Sashe 51
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haihuwar Kyauta ta dawo masa sabuwa a cikin
wayar idonsa, kallonsa ya kai wurin Mahaifinsa da yake ta kai wa da kawowa tun shigar su Batula
aki.
A hassale ya
arasa wurinsa cikin
unan rai ya cukumi wuyansa yana fa
in.
"Wai kai wanne irin mara imanin mutum ne?
Don Allah na ce ku wa
anne irin mutane ne da kuke gudanar da rayuwa kamar ta dabbobi?
Me ka aikata haka?
Shin babu imani a zuciyarka ne da ba za ka duba
antar shekarunta ba?
Ka na tunanin yarinyar za ta iya
aukan nauyin da ka
ora mata ne?"
arajin Muhammad ne shigo da su Malam Bukar cikin gidan, ganin abin da yake faruwa ya sa suka shiga kiciniyar
wace Sarki Damina.
A zuciye Muhammad ya sake shi ya fita cike da
unan rai don ya rasa a mizanin da ya kamata ya ajiye su.
Kamar kazar da aka tsamo daga ruwa haka Sarki Damina ya zauna zuciyarsa babu da
i, shi kansa wannan shi ne karo na farko da ya ji ya
yamaci ka
an daga cikin miyagun halayen da yake aikata.
Batula na daga cikin
akin ta sa su Malam Liman su yo tofi su mi
o a ba wa Kandala saboda tuni ta fara fita daga hayyacinta, da yi musu magana ba a
auki lokaci Malam ya aiko da taimakon tofi aka ba wa Kandala aka shafe mata a ciki.
Haka ta ci gaba da ciwo ya lafa sai kuma ya
ara dawowa sabo har Allah ya sauke ta lafiya ta haifo jaririyarta
atuwa, Batula da kanta ta taimaka mata ta gyara mata jiki sannan aka na
e jaririyar aka mi
a wa Sarki Damina.
Yana kallon jaririyar a madadin farinciki ya mamaye shi sai ji ya yi wata matsananciyar fa
uwar gaba ta riske shi, tsananin kamar da suke yi ya sake fisgar hankalinsa.
anmatan da suka yi rayuwa da Kandala suka yi carko-carko, tun da Kandala ta haihu ban da kuka babu abin da take yi.
Ba
incikin duniya ya hana Kyauta magana ban da ido babu abin da ta kawo ta
ora mata, ganin matsananciyar damuwar da Kandala ke ciki ya sa Batula da Kyauta suka shiga rarr
ashinta da ba ta baki har ta yi shiru.
Da
yar suka shawo kanta ta fara shayar da jaririyar har sai da Batula ta
an zare mata ido sannan ta amince.
Kafin wani lokaci tuni haihuwar Kandala ta zaga ko ina, kasancewar kowa ya san Sarki Damina ya ke
e wa
annan
anmatan a matsayin
antattunsa.
Duk da Kandala ta san ba Sarki Damina ne ya fara keta haddinta ba amma haka kawai ta fi jin
aci da zafin na sa fiye da cin zalin da aka yi mata a zangon Maharba.
Zirga-zirgar mutane ta sa a ranar Malam da Muhammad ba su samu damar bayyana manufarsu ga al'ummar da ke cikin Daular ba, wannan ta sa suka jinkirta zuwa wayewar gari.
Kamar yadda suka tsara sai da suka sa Sarki Damina ya tara musu dubban jama'a a
ofar fada sannan Muhammada, Malam da Malam Bukar suka tsaitsaya a gabansu cikin hikima suka fara gabatar musu da Addinin musulunci a matsayin addinin gaskiya, shiru wurin ya
auka a lokacin da suke sauraronsu don jin kalamansu suke wani banbarakwai.
Dalilin da ya sa wasu suka fara zame jiki a sace suna barin wurin don gani suke ba za su iya barin addinin iyaye da kakannin ba.
Tsiraru daga cikinsu ne suka kar
i kalmar shahada ciki kuwa har da Dogari
an'asabe wanda shi ne mutum na farko da ya fara
aga hannunsa ya nuna mubaya'arsa ta nuna goyon baya game da Addinin musulunci.
A take Muhammad ya shiga gabatar musu da al'amuran da suka wajabta ga kowanne musulumi da wanda ya musulunta a nan take.
Bayan watsewar sauran mutanen da ba su da ra'ayin addinin Malam ya ci gaba da nusar da su romon da ke cikin Addinin musulunci da kuma azabar da ke tattare da wanda ya sa
a wa Ubangiji ma
aukakin Sarki.
Cike da nuna shau
i da
auna suka ba da goyom baya
ari bisa
ari, don haka bayan an koyar da su abin da ya kamata kuma bakin gwargwadon iyawar abin da kansu zai iya
auka su Malam suka wuce gidan Damina zuciyoyinsu cike da farinciki.
Sannu a hankali haka Addinin Musulunci ya ci gaba da ya
uwa ka
an da ka
an har ya zamana mutane da dama sun samu wannan babban rabon da sai wanda Allah ya za
a.
Miyagun ayyuka da aikata alfasha suka kau ya yin da aka fara kafa komai bisa turbar addinin musulunci.
Jikin Yarima ya yi sau
i sosai ya warware ganin haka ya sa Malam Bukar ya nemi da su koma mahallinsu amma sai Malam Liman ya nusar da shi fa'idar zamansu a cikin Daular har Addinin ya samu tushe mai kyau ta yadda ko da sun bar garin ba zai ruguje ba.
Warwarewar Yarima sai ta zo da sabon salo don haka kawai yake mamakin sauyin suna da halin mahaifiyarsa, bai san dalili ba amma kwarjini da nauyinta suka mamaye zuciyarsa.
Watarana yana zaune Muhammad ya shiga ya zauna, kallon juna suka yi ba tare da kowa ya tanka wa
an'uwansa ba, Yarima ya dubi Muhammad ya furta, "Akwai tambayoyi cunkushe a zuciyata." Muhammad bai dubi wurinsa ba ya furta, "Fa
in kowacce tambayarka na tabbata ba za ta gagare ni ba."
irjin Yarima ya buga ya saci kallon Muhammad ganin fuska ba walwala ya sa shi jin wani iri ya furta, "Ina son sanin wane irin sauyi ne ya same ni?
Wanne irin sauyi ne ya samu mahaifina da mahaifiyata?
Shin kaine Bawan da ya ta
a shigowa cikin Daular nan?
Me hakan yake nufi?
Ko kun kasance daga cikin matsafa..." Tun bai rufe baki ba Muhammad ya dakatar da shi da cewar, "Ba kowacce magana ce idan ta zo saman harshenka ya kamata ka furta ba." Sarki Damina ne ya shiga bayan Muhammad ya gama magana, zama ya yi a gefensu ya dubi Muhammad ya ce.
"Wannan da kake gani
an'uwanka ne, jininka ne kuma abokin tagwaitakar haihuwarka..." Duk abin da ya faru sai da Sarki Damina ya kwashe ya fa
a masa, jiki a sanyaye Yarima ya furta.
"Ka na nufin waccen ita ce ainihin mahaifiyata?" Sarki Damina ya gya
a masa kai.
Ganin Yarima bai yarda ba ya sa Sarki Damina ya
auke shi ya kai shi har
angaren da aka kai Usaina, suna tsaye a bakin
ofar suna kallonta ban da wari babu abin da yake doko hancinsu.
Usaina na ganinsu ta fara surfo musu ashar cike da nuna zallar rashin nadama, tun daga wannan lokacin
adarin Yarima ya karye tamkar ba shi ba musamman da ya ga mahaifinsa ya yi laushi la
was.
Ranar da Kandala ta cika kwana bakwai da haihuwa aka saka wa jaririyar suna Fatima, shi kansa Sarki Damina bai musa ba don tuni ya ji Addinin musulunci ya kwanta a cikin zuciyarsa, sai dai babban abin da yake ci masa tuwo a
warya bai wuce yadda kullin ya wayi gari hannunsa guda
aya yake tsotsewa yana wani irin tamushewa ba, fatar hannun ta tattare ga wani irin
igo-
igon ba
i da yake fitowa a saman hannu.
Su kansu su Malam sun yi mamakin wannan abin da ya samu Sarki Damina, ga shi hannun ko motso ba ya iya yi.
Duk da wannan abin da yake faruwa da shi bai sa ya ji wani abu game da addinin Muslunci ba hasali ma a ranar wata juma'a bayan Malam Liman ya gudanar da sallar juma'a yana wa'azi Sarki Damina ya same shi da shirin shiga addinin musulunci.
Kusan lokaci
aya Muhammad da Malam Liman suka kalli Sarki Damina da matsanancin mamaki, shi kansa sai da kunya ta kama shi ya sunkuyar da kai
asa ya furta.
"Malam a yanzu nadamar abin da na aikata ta mamaye zuciyata, na san na zalincin mutane da dama, na mayar da mata zawarawa na mayar da
ananan yara marayu, na mayar da
anmata manyan mata har ina ganin ko da na tuba na musulunta ba zan samu rahamar Ubangijin da kake kwa
aita mini addininSa ba.
Na ga mamaki
arara a fuskokinku na ga al'ajabi a lokacin da muryata ta dira cikin kunnuwanku, Malam idan ka na ganin ba zan samu yafiya da rahamar Ubangiji ba ka fa
a mini na
arasa rayuwata a cikin wannan nummunar rayuwar domin girma ya riga da ya cim mini." Sarki Damina ya
arasa maganar yana zubda
walla cike da raunin zuciya.
Cikin rashin jin da
in yanayin da suka nuna wa Sarki Damina Malam ya dafa kafa
arsa ya ce, "Kamar yadda ba ka san ranar mutuwarka ba haka ni da Muhammad ba mu san abin da Allah zai zartar a kanmu ba, sai dai muna yi wa kanmu fatan kyakkyawan
arshe.
Kuma shi Ubangiji da kake gani gafururrahimu ne mai yafiya ne ga duk wani laifi da ka san ka ta
a aikawa tsakaninka da shi, ka tabbata wannan tuban da za ka yi taubatun nasuhan ne babu wata manufa a ciki.
Sai abin da ya faru ga talakawanka wannan ha
insu ne sai da ka nemi yafiyarsu domin Allah S.W.A. ba ya ta
a yafe laifin wani a kan wani.
Wa
anda kuma suka rasa wasu daga cikin iyalai nasu ka kyautata musu don ka rage musu ra
in ba
incikin abin da yake cikin zu
atansu." Cike da nadama Sarki Damina ya furta, "Wa
anda suka mutu ta silata shi kenan ba za su ta
a yafe mini ba?" Malam ya yi murmushi ya furta, "Kai tsaye ban isa na yanke hukuncin da Allah ne yake da sani a kansa ba, kai dai ka tsarkake niyyarka ta shiga musulunci sai ka ci gaba da tuba a wurin Ubangiji ka na sadaka da yawaita Istigifari, Shi Ubangiji da kake gani maji ro
on bawanSa ne." Jikin Sarki Damina ya sake yin sanyi, take ya aminta da kalaman Malam Liman kuma ya kar
i Addinin Musulunci.
A lokacin da ya musulunta mutane da dama ne suka mara masa suma suka rabauta da shiga musulunci daga cikin masu shiga har da su Kyauta da Kandala.