Sashe 11
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wurin da Alhasan yake tsaye ya koma ya kamo hannunsa da ke tsaye kamar dutse, shafe masa hannunsa mai yawun Babban dodo ya yi ya sake kece wa da dariyar mugunta sannan ya furta.
"A sauka lafiya Sarkin Maharba cau cau cau, Babban dodo ya bu
a maka har rayuwarka ta gaba." Yana rufe baki take Alhasan ya fara jin wani irin zafi a jikinsa kamar ana za
ala tsokar jikinsa, wata irin azaba ya ji ba shiri ya fara mutsu-mutsu yana
andarewa.
Fata da tsokar jikinsa ce ta ri
a darewa nama yana burtsowa waje, kafin wani lokaci tuni hallitar Alhasan ta sauya kamar ba shi ba.
Azaba da u
uba suka sa ya ri
a katantanwa a wurin, sannu a hankali 'yan yatsunsa suka fara tsintsinke wa daga jikin hannunsa suna fa
uwa
asa.
Da tsananin izaya ya ri
a kuruwa yana wani irin ihun neman taimaka, Sarki Gauta da Fadawansa ban da
aka dariya babu abin da suke yi.
Ran maza ya
acii ya yin da zuciya take za
ala a
acin rai, a fusace Sarki Musa ya yi kan Maharban da ke wurin yana kai musu sara ta ko ina, ganin haka ya sa mutanen cikin Daula suka rufa masa baya.
Kafin wani lokaci kasuwar asarar rayuka ta bu
e mata da
ananan yara suka ri
a iface-iface cikin tashin hankali.
Ba
aramin rayuka aka rubar ba don haka ganin ana son cin Maharba da ya
i suka nemi arcewa duk da kowanensu ya yi
ari wurin ganin sun yi amfani da al
aluman tsafi.
Daga
arshe Sarki Musa gefe ya zauna ya ri
a aika
ananan aljanu suna mur
ewa ragowar mutanen wuya.
Ganin haka ya
aga hankulan sauran tsiraru daga cikinsu suka bazama, da
yar suka sha daga cikin Daular.
Bayan wani lokaci
ura ce ta lafa, Sarki Musa ya fara takawa cikin izza ya nufi Fadarsa don
arasa aikin da ke gabansa na hallaka Sarki Alhasan.
A gajiye mutanen wurin suka koma gidanjensu wa
anda suka yi rashin iyaye Sarki Musa na dafa kawunansa nan take suke mi
ewa, duk mutanen wurin da ke kwance a mace babu wanda bai mi
e ba.
Masu rauni a jiki ya ri
a dam
asa yana yi mata sujjada da ya watsa wa mutum nan take wurin zai warke, wannan siddabarun na Musa ya sake
arfafa gwiwarsu da sake yi masa biyayya a kan duk sharu
an da ya gindaya musu.
Yana shiga cikin Fadar ya
urawa Sarki Gauta idanu, mur
ususun da Sarki Alhasan yake yi ya ja hankalinsa ya kalli wurin.
Yana nan tsaye ya riski muryar Sarki Gauta na cewar, "Maza ka zo ka tsugunna a gaba ka kwashi gaisuwa wata
ila na
aga maka
afa, domin idan ba ni na ba wa mutum umarni ba babu wanda zai shigo ba tare da na hallaka shi ba.
Ga abokin cim mushena nan Alhasan kana ganin irin u
ubar da na jefa shi, yanzu nan zan
arasa hallaka shi." Yana rufe baki daga wurin da yake zaune ya cuna wa Babban Dodo nan Alhasan, ta yi wani gurnani ta tafi da gudu ta haye jikinsa.
Duk wurin da naman jikinsa ya burtso da ta kafa ha
ora sai ta
aye namansa, a fusace Sarki Musa ya yi kan Sarki Gauta na diyyar hallaka shi don shi da kansa ya ci burin hallaka Alhasan da kisa mai tsanani, ya ci burin ya shayar da shi ruwan azabar da bai ta
a gana wa wata hallita ba a doron
asa.
Kamar Sarki Gauta ya san abin da yake cikin zuciyarsa, ya make hannun Sarki Musa yana cewa.
"Kana jin haushin na kashe babban ma
iyinka ne?
Na yi haka ne domin na nuna maka gaba
ayanku a
ashin ikona kuke don haka sai yadda na ga damar yi da ku." Rasa abin yi Sarki Musa ya yi, don haka ya sunkuyar da kai
asa ya yi jim.
Rainin hankalin Sarki Gauta ya sake fusata shi, A hassale ya
ago cikin shammata da amfani da tasirin tsafi ya sa hannunsa a bakin Sarki Gauta, rai a matu
ace ya fisgo harshensa da
arfin tsiya.
Wata azababbiyar
ara Sarki Gauta ya saki yana kururuwa, kafin ya yi wani yun
uri Musa ya sake saka hannu ya
walo
wayar idonsa.
Can kusurwar bango ya kalla ya nuna wurin yana motsa baki ba tare da kowa ya ji abin da yake fa
a ba, tun bai rufe baki ba kamar wanda aka janye sai ga Sarki Gauta a wurin.
Ganin haka ya sa Musa ya saka dariyar
eta, ya ciro tawada da al
alami ya rubuta.
"Za ka kasance a haka ba tare da wata kulawa ba har tsawom shekaru
ari mai zuwa." Ganin haka ya sa Fadawan Sarki Gauta suka russuna masa alamar nuna goyon baya a gare shi, a daidai lokacin ne Alhasan ya fa
i yana kakarin mutuwa.
Wata
aramar wu
a Sarki Musa ya gani a jikin Alhasan, ya daki wani shu'umin murmushi.
Da sauri ya fisge ta cikin hanzari ya kafa masa ita a tsakiyar kansa, ya
ago ta ya sake soka masa.
Ruwan
walwarsa ya burtso da wani irin bakin abu da yake fita da bakinsa da al'aurarsa, wani irin gurnani ya yi na
arshe daga haka rai ya yi halinsa.
Wa
annan abubuwan da suka faru ba
aramin sanyaya jukkunansu ya yi ba, ya taka cikin isa ya zauna a kan karagarsa.
Da hannu ya yafito wani Bafade jikinsa na rawa ya
araso gabansa, al
ami ya ciro ya yi rubutu da cewar.
"Maza ka je ka tattara mini talakawana a
ofar fada ina da muhimmiyar sanarwa a gare su." Kamar
afarsa za ta ta
eyarsa saboda gudu haka ya fice daga fadar, yana fita ya ri
a bi lungu da sa
o yana shelar sa
on da Sarki Musa ya ba shi.
Kafin wani lokaci tuni
ofar fadar ta cika , yara da manya kowanensu yana ta'ajibin jin ta bakinsa.
Sarki Musa yana tashi ya ja
afar gawar Sarki Alhasan ya fice da ita, Talakawa na ganin haka suka yi tsit kowanne hantar cikinsu na ka
awa.
Al
alami ya
auka da Samfefa ya fara rubutu kamar haka, "Ya ku wannan al'umma masu daraja, na tsaya a gabanku ne domin mu tsine wa wannan mataccen sarkin da zuri'arsa ta maharba.
Sannan ina mai sake sanar da ku a yau ba sai gobe ba zan tashi zaratan Dakarun
asar nan domin farmako mini Maharba a ko ina suke a fa
in duniya, daga yau daga wannan lokacin mun la'anci Maharba kuma har gaban abada ba za su ta
a albarka ba.
A duk lokacin da aka farmake su za a kawo mana su suna
antattu, kuma ina mai bayar da umarni da a gaggauta sassa
a mini gunkin Alhasan a
ofar tsibirin can, hannunsa
aya
auke da kwari da baka
aya kuma
auke da kan Sarauniya, daga jikinsa a saka takobi sa
ale da shi.
A sassa
a mini shi yana mai
antar da kansa ga Sarauniya kansa a sunkuye, a tabbatar da an cika umarnina tun raina bai sake harzu
a ba.
Wannan gawar kuma ina mai ba da umarni yanzu-yanzu da a
auke ta a kai ta dokar daji, a tabbatar da Kura ko zaki wani ya cinye ta.
Duk dabbar da cinye gawar a zo mini da ita nan, idan ba haka ba na yi rantsuwa da gawar Sarauniya Sha kudundum
aya bayan
aya mutanen Daular nan sai na
arar da ku." Yana gama rubutawa cikin ladabi suka amsa masa, da kansa ya ri
a ware Dakarun da za su tafi farautar Maharba.
Wasu daga cikin Dogarawan suka
auki gawar Sarki Alhasan kamar yadda ya bada umarni, a
angare
aya masu sassa
a gunkin Sarki Alhasan suka fara aiki tu
uru.
Kamar yadda ya gindaya musu shara
i haka suka tafi dokar daji tsawon kwanansu biyu a ciki, sai dai wani abu da ya ba su mamaki bai wuce yadda kowacce dabba da ta zo ta shinshina gawarsa za ta fita da gudu ba, zuciya a raunane wasu daga ciki suka bayar da shawarar a
auki gawar a mayar da ita.
Wa
anda suka ga ba za su iya komawa ba suka kashe kawunansu, mutum biyu ne suka yi
arfin halin komawa suka sanar da Sarki Alhasan abin da yake faruwa.
Shiru ya yi yana nazari daga
arshe ya sa aka
auki gawar aka shiga da shi sashen bayin Maharban da aka killace, tambaya ya rubuta musu game da abin da Dogaransa suka fa
a.
Suna gama karantawa
aya daga cikinsu ya
aga hannu.
Alama ya yi masa da ya yi maganar, mi
e wa ya yi tsaye ya furta.
"A gafarce ni ranka ya da
e amma wannan gawar idan za ta shekara a daji, ta ru
e ta lalace babu dabbar da za ta iya cin namanta.
Wannan wani la
ani ne na cikin gidan Masarautarsu da kakana ya ta
a ba ni labari cewar, tun ranar da aka kafa sarautar gidansu Sarkin farko Sarki Zal
e Uban kurciya ya binne wani la
ani." Jinjina kai Sarki Musa ya yi bai yi yun
urin rubuta komai ba ya fice daga sashen bayin.
Kai tsaye gawar Alhasan ya
auka wacce tuni ta fara kumbura tana
arin fashewa, bayi ya sa suka
auke ta suka kai ta dokar daji suka babbake ta.
Ba haka ya so gawar Alhasan ta kasance ba, ya so ace ita kanta gawar ta wula
anta.
Yana dawowa ya tsaya a bakin tsibirin ya
are wa gunkin da aka
era kallo.
Ya jima a tsaye sannan ya shiga cikin tsibirin bai tsaya a ko ina ba sai a daidai wurin da ya zura gawar Sarauniy, wani wani sihirtaccan tsinke ya ciro ya zagaye wurin.
asar wurin ce da fara riki
ura ta turnu
e wurin.
Boka Mai zamani na zuwa nan a zancensa ya kalli mutanen wurin yana fa
in, "Kun san me ya faru?" Ba su jira Sarki Damina ya amsa ba gaba
aya suka furta, "A'a." Boka mai zamani ya yi murmushi yana fa
in, "Wannan zagayewar da Sarki Musa ya yi ita ce rijiyar da ke cikin tsibirina, a take a wurin da yake tsaye aka ha
a ta.