Sashe 8
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asibiti suka nufa da Aabid nan doctor ya dinga masifa taya za ayiwa yaro irin wannan dukan,amma Alim shuru yayi bai ce komai ba,bayan sun dawo da dare gidansu ya tafi wajen Mum tare da Aabid,Mum tana ganin Aabid baki da fuska a kumbure ta gigice tana lfy me ya sami jikana?Alim ne yayi Sauri yace Mum wata yayiwa rashin kunya ta zaneshi,
Aifa Mum tuni ta fara zagi tana wacce shegiyace yar matsiyata ka nuna min ita wlh sai na batar da ita, a hankali Alim yace calm down Mum shi fa ya zageta,dan uwarta ita wacece da baza a zageta ba,ai da nasan gidansu har iyayenta sai sunyi nadamar haihuwarta,Aabid ne yace Mum ki kyayeta ina conta ta au dani keke,ta ciya min sweet,
Rufe min baki sai na kwato ma yancinka,kai dama Alim na lura ba son yaron nan kake ba,idan baka so ka dawo min da jikana aikin banza na gaji da shirmenka,
Kai a dole me hakuri ko kana gani za a kashe bawan Allah,nan fa Mum ta fara lilita Aabid tana Lallabashi tare da cewa bazai koma wajenka ba sai yayi 1wk a wajena ya huta,ba yanda Alim ya iya haka ya mata sallama ya koma gidansa.
AsmaBaffa
Tnx alot readers.
✳CIRANIN AMANA✳
25-30
AsmaBaffa
Mum din Alim ce ta dauki Aabid sai lallabashi takeyi ta rasa inda zata sa kanta,haka ga bacin ran yau birthday na Aabid amma ko dan party ba a shirya masa ba,part din Abba ta nufa da Aabid dauke a kafadarta,ko sallama kasa yi tayi ta shiga zuruf tare da cewa kalli yanzu dan Allah Abban Alim abinda yaron nan yakeyi ya dace,jiba yanda yana gani wata Jaka ta Zane min jika,Abin haushi ma Alim ya kasa hadawa yaron nan ko dan birthday party,
Kallonta Abba yayi da mamaki tare da cewa party addini ne ko dole ne,wannan dabi'ar yahudawa ce da mutanenmu suka daukarwa Kansu da shirme,da ka hada birthday party gwara ka yini kana karatun Qurani,ko tasbihi,ko azumi kana yiwa kanka addua sosai a wannan rana yafi ka kunna kida.
Tabe baki Mum tayi tana yo dama ai haka zakace,ni dai kawai Allah ya hadani da miji ba wayayye ba,kana da kudi,ka zaga duniya,kana shiga mutane amma ka kasa wayewa,na tabbatar duk yarana halinka na gidadanci suka dauko, fuuu tayi waje dauke da Aabid ranar kusan kwana tayi a zaune tana jinyar Aabid dinta.
Alim ne kwance bisa lallausan royal bed dinsa Wanda ya kai karshe wajen haduwa,tunani yakeyi yanda zai samo me kula da Aabid wacce zata bashi tarbiyar da ta dace uwa ta ba danta,kafin Allah ya kawo masa wacce yake so ya aura,
Arniyar Wayarsa ya jawo tare da kiran Mubaraq best Frnd dinsa,yana dagawa a hankali Alim ya fara magana sai ka saurara sosai zaka ji me yake cewa,bakinsa da kyar yake motsawa Frnd maganar da ka bani shawara kan na nemo me kula da Aabid kafin na samu nayi aure,so ya kake ganin za samu?
Mubaraq ne yayi Dariya yace bari zanwa Mama na maganar a samo wata ka barmin komai a hannuna,alright Frnd cewar Alim.
Bayan sati daya tsakani Mubaraq ya kawo wata dattijuwa gidan Alim,Alim shi bai da damuwa nan ya karbeta yana zaune a luntsumemiyar kujera kafa daya kan daya yana latsa waya,ko a bai cewa Rakiya dattijuwa ba,tunda tazo ko da ta gaisheshi ma hannu kawai ya daga mata kamar wani sarki,a.c ce kawai ke ratsa Rakiya har karkarwa takeyi,
Wani remote ya dauka tare da dannawa minti daya sai ga wani me aiki ya shigo da sauri,Umarni ya masa kan ya tafi da Rakiya yayi Abinda ya dace,suna fita ya tura Driver ya dauko masa Aabid wajen Mum,
Sai da Mum ta zage driver tas sannan ta yarda Aabid ya bishi,
Rakiya aka kaiwa Aabid Nan fa yaro ya canja fuska yana yatsina tare da toshe hanci kamar yaga kashi,
Da dare ko da Rakiya tazo shiryashi sai da ya zageta sosai sannan ya tafi part din Daddy sa,Alim duk abinda zakayi zai wahala ya ma magana bare ya hanaka,dan haka tun Rakiya na hakuri da Halin Aabid har ta fara dukansa, kuma Alim bai taba ce mata ta daina ba,
Yana kallonsu watarana Alim na zaginta ita kuma rakiya tana zaneshi amma Alim bai ce musu komai,har Rakiya ta kwashe 2mnths tana kula da Aabid,yauma kamar ko yaushe Suna palon Alim suna kallon film sabo da Alim shi ba ruwansa da kar a shiga inda yake matukar baza ka takurashi ba
,Alim yana ta aiki a system Rakiya tana canja Chanel taga wata tasha suna haska BF ta bar tashar Abinta Suna ta kallon,Alim ne yaji nishi kamar ana Sex da sauri ya kalli TV yaga abinda yake faruwa,Aabid yana ni ki kaimin cartoon Chanel amma ko kallonsa Rakiya taki yi,da Sauri Alim ya dauki remote ya kashe TV gaba daya,ba tare da yace komai ba ya ebo kudi ya mikawa Rakiya yace take this na gaji da Halayenki maza na Sallameki,zama tayi zata fara bashi hakuri,securities ya kira sukayi waje da Rakiya.
Sosai Alim ya shiga matsanancin bacin rai,Mubaraq ya shaidawa matsalar,3days aka kawo wata budurwa ita kuma,nan ta fara kula da Aabid,Aabid kuwa ya tsani wannan budurwa sabo da tsawar da take daka masa,
1mnth ltr budurwar nan ta kamu da son Alim kullum sai ta dinga zuwa tana zama a kusa dashi,yau ma yana nutse kan wata chair 2 seater yar budurwa ta fito tana karairaya tana zuwa kusa da Alim ta zauna kafadarta na gugan tasa,mikewa yayi har ya daga hannu zai mareta ko me ya tuna sai ya fasa,itama kudinta ya bata ya koreta,
Basu gaji ba suka kara kawo wata tsohuwa Yakumbo,nan ma Ya kumbo ta dinga yiwa Alim sibare tana satar masa kudi,ba shiri ya sallameta itama,haka Mubaraq ya dinga kawowa Alim masu kula da Aabid amma basuyi dace ba,sai ma kara lalata Aabid da sukayi,ko wacce halin tsiyarta daban.
Gashi Aabid kullum zancen new Antynsa yakeyi shi ita yake so a kaishi wajenta ta hau dashi keke,Aabid da Alim basa wata hira a tsakaninsu bare wasa,saboda Alim bai son Surutu.shi yasa in ka shiga wajensu sai kagansu shuru kowa harkar gabansa yakeyi kamar basu San juna ba,ko da Aabid yazo yana so suyi wasa da Alim sai kaga Alim yayi murmushi ya bashi hakuri cewar yaje yayi shi kadai,
Watarana yayi kuka haka har ya saba,babu wata shakuwa tsakanin Uban Alim da dan Aabid.
Shi yasa Aabid ya cewa Alim Daddy ka kawo min new Anty ta nafi sonta,shareshi Alim yayi a ransa yana tab wannan yarinyar marar tarbiya me yin abun maza,Amma tunda Aabid ya dameshi zai kai Aabid wajenta Saturday ya yini a wajenta yaga me zai faru.
Haka Alim ya kulla shawararsa.
Gidan baki kuwa can wudil kauyen su Amana Baba yaji Amana shuru tunda ta tafi Amana sau Uku ta kirasu a waya suka gaisa da yan gidan gaba daya,shi kuwa Baba sau daya ya taba kiranta yajita Lfy shike nan bai kara ba,itama Umman Amana ko ta kan Amana bata bi bare tasan halin da take ciki,su kuwa sauran kanne da yayye dadi ma sukeji jaraba ta bar musu gidan zasu Shana,yayinda manyan mazan suke kudu suma cirani suka tafi suna can suna sheke ayarsu.
Wani abokin Baban Amana dake jigawa state ne ya aiko da yarsa yar 16yrs domin Baban Amana ya taimaka ya kaita makarantar Boarding dake garin kacako kasancewar kusa suke da garin,haka sulemanu harka ya karbi Amanar yarinyar nan hannu bibbiyu zai kaita schl ranar Monday,yarinya dai Mariya tana nan dakin Uwar gidan Sulemanu harka kafin a kaita schl,Sulemanu sai kallonta yake yi duk inda ta gifta,akan haka ma ya rage fita wajen aikin yayinda ya gama danawa Mariya tarko.matansa suna hankalce dashi sunga take takensa,sabo da haka suka kara kafawa suka tsare kan a samu a tseratar da yarinya daga tarkon mijinsu fasiki.
Yau Saturday 10am motocin Alim suka parker a bakin wajen suya nasu Amana,manager guard yayi wa magana,few seconds sai ga manager,yau Alim magana yayi da kansa,pls I need to see that Girl dake aiki anan she look like a Boy,nan manager yace oh Amana Hausa Girl.yeah cewar Alim
Cikin harshen turanci Manager yace tana gida sai yamma take zuwa aiki,Alim yace bani Address nata idan ka sani,da sauri manager ya bawa Alim Address na Amana,
Juya motocinsu sukayi har gidan Dan Uzuri,Alim yasha mamakin ragargajewar gidan,yanzu wannan yarinyar anan take zama Amma kayan da take sawa bai dace ace anan take zama ba,
Gashi gaba daya yaga unguwar tantiran yan iska yan bariki take zama,layin su Amana kuwa a unguwar ma na daban ne sai ka shahara a iya shege sannan zaka iya zama ciki.
Sosai Alim yake mamaki tare da cewa no wonder yarinyar take karshe wajen rashin kunya.dole ma Amana baza ta taba zama ta gari ba cewar Alim,Dan Uzuri ne ya karaso jikin motocin Alim a gigice,
Guard ne ya masa magana tare da kwatanta masa yarinyar da suke nema.
Da Sauri yace Amana yanzu baza a sameta a gida ba tana majalisarsu.
Suna haka sai Ga Amana sun fito daga wani corner tare da wasu maza su Uku,sai hira sukeyi.
Alim yana kallonta ta mudubin motarsa a ransa yace lallai wannan ta shahara.
Kafin kiftawar Ido Dan Uzuri ya isa wajen Amana tare da Nuna mata jerin motocin Alim wasu kalar da bata taba gani ba,Dan Uzuri yace wlh ba ruwana Amana Idan masu kudi kika tabo,baza ki jawo min bala'i ba,dama nasan rashin mutunci sai yasa kin hadu da ajalinki,gasu can sai kije wajensu ke suke nema,haka gari banza masu kudi haka baza suzo nemanki ba,
Kallon guards din Amana tayi ta gane Me kyau ne mamaki tayi yanda yasan gidan da take sai ta tuna dasu manager nan tace tabbas manager ne ya basu Address dinta,a fili tace to me nayi musu kuma hmm bari naje naji,