← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 55

Sashe 24

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ba zan ta
a juya miki baya ba, ke tawa ce ni ma haka don haka babu wata hallita da za ta nemi shiga tsakaninmu." Da sauri ta
ago da kanta tana kallonsa farinciki ya sa ta saki murmushi tana goge hawayenta.

Tana mamakin irin zazzafar soyayyar da take yi masa, Usaini na daban ne a zuciyarta haka soyayyarsa ba ta ta
a ha
a ta da kowa ta sake sakar masa murmushi ta furta, "Usaini kalamanka na daban ne a zuciyata."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 53
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Jin surutanta ya sa Muhammad le
owa sai dai har lokacin bai ga kowa a tare da ita ba, wannan dalilin ya sa ya fara ayyana wa zuciyarsa ko dai tana da ta
in hankali shi ya sa a duk lokacin da ya motsa mata take kawo masa hari har cikin makwancinsa.

Sai dai yana mamaki matu
a da ya ji Dogaran sun labarta musa ita ce a matsayin abar bautar da suke bautawa, a
angare
aya suka
ara masa da cewar an ta
a halitarta a shekaru masu yawa da suka wuce kuma ta sake dawowa.

Guntun tsaki ya yi yana shirin juyawa ya ga ta kalli
angaren katangar ban
akin da ke kallon
akinsa ta furta, "Daga yau ba na bu
atar ire-iren wasannin da kake yi mini, Usaini ko kana son ka wayi gari da rasa ni a karo na biyu?" Yana jingine da jikin katangar ban
akin ya bu
e mata hannuwansa yana cewa, "Ki zo gare ni zan jadadda miki haka!

Amma ina mai sake ha
urtar da ke da ki sanyaya mini zuciyarki ni mai laifi ne." Babu abin da Muhammad yake gani a jikin bangon ban
akin amma a mamakinsa sai gani ya yi ta yun
ura da
yar ta nufi wurin katangar ta rumgume ta tsam a jikinta tana sauke ajiyar zuciya, ta jima a haka sannan ta furta.

"Da ace za ka tambayi abin da yake cikina na tabbata da zai ce maka ya yi kewar kulawar mahaifinsa, a duk lokacin da ka nuna mini kai ba Usaini ba ne haka kawai nake jin tsanar kaina don na san Alhasan dariya zai yi mana har da hawaye." Shiru Muhammad ya yi yana nazartar kalamata da abin da take aiwatarwa, yana tsaye ya ga Kyauta ta zo ta wuce ko kallon
akinsa ba ta yi ba.

Ajiyar zuciya ya sauke ya koma ya zauna wuri
aya yana ha
a kai da gwiwa, ganin zaman ba zai kai shi ba ya sa ya mi
e ya zare sakatar
akin ya fito da yake tun da ya taimaka wa Dogarawan suke barinsa yana fitowa ya
aura alwala ya koma
aki, sallar nafiloli ya yi ya jima yana addu'a sannan ya kishingi
a daga haka bacci ya yi awon gaba da shi.

Har aka yi asuba bai farka sakamakon nannauyan baccin da ya
auke shi, cikin baccinsa ya yi mafarki yana cikin tafiya ya ha
u da wata budurwa da ba ta fi shekara goma sha bakwai ba, hawaye ya gani a fuskarta hannunta
auke da kwari da baka tana kiran sunansa tana
aga masa hannu, har ya so ya wuce ya ji zuciyarsa ba za ta iya barinta ba.

Ya juyo wurinta ya ji ta furta.

"Ka taimaka mini!

Na kasance daga cikin jinsin maharba, na kasance halitta kamar kai mai rai da numfashi.

Kwatsam!

Na tsinci duniyata a muhallin da ban yi zato ba, kuka ba ya daga cikin abin da zai zame mini magani don na tsinci kaina a
ungurmin daji mai kama da dajin
are kukanka.

Ka taimaka mini saboda abin bautarka in dai ka amince shi ne abin bauta na gaskiya." Yana
arasawa ya gya
a mata kai ya furta, "Zan taimaka miki saboda Allah..." Bai
arasa maganar ba daga bayanta ya ga wani mummunan mutum ya dira a gabansu ya fisgi hannunta da
arfi yana cewa, "Ba za ki ta
a komawa muhallinki na baya ba, duk da kasancewarki 'yar maharba an sadaukar mana da ruhinki a
aruruwan shekarun da suka gabata." Yana gama maganar ya fara janta tana ihu tana kiran sunansa.

A razane ya tashi zaune yana sauke ajiyar zuciya, dafe kansa ya yi da hannuwa biyu zuciyarsa cunkushe da tunane-tunane, kansa ne yake sara masa kamar zai tsage gida biyu.

Ganin hasken rana ya fara hasko
akinsa ya sa ya mi
e jiki ba
wari ya fita zai
auro alwala, da Dogari
an'asabe ya ci karo yana ganin Muhammad ya furta.

"Yanzu ganin da ka yi mini ina shirin tashinka yin ibadarku na ga da asuba ba ka fito ba." Murmushi muhammad ya yi don ya lura
an'asabe na kwa
aituwa da addinin musulunci, ya ci gaba da tafiya ya ce masa.

"Makara na yi yau
an'asabe shi ya sa." Kai tsaye alwala ya
auro ya je ya gabatar da sallar asuba ya yi addu'o'insa sannan ya yi zaune yana nazarin rayuwa.

Ba yau ya ta
a yim mafarki ba amma wanda ya yi a wannan ranar ya tsaye masa a zuciya, abin takaicin ya gagara fahimtar wacce yarinya ce da take bu
atar taimakonsa cikin gaggawa har take ala
anta ceton da Ubangijin da yake bautawa.

Yana nan zaune
an'asabe ya shiga hannunsa
auke da kunun tsamiya da wainar gero guda biyu manya, zama ya yi a gefen Muhammad ya mi
a masa.

Kallonsa Muhammad ya yi ba tare da ya kar
a ba ya furta, "Kada ka ce mini abincinka ka kawo mini?" Girgiza kai
an'asabe ya yi ya ce, "Ko
aya naka ne." Kar
a ya yi ha
e da yi masa godiya, ya ga
an'asabe ya
i tashi kamar yana da magana a bakinsa.

Ajiye kunun Muhammad ya yi ya ce, "Akwai wani abu da yake damunka ne
an'asabe?" Murmushin dole ya
iro ya ce, "Eh to wata
ar magana ce amma na fi bu
atar ka kammala cin abinci, idan ya so sai mu yi maganar a tsanake don ni ma cikina a take yake." Muhammad ya so su tattauna maganar amma
an'asabe fir ya
i, hakan ta sa Muhammad ya ci a gaggauce yana gama shan kunun ya furta.

"Ina jin ka
an'asabe Allah sa ba wani abin ba ne."
an'asabe ya gyara zama yana cewa, "Muhammad wani ba
on al'amari da yake faruwa ne ya fara
aure mana kai dangane da kai da Sarauniya Shakundum, ba zan
oye maka ba don yanzu haka na fara wasu-wasi a kan taimakon da ka yi mana na annobar kunama an ya ba ita ta baka wani la
anin ba tun da dama ita ta saukar mana da annobarta?" Tun da
an'asabe ya fara magana Muhammad ya zaro ido waje cike da fargaba,
an'asabe ya ci gaba da cewa.

"Ka san tun zuwanka gidan nan haka kawai na ji ina
aunarka ba don wata manufa ba, ra
e-ra
in da sauran
an uwana suke yi ne ya sa na ce bari na zo na sanar da kai shin akwai wata ala
a a tsakaninku da take zuwa wurinka har tsakar dare?" Hannuwa biyu Muhammad ya saka ya dafe kansa cike da damuwa, ganin haka ya sa
an'asabe ya razana hantar cikinsa ta ka
a.

Ya dafa kafa
arsa yana cewa, " Ka dubi darajar Sarauniya Shakundum ka yi ha
uri idan har maganata ta
ata maka rai ka da ka sanar da ita ta
auki mummunan mataki a kaina." Maganarsa da yanayin da ya shiga na razani ba
aramin dariya ya ba wa Muhammad ba har sai da ya murmusa a fili sannan ya ce, "
an'asabe kenan!

Ashe har yanzu kana wasu-wasi game da addinina?

Ni kaina lamarin wannan Sarauniyar taku yana
aure mini kai, wallahi-wallahi ban san ta ba ban ta
a wata mu'amala da ita ba.

Hasali ma sai a cikin Daular nan na ta
a ganinta, iya gaskiyata na gaya maka idan ka yarda da ni shi kenan.

Amma ni kaina tana matu
ar shiga ha
ina don Allah ina ro
onku ka da ku sake barinta ta shigo
angarena." A zabure
an'asabe ya dafe
irji ha
e da yin baya ido a waje ya furta, "Ka na so mutuwa ta ziyarce ni tun ban aurar da Tani ba?

A'a ba zan iya ba, wallahi matu
ar na aiwatar da abin da ka fa
a sai ta hallaka ni." Girgiza kai Muhammad ya yi ya ce, "Babu wanda ya isa ya kashe ko ya raya a doron
asa face Allah, don haka duk wanda ka ga ya mutu kwanansa ne ya
are sai dai wani ya kan zama sanadi.

Ita ba ta isa da kashe ka ba har sai kwananka ya
are, ka dogara da Allah shi zai isar maka." Jinjina kai
an'asabe ya ri
a yi cike da aminta da zancensa, ya yi
asa da murya ya furta.

"Ka ba ni ha
in kai akwai wani taimako da zan yi maka, zan yi duk wata dabara da zan yi na samu na ku
utar da kai daga gidan nan a cikin
an kwanakin nan.

Na fahimci ba ka cancanci zama a cikinmu ba domin kai mai kyawawan halaye ne." Girgiza kai Muhammad ya yi ya ce, "Na gode da karamcinka amma ni da kaina sheda ne ko a cikinku akwai mutane na gari irinka, a duk al'amuran da ka gani na rayuwar yau da kullin akwai na kirki akwai
ata gari, ni dai babban burina ka kar
i kalmar shahada kafin Allah ya ku
utar da ni." Murmushi
an'asabe ya yi ya mi
e jiki a sanyaye ya fice sai dai har ya fita yana mamakin kalamansa ta yadda yake rantsuwa a kan babu wani abu a tsakaninsa da Sarauniya.

Kyauta da Muhammad na fita ba su zame ko ina ba sai can kusa da ramin matattu, a gefensa suka yada zango cikin nuna wa juna kulawa da soyayya.

Farinciki ne fal a zuciyar Kyauta sakamakon kulawar da yake bata, suna nan zaune sannu a hankali har bacci ya sake yin gaba da ita.
Chapter 24 · 0% Book details