Sashe 26
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kina ganin uwar mijinki kin San halinta fa,to Badriyya tsoro nakeji gaskiya naje sai ina da ciki ko Na haihu tasa ya sakeni,
Hmm nidai shawarata kome zai sameki ki dauka kaddarar kice baki da wata dabara,abinda Allah ya kaddara shi zai sameka sai dai karfin addua,dan haka kawai ki yarda sannan muci gaba da addua kawai shine mufita,to ance da zafi fa,Badriyya tace see u har kece zaki ji tsoron abu ke da kike da juriya kalli fa damben da kikayi a duniya,bama son iyayi kawai ki fito min a yar sulemanunki ya zaki wani dinga min iyayi da shagwaba.wani maganin mata da Umman Amana ta bayar a kawo mata su Badriyya ta dinga dirkawa Amana.
Yaushe kika canja haka Amana kinga tafiyarki da yanda kike komai yanzu ba kowacce macece zata yi ba,kin zama yar gayu ga iya tafiya da yanga saima in kinawa ya Alim shagwaba tab,kefa kin fiye shirme cewar Amana.
3pm Alim ya shigo gidan ya Tarar da Badriyya ta matse bakin Amana tana ta yi mata duren maganin Matan da aka bata a gida ta kawo kuma ta tabbatar Amana ta shanyesu,shi yasa tace dole sai ta cika alkawari.fada ne ya kaure a tsakaninsu amma Badriyya tsabar naci saida ta tabbatar Amana ta shanye,Amana ta tashi da niyyar lakadawa Badriyya dukan tsiya Alim ya riketa ram kallonta kawai yayi yasa ta gane mummunan gargadi yayi mata lakwas tayi.
Alim yace Badriyya ta shirya da yamma zai kaita yawo ta ga gari,nifa Daddy baza kaje dani ba? ae bazanje dake ba,shikenan cewar Amana,tausayinta yaji Amma yasan idan Amana ta bisu to dole suyi fada da Badriyya tunda Badriyya akwai tsokana,Amana da saurin fushi da zuciya.
Har yamma Mum bata dawo ba,Alim ne cikin shiga ta fitar asiri yasha kyau,room din Alim ya shiga Badriyya sanye da hijab tace yawwa ya Alim kaga ta hanani nasa kayanta kuma nawa Na yan kyauye ne,
Da kansa ya zabowa Badriyya kayan sawa cikin kalar Na Amana,Shiryawa tayi tayi kyau sosai dama Badriyya ma tana da haske da kyanta,
Har mota Amana ta rakasu zasu wuce tace baza kamin kiss ba yau,eh din cewar Alim,kai dan Allah Daddyna,
Zarab Badriyya tace wai Daddy ke wai me yasa har yau jinin kauyece ke ana sa sweet name kina wani Daddy local u.
Badriyya Na rantse sai na yi maganinki ina magana kina samin baki,ka gani ko Daddy Allah kayi mata Fada zan zaneta,ta fada din cewar Alim ke yar kauyece da mecece ke komai baki iya ba.ke zo mu tafi daga yau ma kece ta karfen tawa,
Motar Driver yaja suka tafi tunda suka fita suke ta zaga gari yana kaita wurare da yawa dama ita Badriyya tsabar shige shigen yan birni yasa ta waye tuni sai abinda ba a rasa ba,
Kayan ciye ciye ya siya musu iri iri sannan suka dawo gida,Mum har yau bata dawo ba,Amana tana sallar isha suka shugo,Alim Mum ya kira a waya yaji ko ta dawo amma taki dagawa har text ya mata ba reply,
Badriyya dakinta ta wuce tayi wanka da sallah,Alim dama shi ya tsaya a masallaci yayi tasa,
Amana tana idar da sallah ta haura kan gadon kusa da Alim,hijab ya cire mata wow ya furta domin Amana wani wando creazy jean ne a jikinta pencil blue,da rigarta black tayi kyau kamar a saceta ta baza gashin sai kamshi takeyi,hugging dinta Alim yayi tare da sinsinata,Amana tace sannu da zuwa ina uwar rikici tayi? Taje Sallah ai kin fita rikici cewar Alim,ki daina yi mata fada pls,bata da kunyane fadin Amana,Alim yace banaso kinji Na fada miki indai kina mata masifa zamu bata dake kuma kin San halina,to Badriyyan ai kanwatace kaji ikon Allah Amana ta fada tana wani narke masa, ahaf 2 mnths fa kika bata kacal,amma dai Na girmeta.
Mikewa Alim yayi ya shige wanka a mota ya dauko 3qtr da singlet ya shirya,Amana ta gyara masa gashinsa,kira mana Badriyya musha Dariya,bazan kirata ba shike nan ko hira baza muyi ba ka dauketa kunje yawo kun Dade yanzu zaka ce tazo ta takura min da zancen banza.
Bari naje da kaina to,kumburo baki tayi cike da shagwaba tace bari naje ai bance bazanje ba ko,cike da tafiyar ta ta takama da yauki ta je ke kizo malama cewar Amana,Badriyya tace ke yane eh nima fa Na iya jagaliyancin nan kar kiga nazo wajenki ki dinga rainani da kadan kika girmeni fa,Amana tafiya tayi da niyyar shako Badriyya amma sai ta zille ta fada dakin Amana da gudu,ya Alim kayiwa matarka fada kagani ko,
Kyaleta bata isa tayi komai ba,kayan ciye ciyen da suka siyo Amana ta baje musu su uku suke ta faman ci suna hira wasa da dariya,
Kofa aka banko ba sallama,Momi ce ta dawo,kallonsu tayi taga Amana da Badriyya a ranta tace tsofaffin yan barikine wannan yara anyi kwarkwararrun yan iska nan wajen,shike nan Alim dina Na shiga uku Na dauko ruwan dafa kaina.
Badriyya ce ta faki idon Alim tayiwa Mum gwalo,cinyar kaza ta daga sama wai dan ta gani taji haushi,rumtse ido Mum tayi da karfi ta rasa wace tafi wata iskanci a cikin su Amana,A ranta tace Amana tafi mugunta da karfi,bakuwa Badriyya tafi iya shege da rainin tsiya,idonta a bude yake,Mum a ranta tace da Badriyyace tazo Cirani da yanzu ta tabbata an koneta da tyre mota a lagos.
Amana tace sannu da Zuwa Mum,Alim ma haka,Badriyya tace Mum an dawo lfy munyi kewarki Mum kin Dade a shagwabe tace wai ina kikaje baki je dani naga gari ba,
Tsaki Mum taja tayi gaba,Alim haushin Mum yaji bata kula kanwar matarsa abin sonsa ba,shi Alim akan Mum ta kulashi gwara ta dinga mutunta Amanarsa da danginta.
Badriyya cewa tayi ya Alim bari inje muyi hira da Mum naga kamar Na mata laifi,ok kawai Alim yace,Badriyya tana shiga dakin Mum da sallama ta zauna kusa da Mum,hada ido sukayi badriyya tace how far? Badriya kure karshen turancinta tayi tace Mum ni as u see so no fear no mercy,mu da kike ganinmu duk yan gidanmu creaminal ne,mu a gidanmu aka sauke container iskanci Na Nigeria sannan muka sanmuku.
Mu da kike ganinmu mu sassara mutum ba komai bane,Anty Amana da kike gani darajar ki take gani da tuni tayi guduwa guduwa dake,
Wlh nayi miki gargadi Yau idan Na ganki kusa da dakin Amana wlh ba daureki kadai zanyi ba sai Na miki abinda baza ki manta ba har ki koma ga rabbil samawati kinji Na rantse da zatin Allah Badriyya tana fadi cike da bala'i.
Ke wacce irin uwar mijice ko kunya bakya ji,
Mum tsorata tayi ta kasa magana haka har Badriyya ta gama cakakinta ta bar dakin,tana tafiya Mum tace shegu yan daba zanyi maganinku sai Na fanshe abinda kuka min kan iyayenku.
Badriyya tana fitowa ta kwankwasa Amana ta leko tace gudnight Anty pls ki bari asa kwallo a raga,rankwashi Amana ta zubawa Badriyya,lekowa Alim yayi tare da kyaftawa Badriyya ido cewar shirye shiryen fara wasan ake,
Dariya Badriyya tayi tace Ya Alim ina tuna ma no fear no mercy no daga kafa,make sure u Bararraka her,am waiting for u early in the morning call me make I gasa her with Hot water, abeg don't wash her I wl do the job,make am turara her with steaming water duk sunan da Badriyya ta kasa fada sai ta fada da Hausa.
Daga Alim har Amana Dariya suke ta kyalkyalawa Badriyya ta zabgo turanci harda broken (pidgin) english ita ga yar lagos.
Kofa suka kulle suna ta faman dariya kamar tababbu,
Badriyya zagaye takeyi a Palo sabo da kar Mum tazo ta bata wasa,
Ai kuwa Mum ce ta fito da zafin Nama zata je dakin Amana,Badriyya ce ta riketa ram,Mum tace dan ubanki sakeni a yau sai an saki yar uwar taki, a Daren nan Na rantse sai kun bar gidan nan,
Kara surar Mum Badriyya tayi ta kaita can wajen compound har garden inda ba wanda zai gansu ta daure Mum a bishiya,abin shocking ta dakko dan karami wanda ta siya a kano city wajen wasu kantin yan china na electronic da suke saidawa masu gyaran wuta,
Harshen Mum ta zaro ta ta rike sannan ta danna shocking stick a kai,sai ga Mum ta hada gumi tana rawar banjo kirkirkirkirrrrrrr yayin da Alim da Amana wasa yayi wasa, wasa ya dau dadi,harka tayi harka ita kanta Amana taji ta dau chargi,wasa na kyau Amana ta kasa yin komai na ganin ta hana zura kwallo a raga,babu kwari babu kuzari Full light ta kawo sai Maida martani takeyi itama tana nunawa Alim kwarewarta,
Abinda ya kara birge Alim yanda Amana tayi mugun iya sarrafshi,yanda Amana take da kuzari haka take sarrafa Alim yanda ya kamata,ko hugging idan Amana tayiwa Alim sosai yake Jinsa zam zam saboda Amana jarima ce,
Sucking down Din Amana Alim yakeyi yayinda Amana ta haukace wa Alim gaba daya,
Alim rada yayiwa Amana mine akwai dadi ne?
Tana kukan dadi tace Baby kaci gaba tare da jawo hannayen Alim gaba daya ta daura kirjinta.
Mum ta galabaita tasha wahala hannun Badriyya ko motsi batayi sosai,Badriyya daukan Mum tayi ta dawo da ita room dinta,tare da kwantar da ita a Bed dinta ta lullubeta tace sai da safe kuma kika fadawa wani gobe wlh taki ta kare,kuma kika sa Alim ya saki matarsa kafin mu bar gidan sai mun yankaki.
Mum da kyar tace tsinannu Allah ya isa kuma zaku gani wlh,
Ga dinner nan readers ku sharbi dadinku lol love u All.
AsmaBaffa
[7/3, 8:06 PM] +234 806 534 5129: ✳CIRANIN AMANA✳
110-15
By
AsmaBaffa
Yau kar Ku sa Rai da dinner,ina kaunarku masu comments.