← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 55

Sashe 55

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To tuni Amina an fitar mata da miji
azu nake cewa na manta ban sanar maka ba har ku
in gaisuwa sun kawo..." Tun ba ta rufe baki ba a zabure ya mi
e yana fa
in, "Amma gaskiya an ci amanata ba a yi mini adalci ba." Dariyar da Batula take sunnewa ta su
uce ta furta, "Rashin adalci kamar yaya ka na matsayin yayanta?" Kamar kazar da aka jefa da wu
a haka Muhammad ya sunne kai jiki a salu
e ya fice daga
akin, kai tsaye
akin da ya sauka ya shiga ya fara tattara kayansa, Malam Bukar na ganin haka ya fara jera masa tambayoyi amma amsa
aya yake ba shi ba komai.

Batula ce ta samu Malam Bukar ta sanar da shi yadda suka yi da Muhammad take Malam Bukar ya fara dariya, daga
arshe bayan ta gama ja masa rai ta nuna masa babu tsayayyen da yake zuwa wurin Kyauta.

A ranar murna kamar ya zuba ruwa a
asa ya sha, daga b
aya kuma sai ya koma jin kunyar iyayen nasa.

Da
yar ya iya samun Kyauta a daren ranar da zai tafi ya gabatar mata da soyayyarsa, ita ma sai da ta
an gara shi sannan ta amshi soyayyarsa duk da ita ma ta jima tana jin wani abu game da Muhammad.

Sannu a hankali soyayyar Muhammad da Kyauta ta yi nisa sun matu
ar sha
uwa da juna, sai dai a kunyace suke gudanar da soyayyar, a lokacin da Muhammad ya sanar da Sarki Damina ba
aramin razani ya gani a fuskarsa ba har sai da fuskar Muhammad ta bayyana mamakinsa, yana shirin magana Sarki Damina ya furta, "Muhammadu ina gudun rigimar
an'uwanka ba don na fi
aunarsa a kanka ba.

Yarima da kake gani akwai shi da rigima musamam da ya zamana shi ya fara neman soyayyar yarinyar nan har dai wannan
addarar ta gifta ga rabo a tsakani." Kishi
arara ya bayyana a fuskar Muhammad da sauri ya rintse idonsa yana fa
in, "Ranka ya da
e abin da ya faru ya jima da shu
ewa ba na bu
atar dawo da shi, ni Amina take so don haka ni ma ina
aunarta kuma zan aure ta." Sarki Damina babu yadda ya iya haka ya aika su Waziri suka kai gaisuwar aure wurin Malam Bukar don shi ne wakilinta, lokacin da Yarima ya ji labari kuwa an sha sa-toka-sa-katsi kafin ya zubar da makamansa.

Muhammad kuwa ko a jikinsa ya ci gaba da hada-hadar neman aurensa da jajircewa, da kasuwancin da ya
ulla tsakanin wata babbar
asa da ke ma
otaka da su.

Rana ba ta
arya...

A wata ranar Juma'a ne aka
aura auren Amina da Muhammad,
aurin auren da ya tara mutare da yawa daga ciki da wajen yankin sakamakon jin shelar auren farko da Sarki Damina zai yi wa
ansa.

Kyauta ba
aramin kulawa da gyara ta samuna wurin Batula ba, saboda ta ci alwashin sai ta kankaro mata girma da
imar da Yarima ya zubar mata a baya, ta kuma wanke mata mummunan tabonsa Tun Kyauta na jin kunya har ta saki jikinta, ranar da za a tafi da Kyauta kuwa Batula har da
wallarta don sun sha
u sosai ganinta take kamar
ar cikinta.

A cikin katafariyar masarautar aka gine wa Muhammad
angarensa, an gyara musu wurin sosai gwanin birgewa wurinsu
an daidai.

Ana shirin raka Muhammad
akin amaryarsa Sarki Damina ya kira shi
aki suka tattauna wa
ansu maganganu masu muhimmanci, sai da
yar Muhammad ya amince da bu
atar da mahaifinsa ya yi masa bayan sun gama magana aka yi masa rakiya zuwa
akin Kyauta.

A lokacin da ya shiga tana zaune cikin mayafi, tana jin shigowarsa ta sake jan mayafinta.

Murmushi ya yi mata sannan ya sa ta suka
auro alwala suka gabatar da sallar nafila, Muhammad da kansa ya fara bu
e takardar kajin da aka gaso musu sai kuma farfesun
an shilolin da Sarki Damina ya bayar aka kai musu.

Kyauta tun tana
ari-
ari da jin kunya Muhammad ya dube ta cikin sigar zolaya ya furta, "Malama ba na son wannan kunyar gara ki ci ki
oshi kada bayan wani lokaci tsohuwarki ta kawo miki ziyara ta ce mini ina barinki da yunwa." Kyauta ta yi murmushi ta fara ci a hankali, da wayo da dabara ya ri
a jan Kyauta da hira har ta saki jikinta sai da ta ci ta yi
att sannan Muhammad ya fara lullu
a mata mayafan soyayyar da ya
auki lokaci mai tsayi yana adana mata shi, ta ba shi ha
in kai sosai kuma duk da bai same ta a budurwa ba ya yi farinciki matu
a da yadda ya same ta.

Da asuba har ya mi
e zai
ora musu ruwan wanka Kyauta ta tashi zaune, ri
o hannunta ya yi ya furta.

"Me za ki yi?" A sanyaye ta furta, "Na ji ka ce za ka
ora ruwa bari na
ora ai namiji bai..." Rumfa ya yi mata ta fa
a kan gadon ta bayanta, ya kwanto saman fuskarta ha
e hura mata iska a fuska.

Lumshe ido ta yi tana jin wani yanayi daban kafin ta bu
e ta ji ya fara yi mata ra
a a kunne, "Yarinya mijinki ba rago ba ne jarumin maza ne, ba
ora sanwa ba kin manta har Ungozoma na ta
a yi?" Da sauri ta kai masa duka tana fa
in, "Wallahi ba na so!" Dariya ya yi ya mi
e ya fita ya ha
a musu ruwan wanka suka tsaftace jikinsu.

Washegari tun da sassafe su Muhammad suka fara jin sau
ar ba
i, daga garuruwa.

Wa
anda kuma ba su tafi ba suka tsaya za a yi komai a gabansu, shirye-shirye ake ta yi da hidindimu har zuwa bayan azahar.

A wannan lokacin ne Sarki Damina ya kar
i addinin musulunci a karo na biyu bayan dogon sharhi da garga
in da Muhammad ya yi masa, bayan nan kuma ya yi murabus ya na
a Muhammad a matsayin Sarkin Daular baki
aya.

Murna wurin talakawa da marasa
arfi ta
i musaltuwa saboda adalci irin na shi, na
i aka yi masa bayan gama taro kowa ya koma garinsa.

Tun a ranar Muhammad ya sa aka fara fita da wa
ansu kayan tsaface-tsafacen cikin Masarautar, ba
inciki a wurin Yarima har sai da ya bayyana a fili.

Kasancewar zafi uku ya ha
e masa ga na shanyewar hannun
ansa ga na rashin auren Kyauta ga na
in da aka yi wa Muhammad.

Washegari aka shirya wasa da ki
e-ki
en Al'ada a cikin har da wasan maharba da mafarauta, nan take maharban da ke cikin Masarautar tsuminsu ya motsa.

Kyauta na daga zaune
walla ta ciko idanunta da ta tuna mahaifinta gwarzo ne kuma jajirtacce a fagen farauta, a tauri kuwa kowanna
arfi sara masa yake yi.

Muhammad na gefenta ya saka hannu ya goge mata
walla ya furta, "Sa'a dai Amina giwar mata ko a cikin taurari ke zara ce, a lafiya dai uwar gidan Muhammad yar Sarki Goga matar sarki ko bakya kusa kwarantsa dubu ina yi miki ya
i.

Cau cau cau ba kyau ba da
i ina gwanar wani ga tawa daji duk hatsabibancinsa dole ya yi miki biyayya
an butar nan, wuya a dajin burgu wuya a hanyar Mai barewa wuya a yankin Jemagu wata wuyar sai kin bu
a musu aiki.

Sai kin yi hadari mai zubar da ruwan alheri,
atuwar gona mai kyakkyawar yabanya a bar ki a bar hatsi a noma ki a samu alheri." Dariya ya ba ta sosai da jin kirarin da yake yi mata, hannunsa ta ha
a da nata ta kashe masa ido
aya sannanta furta.

"Sa'a dai gwarzon namijin duniya ja ni ka kai hi har gidan Aljanna, cau cau cau sadauki jarumi
an baiwa fari mau farar aniya." Jinjina ya yi mata da hannu ya sunkuyar da kai
asa ya ce, "Allah bu
a mana ko dare ko ran
ar maharba jikar mafarauta." Kallon
angaren da Sarki Damina yake ta yi ta furta, "Ban ta
a tsammanin a cikin Daular nan akwai lokacin da za a iya
aga daraja da martabar zuri'ar maharba, duba da irin tsamin ala
ar da ke tsakanin yankinmu da su" Muhammad ya yi jim sannan ya furta.

"A wancen lokacin wannan Daular tana amsa suna ne da BA
AR DAULA a yanzu da musulunci ya samu shimfi
a a cikinta ta dawo FARAR DAULA saboda haka idan ki
a ya sauya dole rawa ta sauya." Farinciki ya mamaye zuciyarta kamar ta ha
in baki suka furta, "Cau cau cau.

Allah bu
a mana."
Tammat Bihamdulillah
A nan labarin BA
AR DAULA yanzo
arshe kuskuren da ke ciki Allah ya yafe mana, fa
akarwar da muka yi Allah ya ha
a mu a ladan.

Allah ya
ara tsare mutumcin al
alaminmu ya kare mu da rubuta abin da za mu ji kunyar amsa tambayarsa a gaban Ubangiji.

Na gode
warai da nuna
auna da kulawarku a gare ni, Allah ya bar
auna.

Na jinjina muku da bibiyar labarin nan na tsawon watanni yau na yi gobe na shafe kwanaki ban yi ba wannan ma ka
auna ce
Allah ya bar zaman tare.

Mai tambaya game da wannan labarin mai sar
iya
ofa a bu
e take.

SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X650D
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
17b604c82fd948709012f9a03d4aba3e
Chapter 55 · 0% Book details