Sashe 2
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dama Sarauniya ce ta ce a gaya maka tana son ganinka cikin gaggagawa a fada." Cike da ta
ama da izza Boka Rabo ya ce, "Ku je ku ce mata ba zan samu zuwa yanzu ba sai na gama aiwatar da uzurin gabana." Gwiwoyinsu ba
aramin sanyi ya yi ba, ganin sun gagara ta shi ya sa Boka Rabo ya buga musu tsawa, nan take suka fice daga tsibirin cikin ka
uwa da tashin hankali.
Bayan tafiyar Fadawan cikin Fada Sarauniya ta koma wurin Usaini da ke kwance magashiyan, tana shiga ta ga hannuwansa da
afafuwansa sun fara
wambarewa.
Kuka ta fashe da shi tana kiran sunansa, bai iya tanka mata ba sai idanuwa da yake bin ta da su, Sarauniya ta sake mi
e wa don ta je kiran Boka Rabo ta ji muryarsa na kakari yana fa
in.
"Sarauniya...
Suna azabatar da ruhina...
Ki taimaka mini..." Da gudu ta dawo wurinsa ta cikin kuka ta ce, "Harshena ya gagara furta kalma don zuciyata tana gab da karyewa...
Su waye ke azabtar da kai?"
ago kansa ya yi ya ci gaba da cewa, "Bakin al
amin...
Ya bushe sun riga da sun gama da shafin rayuwata, sun cutar da mu har da..." A nan maganarsa ta kakare ya guntse bakinsa ga wani irin gumi da yake keto masa jikinsa yana wata irin jijjigina, duk yadda Sarauniya ta so ta ji wata magana daga bakinsa sai abin ya gagara.
Ya jima yana jijjiga sannan jikinsa ya yi la
was yana sauke numfashi a hankali,
ago hannunsa ta yi ta ji ya tafi yaraf, ban da idanu babu Abin da Usaini yake iya motsawa.
Suma wani lokacin sai su fi minti biyu ba tare da ya iya motsa su ba, tana shirin mi
ewa don kiran Boka Rabo da kanta ta ga shigowar Fadawan suna tafe kamar kajin da aka jefa da gishiri.
Tun ba su
arasa wurinta ba ta dakatar da su da cewar, "Ina Boka Rabo?" A yadda ta yi musu tambayar ya tabbatar musu da babu wasa a fuskarta don haka kai tsaye suka ba ta amsar abin da Boka Rabo ya gaya musu, ko ka
an maganar ba ta shige ta ba don gani take barkwanci ne suke son kawo mata.
Ha
e fuska ta sake yi ta furta, "Tabbas sakin fuskar da nake yi da ku ya fara yawa, za ku wuce ku kira mini shi ko sai..." Cikin girmamawa Shugaban Fadawan ya russuna ya katse ta da cewar, "Ranki ya da
e mu kanmu wannan maganar ta ka
a mu, amma ba mu sani ba ko aiki ne ya sha masa kai." Sarauniya ta jinjina kai sannan ta ce, "Na fahimce ku, ku ta shi ku fita zan je na same shi tun da ni nake a wurinsa." Suna gama sauraronta suka fice daga cikin fadar.
Sarauniya kai tsaye ta fice daga cikin fadar ta nufi tsibirin Boka Rabo, don ta ci alwashin ya biya mata bu
atarta sai ta
ata masa rai a bisa mummunan sa
on da ya aiko mata.
Kamar saukar aradu haka ta dira cikin tsibirin, Boka Rabo da ke zaune a kan buzunsa kallo
aya ya yi mata ya
auke kansa gefe tamkar bai ta
a sanin da tsiron hallita a wurin ba.
Ba
aramin mamaki abin da ya ba wa Sarauniya ba, don haka jikina sanyaye ta
arasa wurinsa ta ce.
"A iya sanina ban ta
a aikata maka mummunan laifi ba, shin me yake faruwa ne sarkin bokayen duniya?" Fuska a ha
e ya nuna mata
ofar tsibirin ya furta, " Fice mini tun ranki bai
aci ba." Wani abu ta ji ya tsarga mata mamaki da al'ajabi suka daskarar da ruhinta, ba ita ba hatta ni da nake gefe ina kallon abin da yake faruwa ba
aramin mamaki na yi ba.
Na gagara gane hanyar da mahaifina ya fuskanta don na san ko ka
an ba ya daga cikin ma
iyan Sarauniya, hasali ma da bakinsa ya ce mini mahaifiyarta ta tam
a masa amanarta.
Ina cikin nazari na riski muryarta ta ce, "Boka Rabo shin kana cikin hankalinka ka san da wa kake magana kuwa?" Wata shu'umar dariya Boka Rabo ya yi ya ce, "Ko kina son na tabbatar miki ne?
Sarauniya tun muna shaida juna ki fice daga nan, idan kin ga dama ki
auki ragowar gawar nan ki fice da shi daga masarautar nan idan kuma kin ga za ki auri wahala wannan ya rage naki, kin ganni nan ina bu
atar hutu don na gama na wa aikin." Sarauniya kusan daskarewa ta yi a wurin saboda tsananin mamaki, wannan dalilin ya sa ta gagara
aga
afarta.
Tana nan tsaye ba ta yi aune ba Boka Rabo ya sannu ya ja ta har zuwa bakin
ofar tsibirin.
Kamar zautacciya haka ta fara tafiya tana tafe tana hawaye, babban abin da ya sanyaya mata jiki bai wuce yadda ta nemi duk tasirin baiwar da ke tattare da ita ba ta rasa.
Duk wani abu da ta yi don ganin ta hukunta Boka Rabo ko ta taimaka wa Usani abin ya gagara.
Tana komawa cikin fadar ta sa bayi suka
auki Usaini da ke kwance,
akin da ya ke kwana aka kaishi.
Kawar da kanta ta yi gefe ta fara
arin sauya masa kayan jikinsa, don kafin fitarta da dawowarta har ya fitsare kayan gaba
aya.
A gefe
aya ga wani irin yawu da yake dalalarwa, uwa-uba duka jikinsa ya saki sai yadda Sarauniya ta yi da shi.
Kafin ta gama kintsa shi tuni ta galabaita, duba da yadda cikin jikinta ya
ara girma.
Tana gamawa ta koma
akinta ta zauna ta fa
a duniyar tunanin halin da za ta
ullo wa Boka Rabo, don ta tabbata da walakin goro a miya tun da har ta ga yana magana cikin isa da
asaita.
Ta tabbata akwai abin da ya taka don haka sai da nutsu kafin ta kamo bakin zare, lokaci
aya nadama ta kamata ta sakin jikin da ta yi da Boka Rabo ga shi lokaci
aya yana
orarin juya mata baya.
A hankali ta furta, "Ya juya mini baya a lokacin da nake bu
atar taimakonsa shin me ye laifina?
Me ya sa zunubin mahaifina zai bibiyi rayuwata?
Me ya sa al'amurana suka fara tarwatsewa shin na ta
a cutar da wani ban sani ba?" Tana gama maganar ta fashe da matsanancin kuka, sai da ta yi mai isarta sannan ta mi
e a hankali ta koma fada da zama.
Wani amintaccen Bawanta ta aika ya nemo mata wasu bokayen da ke wajen Daularta, don a wannan lokacin ta tabbata idan ta ce za ta yi fito na fito da Boka Rabo ba za ta yi nasara.
A sirrance Bawan ya fita daga cikin Daular, tana zaune wani tunani ya fa
o mata.
Zumbur ta mi
e kamar wacce aka
ana wa wuta, kai wa da kawowa ta fara a fili ta sake cewa.
"An ya babu ha
in Boka Rabo a duk al'amuran da ke faruwa kuwa?
An ya Boka Rabo bai ha
a kai da Sarki Alhasan ba kuwa?
Idan haka ne ta ina zan fara?" Kasa amsawa kanta tambayar ta yi sai kawai ta fashe da wani matsanancin kuka, sai da ta share hawayen idonta ya wuce
akin Usaini don ta jima ba ta le
a ba.
Tana shiga ta fara cin karo da
udaje na bin jikinsa, yana yadda ta bar shi a kwance.
an wari-warin da yake tashi ne ya tabbata mata da bayan gida ya yi, wa
ansu kayan na fatar ra
umi ta
ebo ta ajiye a gefe sannan ta
arasa gabansa ta fara gyara shi cikin
arfin hali.
Duk irin dakiyar da take yi sai ta warin ya ci
arfinta ta fa
i can gefe tana kelaya amai cikin galabaita, amai take kwarawa kamar za ta amayar da hanjin cikinta sannan ta koma ta saka abu ta rufe hancinta ta ci gaba da gyara shi.
Da
yar ta samu ta iya canza masa wuri, sannan ta koma kira wasu bayi ta ba su wankin kayan, don ta ci alwashin ba za ta ta
a bari wata baiwa ta ga tsirancinsa ba.
Kafin wani lokacin tuni sun gyara wurin
amshin turarruka ya fara tashi, gefensa ta koma ta zauna a hankali ta ce.
"Usaini me kake so yanzu." Shiru ya yi yana kallonta, ta sake maimaita masa tambayar wannan karonma babu amsa.Ganin ya jima babu abinsa ya sa ta yun
ura da kyar ta
auko tuwo ta fara ba shi, kasancewar bakinsa a sake yake
ani ne ya shiga cikin cikinsa.
Tana gama ba shi abincin kafin ta wanke hannunta ta ji fitsari ya gangaro har jikinta, zuciyarta ce ta yi rauni baki na rawa ta ce.
"Usainin da yake shiga daji yana farautar manyan dabbonin dawa yau shi ne ya koma nakasasshe,
antacce har yake yin koma a in da yake.
Me yake faruwa da ni ne shin zancen mahaifina ya fito fili ne a kan alwashin da ya ci na ba zan ta
a yin aure ba?
Yau gawurtaccen sadauki ne a haka cikin
antacciyar rayuwa..." Kuka ya ci
arfinta ta gagara ci gaba da maganar da take yi.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 38
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Ganin kuka ba zai kai ta ba ya sa ta mi
e a hankali tana dafa bayanta da yake yi mata matsanin ciwo kamar zai
alle gida biyu, haka ta
arta ta samu ta gyara wurin ta koma makwancinta ta kwanta.
Da yake ta gaji li
is da kwanciyarta babu jimawa bacci ya yi awon gaba da ita, cikin baccinta ta fara mafarkin ita da Sarki Alhasan suna tafiya a wani fili, daga bayanta ta ji kamar ana
walla mata kira.
Waigawa ta yi daga can nesa ta hangi Usaini na jan ciki yana
aga mata hannu, a zabure ta nufi wurinsa tana gudu har ta kusa zuwa gare shi Sarki Alhasan ya ja hannunta da
arfin gaske.