Sashe 55
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mum kuwa sosai take nunawa Amana so,matar Nura ma haka,dan Auta ma tace ya nemi wacce yake so ya aura.
Amana ce a cikin toilet ta siyo pt na gwada fitsari ko tana da ciki,
Samu tayi ta dauki murfin robar ruwa ta tsula fitsari a ciki ta bare a bin tasa sai taga ya nuna bata da wani ciki ba komai,kuka ta fara yi tare da yin ball da murfin,ta jefa abin a dustbin,
Alim ne yaji kamar kukanta ya shiga toilet din ya hangota tana ta kaiwa iska naushi,
Dariya ya farayi yasan me takewa kukan,Alim ya daukota yi hakuri hajiyata zaki samu ne Allah zaki roka,Amana tace ni sauri nakeyi,dariya Alim ya kara yi to muje aka kara gwadawa ko zai shiga,
Amana tace ka dage sosai iya karfinka,saura kayi wasa,suka kule bedroom ciki suka yini suna kashe arna,
Dama shi Alim burinsa kenan,har murna yakeyi Amana ta siyo abin auna fitsari taga ba ciki to dole ya kwashi gara.
Amana kuwa saboda taga har yau ba cikin sai kara gyara kanta takeyi da tsumin maganin mata masu inganci dan Alim ya dinga kasa hakura kullum ya dinga ta yi ko ayi sauri a samu cikin nan.
AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳
200-205
Official
By
AsmaBaffa
MASU YIN DOCUMENT WANNAN PAGE NAKU NE NA GODE SOSAI.PLS A DINGA KULA KAR A TSALLAKE KO WANNE PAGE KUMA KAR A HARGITSA PAGES,MISALI PAGE 10 A FARKO 5 A KARSHE,READERS BASA JIN DADI.NIMA IDAN NA GAMA ZAN KARANTA ABINA NAJI DADI,DOMIN A MA'AIKACIYAR GOMNATI AN CIRE PAGES DA YAWA,WANI KUMA ANYI SHI A HARGITSE BA DADIN KARATU.NA GODE SOSAI INA JINJINA.
Deeni kwaro soyayya tayi nisa shi da Salma,kowa yasan labarin,lokacin da Alim yaji masifa ya kamayi shegen yaro ya damesu ya hanasu sakewa,
Amana taje gida garinsu gidan da Alim ya bata kyauta katon gaske ne a Rijiyar zaki,don haka tace ya kamata a raba gadon Baba kowa a bashi hakkinsa sai asan abin yi,
Haka kuwa malamai suka kirawo aka kara duba wasiyar Baba suka ce kowa ya yarda da wasiyar Baba?aka ce eh,sannan sukace wasiyya ta tabbata, gida kuma babu na kowa da gonakinsa aka siyar dasu aka bawa kowa gadonsa yanda Allah yace, gidan da suke ciki aka raba aka fitarwa kowa da nasa،Nan Amana ta raba rigima tace ta siyawa Hamza gidan shine Babba shine Uba,Hamza yayi tsalle ya dire bazai zauna a kauye ba ta rike gidanta Abban su Huzaifa ya siya musu gida dukkansu manyan mazan aure zasuyi kwanan nan,Amana tace to gida natane kuma na kowa ne kowa yayi zamansa idan yazo kauye tunda suna da dangi a kauye,
Sauran matan Sulemanu kuwa sunce su baza su kara aure yanzu ba sai sauran yara sun girma,Amana ta ce to duk su dawo birni Alim ya siya mata gida ta basu su zauna a gidanta iya dake Rijiyar zaki iya rayuwarsu, suma su bar kauye gaba daya kawai,
Wannan gidan kuma na kauye za a sa me gadi ya dinga Kula dashi duk wanda zaizo ganin yan Uwa na kauye sai ya zauna a gidan,
Kowa sai murna akeyi.. kayan sawa kawai Amana tace su Eba komai akwai a wancan gidan,su kb sai murna domin duk sun daina zuwa Cirani suna kasuwanci da karatu a kano,
Haladu kuwa yace a daina ce masa Haladu, tuni yace wlh ya koma Mohd yanzu.
Amana bata koma ba sai da suka koma cikin kano aka gama komai,tayiwa yara transfer na schl,ta gama komai taga suna Zama komar ras,
Alim ne ya kirata tana dagawa ya kama fada wai har yau baki gama ba ki taho mana,Amana cike da shagwaba tace gobe zan dawo,Nutsuwa tayi tare da narke masa tace ranka ya Dade? Alim yace ina jinki sai wayo kike min kinki dawowa,zaki ce min wani ranka dade,
Murmushi Amana ta saki haba yanlabai me martaba,alfarma nake nema idan da Hali baza ka damu ba,Alim yace ina jinki kin San ma dole nayi,Dama mota nake so a siya min zan ajiye musu ta zirga zirga,
Shine kike kwane kwane,na baki dayan Atm din kije ki cira ki siya musu,nasan ke me hankalice kin San me ya kamata kawai kiyi ina ganin abinda kike abinda ya dace, Da murna ta dinga ta godiya da kb sukaje suka siya aka ajiye musu dalleliyar mota katuwa kowa ya hau ta gida ce,dama Isa da Hamza su suna da motarsu.
Abinci ta cika musu gidan dashi komai da ya dace ta musu ta kashe musu kudi sosai.
Su Badriyya murna suke gasu ga yan uwansu a kusa,Su Maimuna da su Baba Shehu duk sunzo sunga gidan,,
Badriyya da Sakeena kuwa yan uwansu Mata dake aure a kauye suka basu kudi masu yawa su kafa jari suyi sana'a su dogara da Kansu suma tunda mazajensu ba masu Hali bane,
Washe gari da wuri Amana ta shirya, Kb da Mohd wato Haladu suka kaita airport,hannu ta mika musu suka tafa suna ta dariya sukace sai yar Cirani,wannan Ciranin Alkhairine gwara da Baba ya kaiki wlh,ashe ta hanyar za muyi arziki mu shiryu,
Mohd yace kai Man munyi fa iya shege,Amana tace musamman ni,Kb yace Hamza fa Kun mata,kai Hamza dan iskan duniya ne،yanzu in kinga Yanda yake zuba love sai kinyi mamaki, dariya Amana tayi tace ah nima ina zuba tawa ba kara'i, Mohd yace hmm ke ai dama tun tuni ba kunya gareki ba, Haladu zan ma rashin mutunci fa cewar Amana,Haladu ya bata rai nace muku Mohd nake ni wlh rago ma zan siya nayiwa kaina hakikar suna,Dariya sukayi Amana ta musu Sallama tare da shiga jirgi sai lagos, ta koma gida lafiya
,Alim sai murna da nishadi yakeyi,yana shigowa ya dagata sama yana juyata tare da mata sannu da zuwa,
Lokacin ba wata wata suka fara cin Amarcinsu sosai.
Bayan sun nutsu suna hira tare da sakarwa juna kalaman so،Alim yana wasa da dukiyar fulaninta masu gigitashi,
Yace yanzu Babyna wani gidan zan kara siya a kano kenan tunda naki kin bayar dashi idan munje bamu da masauki.
Amana tace sosai ma kasan wannan nawa ne sabo da ganganci ya zanyi na kashewa mijina zuciya ya dinga sauka a a gidana,mijin Hajiya ai kawai ka tsaya da kafafunka kaima ka siyi naka,dan bazai yarda zuciyarka ta mutu ba gida ma ace na matarka ne nan zamu sauka abun ba tsari,kuji Amana kamar ita ta siyawa kanta.
Dariya Alim yayi yace ba sai kin fada ba ai already na siya ma.
Volume din kida me dadin gaske ya karo musu a speakers dake katon palon nasu,Suna ji suna romancing juna.
Amana wasa wasa har ta kwashe 1year tana zuwa schl,ta gama level 1 tana level 2 yanzu second semester, tana kokari sosai,
Zama suke lafiya tare da tsantsan soyayya,
Su Nura sai rokon Abba sukeyi kullum yayi hakuri ya dawo da Mum amma yaki,sai da suka je har kano suka sanarwa yan uwansa suka sa baki tukun sannan yace zai dawo da ita nan gaba,
Abban Huzaifa da kansa ya dawo da Mum gidan Abban su Alim,
Mum da Abba sai kallon kallo,domin tsoronsa takeyi,haka takeyin duk abinda Zai faranta masa rai,yanzu kowa so take nuna masa,ba wulakanci,mutunta kowa takeyi,
Sai da Abba ya tabbatar ta shiryu sosai sannan ya fara Kula ta kadan kadan har suka koma suka cure gam gam.
Zo kuga biyayya wajen Mum,ga shiga dangin miji da son talaka,
Taja mutuncinta ta rike surukanta,
Tuni ta daina harkar kawaye masu mugun Hali,
Amana ta gaji da jiran samun ciki har ta hakura ko baza ta kara haihuwa ba ma,
Alim kuwa kwana 2 yaga Amana ta daina dauko pt ta auna fitsari,dauko mata yayi tana Palo tana rubutu yace Baby zo ki tsula mu auna Amana tayi muryar tausayi tace ai ni kuma na Zama sorry kishiya farilla gareni,tawa ta kare mutuwata tazo kuma domin rashin haihuwa nasan aure zaka kara ni kuma nasan mutuwa zanyi ko na fada daji,bazan iya hada wata da kai ba,gashi cikin ma babu,yanzu idan ka auro wata ta haihu ni bani da ko daya juya min baya zakayi,wata ce zata haifi Aabid sai ta fara kuka sosai.
Alim shi dariya ma ta bashi harda Kuka kuma dear,har kin karaya?har shekara nawa da aure?biyu da rabi kacal,
Kuma kin taba samun cikin nan bare ace ke juya ce,ki daina damun kanki in ma kishiyace ko kin haihu zan karata Alim ya furta da nufin tsokanar Amana,ai kuwa Bai shirya ba yaji Amana ta rufeshi da duka tana kuka wlh sai an saketa baza ta zauna ba,gaba daya ta haukace tana ta faman huci,
Alim riketa yayi yana dariya kasa kasa,mene haka kinga dole kishiya ta kwace miki miji kina wannan zuciyar taki,
Amana ta kara karfin kukanta har masu gadi da securities suna ji,sun dauka wani babban abune ya faru suka taho da gudu taimakon gaggawa suna ta danna door bell,Alim ne yace su koma ba komai madam ce rigimarta ta motsa,
Rike Amana yayi kam da siririyar muryarta tana kuka kamar ana yankata sai tirje tirje takeyi duk ta kwaye cinyoyinta a waje gashin kanta yayi buzu buzu,Alim yace kiyi shuru pls Amana tace wlh bazanyi ba sai ka sakeni ko kace ka fasa kishiya,ta kara tsagewa da kuka
Tana wayyo za aljanuna sun tashi,tayi muryar Aljanu,akan anga bama haihuwa,kace ni juyace bana haihuwa,Alim ne ya dan bige bakinta kadan ta masa shuru amma taki sai ihu da ta kara saki tace zai kashemu akan yana neman aure,yana ta marina akan Amarya zata haihu, murmushi Alim yayi yace Ashe da gaske Aljanune suka tashi? Amana tace baza mu saketa ba sai ka fasa kishiya,Alim yace to kuwa saina kara aure baku isa ba,Amana ta canja kalar kukan yara yan jarirai to shike nan zamu haukata maka mata,baza ka samu me maka girki ba,ba kwanciya tare,
Tun dare Bai maka ba kace baza ka taba yi mata kishiya ba har abada.ta kara shure shure tana fyar fyadiya kamar gaske,Dariya Alim yakeyi
yace ke uwar sharri,wasa nake miki fa,Amana tace wlh bazan yarda ba sai ka rantse ta ci gaba da kukanta,saida Alim yace wlh da gaske nake wasa nake miki ke baki San tsokana ba,me zanyi da matan ina da kamarki,