Sashe 28
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Alim wai Huzaifan nan kyakyawa da kukaje dashi gidanmu a kauye?yes shi Wanda kuke ta surutu tare cousin dina me, Ok to bari naje palon.
Wanka Alim yayiwa Amana ya shiryata har kwalliya shi yayi mata, simple doguwar riga ya sa mata,suna kamshi,abinci ya bata a baki tana ci tana goge kwalla,
Magani ya bata tasha ya ja hannunta suka dawo Palo,har Yau Huzaifa baai karaso ba,Badriyya ta gaji ta koma dakinta ta kwanta.
Badriyya akwai barkwanci da surutu ga tsokana,Amma akwai sanin ya kamata,gata da son yan uwanta,ga hangen nesa,itama fara ce kawai haske Amana zata fita,kuma da kyanta bata da makusa ko kadan,
Huzaifa ne ya shigo da sallama,Amana tana kwance jikin Alim dake karanta jarida,hannu ya mikawa Huzaifa suka gaisa,malam tun dazu muke jiranka ka shanyamu,wlh flight ne suka kara mana time kafin mu tashi,driver Alim ne ya kaiwa Huzaifa akwatinsa dakin Alim Na da,
Amana ta gaishe da Huzaifa yana tsokanarta Amarya yane kalau kike kuwa? Lafiyanta kalau shagwaba ce ta motsa yau cewar Alim,
Badriyya Alim ya kwalawa kira sweet sis,shuru ba amsa,Darling sis?shuru nama, Hadin Alkhairi? Badriyya tanaji ance hadin Alkhiri tasan da ita ake,fitowa tayi a nutse,dariya Huzaifa yayi au Ashe ma kawata ce a gidan naku,kallonsa Badriyya tayi tace dan duniya dan duniya hayakin wiwi ko hakayin Benson ne?
Ai Na daina kulaki baki da kirki ko kira babu,wai ace yarinyar nan har number ta na baki fa amma hmmm,
Murmushi Badriyya tayi tare da cewa kai dai bari ya Huzaifa labari sai an zauna,bari tukin tumbinka ya dauka,kice akwai labari?of course ta fada tana wal wali da ido,dariya Huzaifa yayi yan mata bakya sanya tace ai mune on top in bamu tafiya bata ja.
AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳
115-120
By
AsmaBaffa
Gaba dayansu hira sukeyi a palon banda Amana dake lafke a jikin Alim tana ta wasa da Dan gemunsa kadan tare da tura yatsanta Na tsakiya a bakinsa,aikin dake jikin shaddarsa a kirjinsa ta koma yin wasa dashi,Huzaifa da Badriyya ne suka kalli juna suna kafta ido tare da gulmar Amana,
Alim yana kallonsu yace munafiki dai baiji dadin halinsa ba,dariya sukayi gaba daya,daukan Amana yayi yace kuci kanku mu munyi room,
Room Alim ya koma suka kwanta da Amana sai take taken Neman kari yakeyi,a sanyaye Amana tace kawai ka dakko wuka ka yankani ka huta da wannan azabar da kake shirin karamin,kyaleta Alim yayi to Na hakura amma ki daina jagwalgwalani tun dazu kike tabe tabe a jikina,
Huzaifa wanka yayi suka yi lunch yasa Badriyya ta shirya,key din mota ya karba suka bar gidan yawo suka tafi,
Amana da oganta suna Bed yaki bari ma ta motsa ko nan da can,Aabid ne ya dawo daga schl yar aiki ce ta shiryashi sannan yayi knocking kofar Amana,Alim ne ya bude kofar daga shi sai short Daddy ina Momy? Tana bacci my son jeka kaci abincinka ka huta ka wuce Islamiyya, shagwaba Aabid ya fara shi Momy Ce zata bashi abincin da kanta,zan mareka Aabid ka iya ci da kanka fa get lost baza ta fito ba,
Cikin fushi Aabid ya nufi dining,Alim ya rufe kofa harda sa key a kofar,Amana tana daga kwance ta fara masifa wlh ka daina korar min da,ina jinka fa ya zaka takurawa my son,
Barko ya rufa musu tare da manneta a jikinsa zo nan kiji,Romancing dinta ya shigayi sosai har sai da ya samu nutsuwa,
Sai yamma lis sannan su Huzaifa suka dawo,
Mum ce tare da gungun yan daba ita da Aminiyarta tana basu address gidan da zasuje suyi mata aiki ko su Amana zata sa a kashe mata Oho,
Huzaifa ne kwance saman gado sai tunanin Badriyya Frnd dinsa yake,ya rasa inda zai sa kansa sai gizo take masa a idonsa,ya kasa zaune ya kasa tsaye,har jira yakeyi gari ya waye ya samu ya fadawa Badriyya abinda ke ransa,
Mum ta dawo gida cikin dare,12:30 Na dare ta fito ta fara bugun kofar su Amana,wannan time din Huzaifa da Badriyya ne suka fito,Huzaifa ne yace Mum Ashe kece ma,tsaki ta ja tare da gallawa Huzaifa Harara saboda dangin mijinta ne,ita kuwa Mum babu Wanda ta tsana a duniya irin dangin Mijinta,bata kaunarsu,
Alim ne ya fito sanye da jalabiya,batayi magana ba kawai ta fesawa Alim Kyakyawan mari tace wuce ka tafi gidanka,wannan tsinaniyar yarinyar ce tasa kabar gidanka ka dawo nan ka tare,
Alim dafe da kunci Amana ta fito a fusace ta kama lailayawa Alim kumatu tana hura masa da bakinta,
Babyna kayi hakuri komai lokacine,rayuwace kaddararka ce kaji zo ka tafi kaji,
Kan uwarki ce kaddara,ubanki da uwarki ce kaddarar,Annamimiya karuwa tsinanniya tambadaddiya wlh ki bani 2 days sai kinji a jikinki,zakiga yanda zan miki,an fada miki kaunarki nakeyi to ban taba kaunarki ba aura miki Alim nayi domin naga kin wulakanta a duniya,kin koma Bazawara kin lalace shegiya jaraba,kaya,ja'iba,kwarababbiya,makira,talakawa matsiyata da ubanki kwarto me Neman mata da Matan aure,yayan zina,yayan mazinata shegu marasa asali,saura kadan Ku fara ganin hukuncina.
Badriyya ce tace ko a jikinmu kanki akeji,Kai Alim koma ciki kaida Anty Amana Body no be rock,body no be tree and Body no be firewood kuje Ku Dora daga inda kuka tsaya i will Handle the case cewar Badriyya,
Alim kuwa juyawa yayi fuska ba rahma zai shiga dakin Amana,Mum tace idan ka taka daga nan Allah ya isa Alim ban yafe ma ba,nono Na daka sha ban yafema ba shashasha shanyayye,
Daga Alim har Amana hawayene ya fara kwarara a idonsu,Alim har kasa yakai yana rokon Mum,Mum tace ai tsinuwar bata fara aiki ba tukun sai kaki yin abinda na saka,yanzu Na yafema son bazan taba tsine ma ba,amma idan kana son farin cikina to a wannan satin wlh wlh kaji Na rantse Qurani izu sittin idan baka saki Amana ba to sai Na tsine maka kabi duniya Mum tana kumfar baki tare da kafe ido.
Badriyya da Huzaifa sunyi suman tsaye yayinda Amana kukan da take ya tsaya cak idonta ya bushe,tsawa Mum ta dakawa Alim ka tafi gidanka kar Na kara ganinka a gidan nan saida takadar wannan tsinanniyar ta nuna Amana.
Ba tare da ya furta ko ehemba ya ja hannun Huzaifa zo mu tafi gidana kawai,Badriyya Alim ya kalla yace kin San komai sis handle the case pls kiyi komai daya dace,Amana ya kalla idonsa jajir kamar zai sa kuka ido ya kaftawa Amana never mind nothing wl.....
Mum tace nothing din kutmar ubanka Alim fice ka bani waje stupid kidahumi me kwakwalwar kifi,akwati huzaifa ya dakko tare da mannawa Badriyya kiss a goshi princess sai gobe,shekeke Mum ta kalli Badriyya da Huzaifa tace haka aka iya,nan akafi karfi inba kazanta ba ubanwa zai tsotsi fatar mutum ko bakinsa shedanunun kutmar uwa kawai,tuni su Alim sunyi gaba,dariyya Badriyya tayi sosai ta kalli Mum tace hhhhhh Ashe dama yar kauyece ko kiss bakyayi kidahuma lallai Abba yayi kokari Ashe kawai lafkewa kikeyi a bed,rabone kawai ya rantse kika haifi yara,shi yasa Ashe kasurgumar jahilace ke sai yau Allah ya tona ki,
Amana ce ta damko Mum yayinda Badriyya ta fada toilet ta cika baho da ruwa ta fito Mum sai wutsil wutsil takeyi tana dura zaki iri iri na banza.
Amana ce ta daga kafafun Mum tayi tsaiwar wata kanta suka dilmiyya a ruwan yayin da Badriyya ta hau jibgar Mum ba ji ba gani,Amana kuma tana danna kan Mum a ruwa tana zarowa, Mum ihu da kuruwa takeyi tana Neman agaji,
Badriyya tace sai kin janye kudirin Sakin da zakisa danki yi,dan kankanin lokaci Mum ta fita daga hayyacinta amma duk da haka cewa tayi wlh sai Dana ya sakeki saki uku ma shegiya,
Shocking stick Amana ta dakko Na Badriyya,suka kwantar da Mum suna jibgarta suna danna mata shocking ,wuka Badriyya ta dakko tana sheki da kyalli ta dora mata a wuya,ta nuna Mum tare da mika mata waya tace kira danki Alim wlh kice kin janye kudirinki Na saki,wlh idan kuma kikace munyi miki Wani abu wlh Ethiopia ma sai sunji labari,Amana tace matsiyaciyar uwa me suffar kwadin ruwa
Tsorata Mum tayi taga su Amanafa ba Imani garesu ba,ba shiri ta kira Alim,bugu daya ya daga tace kaci sa'a Na janye kudirin saki,Badriyya ce ta kwandala mata torchlight a kanta,kara ta saki Alim ta waya yace lafiya Mum?Mum tace no bigewa nayi kuma Na baka izini kullum kazo kaga matarka sau daya a rana,ai Alim sujjada yayiwa Allah yana ta zubawa Mum godiya sannan ya kashe wayarsa,
Labari ya bawa Huzaifa sukayi ta Murna,Amana ce ta cisgi gashin Mum tace ba sau daya a rana zaizo ganina ba sai yanda ya ga dama,
Badriyyace tace haba Amana kefa muguntarki tayi yawa bakisan ayi abun hankali ba,au dan uwarki nice marar hankalin?to da mece? Sabo da Allah ta hakura ta janye kudirinta sai kice sai an kara ni wlh bana son haka,
Sai Na daina tayaki fadan ma,au to ni Na kawoki shashasha marar kunya marar tarbiyya,yawwa bakuwarmu Mum tacewa Badriyya,kafa Badriyya tasa ta Make bakin Mum tare da cewa fadan yan Uwane....ohhhh Mum ta kwalla kururuwa.
Ai wlh Na Fiki tarbiyya cewar Badriyya ta fadawa Amana,zan tattakaki ni mate dinkice?Amana ta fada tare da fara masgar Badriyya,Badriyya da bakar zuciya tsalle tayi itama suka kaure Suna ta Chinese tare da tattake Mum da kafafunsu garin kokawa,Amana tace dan kinga ina kyaleki,Badriyya tana haki tace ni amfada miki kyaleki zanyi,
Mum tana ganin haka ta sulale ta tsere dakinta harda sa key tana yanzu idan rashin Imaninsu ya juyo zuwa zasuyi su karasani,shegu sai karfin tsiya kamar samudawa.
Amana ana ta kokawa har taji ciwo a kafa jini Na fita,Badriyya kuwa lebe ya fashe sosai harda goshinta,rashin sa'a akayi Amana ta bige saitin gabanta da jikin sink na ruwa da ake Brush da wanke hannu,
Faduwa tayi ta kama kuka a kasa tana kuka tare da dafe wajen domin an mata famu sosai,