← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 55

Sashe 9

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk bayan da
a guda
irjina na yi mini dakan laguden da na kasa tantance dalilinsa..." Tana zuwa nan a zancenta Usaini ya katse ta da cewar, "Wankakkiyar zuciyarki bai kamata ta fara wasu-wasi ba.
addara ta riga fata!

Ba tun yau ba na gaya miki sun yi galaba a kanmu, lumbu-lumbu suka yi mana wutar
ayi don tuni mun afka ba tare da saninmu ba.

Afkawar da ta haifar mana da iyo a kogin zalinci da cin amana, an ci amana an yaudare ki Sarauniya.

A yanzu babu damar tattauna abubuwa masu yawa.

Na gode miki da dawo da ruhina da kika yi daga sihirtaccan
akin
an'uwana, ya yi niyyar ya jingine ruhina ya yi ta azabtar da ni har wahala ya
are ni a haka.

Tabbas ke ta dabance don haka na yi miki al
wari ko ban aure ki yanzu ba na yi rantsuwa da abin bautarmu sai na aure ki a rayuwarmu ta gaba." Idanunta ne suka ciko da
walla ta fa
a yalolon jikinsa ta rungume shi tsam sannan ta furta.

"Kalamanka na yi mini kamceceniya da wasiyya masoyina, don matsayina da tasirin sarautata kada ka ce mini ba za mu gudanar da rayuwar aurenmu ba?

Kai nake so kai ne farincikina don haka zan iya sadaukar da komai a kanka." Kwantar da kansa ya yi a jikinta a hankali ya furta, "Ki ri
e mini al
awarina ko a gaba kada ki juya mini baya domin ba zan juri rashinki ba, Kakana ya ta
a gaya mini kowane ran da ya kwanta dama matu
ar bai cim ma burinsa ba zai wayi gari cikin wata duniyar a rayuwa ta gaba.

Ni na ga abin da bakya gani sarauniya rayuwarmu..." Usaini bai
arasa magana ba suka ji an fisge labulen keken dokin da
arfi, a zabure suka kai dubansu wurin.

Laila ce a tsaye tana
are musu kallo cike da gadara take bin su da wula
antacce kuma
antaccen kallo, da mamaki Sarauniya ta dube ta tana fa
in.

"Laila ke ce?" Cike da isa da
asaita ta mayar mata martani, "Me idanunki yake gane miki?" Wani irin yawu Sarauniya ta ha
iya mai
aci, gabanta ya ci gaba da tsananta fa
uwa tana cikin wannan yanayin ta riski muryar Laila na cewa.

"Kin
auka za ki nakasta rayuwar mijina ki kwana lafiya ne, ko kuwa kina tunanin za ki kassara rayuwar mijina ke ki je ki bu
e sabon shafin rayuwar jin da
i da masoyinki?" Laila na rufe baki Sarki Alhasan ya dafa kafa
arta cike da nuna kulawa ya furta, "A dabbanci da sakarcinta ta
auka za ki ga an cin dunduniyar mijinki ki kawo idanu ki zura, tabbas ta yi sake
an zaki ya girma don tuni kwa
arta ta yi ruwa tsululu." Yana gama maganar ya ja hannun Sarauniya sai da ya ja ta har gaban wurin da mutane suke tsaitsaye, ganin yanayin abin da Sarki Alhasan yake mata ya sa suka sha jinin jikinsu.

Usaini na ganin
an uwansa ya ja masoyiyarsa ya yun
ura da niyyar fita amma ya kasa, da
yar ya samu ya ri
a jan ciki a hankali garin saukowa daga keken dokin ya fa
asa take kansa ya fashe jini ya fara zuba, hankali a tashe Laila ta
arasa wurinsa ta ce.

"Me ya sa ba ka kira ni na taimaka maka ba masoyina..." A fusace ya sa hannu ya doke bakinta ya ci gaba da jan ciki har ya kutsa wurin da Alhasan yake tsaye.

Kafin ya je tuni Alhasan ya
alle ganyen da Sarauniya ta rufe
irjinta da
ugunta, nan take mutanen wurin suka sunkuyar da kansu
asa.

Ana cikin haka rundunar Dakarin maharba suka yi wa wurin
awanya
auke da miyagun makamai, wannan lamarin ba
aramin mamaki ya ba ni ba duk da ina killace a wurin da mahaifina ya zaunar da ni amma duk abin da yake faruwa a kan idanuna ake yi.Ta
arfin tsiya ya kwantar da Sarauniya a kan idanun talakawanta ya yi mata fya
e, ina gani mahaifina na
yata dariyar
eta har da ri
e ciki, talakawan Sarauniya suka fashe da kukan tashin hankali, Usani da ke ri
e a hannun wasu zaratan Dakaru ya yi kukan kura ya cukumi wuyan Alhasan duk da jikinsa ba
wari haka ya ri
a kai masa duka, cike da izgili Alhasan ya
auko wata sihirtacciyar takobi wacce ya gada wurin mahaifinsa.

Wata irin dariya ya kece da ita sannan ya zurma wa Usaini ita a cikin ciki, Sarauniya na ganin haka da gudu ta rarrafa wurinsa ta rungumo shi.

Wani
aton dutse ta
auka ta buga wa Alhasan nan take kansa ya fashe jini na zuba, ganin wannan tashin hankalin ya sa talakawa suka fara kuka suna kiran sunan Sarauniya.

Jinin da Alhasan ya gani ne ya sake fusata shi, ya yi wani irin
araji ha
e da mi
e wa tsaye yana huci.

Sarauniya ta tallafo fuskar Usaini cike da kururwa tana kiran sunansa, a galabaice ya
ago rumfashinsa na neman
aukewa ya, "Ka da ki juya mini baya masoyiyata, ina
aunarki ina alfahari da..." Maganarsa ce ra sar
e sakamakon
aukewar numfashinsa.

Wani irin yarrrr Sarauniya ta ji tun daga tsakiyar kanta har tafin
afarta, mi
ewa ta yi tana kallon gawar Usaini ha
e da ja da baya, tana jingina da gefen tsibirin ta kwarara wata uwar
ara a cikin tashin hankali da zautuwa, Laila da ke gefe ita ma kusan mutuwar tsaye ta yi.

Duk abin da ya faru ta
ulla shi ne domin ta jefi tsuntsu biyu da dutse
aya, ta fallasa asirin Sarauniya a kan shiga
akinsa ne don ta san Alhasan ba zai ta
a yafe mata ba, ta ta
a jin lokacin da ya ta
a yi mata garga
i ya ce da a ce mahaifiyarsa na raye ko ita ta shiga
akin sai ya hallaka ta.

Ta yi tsammanin zai kashe iya Sarauniya ita kuma ta kashe shi, shi kenan ta yi rayuwa da masoyinta Usaini.

Tana nan tsaye Sarauniya ta kai dubanta ga Laila ta ce.

"Kin ci amanata kin ga abin da kika aikata mini wallahi ba zan bar ki ba." Daga wurin da take tsaye ta fisgi
ahon hannun wani Dogarin Sarki Alhasan ta wurga mata a daidai ma
ogaro, take Laila ta ri
e wuya tana kakarin aman jini.

Sarauniya na niyyar yin kan Sarki Alhasan ba zato babu tsammani ya
aga takobinsa ya sare kanta.

Wata irin
ara talakawan wurin suka
walla cike da tashin hankali, kan Saruniya ya yi tsalle sama bai fa
o ko ina ba sai a gaban Sarki Musa da
arasowarsa kenan, ya kutso yana son
arasawa wurin Sarauniya don an sanar da shi dawowarsu.

Don Allah ku zo mu yi jajen mutuwar wa
annan masoyan.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 43
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Wata mahaukaciyar dariya Alhasan ya fara
yatawa, ya kai dubansa ga gangar jikinta da ke tsaye kyam hannunta na yun
urin kai masa duka, da hannu
aya ya hanka
e ta yaraf!

Ta fa
a kan gawar Usaini.

Talakwa da bayinta ban da kuka da kururu babu abin da suke yi, cike da tsanar Sarki Alhasan wata matashiyar budurwa ta nuna shi ta furta.

"La'ana da tsinuwa sun tabbata a gare ka ya kai wannan azzalumin Sarki." Kafin ya ba ta amsa sai da ya kai dubansa ga Sarki Musa da ya yi tsaye yana
are wa dungulmin kan Sarauniya kallo, takaici, ba
inciki,
acin rai da zafin zuciya suka hana harshensa motsi balle ya furta ko da kalma
aya ce, Sarki Alhasan ya sakar masa murmushin
eta sannan ya
auke kansa zuwa wurin yarinya, da hannun ya fisgo ta sai da ya yi kamar zai yi mata magana sai kawai ya mur
e wuyanta ta fa
asa matacciya.

A daidai lokacin taron wasu mutane suka
araso wurin.

Ba
e ne wuluk sai dai ba su da tsayi sosai suna da faffa
ar fuska da manyan hanci, Sarkinsu da ke
auke a kan kafa
un wasu bayinsa guda biyu ne suka dire shi a gaban Sarki Alhasan.

Ganinsu ya sa Sarki Alhasan ya fa
a fara'arsa sannan ya ce, "Ina yi maka fatan alheri da murnar kasancewarka Sarkin wannan Daular ya kai Sarki Gauta." Cike da jin da
i Sarki Gauta ya baje hanci yana dariya mara da
in sauraro, waigawa Sarki Alhasan ya yi ya nuna gawar Sarauniya ya furta.

"Da gawar da abin da yake cikinsa fansa ne a gare ka, ka yi yadda ka ga dama da su domin ka riga da ka biya wannan ni Daular da abin da yake cikinta." Lokaci
aya Sarki Gauta ya sake wage baki yana
aka dariya, ya kai dubansa ga gawar Sarauniya sannan ya kalli can gefen hagunsa wata bishiyar kuka ya hango, ya
aga
an yatsansa yana fa
in.

"Za a gsassa
e mini bishiyar kukar can domin ina bu
atar a gina mini
akin babban dodo a wurin, zan tambaye shi ranakun da yake bu
ata a ri
a shayar da shi jini kamar yadda muka saba a dokar daji, sai dai ya sanar da ni yunwa ta fara kawo masa ziyara" Laila da ke gefe gabanta ban da fa
uwa babu abin da yake yi, tun da ta auri Alhasan ta fara fahimtar halinsa don haka take ganin ire-iren rashin imanin da yake aikatawa.

Na yau ya fi na kullin don tun da ta zo duniya ba ta ta
a ganin mummunan al'amarin da ya faru a kan
wayar idanunta ba.

Sarki Musa wani irin yawu ya ha
iya mai
aci ya sunkuya a hankali ya
ago dungulmin kan Sarauniya da ke shatatar da jini,
are wa fuskarta kallo ya yi take idanunsa suka sake rinewa.
Chapter 9 · 0% Book details