Sashe 23
Ciranin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dago fuskarta yayi tare da kura mata ido wani sabon hawaye ya gani a fuskarta ya gangaro kadan,a hankali Alim yace fada min lfy me ya faru?
Da kyar ta iya furta shike nan na kusa zama bazawara,Mum zata sa ka sakeni ni an lalata min rayuwa ta na zama bazarawa,Alim ne ya kalleta to mene bayan ma ko rayuwar aure bamuyi ba,idaan ma mun rabu wani zaki aura ki manta dani,idon Amana jajir tace to ai kuma shike nan ni bazawara ce kuma sai dai na auri Tsoho me mata,
Murmushi Alim ya saki ai wasu matan sun fi son Tsohon ma,baki Amana ta tabe cike da shagwaba tace taoho me ciki katoto ina zansa rumbun cikinsa,gashi da matarsa yafi son uwar gidansa,ke da kike kyakyawa cewar Alim,kyan banza har wani kyaune dani,komai kyanka maza su ina ruwansu,ci ma mutunci zasuyi wasu har da duka,ai kuwa wlh Daddy ko indai miji ya min ba dai dai ba na masa warning yaki jiki to inba sai na fasa masa kai da tabarya,in samu in karya masa wuya,matarsa ta zaneki ai cewar Alim,mikewa tsaye Amana tayi kut..ai kuwa wllh da sai na cire mata hanci,kasan karfi na kuwa?
Alim ya girgiza kai taya zan sani tunda bamu taba dambe ba,to kaja bakinka ka tsuke mutumina dan kar na gwada a kanka,dariya Alim yayi waye mutumin naki kai mana,yawwa dan Allah dan yimin Sandar rake kaji Daddyn Aabid,mene kuma sandar rake? Alim ya tambaya,a kafada zaka sabani kamar ka dauki jaririya kana zagawa sai kace Sandar rake sai nace Azo a siya,oya tashi muyi ta janyo hannun Alim sai kawai ya mike tsaye,Amana ta zata karfinta ne ya mikar da Alim tsaye ta kalleshi tana tsalle kamar zata buga ball ka gani ba ka gani ko ai na fada ma karfi gareni if not taya zan iya mikar dakai tsaye.
Cak Alim ya saba ta a kafada cikin sigar shagwaba tace Daddy to kace sandar rake,Alim baiyi magana ba da kyar ya iya furta ina zan kaiki?muje bedroom dina,har kan bed dinta Alim ya jefa ta dakin yabi da kallo ko ina tsab tsab gwanin sha'awa kwanciya yayi kusa da ita cike da shauki ya jawota jikinshi,a tsorace ta ja baya tana ya Alim muje sweeming pool,janshi tayi har pool ta famjama cikin ruwa,tayi tayi ya shigo amma yaki,yana bakin wajen a zaune daga shi sai short,
AsmaBaffa
[6/30, 8:55 PM] 0mmer Farouk: ✳CIRANIN AMANA✳
90-95
By
AsmaBaffa
Amana ruwan ta fara Watso masa tana tsalle da ihu cikin ruwa tare da facaka,fitowa tayi daga ita sai yar Riga karama ta manne a jikinta dukiyar fulaninta a ganinsu a rigar saboda ba bra jikinta,wani dan guntun wando short ne a jikinta,
Alim ya shagala da kallon ta bai San sanda ya mike tsaye ba,tana zuwa ta zagaya ta bayansa ta tura shi cikin ruwan,itama ta fada ciki yeeeeee na masa wayo na turashi ciki,cike da murmushi ya jawota jikinsa a cikin ruwan,
Babu wani bata lokaci a cikin ruwan ya matso ta jikinta sosai tare da hade bakinsu waje daya ya fara tsotsa hannayensa kan kirjinta yana murzasu,Amana yanzu kam abin kara gaba yakeyi dan yanzu Alim ya murza jikinta yafi komai dadi a wajenta,
Gani takeyi baza ta iya rayuwa ba tare da Alim ba yanzu,ji take ya zame wani bangare na jikinta,amma idan ta tuno da kudirin Mum sai hankalinta ya tashi,idonta a lumshe tana karbar ruwan sakon da Alim ke watsa mata,bakinta kamar zai cinyeshi, itama ta shiga taimaka masa tana mayar masa da martani cike da kunya,abin da Amana takeji ya kai karshe, saman kirjinta Alim yake shafawa sosai
Hannunsa ta riko da kanta tana fitar da numfashi sama sama kallonta yake da sexy eye dinsa wanda suka koma ja,kasa tayi da kanta sannan cike da kunan rai tace stop it,ka daina taba ni.
Amana bata gama gigicewa ba sai a karo na na farko da Alim yake mata wani irin salo da ko a film bata da labarin irinsa,kafafunta sun Gaza tsaiwa ganin haka yasa Alim daukanta cak suka fito daga ruwan,
Tunowa da Mum yasa Amana ta kwace jikinta ta koma dakinta da gudu ko kayan bata cire ba ta kwanta a kasa tana ta faman fushi tana kumbura,shigowa yayi ya iske tana kunci,saman bed ya zauna
Cike da nutsuwa ya furta nasan Abinda kike ma wannan fushin,kiyi hakuri ki daina muyi magana sai musan ya za a bullowa Alamarin,haba jaruma duk juriyarki ki fara gazawa akan abinda bai kai ya kawo ba,cikin kuka tace to to Mum dinka sawa zatayi ka sakeni fa,dama tace so take taga na wulakanta a gidanka,ban san me nayi mata ba ta tsaneni,
Naji to mike ki zauna muyi magana,har kan bed suka zauna tare da kwantar da kanta a kafadarsa kamar bazai ce komai ba a hankali yace me yasa kika zama marar juriya yanzu,kinason zama dani?kai Amana ta daga ae sabo da Aabid dina bazan iya rabuwa dashi ba,kallonta Alim yayi sai yaji haushin kalamanta wato ma sabo da Aabid baza ta iya rayuwa ba shi ba,a fili yace sai sabo da Aabid ko? Kai ta daga masa yes, what of me?kai ai baka sona,taya kika San hakan?bakinta ta turo to ka taba cewa kana sona ne? Kuma ma waye zai soni a haka ni ba wata hadaddiya ba
Murmushi Alim ya saki tare da lakace mata hanci kinfi kowa haduwa ma kuwa kawai bakya abunda ya dace mace tayi kinga da ace kinayin abuuwan mata da sai anyi mamaki,sai kin zama star, to dan Allah ya zanyi na koya ni kasawa nakeyi ka taimaka ka koya min, hancinta me matukar tsini ya ja kar ki maidani dan daudu mana ina namiji me na iya,
Akwai dai wata mata da take koya irin wannan zan kaiki wajenta
Sannan zan canja miki schl amma a schl zaki dinga sa uniform saboda kar Mum tayi bincike,zaki daina driving sai dai kije a taxi,zan hana ma'aikata shigowa part dina ke zaki dinga yin komai sabo da kar Mum ta sa mana dan leken asiri,
Idan kinji door bell kar ki bude sai kin leka idan ba ni bane ko su kamal Frnd dina karki bude sai kinsa katon hijab kin rufe kwalliyar jikinki sabo da tsaro,ki kiyaye sosai bazan boye miki ba kiyi taka tsan tsan da Mum,nan Alim ya kwashe tarihinsa Dana gidansu da halayen Mum,da kudirinta kan Amana ya fada mata komai kaf,
Amana kam ta sha mamaki tana ganin family su ne kadai da matsala Ashe sauran mutane ma akwai,kowa da tasu matsalar,shauki ne ya kwashi Amana ta kwashe irin iya halin rayuwarta kadai ta fadawa Alim sai kuma sama sama da ta fada masa abin dariyar yan gidansu,
Amma duk wani halaye na iyayensu marasa kyau Dana yan uwanta bata fadawa Alim ba iya na mutuncin ta fada masa saboda mace me fadar laifin iyayenta Dana yan uwanta a gaban miji to tana zubarwa da kanta mutunci tana rage darajar iyayenta da danginta a idon miji,sai kaga mijin yana wulakanta danginta da iyayenta saboda ta gama fadawa miji halayensu na banza,da anyi abu sai mace ta kwashe ta fadawa miji
ko a cikin yan uwanki wacce kikafi yabon halayenta wajen miji zakiga a cikin danginki yafi mutuntata..
Monday Amana ta fara zuwa schl a taxi,sai taje schl take sa uniform a office din PC dinsu Ngozi,Aabid yasha kuka Daddynsu ya canjawa Momynsa schl,
Tuni Amana karatu yayi nisa sosai a new schl,
Gashi weekend tana zuwa gidan wata me gyaran jiki tana koya mata kula da miji,gyaran jiki da duk wani abu da ya danganci mata,
Rufaida kawarta har ziyartar juna sukeyi
Sosai Amana ta fara canjawa yanzu ta fara abubuwan mata masu ji da Kansu,yayin da Alim kullum take kara shiga zuciyarsa, Aabid ma yana samun tarbiyya Da kulawa sosai wajen Amana.
Saude tuni ta kaiwa Mum Alim gulmar cewa Alim son Amana yakeyi sosai yanzu ya canja mata schl ma,gashi Amana tayi kiba Da kyau,sosai Saude ta fadawa Mum karya da gaskiya, Mum kuwa takaici kishi hassada da bakin ciki ya gama kamata,jira kawai takeyi Abban Alim yayi tafiya zuwa wata kasar sanan ta fara cin uban Amana
Amana an fara zama yan mata tuni yanzu kalar tafiyarta ta fara canjawa,ga girke girke ta kara koya gyaran jiki da kula da miji,bangaren boko ma karatu yana ta tafiya haka islamiyya ba a barta a baya ba.
Kamar kullum ta dawo daga makaranta a compound taci karo da Saude tana waya bata San da wa Saude ke waya ba amma Saude Na ganin Amana ta kashe wayarta tana nuku nuku,gaba daya Saude ta gigice.
Amana bata yi wata wata ba ta rike hannun Saude gam gam ta fisge wayar, call History ta duba ta dauki number da akayi waya yanzu tasa a wayarta sannan ta danna kira still hannun Saude rike Dana Amana,Amana tayi mata ruko tsauri,
Danna kiran number tayi a wayar Saude taji bugu daya matar ta daga,Muryar Mum Alim taji tace Saude ina jinki kince har yanzu wannan yar iskar yarinyar tana zuwa schl ko?Amana tana ji ta mannawa Saude kiran a kunne tare da cewa yi magana ko Na karyaki yanzu,Saude ta San Halin Amana ba shiri tace Uhmmm...ahmm......Haji...ya ....zan....kiraki akwai matsala,
Kashe wayar Amana tayi ma'aikata suna kallonsu Amana taja Saude part din Alim tare da jefata wani dakin ta danna key,sandar bishiya me kauri kamar kulkin yan sanda Amana ta samu,tana sauri kafin Alim ya dawo ya hanata jibgar Saude,Ashe dama itace munafukarsu,
Shiga dakin tayi ta kulle daga ita sai Saude Amana ta canja kaya zuwa Dan short din wando da T-shirt tayi kyau haka ta fara jibgar Saude ka rantse aikin Dan Sanda takeyi,