← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 55

Sashe 46

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Damina ya ga haka a ku
ine ya tambaye ni na sanar masa, murna na ga ya yi don shi abin da yake
auna kenan a cewarsa yana bu
atar
a da yawa.
warin gwiwa da kulawar da na ga yana ba ni ya sa na watsar da komai muka ci gaba da kula da cikin jikina, Damina ya so ni ya kuma nuna mini kulawar da ta da ce don idan na ce Damina ya zalince ni a zamantakewarmu na yi
arya..." Da sauri Malam Bukar ya katse ta cike da tsantsar kishi yana fa
in, "Batula labarin rayuwarki kike ba mu ko kina gaya mana irin
aunar da tsohon mijinki yake ba ki, wato kina so ki ce ni ba na
aunarki kenan ko?" Yana gama maganar ya yi
wafa cike da takaici, Malam Liman ya yi murmushi ya ce, "Malam Bukar ba haka ba ne ita ma fa Batula
ar adam ce dole za ta fa
i abin da ya faranta mata kamar yadda ta fa
i abin da ya ba
anta mata rai." Balam Bukar bai tanka ba ya
auke kai gefe, Batula ta yi murmushi don ta san mijin nata akwai kishi don tun da Damina ya tsaya a gabanta ta ga yana wurga masa harara.

Sai da ta gyara tsayuwarta sannan ta ci gaba da cewa, "Sannu a hankali muka ci gaba da rayuwa, da Yarima ya sha cikin wata shiga sai na yaye shi a lokacin cikina watansa shida ciff.

Kuma a wannan lokacin ne cikina ya
ara girma har mutane suka fahimci akwai shi, a lokacin da ya shiga wata na bakwai watarana da daddare ina bacci na ji kamar an zuba mini wani abu mai kamar ruwa a jikina.

Zumbur na mi
e ina dube-dube amma babu kowa haka na ha
ura na kwanta, tun daga ranar sai nake jin kuzarina da kazar-kazar
ina sun ragu.

Kamar wacce ake zare wa laka a jika kullin haka nake ji na, har Damina sai da ya fahimci haka.

Haka na ke rayuwa ina jin duniyata wani iri kamar ba ni ba, a lokacin da na shiga wata na takwas shi ma da daddare abin ya faru, cikin bacci na ji kamar an
auke ni ana tafiya da ni.

Bu
e idon da zan yi sai gani na yi cikin tsibirin Boka mai zamani, mamaki ne ya kama ni na zabura da niyyar gudu amma hakan ya gagara.

Duk ziyarar da Damina zai kawo ina kallonsa a cikin tsibirin amma babu halin magana, kuma abin da ya ba ni mamaki watarana da na ji ya ce a bawa matarsa magani ta haifi jaririn wata takwas babu rai.

Bayan tafiyarsa Mai zamani ya
araso wurina yana dariya yana fa
in, "Na san kin yi mamaki ko to kin ga." A tafin hannunsa ya nuna mini irin rayuwar da Usaina take yi a zuwan ni ce sai kuma wata daban mai siffar Usaina da na gani tana sabgar gabanta a cikin gidan.

Kamar ya san abin da yake cikin raina, da hannunsa ya nuna ta yana cewa.

"Wannan da kike gani wata matashiyar aljana ce na tura don ta maye gurbin Usainanki kafin a shafe babinki komai ya daidaita." Tsoro ne ya kama ni da jin kalamansa don haka na ja gefe ban da kuka babu abin da nake yi, rayuwar
unci na ci gana da yi a cikin tsibirin har na kusa wata guda don a lokacin cikina watansa tara ciff.

Watarana da safe na ga Mai zamani ya
araso wurina sai da ya fesa mini wani koren ruwa sannan ya ri
e hannuna ya fita da ni, ina ganin haka murna ta kama ni a tunanin gida zai mayar da ji har na fara
udurtar yadda zan banka
e labuben sirrinsu a wurin Damina, sai na lura a kaf cikin Daular babu wanda yake iya ganina balle ya ji sautina, ina gani mutane na koke-koken wai Usainata ta mutu alhalin Usaina ce take a matsayina, duk wata al'adar mutuwa da ake yi a kan idona aka yi ta har aka
auki gawar aka kai ta can ramin matattu.

Ana dawowa Usaina da Ungozoma suka wuce tsibirin Mai zamani a nan ne ya dam
a musu la
anin asirin jikina, ya kuma saka wani aljaninsa ya
auke mu gaba
aya har cikin matsanancin dajin da na yi rayuwa.

Muna zuwa Usaina ta kalli hagu da dama sannan ta bi hagu tana tafiya, tafiya na ga ta yi mai
an nisa sannan ta
arasa ta watsa wani garin magani a sama tana wani irin surutai, dawowa ta yi wurina na dube ta ina fa
in.

"Usaina
iyayyar da za ki yi mini har ta kai haka?" Dariya ta bushe da ita sannan ta ce.

"Har ta fi haka a cikin zuciyata Hasana, a idanun duniya Usaina ta mutu saura Hasana mu kuma a wurinmu Usaina ce take rayuwa.

Wannan dajin da kike ciki ya fi dajin
are kukansa u
ubu, ba za ki ta
a fita ba ba za ki ta
a sauke cikin jikinki ba ko shekara
ari za ki yi in dai ba hallitar jinsin bil'adam ne zai shigo cikinsa ba.

Shi kuma wannan garin maganin da kika ga na ba
a ba zai ta
a barin kowanne halittar bil'adam ya samu sukunin shigowa cikin dajin nan ba balle har ki sauke abin da yake cikinki ko ki tsira da rayuwarki.

Da sauri na
arasa wurinta da niyyar cukumarta ina kuka amma sama da
asa na neme ta na rasa, kamar mahaukaciya haka na ri
wala wa Usaina kira amma tafiya ta riga da ta mi
e ko motsin ta ban ji ba balle na saka ran za ta dawo gare ni." Batula ta kai
arshen maganarta tana fashe wa da kuka mai tsuma zuciya, ilahirin mutanen wurin jikinsu ya yi sanyi.

Sarki Damina ya yi shiru kamar mutum-mutumi, Usaina ta bu
e baki za ta yi masa magana ya kai mata naushi a fuskarta.

A
ufule ya ri
a kai ta mata duka don ya samu sau
in ra
in zafin zuciyarsa, da
yar su Malam Liman suka
waci Usaina a lokaci tuni fuskarta ta kumbura suntum ga wani irin ruwa ha
e da tsutsa da ke fita daga idonta mara lafiya.

A haukace ya koma wurin Ungozoma ya sha
i wuyanta take ta fara kakari, bai bi ta kanta ba ya ce.

"Ya kuka yi da
ayan jaririn da Hasana ta haifa?

Kuma me ya sa kika ci amanarta?" Idanu a waje Unzogoma ta ce, "Sake ni zan gaya maka yadda aka yi." Da
yar ta samu Damina ya sake ta sannan ta fara cewa, "Na
auki Hasana tamkar
ar cikina, ganin haka ya sa watarana Usaina ta zo wurina dangane da bu
atarta na son ganin an zuba wa Hasana guba a ciki ta mutu, da ta ga haka zai iya ba ta matsala kuma ta lura da irin son da Damina yake yi mata zai iya aikata komai a kan wanda ya kashe ta, sai ta sauya shawara.

Wannan ya sa muka jinkirta har zuwa lokacin haihuwarta, amma kafin na yarje da bu
atarta sai da ta shara
ta mini matu
ar ban ba ta goyon baya ba za ta hallaka mahaifiyata da mijina, kuma za ta sadaukar da ita ga Boka mai zamani don a lokacin suna tare ita da shi kamar mata da miji,
an da yake cikina za ta sa a sadaukar wa Babban Dodo.

Na tsorata sosai don haka na amince mata, a lokacin da Hasana ta fara na
uda bayan ta haifi Hasan tana gab da haihuwar Usaini sai Usaina ta shafa mata garin tsafin da Mai zamani ya bata, take ta fara fita hayyacinta kuma a daidai wannan lokacin ta haifi Usaini.

Da farko Hasan ta yi niyyar
auka, amma da yake shi Hasan yana ta tsayara kuka kuma zai iya tona asirinta sai ta
auki Usaina wanda da alama wahala ce ta sa ya gagara yin kukan kirki.

A cikin zani ta na
e shi ta yi saurin fita da shi ta
ofar baya, ba ita da dawo ba sai doshin asubu.

Tana dawowa ta taho da wani garin magani a fa
arta wai fita ta yi nemo wa Hasana magani tsayar da zubar jini, sai da muka ke
e nake tambayarta inda ta kai shi a nan take sanar da ni can wani
aramin
auye ta kai shi, wa
ansu matafiya sun yada zango ta lalla
a ta ajiye musu shi a cikin mangalar jakinsu.

Haka kawai na ri
a jin zuciyata babu da
i, amma babu yadda na iya.

Sannu a hankali cikin jikina ya ci gaba da girma wanda a zahiri mutane suke ganin cikin mijina ne amma a ba
ini cikin Damina ne." A hargitse Damina ya zabura yana fa
in, "Cikina fa kika ce?" Ungozoma ta gya
a masa kai sannan ta ce, "Tabbas
antani
anka ne idan baka manta ba a wata ranar sha
atawa ka yi mu'amala da ni, kuma tun daga wannan lokacin sai da na kusa wata guda mijina bai kusance ni ba sakamakon sa
anin da muka samu yana fushi da ni.

A ranar da mijina zai dawo gare ni a ranar na fahimci ina da ciki silar
acewar ba
on watana da ya haura kusan mako guda a kai.

Da cikina ya tsufa a ranar na haihu a ranar ne kuma aka shigo da ba
in Bayi a ciki har wata mai tsohon ciki wacce na lura ita ma na
uda take yi.

Cikin dare ni na fara haihuwa a lokacin ne ita ma na
udar ta
ara tasoma ganga-ganga, ba ta haihu ba sai gabanin asuba.

Tun da na haihu nake tunanin hanyar da zan
illo don na ku
utar da jaririna daga kaidin Usaina don na san ni kaina akwai manufarta a kaina tun da har ta iya hallakar da
ar uwarta.

Ina shirin
aukan jaririna na kai can hanyar bayi na wurgar sai Baiwar nan ta haihu, sanadiyyar wuyar da ta sha sai rai ya yi halinsa ita da jaririnta don sun galabaita ashe wai tun a hanyar kawo su take na
uda.
Chapter 46 · 0% Book details