Sashe 6
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai kash..." Da sauri ya katse ta, "Kada ki yanke hukunci a kan abin da ba ki da tabbaci, ina sauraron abin da yake tafe da ke." Ruwa ta
auka a karon farko sai da ta
arewa akushin kallo sannan ta kai shi bakinta, kur
aya ta yi masa ta ajiye shi.
Ta tattara hankalinta a wurinsa sannan ta ci gaba da cewa, "Na tako cikin yankin Zangon Maharba har cikin Masarautarta domin na ji shara
in da ka gindaya kafin
an'uwanka ya samu lafiya, ina fata da ya
inin amsa-amon sautinka zai yi daidai da abin da nake tsammanin zai ratsa majiyar sautina." Iya sarrafa harshenta da kaifin basirarta na sake fisgar soyayyarta da ta yi kwance kane-kane a zuciyarsa, ya jima yana kallonta sannan ya ce.
"Tabbas na aminta da
aunar da kike wa Usaini tun da har gawurtacciyar Sarauniya kamar ke za ta tako cikin Masarautar Maharba nan neman biyan bu
atar kanta, ki ji da
in kalamaina ko kada ki ji wannan ba shi ne abin da yake damun zuciyata ba.
Babban abin da yake
ata mini rai a kullin idan na tuna macen da nake tsananin
auna wacce zan iya sadaukar da komai nawa a kanta ita ce take mutuwar
aunar ma
iyina, ma
iyina na har abada wanda ko mutuwa muka yi ina fatan a binne mu a kusa da juna ta yadda za mu
ora
iyayyarmu daga wurin da muka tsaya, wanda hakan zai ba da damar tashi da ci gaba da
iyayyarmu a rayuwarmu ta gaba don ba na fatan samun masalaha ko sassauci a zamantakewarmu." Duk da ta san
iyayyar da Alhasan yake yi wa masoyinta amma hakan bai hana kalamansa na
arshe sun ratsa ta ba, kafe shi ta yi da ido tana kallo ta rasa bakin magana.
Tana cikin wannan yanayin ta ji ya furta, "Sirrin zuciyata na bu
e miki amma duk da haka wannan ba zai hana na taimaka miki a kan ciwon masoyinki ba, sai dai da shara
in sai kin shafe kwana uku a masarautar nan a kwana na hu
u ne zan sanar da ke la
anin makarin ciwonsa, idan na gama da ke za ki koma wurin Aminina masoyina Bokan yankinku Boka Rabo zai sanar da ke la
ani na biyu." Kanta ne ya kulle ta rasa abin da za ta ce masa nan take wani tunani ya fa
o mata ta ce, "Me kake son na zauna na yi har tsawon kwana uku alhalin ina da majiyanci a gida." Girgiza mata kai ya yi ya furta, "
arya ba hali ko
abi'arki ba ce, majiyancinki yana tare dake don haka ya kamata ki bada umarni a sauke shi zan ba ku masauki." Ajiyar zuciya ta sauke hankalinta ya sake kwanciya sakamakon rashin jin wani tsattsauran shara
i da zai gindaya mata, tana shirin yin magana ta ji ya ci gaba da cewar.
"Za ki kwana uku curr kina hidimta mini kamar yadda mai
akina take yi mini kodayaushe, ban ce zan yi mu'amalar aure da ke ba domin wannan lokaci na warar masa na musamman, amma wajibi ki kwana uku kina bauta mini babu dare babu rana." Sakin baki ta yi tana kallonsa, kamar ba za ta amsa ba sai kuma ta tuna irin lalurar da Usaini yake ciki.
Hawaye ya ciko idanunta cikin dabara ta mayar da su, sunkuyar da kai
asa ta yi ta ce.
"Na amince." Wani irin farinciki ne ya lullu
e shi har ya gagara
oye murnarsa a fili, mi
e wa ya yi ya fara takawa har gabanta.
Tsugunnawa ya yi ya kamo hannunta, wani irin yarr ta ji a
argo da tsokar jikinta.
Uba-uba
yami da
yamarsa ta mamayeta, kauda kai gefe ta yi ta riski muryarsa yana cewa.
"Daga yau aikinki zai fara don haka ki sa a ranki daga yanzu ke matar aure ce duk da dai
an'uwana ya riga da ya salwantar da darajarki, ya wula
anta mutumcinki wanda har abada ba za ki ta
a dawo da
imarki ba.
Ya hautsina garin martabarki duk matsayi da
aukakarki ba za ki iya birkito da shi daidai ba.
Bakin al
ami ya riga da ya bushe don haka al
amun
addararki sun riga da sun wanzu babu mahalukin da zai iya kankare su.
A don haka duk abin da za ki ga na yi ki kawo ido ki saka mini domin ba na son musu, kafiya, muzantawa da katsalandan." Zuciyarta ban da
aci babu abin da take yi amma haka ta danne ta don ta san ko me Alhasan zai fa
a yana yi ne don ya hura wutar
iyayyar Usaini a zuciyarta.
Tana nan cikin damuwa ta ji ya ja hannunta yana cewar, "Mu je turaka ta ki gyara mini makwancina, idan kin gyara kina iya fitowa ki hidimtawa wancan nakasasshen don na tabbata duk in da yake yanzu ya fitsare da kasaye kayan jikinsa." Sarki Alhasan ya
arasa maganar ya sakin dariyar izgilanci da
eta cike da fariya.
Ba ta da za
i haka ta bi bayansa kamar ra
umi da akala, gabanta ban da fa
uwa babu abin da yake yi tana fargabar abin da ka je ya zo.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 41
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
"Na yi rantsuwa da abin da ke datse numfashin maharba matu
ar na riski ruhinki a cikin wannan
akin sai na datse shi daga gangar jikinki." A hargitse Laila ta dubi Sarauniya, da sauri ta
aga mata shimfi
ar gadonsu ta nuna mata wurin, Laila na ganin haka ta shige
ashin gadon.
Jin ya sake mur
ofar ya sa Sarauniya ta koma makwancinta ta kwanta luff kamar mai baccin gaske.
Tana nan kwance ta ji shigowar Sarki Alhasan hannunsa
auke ta itace yana ci da wuta, tana daga kwance ta hango shi yana dube-dube.
Juyi ta yi ha
e da yin mi
a kamar wacce ta ci bacci ta more, ta shi zaune ta yi tana kallo wurin da yake.
Duk da ta san shi ne hakan bai hana ta yin ba
a-bami ba ta fara murza idanu tana cewa, "Waye a wurin nan?" Bai amsa mata ba ya fara takowa har wurin da take zaune nan take gabanta ya fara fa
uwa, Laila da ke
ashin gado ban da gumi babu abin da take yi.
Zama ya yi a gefen gadon ya dafa kafa
ar Sarauniya sannan ya ce, "Kina tsammanin a wani
a namiji da zai shigo
akin nan bayan ni ne?" Murmushin takaici Sarauniya ta yi ta ce, "Kai kuma a wa?
Ko ka manta wannan fadar ta
an'uwanka ce?" Juyawa ya yi yana kallon Usaini da ke takure a gefe
aya kamar an jika tsumma, sai kawai ya bushe da dariyar
eta ya furta, "Wannan abin har za a iya saka shi a cikin jerin mazaje?
In dai irin wa
annan mazajen ne na lamince miki ki yi dubunsu." Yana gama maganar ya mi
e ya fara takawa har wajan bakin
ofa, a fili Sarauniya ta sauke ajiyar zuciya don gaba
aya hankalinta a tashe yake.
Ya lura da yanayinta don haka ya tsaya ya
ura mata idanu, daga wurin da yake tsaye ya furta.
"Shin akwai wani abu ne da kike
oye mini?
Fuskarki ta
oye mini wani abu amma zuciyarki ta alamta mini
oyayyan al'amarin da kike
oyewa." Guntun tsaki ta yi mara sauti sannan ta ce.
"Damuwata-damuwata ce ina ganin babu dalilin da zai sa a ce sai na sanar da kai." Jinjina kai ya yi yana ta
e baki ya furta.
"Haka ne!
Sai dai ni kaina ina tsoron kaina domin ba ni da kyau ban da da
i, ba kuma na saurara wa maci amana da ha'intata." Wannan karon tsaki ta yi a fili ta saki murmushin takaici sannan ta furta.
"Ashe cin amana babu da
i?
Ha'inta babu da
i kenan?
Tabbas sai yanzu na sake ilmantuwa da
arin iliminka.
Kamar ka san abin da yake cikin zuciyata, ka kuma
ara mini haske da wannan kalamin naka.
Na yi rantsuwa da gawurtacciyar Daulata duk wanda ya yi mini kan kara sai na yi masa na itace domin duk wanda ya lashi zuma na tabbata ya san yadda za
inta yake, ba zan cika ka da surutu ba don haka a bar kaza cikin gashinta." Sarki Alhasan shiru ya yi yana kallonta har ta dire zancenta, hannuwa biyu ya sa ya ri
ugu ya bata amsa da cewar.
"Na fi son a fige kazar dan ubanta domin a bambamce mata..." Sarauniya ta katse shi tana
aga hannunta sannan ta ce, "Gaggawar me kake Sarkin Maharba, idan da rai da rabo matu
ar rana na fitowa ba figa ba har gashin kaza sai an yi a gabanka.
Don haka duk gaggawar
arawo ya jira ciniki ya fa
a." Tafa hannuwa ya fara yi cike da jin shau
aunarta, ya tako gabanta yana cewa.
"Tun ranar da
wayar idona ta fara tozali da ke wannan yana
aya daga cikin dalilin ya dilmiya zuciyata cikin kogin
aunarki." Kalamansa ba
aramin
ata ranta suka yi ba, don haka ta gagara tanka masa sai bin sa da take yi da kallo.
Ganin ba ta da ta cewa ya sa Sarki Alhasan ya taka ya fice, runtse idanu ta yi ha
e da sauke ajiyar zuciya.
A hankali ta yi wa Laila alamu da ta fito, a gajiye Laila ta fito sai dai har lokacin gabanta ban da fa
uwa babu abin da yake yi.
Rungume Sarauniya ta yi jikinta na rawa ta ce, "Ya zan yi na fice daga
akin nan?" Sarauniya ta
ago da ita ta dafa kafa
arta cike da bata
warin gwiwa ta ce mata, "Kada ki bari tsoro ya rinjayi labarin da ke zuciyarki, domin tsoron da kike gudu ka da ya cutar da ke watarana kina ji kina gani zai salwantar da rayuwarki.