← Book details Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 58

Sashe 22

Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda Amana ta fara magana kamar tana masa rada a kunne gaba daya hankalinsa ya fara susucewa,hankalinsa ya tashi,gashi sai kara matsowa jikinsa takeyi,
Hannunsa ta rike kaji Daddyn Aabid,wani xirrrrrrr Alim yaji nan take bari jikinsa ya fara sosai,
Amana ta zata ko zazzabi ne ya kama Alim,da sauri ta sakeshi Yaya Alim zazzabi ya kamaka,Amana ita bata San kan komai ba ta dami Alim sai yasha maganin zazzabi,da kyar yaja numfashinsa yace ba...zazzzab..bi..nakeyi ba, gashi jikinka yana rawa,kirjinsa ta taba ta ji temp dinsa,ai da sauri Alim yace wayyo Allah shiiiiiiiii.....tsorata Amana tayi tace jikin ne sannu kaji ko kashinka na kirjj ya goce ne?bari na hada ma tea fuskarta dauke da damuwa,
Yunkurawa tayi da niyyar tashi taji ya riketa gam tare da fadin ina zakije muyi baccinmu kinji,Daddy to bari na kawo ma tea,no ki barshi kawai mu kwanta,to my Boy kar ya farka yaga bana nan zaiyi kuka fadin Amana,ba abinda zai sameshi,kuma Aabid ai baya farkawa ko ya farka bashi da tsoro kawai ki kwanta a nan yau,
Amana ba haka ta so ba amma bata son jayayya dashi kawai sai ta kwanta

Kamar jira yakeyi jikinsa na rawa ya matso jikinta,Amana ta tsorata zuciyarta kawai bugawa takeyi jikinta sai Mazarin tsoro yake,A hankali ya manneta a jikinsa ajiyar zuciya ya saki,tudun mazaunanta na kan sandar girmansa kasancewar ta baya ya rungumota
Rigarta ya kama ya rada mata a kunne in cire miki wannan? Kai ta girgiza masa a'a bana so,shuru yayi tare da fara shafa kafafunta zuwa cinyarta da tasa cinyar,wuyanta ya taba dai dai kashinta tare da lasar kasan kunnenta,cikin sanyin murya yace wannan kashin wuyan naki saura kadan ya cike ranar dana fara ganinki yafi haka,

Ita dai Amana duk a takure take,cike da tsoro tace ae yanzu ai kaga ina gidanka ina cin mai kyau,inci kaji da yohourt,murmushinsa me tsada ya saki,yatsanta na tsakiya na hannun dama ya sa abakinsa yana ta tsotsa Amana a zuciyarta tace kodai maye ne wannan?shi kuwa lasarta ya fara tare da shafa wuyanta a hankali yace ina sarkarki ta rannan wata siririya tana miki kyau,Amana tace ai bana kwana da sarka ko dankunne,gashinta yaci gaba da shafawa yana kullum gashinki kamshi dame kike wankewa,Amana ta fara gajiya da wannan tambaya ta Alim,A gajiye tace shampoo na,

Damammen cikinta ya shafa a kunne ya rada mata cikinki me kyau ko kina gym? Amana ta gaji da tambaya cike da shagwabar da bata San ta iya ba ta furta wai kai Daddyn nan komai sai ka tambaya dan Allah?

Hannunsa na a kan wajen wuyanta yana shafawa yayi kasa wajen kirjinta yana hadowa yana shafo dukiyar fulaninta da suke a ciki,Amana wannan lokacin feeling wani abu ta fara kamar dadi dadi,har wani lumshe ido takeyi idan ya shafo gefen na shanunta sai taji dama ya shafosu duka,
Ta rasa gane mene wannan ke damunta,shi kuwa malamin nata a yanzu wa wuce gefen na shanunta amma baya kaiwa ciki,Amana a fili ta furta a'a ni wai lafiyata kuwa,Alim yayi nisa tsabar santi sai yaji kamar Amana tace ni ayi lafiya,

Tnx dear yaci gaba
Sai wani mika takeyi tana kara mannuwa da jikin Alim,har nishi nishi takeyi kadan,Alim ne ya juyota suna facing din juna tare da tambayar ko na cire miki rigar ga hadarine ma a garin kyafi jin dadin bacci,Amana tana tsoro amma taji tana so ya Murzata ta Riga ta fara nisa itama,
Cike da kunya ta daga mishi kai kawai alamar ae,tana sunne kai tare da rufe idonta kam,
A hankali kamar me tafiyar tsutsa ya cire mata yar fingilar rigar baccinta,ba vest ba bra a jikinta pant ne kawai,

Alim nan ya fara murtsika dukiyar fulaninta masu matukar kyau da laushi hadi da sulbi,magana yaci gaba da yi suna da kyau abubuwan naki ga taushi ko na dan sha miki?da kyar Amana ta iya furta a'a ni dai ban iya haka ba.

Haka ranar ma Alim ya murji Amana yanda yakeso da salon sa lips dinta kuwa kamar zai cire mata su sosai sukayi jajir dasu,Hakan ma bai gaji ba dan Amana taga ya haukace mata ne ta tsorata shi yasa ta fashe masa da kuka,har yanzu Amana ta hanasu bacci kuka takeyi kamar yayi mata wani abu,
Tun yana lallashi ya gaji yace ke ki rufemin baki kamar na yankaki in kika dameni zan yi babban ma yanzu,sai kace kema bakya jin dadin kinfini jin dadin ma,dan mitsitsin bakin ta turo cike da shagwaba Allah ni bana wani jin dadi,haka kikace ko? Ae din abinda dole kake takura min cewar Amana,murmushi Alim ya saki zakiyi bayani zan kamaki,

Uhm naji idan ka kamani kar ka barni da rai ma Amana ta fadi tana fari da ido,dariya Alim yayi sosai yace ok akwai ranar bayani,
Gashinsa ta fara cukwikuya masa tana yamutsashi Daddyn Aabid wai balarabe ne kai? Shuru yayi mata,to wai kai ko dan India ne kuka dawo kasar nan?nan ma shuru yayi,tace watakil ma bature ne kai,Aabid dina yafi kama da Bature,
Cikin Muryar bacci a hankali Alim yace ki daina fada min Daddy yarona dani zakina cemin Daddy da girmanki yaushe na isa na haifi kamarki,
To dama ai dan Aabid ya koya sosai nake fada ma Daddy,amma haka kawai yaushe zan mai da miji uba,
Daddy dafa da nazo gidan nan baka magana sanda muke haduwa a gari kuwa kafi kurma kurmanta ya ,pls kiyi bacci Amana kin dameni,dama kina da surutu haka?
A'a banidashi dan kawai kayi hakuri akan an koreni daga schl ka nemo min wata naci gaba da karatuna shi yasa fa nake ta ma surkulen surutuna,
Dariya Alim ya shigayi tare da fadin kin tonawa kanki asiri ai kuma,naji to kwanta kiyi bacci gobe zamuje schl din ni dama nasan haka banza baza ki bar Aabid ki shigo blanket dina ba,
Wlh kamar ka sani nafi fa son Aabid akan ka,

Da haka bacci ya kwashesu makale da juna,da asuba sukayi Sallah suka sake komawa bacci,Amana ta Riga tashi taje ta hada breakfast lafiyayye sannan ta shirya Aabid itama shirin tayi cikin wata doguwar Riga readymade black me duwatsu Golden,yanzu ta fara sabawa da kayan hausawa har acuci tayi tare da yafa gyale golden takalmi me tsini tasa Golden da Jakarta same color,sai kamshi take zubawa ta fito rike da hannun Aabid ka rantse danta ne,

Sun fara cin abincinsu Kenan kamshin Alim yayi musu sallama,sanye yake cikin wata T-shirt ruwan toka,sai wando pencil ruwan kasa,pcap dinsa ma ruwan toka haka ma takalminsa me tsadar gaske same color,

Wata siririyar sarkar azurfa ta maza ce karama makale a wuyansa, ba karamin kyau yayi baa,tunda ya fito Amana take kallonsa, ta kasa dauke idonta,
Agogon Gucci me tsadar gaske dake hannunsa ya kalla 7am dai dai,
Amana Ce ta kalli Aabid tare da zabga masa harara,Aabid Wanda ya Riga da yasan me Momy Amana take nufi,da Sauri ya furta Daddy ina kwana,
Fuska sake Alim ya Amsa masa,bayan sun gama komai Amana ta mika masa kanta Daddy daura min dankwali,ba tare da ya kalleta ba yace ban iya ba ki dage ki koya da kanki,pls Daddy ka dankwalin ta rike a hannu tare da yafa gyalenta kawai tace muje,Amana kwas kwas take tafiya da takalminta me tsini kamar zata fadi kasancewar bata saba da shi ba,suna compound takalminta ya gurde saura kadan ta fadi Alim ya riko hannunta da karfi ta fada kirjinsa suna shakar kamshin juna,Aabid har ya kai jikin mota,Wai wai Allah ya taimakeni da tuni naci kasa fadin Amana,rankwashinta yayi a kai ai u r too stubborn,kara ta saki tare da kura masa ido kasanfa da zafi Amana ta furta,ke da kike namiji mace me kamar maza kwari ne babu,to idan ni namiji ce kenan kai dan gay ne tunda kana eh yane dani,

Karki kara dangantani da gay uban me nakeyi dake abinda dan Dane kawai nakeyi sai kuka da kike damun mutum dashi,dariya Amana tayi ai Kaine Allah danma mijina na ne kai nake kyaleka amma sai ka dinga sawa ina jin wani abu da ban taba sani ba,kuma ka dawo kamar damisa na Neman nama ni wlh tsoro kake bani,dan dai kawai Baba yace nama biyayya ne,kasan me Baba yace?girgiza mata kai Alim yayi alamar A'a.
Dariya ta karayi hmm waifa cewa yayi kar na sake na koma gidansa idan nayi yaji,kuma ko an sakeni na nemi wani gidan ba nasa ba,jiba dan Allah mutum da gidansu,idan Mum dinka watarana ta koreni dole na koma can ko?

Tunda take surutunta a compound Alim yake kallon Amana sama da kasa cike da shauki,ga wani kyau da tayi masa,a hankali ya furta ki daina tunanin zata koreki,ai ni nake aurenki,ki tabbatar duk abinda kika gani ko kika ji kin fada min,saboda a dau mataki,hannunta ya rike hade da murzawa muje ko,
Duk abinda su Alim keyi a compound Saude na kallonsu ta bangaren yan aiki.a fili Saude ta furta kamar a kunnen Hajiya,cikin jerin motocin Alim sun kai goma suka shiga cikin schl din,sai kallonsu akeyi har office din pc,.

PC jiki na rawa ya gaisa dasu Alim,takadar ya mikawa pc wacce ya kori Amana, cike da izza ya furta yimin bayani kan wannan,
Jikin PC na mazari ya kwashe yanda sukayi da Mum ya fada masa, tunda Alim yaji Mum ce ya cika da mamaki,kawai sai ya ce Aabid yaje class sannan yaja hannun Amana suka bar schl din,wata makarantar Alim ya saka Amana suka bata ss2 sannan suka dawo gida,

Amana zaune a Palo ta zuba tagumi sai tunani takeyi kan me tayiwa surukarta ta tsaneta haka,Alim ne ya fito sanye da short wando da singlet ya iske Amana zaune ta zuba tagumi,karasawa wajenta yayi tare da janye hannayenta yan mata me ya faru,jiki ba kwari Amana tace ba komai idonta ya ciko da kwalla,habarta Alim ya tallabo gashi kamar zakiyi kuka meke damunki? Kuka ne ya kwace mata ta fada jikin Alim tare da kankameshi tana ta kuka,tausayinta ya kama Alim ya shiga shafa gashinta yana dan jijjiga bayanta kamar jaririya,sai da tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta mike zaune,hada ido suka hada da Alim sai kuwa Amana ta kyalkyale da dariya ta kara fadawa jikinsa ta boye fuskarta a kirjinsa,
Chapter 22 · 0% Book details