← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 55

Sashe 27

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai wannan ita ce tafiya ta
arshe da ta ci alwashin matu
ar ta
arasa wurin Usaini za ta gindaya masa shara
i don ta gama gajiya da irin wula
ancin da yake yi mata lokaci-lokaci, ta tabbata idan so cuta ne ha
uri magani ne.

Ba su yi tafiya mai nisa ba matu
in keken dokin ya karkatar da keken gefe, ganin haka ya ba wa Muhammad mamaki.

Yana shirin yin magana Dogari Sallau ya sauko ya zagayo wurin Muhammad ya ce, "Ka gafarce ni Muhammad bisa wannan tsaikon da aka samu, ba zan
oye maka ba saboda ba tun yau nake da wannan
udurin a zuciyata ba.

Na jima ina kwa
ayin burin shiga adinin musulunci sai dai tsoro da zullumin hukuncin da za a yanke mini a Ba
ar Daular nan ya sa na jinkirta,
watsam
an'asabe ya same ni da maganar tafiyarka sai na yi farinciki
warai da jin haka har ni ma na nuna goyon bayana, sai dai ban biyo ka kawai don na taimaka maka ba na biyo ka ne don ni ma ka taimake ni ka koya mini adininka.

Kuma a yanzu haka al
awari na
aukar wa kaina ba zan ta
a komawa cikin wannan BA
AR DAULAR ba, tun ina
ani aka bautar da ruhina cikin azabtarwa da zalinci.

Ba mu da
anci ba mu da gata kullin a bauta muke da kare rayuwar masu mulki, don haka na ga ba zan yi wasa da wannan damar da ta zo mini har gida ba." Farinciki ne ya mamaye Muhammad ya sauko daga cikin keken dokin ya ja linzamin dokin da kansa ya
aure a gefen wata bishiya sannan ya furta, "Alhamdullah!

Allah ka
ara wa Annabi daraja ka sake fa
a addinin musulunci a fa
in duniya.

Na ji da
in kalamanka don haka zan la
a maka kalmar shahada, cike da jin da
i Sallau ya amsa.

Tafiya suka yi ba mai tsayi ba sannan suka zauna, sannu a hankali ya biya masa kalmar shahada yana maimaitawa.

Bayan Muhammad ya gama ya saki murmushi ya furta, "Ina tayaka murna Sallau, sai dai ban san ko akwai sunan da kake son a canja maka?

A yanzu haka maganar da nake yi maka ka zama cikakken musulmi wanda ba shi da tabon zunubi ko
aya, duk wani abu ko shirka ko sa
o da ka ta
a yi a baya Allah ya yafe maka.

Sai dai ka yi ta Istigifari ka kuma nemi yafiyar mutanen da ka zalunta a baya domin Allah ba ya ta
a yafe laifin wani a kan wani.

Amma yanzu haka tsakaninka da Ubangiji ba ka da matsala." Sallau ya yi murmushi ya ce, "Wai dama shi musulunci har akwai ke
an sunan da ake saka wa mutane." Muhammad ya ba shi amsa gamsasshiya cikin jin da
i Sallau ya ce, "A saka mini suna Haruna don gaskiya na ta
a ganin wani saurayi da aka shigo da shi cikin Daular nan sunansa Haruna, tun a lokacin sunansa ya yi mini da
i.

Kuma ka na ganin zalincin da na yi wa mutane a baya ba zai hana ni shiga aljanna ba?" Dariya Muhammad ya yi sannan ya ci gaba da yi masa bayani dangane da abin da ya shafi harkar addini, ya
ora masa da cewar.

"Haruna wuta da aljanna duk na Allah, sannan Allah gafurrahimu ne ka ci gaba da neman yafiya a wurinsa Ubangiji zai shiga lamuranka." Daga
arshe ya sanar da shi yadda ake yin wankan shiga musulunci da jadadda masa yin imani da Allah da ManzonSa.

Sun
an jima suna abu
aya sannan suka taso suka koma Sallau da ya ci suna Haruna ya koma mazauninsa na farko, Muhammad ya shiga ciki suka ci gaba da tafiya.

Tafiya suka yi mai nisan gaske sannan suka tsaya a wurin wata
orama, a cikin keken dokin Muhammad ya
auko
auko gora da ita suka
iba Muhammad ya nuna wa Haruna yadda ake yin alwala, bayan ya ba shi ya shiga bayan wata bishiya ya yi wankan shiga Musulunci kamar yadda Muhammad ya nuna masa.

Bayan ya gama dalla-dalla Muhammad ya ri
a nuna masa yadda ake yin Sallah da yawan raka'o'in kowacce sallar farilla, shi ma ya tashi ya gabatar da tashi sallar.

Cikin dajin Haruna ya shiga ya farauto musu naman dawa suka hu
a wuta suka gasa bayan sun huta suka ci gaba da tafiya.

Sai da suka shafe tafiya mai tsananin tsiya sannan suka fara cin karo da
ananan bukkoki, da farko sun yi niyar yada zango a garin amma yanayin garin bai kwanta wa Muhammad ba don haka suka ci gaba da tafiya.

Cikin baccin da take yi ta ji wani irin azababben ciwo ya kartawa mararta, a hankali ta bu
e idonta.

Bu
e idonta ya da
a tsananta ciwon konkosonta, a hankali ta yun
ura ta tashi zaune ta fara wuri-wurin neman taimakon Usaini don idan ba ta manta ba a kan cinyarsa ta kwanta bayan shigarsu cikin keken dokin.

Jin ciwon ya tsananta ya sa ta furta, "Usaini marata." Kamar a mafarki ya ji kalamanta, sai ya ala
anta haka da yawan ambaton sunan da take yi a
ofar
akinsa ne ya sa yake yi masa gizau a kunne.

Bai gama sakin zaren tunanin da yake yi ba ya ji ta fara bubbuga keken dokin tana fa
in, "Wayyo Marata, bayana ciwo yaki yi mini Usaini." A hargitse Muhammad ya banka
ofar bayansa ya ci karo da Kyauta da ta fara fita daga hayyacinta.

A hargitse ya zaro ido yana fa
in, "Yanzu ma ke ce ?"
Ku fito mu kar
i na
uda abin yazo
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 55
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Hannunsa ta kamo da sauri gumi na ci gaba da keto mata, wata irin azaba ce ta fara ba
untar duniyarta wacce ko a mafarki ba ta ta
a tsintar irinta a ciki ba.

Kawar da kansa ya yi gefe jiki a sanyaye sakamakon ganin mawuyacin halin da take ciki, da sauri ya zura kansa waje ya dakatar da Haruna da cewar.

"Dakata Haruna dakata da sauri." Cikin hanzari Haruna ya tsaya sannan ya zagaya wurin Muhammad, jin maganar mace sama-sama ya sa Haruna ya sa hannu da niyyar banka
a labulen.

Haka kawai Muhammad ya ji ba ya son Haruna ya ga a halin da Kyauta take ciki, don haka ya saka hannunsa
aya ya ri
e labulen yana fa
in, "Haruna shin akwai wani gari a nan kusa da mu?" Cike da mamaki Haruna ya furta, "Muhammad lafiya kuwa kamar muryar mace nake ji?" Muhammad ya sake ri
e labulen keken da
arfi hannunsa
aya na cikin na Kyauta duk yadda ya yi ya
are daga nata abin ya gagara, ya kalli Haruna cike da damuwa ya furta.

"Sarauniyarku ce a ciki da alamu bata da lafiya." A hargitse Haruna ya dafe kai cikin tashin hankali, tsoronsa ya bayyana a fili kamar zai cika wandonsa da iska.

Muhammad ya kira sunansa sannan ya ci gaba da cewa, "Tambayarka nake yi shin akwai wani gari a nan kusa?" Ajiyar zuciya Haruna ya sauke ya furta, "Ilahirin hankalina ya tashi don na tabbata kashinmu ya bushe tun da har Sarauniya ta san mun gudu ta iya biyo mu..." Jin
arajin Kyauta ya sa Muhammad ya yi masa magana a tsawace yana cewa, "Tambayarka nake akwai wani garin a nan kusa?" Tun da yake bai ta
a ganin fushinsa ba don haka ba
aramin razana ya yi da yanayinsa ba, a tsorace ya furta.

"Eh to akwai amma sai mun
ara tafiya." Fa
ar haka ya sa Muhammad ya ce, "Maza saki linzamin dokin nan mu yi mu
arasa cikin garin." Ganin yanayin Muhammad babu alamar wasa ya sa Haruna ya zabura d
a sauri ya haye suka ci gaba da tafiya.

Abin duniya goma da ashirin ne ya ha
e wa Muhammad don tun da ya lura na
uda Kyauta take yi kamar wanda aka zare wa laka a jika haka yake jin sa sukuku.

Idonsa ne ya ciko da
wallah sakamakon tuno yayarsa Jamila da ya yi wacce ta rasa ranta a wurin haihuwa ita da abin da ta haifa, tuna irin ba
ar wahalar da ta yi ya yi kafin ta mutu da irin
awainiyar da ya yi da ita a lokacin da take cikin halin na
uda.

"Muhammad na fid da rai da samun Jamila ka duba ka ga irin wahalar da Ungozama ta yi amma har yanzu ana abu
aya, kan jaririn sai ya taho sai ya koma.

Yau kwana uku tana abu
aya, jikina yana ba ni da alama wannan ce hanyar tafiyarta sai dai mu ce Allah ya bada sa'ar tafiya." Ya tuna kalaman Mahaifiyarsa a lokacin da ya ji Kyauta ta
walla wata irin
ara wacce ta yi masa kamanceceniya da wacce Jamila ta
walla a lokacin da take gargarar mutuwa, marabarsu dai addu'a da yake ita Jamila idan ta yi ihu za ta ha
a da kiran sunan Allah, hankali a tashe ya waiga wurinta.

Ban da girgiza kai cike da azaba babu abin da take yi, zuciyarsa ta ci gaba da rawa ya ji kamar ya yi tsuntsuwa ya tashi sama don babban tashin hankalinsa kada Kyauta ta haihu a cikin keken dokin ko ta rasa rayuwarta a hannunsa.

Tafiya suka yi mai nisan gaske tun Kyauta na iya kiran sunansa har wahala ta sa ta garara furta ko da kalma
aya ce, cikin wani daji suka shiga mai
auke da yawan bishiyu wanda suka haifar da duhun da ke ciki.

Kallon dajin Muhammad ya fara yi haka kawai ya ji hankalinsa bai kwanta da dajin ba, yana tsaka da nazari Kyauta ta ri
e bayanta cikin azaba tana fa
in.
Chapter 27 · 0% Book details