Sashe 36
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Take abubuwan da suka faru tsakaninta da Yarima suka shiga dawo mata sabbi fil kamar a lokacin yake aikata mata cin zarafin yage rigar mutumcinta, a hankali ta ajiye jaririn a gefe ta cusa kanta a cikin cinyoyinta ta fashe da wani irin matsanancin kuka mai cin zuciya.
Ga
aya jigum-jigum suka yi aka rasa mai bakin magana, Malam Liman ne ya yi ta maza ya ja hannun Muhammad yana kiran Batula.
Duka fita suka yi suka ba ta wuri sai da suka
arasa can bakin
ofar fita, Malam Liman ya dubi Batula ya ce, "Ga dukkan alamu yarinyar nan akwai abin da yake damunta kuma akwai
oyayyan al'amari a tsakaninsu, ke uwa Batula ki dubi Allah da Annabi ki lallashe ta har ki samu ki ji abin da yake damunta.
"Ya mayar da kallonsa wurin Muhammad sannan girgiza kai ya ce, "Muhammadu ka ji tsoron Allah, ka sani za ka mutu za ka tarad da Allah kuma idan ka
oye mana gaskiya Allah yana kallonka.
Me ne ainihin gaskiyar abin da yarinyar nan ta musanta, me ya faru a tsakaninku mene ne matsayin wannan jaririn?" Damuwa goma da ashirin ta lullu
e Muhammad har ya rasa abin da zai fa
a su yarda da shi, a da an ce jinnu ne a kanta amma shi abin da ya sani tun da ciki take i
irarin cikinsa ne.
Yanzu kuma da babu jinnu a kanta ya ci a ce ta fa
i waye ainihin wanda ya tafka mata mummunan rashin adalci, rashin adalcin da silar shi ta haife abin da take i
irari da na shi ne.
Ya dubi Malam
auke da damuwa ya furta.
"Wallahi-Tallahi Malam ko
ur'ani ka ba ni zan iya dafawa iya gaskiyar da na sani fa
a." Shiru Malam Liman ya yi sannan ya ce, "Shi kenan amma wannan maganar na bu
atar zama yanzu kuma dare ya yi, amma ka
aukar mini al
awarin zan dawo gobe na same ka a gidan nan idan Allah Ya yarda." Muhanmad ya ce, "In Sha Allah za ka same ni babu in da za ni, idan kuma na gudu daga gidan nan ina ro
on Ubangijin sammai da
assai da Ya hukunta ni da hukunci mai tsanani." Jinjina kai Malam ya yi cike da gamsuwa, Batula ta wuce
akin da Kyauta take zauna.
Malam Bukar da Muhammad suka raka Malam Liman har
ofar gida suna yi masa godiya da ban gajiya, da za su juyo ya ha
o su da tofin da za a ri
a ba wa Kyauta da jaririnta tana sha da shafawa kafin wayewar gari.
Har lokacin da Batula ta koma
akin Kyauta na zaune tana raira kuka mai
aci da cin zuciya, a gefenta ta zauna ta
auki jaririn sannan ta
ago da kan Kyauta ta mi
a mata shi.
Girgiza kai kyauta ta fara yi tana fa
in, "Ba zan iya ba!
Ba zan iya shayar da shi ba.
Saukar
wayar idona a kansa na sake hura wutar
iyayyar mahaifinsa a zuciyata, da na san haka zan tsinci rayuwata da tuni na jima da ro
on mutuwa ta
auki ruhina.
Tabbas rashin sani ya fi dare duhu, da na san mummunar
addarar da zan fuskanta da tuni na ro
i abin bauta da ya datse numfashi daga gangar jikina.
Wannan babban abin kunya ne a zuri'ar maharba duk da ya kasance ba da son raina ba, ban san nan gaba wanne irin kallo yaron nan za yi mini ba?
Wannan wacce irin
addara ce haka?" Kuka ya ci
arfinta jikinta har rawa yake saboda tashin hankali, Batula ta yi murmushin takaici ta kamo hannun Kyauta tana fa
in.
"Shi yaro ne ba shi da laifi a duk abin da kika lissafa, ki shayar da shi don shi ma bai san a wannan
addarar zai zo ba kamar yadda kema baki kwana da sanin taki ba.
Idan na sanar da ke irin tawa
addara za ki ga taki shafar mai ce don ina ganin har ki mutu ba za ki ta
a fuskantar halin da na shiga." Da sauri Kyauta ta
ago tana kallon Batula, murmushi ta sake sakar mata sannan ta furta.
"Kamar yadda kika ji na fa
a haka zanen
addarar yake, ita
addara ko inuwarki ba ta kai ta bibiyar rayuwarki ba don haka ko kina so ko bakya so dole
addarar da Allah S.W.A Ya
addata miki sai ta same ki ko dare ko rana, babban fata da buri ki yi ha
uri ki rungume ta hannu bibbiyu sai ki ga ta zame miki alkhairi." Har lokacin hawaye ne yake zarya a saman fuskarta, ba don ta so ba ta saka hannu ta kar
i jaririn cike da tsana da
yamarsa a zuciyarta.
Babu yadda ta iya haka Batula ta tsaya kai da fata Kyauta ta shayar da shi, da yake a galabaice yake da yunwa bayan ya
oshi bacci ya sake yin awon gaba da shi.
Yana yin bacci Batula ta kar
e shi ta goya shi ta shiga kawo wa Kyauta abinci amma da yake zuciyarta a dagule take ba ta iya cin abincin ba, duk da tarin yunwar da take sasa
arta.
Ruwan tofin da Malam Liman ya bayar ta sha sannan suka koma
akin Batula, ita kuma ta koma ta gyara wa Malam Bukar
akinsa da silar ru
iyar Kyauta ya fita hayyacinsa.
A ranar daga Kyauta har Muhammad kusan kwanan zaune suka yi kowannensu sai juyi yake.
Muhammad ko ruwa ya gagara sha saboda fargaba, da ya ga tunanin na neman jefa shi a matsananciyar damuwa sai ya
auro alwala ya gabatar da sallah ya kai wa Allah kukansa a kan Ya za
a masa mafitar abin da ya fi alheri.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 61
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Washegari.
Tun asuba Batula ta ha
a wuta ta
ora wa Kyauta ruwan wanka, ita ta yi wa jariri wanka sannan ta sa Kyauta a gaba ta yi mata wanka da ruwan da aka dafa shi da ganyayyanki da magungunan gargajiya.
Ta buga mata ganyan dalbejiya a
afafuwanta, cikinta da bayanta sosai ita kanta ba
aramin da
i ta ji ba sannan ta fito ta bar ta don ta
arasa gyara jikinta tun da a wannan lokacin Kyauta na cikin hayyacinta sa
anin ranar da suka zo.
Kafin ta dawo cikin
akin Batula ta saka jargwashi
akin ya yi
umi gwanin da
i ga jaririnta sai bacci yake ya sha kwalliya an na
e shi a cikin zani, idanunsa sun sha kwalli ga fashin goshin da aka yi masa ba
aramin kyau ya yi ba.
Kafe jaririn ta yi tana jin
aunarsa a ranta, a
angare
aya tana jin ina ma ita ma Allah zai ba ta wani
an kamar haka don ta jima da cire rai da sake tozali da wa
ancen nata na baya, lokaci
aya tausayin wancen jaririn nata da ta bari a cikin dokar daji ya dawo mata.
Hawaye ya fara bin fusakarta ta furta, "Ya Allah ka yafe mini kuskuren da na aikata a cikin duhun jahilci, Ya Allah ka gafarta mini ka ba ni wata haihuwar mai amfani." Jin motsin Kyauta ya sa ta yi sauri ta goge hawayen idonta, sai da ta kintsa sannan Batula ta kawo mata abin kari.
Bayan ta fara cin abincin godiya Kyauta ta yi mata a bisa kulawa da karamcin da mutanen suka yi mata, murmushi Batula ta yi ta bata wuri sannan ta ci gaba da 'yan aikace-aikacenta a cikin gida.
Bayan wani lokaci hantsi ya fara fitowa Malam Liman ne da kansa a
ofar gidan Malam Bukar, da farko ya so ya aika a kira su amma sai ya ga abin zai zama da sa ido a ciki don tun a daren da ya koma wasu daga cikin ma
ota suka fara zuwa neman jin bayani daga gare shi.
Wasu daga ciki har sun fara fusata suna son jin shin da gaske ne mutanen da ke gidan Malam Bukar sun fito daga Ba
ar Daula kamar yadda jita-jita ya fara tashi, take ya yayyafawa abin ruwan sanyi ya musanta zarginsu don ya tabbata idan ya tabbatar musu da zarginsu zai yi wuya su Muhammad su
ara dogon numfashi a cikin
auyen ba tare da sun hallaka su ba.
Malam Bukar ne ya fita ya yi masa iso har cikin turakarsa, bayan zamansa babu jimawa Muhammad ya shiga sannan ya sa aka kira masa Kyauta da Batula.
Sun zauna babu jima Malam Liman ya yi sallama bayan sun amsa ya ce, "Dama kafin na
araso tun a jiya mun yi magana da Malam Isa (Ladaninsa) gabannin zan fito na aika masa shi ma zai
araso nan ba da..." Sallamar Malam Isa ta katse shi ya ce, "Shi kenan ga shi nan ya
araso." Muhammad ne ya je ya shigo da shi don tun shigar Malam Liman suka saka wa
ofar sakata sakamakon
aikun mutanen da suka fara zarya a
ofar gidan, wasu kuma suka fara tsegumin Malam Liman ya sake shiga cikin gidan Malam Bukar, a tunaninsu ko wani abin ne ya sake faruwa.
Sai da Malam Isa ya mi
a musu hannu suka yi musabaha sannan Malam Liman ya dubi Muhammad ya ce.
"Ba sai na sake maimaita ma
asudun zamanmu ba!
Muhammadu ka dubi Allah da ManzonSa ka gaya mana abin da ka sani tsakaninka da yarinyar nan, domin ita zina tamkar bashi ce idan ka yi da
ar wani sai an yi da taka ko matarsa ko wata mace makusanciyarka." Muhammad ya gyara zama ya fara yi musu bayani.
"Asalina
an garin
ofar Limamai ne mun taso mu biyu jal a wurin mahaifiya da mahaifinmu, mahaifiyarmu ta ba mu labarin tun muna yara mahaifinmu ya rasu wannan dalilin ya sa ta samu kanta a cikin matsananciyar rayuwa.