Sashe 48
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana tsugunna ba ta tanka mata komai ta dam
afarta
waya
aya, wani irin sanyi ne ya fara ratsa cikin jikinta da sauri ta
ago suna ha
a ido da Kyauta ta fara yun
urin ja da baya.
Wata irin mahaukaciyar dariya Kyauta ta fara sannan ta mi
e tsaye ta fara takawa zuwa kan karagarta.
Ganin ya samu dama ya sa Sarki Damina ya rife Usaina da duka, don gani yake idan bai hallaka ta ba ba zai samu sau
in abin da yake yi masa yawo a zuciyarsa ba.
A wannan karon a masu ceton Usaina har da Muhammad, sun cece ta ne ba don tausayinta ba sai don kada a yi kisan kai a gabansu.
A haukace Sarki Damina ya buga wa Dakarun
ofa tsawa, da hanzari suka shiga ciki ganin yanayinsa babu wasa ya sa suka shiga taitayinsa, don bahaushe ya yi gaskiya da ya ce.
'Ko kura ta rame ta fi
arfin gawurtattun karnuka.' Suna nan tsaitsaye ya dube su a tsawace ya ce.
"Maza ku kai ta mummunan
akin horo na
angaren wahallalu." Tun bai rufe baki ba suka fara fisgar Usaina don a lokacin tuni fuskarta ta kumbure sumtum, ban da mutanen dake wurin a lokacin da abin ya faru, idan aka ce Usaina ce ta koma haka take za a
aryata.
Suna fita Sarki Damina ya fa
i jagab cike da tsantsar nadama da takaicin abin da Usaina ta aikata masa, ya
ago a hankali yana kallon Batula ya furta.
"Ki dubi darajar Shakundum ki yi mini kowanne irin hukunci amma kada ki ku je ni matata, ke kin sani ina matu
aunarki ba zan ta
a..." Murmushin Batula ya katse shi, a tunaninsa da
in kalamansa ta ji don haka ya bu
e baki da niyyar ci gaba da magana ya ji ta katse shi da cewa.
"Kada ka
ata yawun bakinka Damina domin a yanzu ni ba matarka ba ce, hasali ma ban tako cikin Daular nan ba sai da amincewar mijina.
Sai dai ina iya baka shawara ka nemi wata macen ka aura, kuma zan ja hankalin da ka watsar da bautar Shakundum domin kuna kan
ata mai tsanani saboda ha
a Allah da waninSa shirka ce, matu
ar ka mutu a doron haka makomarka wutar jahannama ce madawwamiya." Tun da ta fara magana ya kafe ta da kallo, hawaye bibbiyu na bin idanunsa.
Shi kuma Malam Bukar sai sakin murmushi yake yi saboda jin da
i, Sarki Damina ya yi ta maza murya na rawa ya ce, "Yanzu dama akwai wanda zai iya kantange ki da ni?" Gya
a masa kai ta yi ta ce.
"Haka Allah ya
addara zamanmu ba mai da
ewa ba ne Damina, don haka ni musulma ce na yadda da
addara mai kyau da akasinta.
Wannan mijin nawa da kake gani a yanzu shi ne uwata shi ne ubana, ya ceci rayuwata a lokacin da na fid da rai da samun takaimakon kowa.
Ya tallafi rayuwata a lokacin da kowa yake yi mini kallon mahaukaciyar da ba ta da gata, bari ka ji in fa
a da babbar murya.
Matu
ar yau ba shi zai furta mini kalmar rabuwa ba ni da shi In Sha Allahu har cikin aljanna." Da sauri Malam Bukar ya furta, "Haba Batula me ya sa kike haka?
Waye zai rabu da ke wai kina nufin ni?
Wallahi tun wuri ki kuskure bakinki daga wannan mummunan sa
on da kika aikata." Batula ta yi murmushi ha
e da yi masa jinjina da hannu sannan ta
ora da cewa.
"Idan ba ka sani ba ka sani shi ne mutum na farko da ya agaza mini bayan fitowata daga cikin wannan ba
in dajin.
A lokacin da na tabbatar da hankalin yarinyar nan ya karkarta a wurin hallaka macijin nan, kwantar da jaririna na yi a cikin kogon dutsen.
Har na juya zan tafi tausayinsa ya kama ni don sai da na ayyana kada ta
i waiwayo shi har wata hallitar ta cinye shi.
Da na tuna ban san hanyar da na dosa ba, sai kawai na yi ya
i da zuciyata na dire shi na fara tafiya ba tare da na san wurin da nake jefa
afata ba.
Sai da na wuni na kwana sannan na ga na
illa a
an wani
auye, a bakin wani rafi na yada zango sai da na sha ruwa na
oshi sannan na ci gaba da tafiya.
Da na yi tafiya mai nisa na fara shiga mutane, take suka fara yi mini wani kallo wasu kuma suna ganin na doshi wurinsu sai su gudu.
"Don Allah ku duka mutane ne kuma kuna gani na?
Ina ne Daular Sarki Damina ku kai ni wurinsa." Wa
annan sune kalaman da na ri
a furtawa cike da za
uwa, jin kalamaina ba su kama da na mai hankali ba, a
angare
aya kuma daga ni sai ganye a jikina ga jini na bin
afafuwana.
A cikin wannan
auyen ma haka na sake wuni cir ina gararanba, da yamma li
i na nufi bakin wata
atuwar bishiyar
orawa na kwanta.
Cikin baccina na ji ana sallallami, farkawar da zan yi na ga mutum a tsaye da jakinsa.
A tsorace na mi
e tsaye ina fa
in, "Kai ma mutum ne kana ganina ka taimaka mini daga daji na fito,
ana yana can
ila ma ta tafi ta bar shi." Baya shi ma ya ja sannan ya ce.
"Tsakani da Allah ke mutum ce?
Idan kuma ba ita ba ce ki dubi girman Allah ki yi ha
uri." Jin haka ya sa na girgiza kaina na ce, "Ni mutum ce kuma ni a daji na ke, wallahi kura ce abokiyar hirata." Sororo ya yi yana kallona sannan ya fara waige-waige ya furta.
"Mu je gidan can su taimaka miki." A
arare na kalle shi cike da rashin yarda don gani nake shi ma kamar cutar da ni zai yi, na sake matsawa nesa da shi na ce.
"Ka duba darajar Shakundum kada ka mayar da ni cikin jejin can." Ganin yadda nake a tsorace ya sa na fahimci alamun kamar yana tausaya mini, da
yar na samu muka
arasa amma sai da muka je gidaje sama da biyar sannan na samu suka taimaka mini da ruwa.Ganin yanayina kamar na mai ta
in hankali ya sa matar gidan da kanta ta gyara ni, abinci suka zubo mini amma loma guda ka
ai na gi na fara kyalawa wani irin koren aman gayayyaki tun da dama sune abincina." Tun ina yin aman kamar da wasa har sai da ya galabaitar da ni, na jima ina abu
aya sannan na samu aman ya tsagaita.
Kunu ta dama mini ta
an zuba mini ka
an na sha, daga nan na
ingire bacci ya yi awon gaba ni ban farka ba sai washegari da safe.
Wannan karon ma da kanta ta yi mini wanka ta gyara jikina, bayan haka aka zuba mini abinci na ci ka
an.
Ganin na fara dawowa hayyacina ya sa mutumin ya dube ni ya ce.
"Asalin sunanan Malam Bukar, ni cikakkan bahaushe ne gaba da baya kuma cikakken musulmi.
Sana'ata fataunci kuma yanzu haka ban da aure sakamakon mai
akina da ta rasu wata uku baya da suka wuce, na auri mara kala-kala suna tafiya saboda har yau ban ta
a haihuwa ba.
Ke ma ki ba mu labarin wace ce ke kuma daga ina kika." Ina jin kalamansa na fashe da kuka, a hankali na ce.
"Ni dai a daji nake, a can na haihu na bar jaririna kuma
ar uwata ce ta kaini ciki." Kamar yadda na saba jin kukan tsuntsaye da na
ananan dabbobi haka na saba yin su a duk lokacin da na gama magana, har ta kai ta kawo da na bu
e baki sai na fara yin kukan wa
annan tsuntsayen kafin na furta magana irin ta mutane.
Haka muka sake kwana a wannan garin, washegari Malam Bukar ya
auke ni ya kai ni wurin Sarkin garin aka
aura mana aure, a ranar ya
ora ni a kan jakinsa muka ci gaba da tafiya.
Ni dai a biye da shi nake ba tare da na san wurin da zamu ba, sai da muka shafe lokaci mai tsayi sannan muka
arasa cikin garin da a yanzu haka muke zaune ni da shi.
Malam Bukar ne ya koyar da ni yadda ake yin cikakkiyar magana ba tare da na saka kowanne kukan dabbobi ba, Malam Bukar ne ya juri nemar mini rubutu da tofi a wurin malamai domin gani yake wani abin nawa kamar hadda shafar aljani.
Na
auki lokaci mai tsayi kafi na dawo cikakkiyar mutum kamar kowa, a wannan lokacin ne ya kwa
aitar da ni shiga addini musulunci addinin gaskiya.
Ban yi
asa a gwiwa ba na kar
i tayinsa, muka ci gaba da rayuwa cikin kulawa da girmama juna.
Mutumin da ya tsamo ni daga duhun jahilci ka na tsammanin zan butulce masa na koma halaka?
Ko ba wannan ba ma addinina ya hana mace musulma da ta auri wanda ya kasance kafiri, don haka ka bar bautawa Shakundum ba..." Batula ba ta rufe baki ba ta ji Kyauta ta katse ta da cewa.
"Kina nufin za ki dakatar da bauta mini a cikin Daulata, ni Shakudum al
awari na
auka har
arshen duniya ba za a ta
a daina bauta mini ba.
Batula za ta yi magaan Malam Liman ya katse ta da cewar, "Wannan ba fa
anki ba ne don haka ki ba mu wuri." Batula ta gya
a masa kai, Malam Liman ya dubi Kyauta ya ce, "Ni kuma da ikon Allah ba zan ta
a barin cikin Daular nan ba har sai na dakatar da bauta maka, bi'izinillahi sai Allah ya tsamo wannan al'umma daga cikin duhun halakar da ka saka su shekaru masu yawa."
[2/17, 7:02 AM] Ameera Adam
: 69
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Wata dariya Kyauta ta saki mai cike da izgili, sai ta da yi mai isar ta sannan ta ce furta.