Sashe 58
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Ga tsananin biyayyar da Amana ke masa,uwa uba ga iya kwanciyar aure,ta gama da Alim gaba daya, baya ganin kowa a gabansa sai Amana.
Kullum cikin soyewa suke basa iya zama ba tare da juna ba,
Bayan bikin Ameer dan Autan Mum da Amaryarsa Minat.
Alim yace Amana taje tayi masters,haka ya kara biya mata private schl ta fara masters,
Tana gama masters ta kara samun cikin na Uku,
Wata tara ta haifo yarta mace zukekiyar gaske me kama da Alim,Daga nan Alim yace ta huta haka da haihuwa sai nan gaba an dan dade.
Yaran su dagwas dagwas dasu gwanin sha'awa su uku, Aabid kullum baya fara'a cikin muzurai yake da kaninsa Irfan ya masa Abu ko Mufeeda kanwarsa zai samu ya zanesu,baya daukan raini kamar Babban mutum haka yake,
Yanzu ya daki mutum ba ruwansa,mugune Aabid na karshe,baya wasa da Yara,ko cikin Yara ya shiga yan uwansa sai dai kaji Kukan Yara ya bubbugesu ba ruwansa,kannensa ma tsoronsa sukeyi,
Mugun tsoron Amana sukeyi yaran nata don sun San idan sukayi laifi ba ruwanta zata hukuntasu,shi yasa suka taso masu hankali nutsatsu ko ina suka je zaka gansu cif a nutse,kallo Idan Amana ta musu sun San me take nufin.
Alim ne ke shagwaba su ma baya son ana taba su.
Alim ne kwance a bedroom dinsa Amana na gefensa,Mufeeda ta kwankwasa kofa Dad...Dad....ta kwalawa Alim kira, Alim ya mike tare da bude kofa,lfy Mufeeda? Ni a wajenka zan kwana Ya Aabid dukana yakeyi,wai muyi bacci,
Amana ce tazo wajensu tace Baza ki kwana ba Mufee ki koma Bed dinki,me ya kaiki wajensu ke dana ce ki je dakin Hajja ki kwana,
Kuka Mufeeda ta fara ni...ni bana son wajen Ajja.
Alim ya kalli Amana tare da yin magana kasa kasa yace yarinyar zata hanani sakewa yau,kin kuma san Bazan iya jure rashinki ba,
Amanace ta riko Mufee tana lallashinta ta maidata dakin Su Irfan ta dorata a Bed dinta,Aabid sai fushi yakeyi su baza su kwana da mace daki daya ba,
Momy pls mu baza ta kwana a room dinmu ba.
Amana tace zan taka wuyanka Aabid ka rufe min baki,kunyi karatu kuwa yau kaida Irfan?yes Momy cewar Irfan,gobe zan duba na gani ai Amana ta furta.
Shuru Aabid yayi Irfan yace sorry Mum zan kula da ita,
Hararar Aabid Amana tayi tare da cewa idan naji kukan yarinyar nan Aabid saina karyaka.
Shuru sukayi Amana ta dinka masifa ta kashe musu light tare da rufawa kowa blanket ta rufe musu kofar ta koma wajen mijinta, suka fara baje Harkar da suka saba ta sunna..wajen Sunna basa sanya.
ALHAMDULILLAH
Ina matukar farin ciki da godiya ga Allah daya bani ikon kammala wannan littafin CIRANIN AMANA.
Godiya da jinjina gareku readers,masu sharhi,godiya etc,masu yin Document,masu kirana a waya
Bazan manta daku ba mutanena na:
AsmaBaffa fans club
taskar fiddausi so dangi
Hause of Hausa Novel
Zauren Queen mermu
Samarin Bana fans
Maraicin so fans
Da sauran groups da wanda nake ciki da wanda bana ciki na gode sosai Allah ya bar kauna.
Next coming novel dina nan gaba Insha'allah
DUK INDA TA FADI.
Poster din novel din zaku ga guy din frnd dina ne sosai da sosai,yanda muke dashi yasa na sashi a poster University daya mukayi class dinmu daya.labarin ba nasa bane kar readers kuce labarin sane😂 sai na huta sosai zan fara New novel.
Ku karba readers👊👊👊👊👊👊 1 blow irin na Amana nayi wa ko wacce.😂😂😍😍😍😍 Am gonna miss u all 😭😭😭😭 Bye.
👍👍👍👍👍👍
AsmaBaffa