Sashe 8
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba Sarauniya ba hatta Usaini da bai jima da farfa
owa cikin hayyacinsa sai da ya girgiza da jin muryar
an'uwansa, Sarauniya ta ha
iyi yawu mai
aci tana nazarin irin kalaman da za ta furta masa.
Kanta gaba
aya ya kulle don haka ta yi ta maza ta ce, "Ka san masu iya magana sukan ce rana dubu ta
arawo guda ce kawai ta me kaya, shin ka na mamakin
arfin zuciya da dakiya irin tawa bayan ka san jinin Sarki Musa yana yawo a cikin jikina?
Kada ka yaudari kanka don na gaya maka kowa ya mini kan kara sai na yi masa na itace." Tun da ta zo duniya yau ce rana ta farko da ta bugi
irji ta yi alfahari da mahaifinta, duk da hasken asuba ya fara
ullowa amma har lokacin babu wanda yake iya gano fuskar
an'uwansa, Sarki Alhasan na gama jin kalamanta ya bushe da dariya.
Lokaci
aya ya ha
e fuska tamkar wanda aka saukar wa da sa
on mutuwa, cikin wata iriyar murya ya ci gaba da cewa.
"Na shafe shekaru ina bauta, dako da fa
i-tashin ganin na cim ma burina.
Ba dare ba rana na salwantar da ragowar farincikina a kan muradin raina da gawurtar tsafina.
Rana
aya kin wargaza mini komai, ki hautsina mini garin tuwon da na jima ina tanadi don magance cutar yunwata.
Na yi rantsuwa da abin da ya yi silar kafuwar yankina ba za ki sha a banza ba, na so ki na
aunace ki amma sha'awarki ta fi tasiri a rayuwata.
Duk irin soyayyar da nake yi miki ba ta kai ta sirrin tsafina ba, don haka mu je zuwa mahaukaci ya hau kura." Yana gama maganar ya finciki kekenan dokin da
arfin gaske suka ci gaba da tafiiya, daga Sarauniya har Usaini an rasa mai bakin magana.
Tunani cunkuss ya cunkushe zuciyarta tana mamakin yadda aka yi Alhasan ya san komai game da shirinta, wata zuciyar ta ce to ko ya ji ki a lokacin da kuke tattaunawa da Laila bayan fitarsa daga
akinki?
Take gabanta ya fa
i ta fara tunanin halin da Laila take ciki don ta tabbata ita ma Alhasan ba zai bar ta ba.
ayar zuciyar kuma ta ce mata ko bai ji hirarku ba Alhasan mugun hatsabibi ne don haka ki yi
arin nemar wa kanki mafita.
Ajiyar zuciya ta sauke a fili ta kai idonta wurin Usaini tana shirin yi masa magana, ya ja ya
unannan hanunsa da
yar ya rufe mata baki alamun ta yi shiru.
Babu yadda ta iya haka suka kawo idanu suka zuba wa kowa wannensu yana sa
a da warwara a cikin zuciyarsa.
Tafiyar wuni suka yi curr don ma Sarki Alhasan na babula matsanancin gudu, sai da suna gab da shiga cikin Daular Sarauniya ta ji Sarki Alhasan ya furta.
"Ina mai yi miki barka da dawowa cikin Daularki lafiya." Sarauniya yi ta yi kamar ba za ta amsa masa ba Usaini ya zungure ta, babu yadda ta iya ta amsa masa a da
ile.
Tun daga ba
ofa Dogarai da mutanen cikin Daular suka cika da farinci musamman da suka ga fuskar Sarki Alhasan don a tunaninsu Usaini ne ya samu lafiya, take mutane suka fara ki
e-ki
e da bushe-bushen farinciki.
Kafin wani lokaci tuni labarin dawowar Sarauniya ya watsu a ko ina a ciki da wajen Daular, wasu daga ciki har sun fara idar da labarin samun lafiyar Usaini.
A madadin Sarki Alhasan ya wuce da Sarauniya Fadarta kai tsaye sa ya wuce da ita tsibirin Boka Rabo, take hankulan jama'a ya karkata a wurin kuma gaba
ayansu babu wanda ya yi tsammanin wani abu, a tunaninsu Sarauniya za ta fara kai albishiri
in samun lafiyar Usaini wurin Boka Rabo ne, mamakinsu
aya da ba su ga Bayi da matu
a keken Dokin ba, sai suka ala
anta hakan da ra'ayi ko sha'awar tukin Usaini ya so.
Don haka mutane suka
unguma zuwa
ofar tsibirin suna jiran fitowar Sarauniya, da farko Sarki Alhasan ya so sauke su a bakin
ofar tsibirin amma ganin dubun dubatar mutane ya sa ya saki linzamin dokin suka kutsa kai cikin tsibirin Boka Rabo, a daidai lokacin Boka Rabo ya gama mallaka wa Boka Mai zamani duk wani tasirin tsafinsa da ya mallaka tun iyaye da kakanni.
Boka mai zamani yana zuwa nan a zancensa ya
ago ya dubi mutanen wurin da suka yi zuru kowa da abin da yake sa
a wa a zuciyarsa, Sarki Damina ya yi jim kamar ba zai yi magana ba sannan ya ce.
"Hankalina ya fara kwanciya ya kai wannan tsoho mai yawan shekaru da sanin
oyayyen tarihi, Sarauniya ta dawo gida ga Usaini ya samu lafiya.
Ina ganin komai ya zo
arshe tun da ga mahaifin Sarauniya ya dawo ka ga magana ta
are." Boka mai zamani ya yi wata dariya kafin ya ce wani abu Sarki Damina ya
ora da cewar, "Sai dai har a yanzu ban ga aibin maharba da zuri'arsu ba, abu
aya na fahimta Sarki Alhasan ya huce takaici da haushinsa a kan
an uwansa Usaini.
Kuma wannan fa
an na
an uwantaka ne ka ga kuwa kowa
an kallo zai zama." Sarki Damina na gama fa
ar haka ya saki dogon tsaki sannan ya ci gaba da cewar, "Haka kawai mun
auki zancen jita-jitar da ba mu da tabbaci a kanta mun
ora wa Maharba karan tsana, shin..." Bai
arasa magana ba Boka mai zamani ya katse shi da cewar, "Ban yi mamakin wa
annan kalaman naka ba sakamakon shigar
urtun da ka yi mini." Shiru wurin ya
auka Boka mai zamani ya furta, "Daga lokacin da Sarki Alhasan ya tsoma
afarsa cikin
tsibirin mahaifina
ofar rikici da rashin kwanciyar hankali ta bu
e, bu
ewar da har kawo wannan lokacin ba ta haifar da
a mai ido ba.
A kan idanuna al'amuran suka wanzu, abin mamaki da al'ajabi babu wanda ban gani ba.
Yaudara, cin amana, butulci da tsagwaron ha'inci suka samu damar cin karensu babu babbaka." Usaina ta ta
e baki ta jingina da bango saboda yadda wuyanta ya
age, ta kalli Boka Rabo ta ce.
"Sanin kana da masaniya a kan al'amarin ne ya ba wa Mijina, uban
ana kuma Sarki a wannan Daular damar kiran ka don jin gundarin labarin.
Don haka ya kamata ka bar jan zaren labarin da nisa ka gajarce abin da ya yi saura ko kowa ya kama gabansa." Boka mai zamani ya kafe Usaina da kallo, ya yi wani murmushi ya furta.
"Na fi kowa sanin Damina mijinki ne kuma uban
anki bayan ke wace ce ta haifa masa Yarima mai jiran gado?" A hargitse ta kalle shi don ta fahimci da biyu Boka mai zamani ya yi maganar, kamar za ta tanka masa sai ta yi
aramar
wafa ta ja bakinta ra tsuke.
Boka mai zamani a kaikaice ya mayar mata da martanin mugun kallo, ya saka
yamusassun hannuwansa ya fara tattara kayan tsubbun da ya ba je a wurin.
Da mamaki mutanen wurin suka bi shi da kallo, Sarki Damina ya ce.
"Abin dogarona da tun
ahona shin..." Hannu Boka mai zamani ya
aga wa Sarki Damina wanda haka ne silar datse ragowar kalamansa, sai da ya kammala ha
a kayansa sannan ya furta.
"Na tattara kayana ne domin labarin da nake ba ku ya zo
arshe, me ya yi sauran bayan na gama ba ku labarin idan ban tattara komatsaina na koma tsibiri na ga abin da hali zai yi ba?" Murmushi duka mutanen wurin suka yi, Boka mai zaman ya ajiye jakarsa a gefe sannan ya zauna ya ci gaba da ba su labari.
Ganin shigowar Sarki Alhasan da su Sarauniya ya sa na dubu mahaifina da niyyar yin magana, ya
auki wani ba
in garin magani da aka ha
a da
asar tsohuwar ma
abarta, sai
ashin tsohuwar mikiya.
Ya watsa a wurin da nake zaune ha
e da furta wa
ansu
alasiman tsafi sannan ya dube ni ya ce.
"Ba mutum ba ko aljan ne ya zo cikin tsibirin nan matu
ar ba kai ka karya la
anin ba har ya gama rayuwarsa ba zai san da wanzuwar ruhinka a wurin nan ba." Yana gama maganar na ga ya yi gaba sai kuma na ga ya dawo wurina a sanyaye, tsugunnawa ya yi a gabana ya dafa kafa
ata sannan ya ci gaba da cewa.
"A wannan lokacin da nake tsugunne a wurinka ka
auka kai ne
auke da dukkan matsayina, ka sa a ranka kaine uban kanka don a yanzu haka girma ya riske ka.
Ina alfahari da kai mai zamani, bokan bokayen duniya baki
aya.
Ka murza duniya a tafin hannunka domin ka same ta, ka juya duniya yadda kake so domin a
ashinka take.
Ka sarrafa al
aluman tsafin son ranka domin gadonka ne, jininka ne haka zalika
argo da tsokarka ce." Ya
arasa maganar yana ru
o tafin hannuna,
ago hannun ya yi sannan ya ce.
"Wannan ka
ai ya rage na sadaukar maka da shi, shi ma mallakinka ne." Yana rufe baki wani farin haske ya fito daga goshinsa zuwa tafin hannuna nan take na ji wani sanyi ya ratsa ni na fara rawar
ari numfashina na sar
ewa, sai a hankali na ji komai nawa ya dawo daidai.
Ganin yanayina ya sa mahaifina ya mi
e ha
e da sakar mini murmushi duk da na ga tsattsafowar hawaye daga kwarmin idonsa.
Ina daga wurin da na ke zaune na ji tamkar an
aure ni da sasari, babu yadda na iya haka na kawo na mujiya ya
ora musu.
Sarauniya da ke cikin keken doki kallon Usaini ta yi dake zaune a gefenta, ta yi
asa da murya ta furta.
"Ban san abin da suka
ulla ba amma haka kawai na ji jikina yana ba ni babu alheri a zuwanmu wannan tsibirin.
Haka kawai na ji abin cikina yana yi mini yamutsin da ban san dalilinsa ba, bai ta
a yi mini haka ba duk tsanani da jin da
in da nake ciki.