Sashe 25
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faskekiyar wayar ta ta dauko tana murmushi ta danna ta daga tana murmushi me kayatarwa Alim ne kwance cikin blanket,wani sanyi dadi hade da Niima ya mamaye zukatansu,Daddynmu kaje lfy?ya hanya? Lfy Almdllh ya kike ina Aabid ?gashi yana bacci yau room dinka zamu kwana,missing u Baby cewar Alim,a kunyace Amana tace me too,hey karfa ki fara min wannan shirmen kunyar banso,hope dai kunyi Sallah ko?Aabid yayi,what of u? Ai...ai..yau...uhm...kaga...bana Sallah,shine sai kinmin nuku nuku,nuna min pant dinki Na gani, Na jikina ko bana jiki Na ba?na jikinki mana,ni dai bazan iya ba,kefa matata ce kinfi so Na kalli Na turawa ko?da sauri Amana tace a'a,yace to nuna min kinji Dear,
A hankali ta dage rigar baccinta iya gwiwa ya kalli pant dinta pink color same color da rigarta,nan take Alim ya fara shiga wani Hali,a hankali yace Baby pls nuna min boobs dinki kinji,ka bari mana ka dawo pls amma ai hankalinka tashi zaiyi ka kasa control Amana ta fadi cike da shagwaba.ke zakiyi control dina.to how can I help u? Kiyi min duk abinda zaki min da hannu sai kimin da baki,
Kuka Amana zata fara yace kin San Allah indai bakiyi ba ina dawowa kishiya zan miki ba abinda ya dameni,
Baki ta turo Allah baka isa ba,badan ta so ba ta cire kayanta tas daga ita sai pant haka Alim yake ta kallon abarsa,
Dole yasata tayi romancing dinsa da baki tana ina shafa maka kaza,ina maka kaza haka har ya samu nutsuwa domin Amana ta dabance,
Haka bacci ya kwashesu gaba daya.
Kullum Alim sai sun kwana suna waya da Amana,kullum Suna zuwa schl dinsu,haka Kullum da kalar salon dukan da Amana zata yiwa Saude,
Saude ta rame tayi baki gaba daya Amana ta sauyawa Saude kamanni,a haka ma tana tausaya mata babbar macece ce.Saude kullum a magiya da tuba take yayinda a zuciyarta ta rike Amana cewar idan ta kubuta sai tayi maganin Amana.sai ta tashi Amana daga aiki.
Yau Amana da ta shiga wajen Saude kafafun Saude kawai ta jibga ta fito,yanzu Saude tuni ta nada Amana shugaban mugaye Na Nigeria gaba daya.
Mum Alim kuwa hankalinta yaki kwanciya da Amana.
Kamar kullum 1:30am Amana da Alim suna ta video call,Alim yace next wk zan dawo Baby nayi missing dinki,bazan iya zama ba,Amana kuwa kamar an mata kyautar Aljanna sabo da Murna.
Kwana sukayi suna hira,
Ranar da Alim zai dawo ranar Abba ya tafi Ethiopia wurin company sa zaiyi kamar 1mnth,Mum sai murna takeyi,Abba na tafiya Mum ta sa driver ya dauki Asiya kanwar su Alim aka kaita airport wai ta zaga dangi,
Har gida Mum tazo ta kara ganin Amana da mummunar shiga,Mum tace kai bazan iya barinki a gidan nan ba,gwara ki koma gaba Na sabo da Alim yana zalintarki,gaban Amana ya yanke ya fadi amma sai ta daure tace Allah Mum zan iya manage,no bazan yarda ya dinga cutarki ba,Amana tace Allah da dai kin barni din,Mum tace Allah muje gidana kawai,Amana ta kara cewa Allah da kin barni,a,a jeki ki shirya mu tafi ban son musu,haushi ya kama Amana a fusace tace to da an bari ya dawo ko Iya,haba tsohuwa ya kike hakane wai eh? Lallai Na tabbata baki da tarbiya to ko Alim bai isa ya ja dani ba, yaufa zai dawo Mum, ke dallah muje ni.
Cike da takaici Amana ta shirya akwatinta tsab har guda
Biyu,sannan ta ba da key tace wa wani guard ya kula da saude kar ya sake ta fita,
Tuni Amana ta turawa Alim text labarin komai,Aabid ma an gama shiryashi,Amana a ranta tace kin jawowa kanki tsohuwa a gidanki za a buga game din zan canja salo bari Alim ya dawo.
Sunje gidan Mum amma abin mamaki sai batace Amana ta canja shiga ba,samu Amana tayi ta kebe waje daya ta kira kanwarta Badariya marar m a waya ta zayyane mata komai,kuma tace karta fadawa kowa a gidansu.
Wata ashariya Badariya ta lailayo tace turo min kudi nazo Lagos billahillazi sai Na juyar mata da brain din ta,mu jinin Sulaimanu harka ba a ja damu a kwana lafiya,
Dariya Amana tayi kunyi hutu ne Badariya,munyi Hutu mana yo Allah Na tuba akanki Amana ai saidai a mutu, ta Sanadiyyarki rayuwarmu take tafiya dai dai yanzu yo a kan a taba ki ai gwara Ethiopia ta kama da wuta dan uwar babarta wlh,ke in ban yo gayyar su Haladu sun rugugu da ita ba Allah dau numfashina.
Ni ban San ya akayi kika lalace ba,kika zubar da makaman yakin ba Amana,ke da kamar kanwar fir'auna kike wajen rashin mutunci amma kika kyale wata uwar miji yo Allah Na tuba dan kawai Allah ya shirye mu ne fa.Amana tace bari Badariya ai da tuni Na ragargazawa shegiya kashin kirji.
Baza ki gane ba Badariya kawai ki bani accnt din Haladu Na tura miki kudin motar zuwa,an fada miki ni yar kauyece ina da accnt dina,OK ki tura min sai Na miki transfer ko,
Jibi zan taho insha'allah,gadar zare zamu hada mata.
Sallama sukayi da Amana.
Amana ta rasa inda zata sa kanta ga Alim zai dawo ko kwalliya batayi ba Na tarbarsa kuma gidan Mum zai zo direct ya ga Amanansa da yayi missing,sai duba lokaci Amana takeyi.
Mum ce ta shige zugar motocin Alim taje taro Danta da kanta daga airport,
Tana tafiya Amana tace duk abinda zakiyi sai dai kiyi me dattin dankwali, wanka ta shige a room din da Mum ta bata ita da Aabid,wanka ta fesa sosai,Sallah la'asar tayi tare da adduoi sannan ta shirya cikin wani material me taushi da tsada sea blue color,Riga da skert ne, tayi kyau har ta gaji,jambaki purple tasa tasha powder,
Shape dinta ya fito sosai,mazaunanta kamar zasu tsaga skert ta fito,haka boobs dinta ma,fatarta sai sheki takeyi.
Kamshi kawai take bulbulawa,tana gyara gashinta taji karar motoci tasan Daddynsu ne ma ya dawo
Cike da zumudi ta leka ta window,hangoshi tayi a tsakiyar securities, Mum ta rike hanunsa ta kankame shi.
Amana ce ta fito Palo ta zauna a kujera cike da gadara tana kada kafafu,tana jin Sallama ta mike ta fara oyoyo Daddyna ta manta da wata Mum a gefe da sauri ta fada jikin Alim,Alim yaga yanda annurin Mum ya canja gaba daya,da Sauri ya ture Amana ta fadi kasa ragwajaf,fuskarsa a murtuke ya watsawa Amana kallon banza tare da jan tsaki,sannan ya juya wajen Mum yace Mum why zaki kawo wannan sharar gidanki? Bana son ganinta.
Mum bata San sanda murmushin dadi ya kwace mata ba sabo da farin ciki ta rasa inda zata sa ranta,amma a fili kallon Amana tayi tace tashi Yata,kiyi hakuri,Alim zan saba maka wlh,
A zuciyarta kuwa cewa tayi kaga matsiyaciyar yarinya da kyau kamar aljana,gaskiya nayi gangancin aurawa Dana wannan yarinyar,wai ma ya akayi basirata ta kwace haka.
Mum Mamaki takeyi dama Amana ta iya daukan wanka haka,wani bakin ciki ne ya mamaye zuciyar Mum kar Alim yaso Amana fa.
AsmaBaffa
[7/3, 8:06 PM] +234 806 534 5129: ✳CIRANIN AMANA✳
105-110
By
AsmaBaffa
Masu comments da masu Neman ci gaba naku ne wannan page din.
Alim harga Allah bai San meke faruwa ba bai San kulla tsiyar da Amana sukewa Mum dinsa ba,saboda basayi a idonsa sai baya nan,gashi babu wata sheda da zai gane,shi yasa Mum ta kasa fada masa sabo da bata da sheda ita Mum tace tafi karfin kowa sabo da tana da kudi,
Ba sai ta fadawa Alim ba da kanta zatayi maganinsu,
Badriyya ce ta daure Mum a jikin Bed sannan tace Asha bacci lfy hukunci muke miki me sauki sabo da darajarki ke babba ce kuma Babar Alim Allah ya gani bamu cuceki ba yes.
Fitowa Badriyya tayi da niyar shiga dayan room din taji maganar Amana tana ta yiwa Alim magiya,shi kuwa sai lallabata yakeyi ta yarda,Badriyya ce taje jikin kofar tace wlh ki rufewa mutane baki aikin banza ke kadai aka taba yiwa aure,kina ta wahalar da bawan Allah,daga ciki Amana tace zan fasa miki....mhuuuuuu kawai Badriyya taji, bakin Alim ne cikin Na Amana ya hanata karasa maganar, da gudu Badriyya ta bar wajen,
Abin haushi Amana iya romance kawai ta bari akayi ta hana komai,Alim har ya fara jin haushinta,cikin dare Allah sarki Mum har tayi bacci a daure Badriyya ta je ta kwanceta ta maidata kan gado ta rufa mata bargo ta bar dakin.
Washe gari Badriyya ta Riga kowa tashi tana Palo a zaune shuru ba Wanda ya fito yan aikine kawai suke ta gyare gyare har 10,sannan Mum ta fito,Mum ce ta kurawa Badriyya ido tana balla mata harara,
Dariya Badriyya tayi tace ina kwana,yana gidan ubanki da uwarki cewar Mum,Badriyya tace tofa,komawa Mum tayi ta dakko gyale ta hau mota ta bar gidan zuwa gidan kawarta Talatu.
Alim ne ya fito cike da fushi fuska a daure kamar zai tashi sama gam ya buga kofar,Badriyya tace da alama Amana bata yarda ba, ina kwana yaya Alim,murmushi yayi tare da zama kusa da Badriyya yace Sis ya kk,lfy lau,
Naga kana fushi lfy?ko Amanace? No lfy kawai wani ne ya bata min a waya,ok Good,tana so ta tambaya tana jin kunya,
Amana ce sanye da rigar bacci ta fito itama cike da fushi kamar zata fashe tana tafiya a wani slow,ganin haka Badriyya tayi tunanin an wuce wajen,
Mikewa tsaye Badriyya tayi ta kwala ihu eho....kwallo a raga wlh,fadawa jikin Amana tayi tana murna,tureta Amana tayi ta koma kusa da Alim a kunne take masa rada dan Allah kayi hakuri zan yarda kaji,idan da gaske ne muje yanzu,no ko gobe ko jibi sai Na yarda kaji,
Matsa to karki kara kulani kuma ko Na tafi bazan dawo ba,mikewa Alim yayi ya bar gidan gaba daya,Badriyya tana gefe tana kallonsu,yana tafiya Amana ta kama kuka sosai da kyar Badriya ta lallasheta sannan suka koma daki,
Amana yanzu duk chance din da kuka samu baki yarda ba ai? Gaskiya kina zaluntarsa kina son mutum to ko ni da ban taba aure ba Allah bazanwa mijina gardama ba idan nayi aure,idan baki da lafiya kiwa girman Allah ki fada mana mu sani.