniya da lahira gaban Amana ne ya yanke ya fadi nan take sai hawaye takeyi,yace Uwar mijinki ita ta zo da yan daba tasa sukayi min haka,duk kuma nasan irin ukubar da take gana miki,
To aure anyi kenan na dauka yan mutuncine shi yasa na basu ke Ashe shegiyace.
To bari mijinki yazo sai ya sakeki,
Amana tace Baba ya akayi kasan itace?
Baba yace tare da yan fashin suka shigo dakina da ita,ta rufe fuskarta da zasu tafi ta budemin fuskarta na ganta kiri kiri harsai da ta tabbatar na ganeta sannan ta tafi cikin mota.
Amana taji wani bakin ciki amma tasan ba laifin Mijinta bane,
Amana tace Baba ina son mijina kayi hakura za a daukar maka fansa,Baba dake kwance rashe rashe ko ina a daure a jikinsa,yace kaji wofi banza da gadamar daukan fansa nayi da tuni ban fadawa su Hamza ba sunwa shegiya fata fata,yo Allah na tuba ko ke nasa ai nasan sai kin mata rugu rugu kin ramamin,