← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 55

Sashe 49

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
ofar ya
ata a bu
e take a gare ka, ko ka
an ba zan hana ka ba.

Abin ba ka sani ba ko cikin jimsina na jinnu tsorona suke yi mutum
aya ce take iya zuba burbu
in tarkacanta a kaina kuma wallahi ita ma a wannan karon ba za ta sha ba.

Al
awari na
aukar wa kaina sai na ladaftar da ita da horo mai tsanani, idan ka na bu
atar shawara zan iya baka.

Ka rufa wa kanka asiri ka ja Malam Bukar matarsa da wannan fitsararran yaron ku tafi.

Wannan Daulata ce sama da shekaru masu yawa, idan kuma ba haka ba da hannunka za ka bambamce mini tsakanin tsaba da tsakuwa.

" Zuru Sarki Damina ya yi cike da mamakin kalamanta, ciki a ka
e ya dubi Malam Liman ya ce.

"Malam ka duba darajar Sarauniya ka bi umarninta ka da ta hassala ta haifar mana da azaba mai..." Da sauri Malam ya katse Damina da cewar, "Damina ni ba irin zuciyarka gare ni ba, na yadda da Allah
aya kuma wannan da kake gani babu abin da zai ta
a aiwatarwa face abin da Allah ya nufa da ikon Allah.Wannan abin." Malama ya yi maganar yana nuna Kyauta da yatsansa ya ci gaba da cewa, "Ba wata Sarauniya ba ce, wani tsohon aljani ne da iyalinsa suke neman su yi wasa da hankulanku, mu kuma tuni Allah ya banka
a labilen sirrinsu uzuri
aya zan yi masa ko ya bi Allah da manzonSa kuma ya fita daga jikinta ko kuma yanzu na
one shi baki
aya.

" A gadarance Kyauta ta mi
e tsaye ta yi taku uku sannan ta furta, "Tun kafin ka zo duniya mahaifinka ya zo duniya, kakanninka su zo duniya na san Allah ko ka manta abin da jikana ya fa
a maka?

Wallahi-wallahi Malam ba za ka iya da ni ba ina sake jaddada maka." Malam ya saki murmushin takaici, ya dubi Damina da ya yi wuri-wuri saboda firgici ya ce.

"Damina ka sama wa Bayin Allahn nan mahallin zama ina bu
atar a ba ni wuri." Sarki Damina ya amsa a sanyaye yana motsa baki da alama yana son furta magana daga bakinsa, lura da haka ya sa Malam ya tambaye shi.

Sunkuyar da kai
asa ya yi ya ce.

"Malam ni kuwa waye Allahn nan da na ji kana cewa wa
annan bayinSa ne?" Malam ya gya
a kai ya furta, "Kai ma da kake magana shi ne Ubangijinka kuma kai ma bawanSa ne tun da Shi ya hallice mu gaba
aya." Cike da
aurewar
walwa Sarki Damina ya yi gaba ba don ya gama fahimtar abin da Malam ya fa
a ba, su Malam Bukar suka yi gaba amma Muhammad a coge.

Juyowa Batula ta yi ta ce, "Muhammad mu je a ba wa Malam wuri mana." Fuska a murtuke kamar zai yi kuka ya wuce suka tafi.

Duk In da Sarki Damina ya keta sai dai mutane su bi shi da kallo amma babu halin tankawa, ba wai suna tsoron tanka masa ba ne sai dai suna tsoron kada su yi masa ba daidai ba Sarauniya ta azabtar da su.

Can gidansa na baya ya kai su inda su Kandala suke, suna shiga suka same su a zaune jigum-jigum da alama suna cikin matsananciyar damuwa.

Da kandala suka fara cin karo da ke zaune a tsakar gida
auke da tsohon ciki saboda zafi tana zaune tana shan iska.

Ganin Damina ya sa ta
an saki fuskarta don ta san ko babu komai tun da ya zo sa samu sau
uncin da suke ciki, ganin ba
i a bayansa ya sa ta
an ja baya tana
are musu kallo.

Wani
aki ya nuna wa Malam Bukar ya ce su zauna a ciki, har zai juya murya cunkushe da ba
inciki Muhammad ya ce masa.

"Ka san fa mu musulunci ya tsarkake mu ba ma caku
a maza da mata ya kamata ni ma ka sama mini
aki." Sarki Damina bai damu ba don shi bai
auki wannan ma a matsayim ba
ar magana ba tun da wacce Yarima yake gaya masa ta ninka wannan, abin da yake ba shi mamaki bai wuce wani shakkun Muhammad da ya
arsar masa a zuciya ba.

Ga wata matsananciyar kunyarsa da yake ji, a sanyaye ya nuna masa wani
anin
aki ya ce ya zauna a ciki su kuma su Kandala su ha
ura a
aki
aya.

Yana sallamarsu ya fito sai dai ga mamakinsa yana fita ya samu Unzogoma Fara tana jiransa, ganinsa ya sa ta sunkuyar da kai
asa ta ce.

"Ranka ya da
e tun da dai
wai ya fasu a taimaka a yanta mini
antani daga gidan Bayi." Da kamar ba zai saure ta ba amma haka kawai ya ji zuciyarsa na kwa
aituwa da son ganin wannan yaron da ya yi rayuwa da shi gida
aya amma bai san shi ba.

"Ke nan ya tabbata duk kalaman Mai zamani
arya yake sharara mini kenan?

Yarima ba shi ka
ai ne
ana ba dama?" Ya yi tambayar a tunaninsa a zuci ya yi ta sai da ya ji Fara ta ce.

"Tabbas ba shi ka
ai ba ne, ni nawa da ya bayyana kenan amma ba na ra
aya biyu wata
ila a cikin wannan Daular a samu wani jinin naka bayan shi." Gya
a mata kai ya yi kamar ya ce mata Kandala ma cikinsa gare ta amma sai ya yi shiru ya ce, "Zan sa a fitar da shi a yau
in nan kuma ina bu
atar ganinsa a cikin wannan gidan nawa."Farinciki fal a fuskar Fara ta nufi gida kamar wacce aka yi wa babbar kyauta, take Sarki Damina ya sa a je sashen Bayi a fito da Bawa
antani duk da dama ko a sashen bayin ba a
angaren da ake wahala yake ba sakamkaon tun da jimawa Usaina ta nema masa yanci.

Fitar su Sarki Damina Malam ya
ebi ruwa a cikin wata randa ya
aura alwala, jakar al
ur'aninsa ya
auko da har zai bu
e sai kuma ya kalli Yarima a yadda yake haka yake har kawo wannan lokacin,
on da yake kan randar ya
arasa ya
ebo ruwa ya zauna.

Duk abin da Malam yake yi Kyauta tana har
e a kan kujera tana kallonsa ban da jijjiga
afa babu abin da take yi, zama ya yi ya fara karanto ayayin tsari wa
anda suke karya sihiri sannan ya karance wasu daga cikin ayoyin suratul Ba
ara, ya jima yana karatu yana tofawa sannan ya mi
e ya nufi wurin da Yarima yake kwance kamar kayan wanki.

A daidai kansa ya tsugunna ya yi A'uziya sannan ya dafa kansa yana addu'a, bayan ya gama ya
auki ruwan ya fara shafa masa a jiki.

Take jikinsa ya hau wata irin karkarwa kamar mai jin sanyi, ya da
e a wannan yanayin sannan jikin nasa ya daina.

A hankali ya bu
e idanunsa yana kallon wurin da yake duk da bai fara fahimtar takamaiman abin da yake faruwa da shi ba.

Tallafo kansa Malam ya yi ya dura masa ruwan tofin cike da jin
ishirwa ya fara kwankwan
a, sai dai bai da
e ba ya
ware ya fara wani irin tari yana amai kamar zai amayar da hanjin cikinsa.

Aman ba
irin yake ga wani irin wari har sai da Malam ya
an ja da baya, a galabaice Yarima ya fa
i gefe yana sauke numfashi ko
aga idonsa ba ya iya yi.

Tasowa Malam ya sake yi ya tsaya a kansa ya sake shafa masa ruwan tofin a kansa, ya sake dura masa wani ruwan a baki.

Wannan karon ma kakari ya ri
a yi ya wahala yana kakari sannan ya fara wani irin amai kamar an
auraye nama, jikinsa ne ya yi wani irin sanyi kamar wanda aka ciro daga
ara.

Da
yar Malam ya janye Yarima gefe ya
ebi
asa ya zuba a kan aman, ya koma kusa da Yarima ya fara biya addu'o'i yana tofa masa.

Sake bu
e idonsa ya yi yana kallon Malam sai kuma ya yun
ura kamar zai tashi, da sauri Malam ya kwantar da shi yana fa
in.

"Yi hankali ka ji Yarima." Bai musa masa ba saboda ba shi da
warin da zai iya sarrafa kansa, tausayin Yarima ya kama Malam don ya rame sosai ya lalace duk da bai san kammaninsa na baya ba.

Yana nan zaune ya ji Kyauta ta fara tafi tana dariya,
agowa Malam ya yi ya kalle ta bai tanka mata komai ya mi
e har zuwa bakin
ofa.

Wani Badakare ya gani ya aike shi can wurin Damina yana son a turo masa Muhammad.

Da sauri Badakaren ya tafi babu jimawa suka dawo tare, nuna masa Yarima Malam ya yi ya ce ya
auke shi ya tafi da shi wurinsu kuma yana bu
atar a yi wa Yarima turaren Habbatussauda.

Fitar su Muhammad ya sa Malam ya mayar da hankalinsa wurin Kyauta da ke zaune ta tsattsare shi da idanu, ya dube ta cikin shiri ya ce.

"Shin ka shirya ne?" Cike da jin kai ta
ago tana yi masa wani kallo, cikin isa da
asaita ta ce.

"Kai nake jira."
Zuciyar Malam a dake ya tunkari wurin da Kyauta take zaune, A'uziya ya yi da bismillah sannan ya fara karatu.

Tun da ya fara karatu Kyauta ta fara galla masa harara, bai damu ba ya ci gaba da karatu sai dai ya fi minti talatin yana yi ba tare da tanka masa ba.

A daidai lokacin Muhammad ya shiga da kasko da garin habbatussauda, ganin Malam na karatu ya sa ya fara barba
a garin a cikin wutar.

A wannan karonma sai da aka jima sannan Kyauta ta fara magana cikin isa da
asaita, "Dakata Malam mu yi magana." Malam ya fahimci hatsabibin ya fara galabaita amma sai ya ce.

"Ai mun gama magana da kai tun tuni." Daga haka ya ci gaba da karatu, shiru Kyauta ta yi zuwa can ta fara wani numfarfarshi tana jijjiga kai.
Chapter 49 · 0% Book details