Sashe 54
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Azzalumi ne ya hallaka mijina ka dawo mini da shi." Da
yar ya samu aka
aure ta aka zo da ita har gaban Damina cike da takaici ya dubi mahaifinsa yana fa
in, "Shin ko kasan yawan zunubin da ka
auka ka
ai a kan wannan matar?
Ka dubi yadda ka mayar da ita mahaukaciya tuburan." Jin iface-ifacen mutane ya sa Kyauta da sauran mutanen cikin
akin le
owa.
Karaf idanunta suka sauka a kanta, ta tabbata ba gizau
wayar idonta ke yi mata ba.
Ko suma ta yi ta farfa
o ba za ta manta kamaninta ba.
A zabure ta furta, "Inna ke ce." Mahaifiyar Kyauta na
agowa ta mi
a mata wani soson kaba da take ci tana fa
in.
"Kyauta ungo maza ki ci kar su kashe ki."
[2/17, 7:02 AM] Ameera Adam
: 72
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Ba iya Kyauta ba hatta su Batula da ke gefe sai da suka zubar mata da
walla, a hankali Kyauta ta
arasa jikin mahaifiyarta da
udaje suka jima da fara cin kasuwarsu a kanta.
Ta dube ta a sanyaye ta furta, "Inna ke ce kika koma haka?" Dariya mahaifiyar tata ta bushe da ita ta ce, "Shi Mahaifinki sun kashe shi, amma na ce su kashe ni nima zan bi shi.
Ke dai kada ki mutu ki cinye wannan naman maganin mutuwa ne." Kuka Kyauta take sosai mai ratsa zuciya, ta dubi Sarki Damina cike da tsana ta furta, "Rayuwarmu a ciki wannan BA
AR DAULAR bai haifara mana da komai sai nadama da da-na-sani, ni da zuri'ata gaba
aya kun canza taswirar rayuwarmu ta yadda kuka gur
ata mana ita, mahaifiyata yau ita ce ta koma cikakkiyar mahaukaciya haka?
Ka salwantar da rayuwar mahaifina kai da
anka kun zalince mu kuna tunanin za mu yafe muku ne?" Jikin Muhammad a sanyaye ya
arasa saitin kunnenta zai yi magana, a wani irin yanayi da bai saba gani a tattare da ita ba ta
ago a zuciye ta katse shi da cewar.
"Kada ka dakatar da ni da son zuciya domin a duk kalamaina babu wanda na fa
a ba daidai ba, Mahaifinka da
an'uwanka sun gama nakasta rayuwarmu ta har abada..." A karo na farko Yarima ya tsugunna a gabanta yana fa
in, "Za ki iya fa
ar duk abin da yake bakinki matu
ar zai huce haushin zuciyarki, za ki iya hukunta mu ni da mahaifina matu
ar zai wanke laifin da muka shuka a zuciyarki.
Ki duba girma da darajar abin bautar zuri'arki ta maharba ka da ki..." A hassale ta katse shi.
"Kada ka gur
ata harshenka domin kalamanka ba za su amfane ni da komai ba!
Na tsane ku na tsani zuri'arku gaba
aya." Wani irin
auuu!
Muhammad da Yarima suka ji a kusan lokaci
aya a firgice Muhammad ya dube ta ya ce, "Amina bai kamata ki furta haka ba, abin da ya kamata mu tashi nema wa Inna lafiya ba surutu ba." Kyauta da tuni ta sauya suna zuwa Amina ta ji da
in kalamansa ko babu komai Muhammad na birge ta a
angaren bata kulawar da ta dace." Da
yar Kyauta ta ba shi ha
in kai ya sa aka aika cikin gari neman masu magungunan gargajiya, wa
anda ba sa ha
a magungunansu da shirka.
Boka mai zamani tun da ya koma bakin wata bishiyar magarya a nan yake zama, ya galabaita ya fita daga hayyacin hatta tsirarin mutane sun fara zuwa suna kallonsa.
Hannuwansa ne suka ci gaba da tan
warewa suna tsotsewa ga wani irin ruwa da yake fita daga
asansa kamar me yoyon fitsari.
Warin ruwan da yake fita daga jikinsa ya fara gayyato masa taron
udaje, sannu a hankali ruwan ya mamaye jikinsa
ananan tsutsotsi suka ri
a fitowa suna shawagi a jikinsa.
A wannan lokacin ya sake fita daga hayyacinsa na raunin jiki da tsufa ga rashin gata, don Sarki Damina da kansa ya bada umarnin ko da wasa kada wani ya taimaka masa.
A haka ya ci gaba da rayuwa a wurin, rana
aya suka wayi gari da mushensa, gawarsa ta yi ba
irin kamar wanda gobara ta cinye, mutuwar Boka mai zamani ta sake sanyaya zu
ata wasu daga cikin mutanen da ke cikin Daular.
Shi kuwa Sarki Damina ko a jikinsa don ba
aramin farinciki ya yi da ganin mummunar gawarsa tasa, a fa
arsa zunubi da ha
insa ne suka sa Shakundum ta yi masa kisan wula
anci.
Washegarin mutuwar Boka mai zamani su Malam Liman, Malam Bukar da Batula suka shirya za su koma garinsu.
Sai dai Batula ta
ashe
asa ta ce da Kyauta za ta tafi, ita kuma Kandala da ta koma Safiyya mahaifiyarta tuni ta
auke ta ta koma gabanta.
Kafin komawar Kandala sai da su Malam Liman suka tabbatar da gaskiyar maganar Boka mai zamani don sun san
arya a wurin Bokaye da
an tsibbu kamar ragowar ya
i.
Kyauta ta so
in amincewa da bin Batula ta zo da shi saboda mahaifiyarta amma da ta ga irin kulawar da take samu a wurin Ungozoma Fara sai ta yi wa Batula alkunya.
Amma ta sa a ranta za ta ri
a ziyartarta bayan wasu
an kwanaki.
Da farko Yarima tiburewa ya yi a kan ba za a tafi da
ansa ba, sai da Muhammad ya yi masa wuta-wuta sannan ya ha
ura, saboda wani irin kwarjini yake yi musu har Sarki Damina.
Muhammad shi ya zama tamkar uba kuma shugaban cikin Daular don shi yake ta gudanar da sha'anin abubuwan da ya kamata, ya ci gaba da koyar da musulman ciki ilimin addini.
Sarki Damina kuwa tun da aka tabbatar masa da Kandala a matsayin
arsa ta cikin ya sake yin laushi, dalilin da ya sa ba ya shiga ko katsalandan akan duk wani hukunci da Muhammad zai zartar.
Sannu a hankali manyan da ke jikin Masarautar suka fara jan Yarima a jiki suna zuga shi, tun maganganunsu ba sa ratsa shi har ya fara
aukan zugarsu.
Musamman da suka
ara ankarar da shi matsayinsa na Yariman masarautar wai Muhammad na son
wace masa sarauta, take ya dawo da rashin mutumcinsa sai dai ko kwatan na baya bai dawo da shi ba.
Ganin take-taken Yarima ya sa ya janye jikinsa daga sha'anin masarautar ya kama
an uwansa musulmai suka kafa makarantun safe da yamma, wannan jajircewa ta Muhammad ta sake ha
aka addinin musulunci ya samu kafuwa har ta kai ga masu ilimi sun yawaita a cikin Daular.
A hankali jikin Mahaifiyar Kyauta ya fara sau
i haukan da take yi da surutai suka yi
aranci, amma har kawo wani lokaci ba ta dawo mai lafiya kamar kowa ba.
Bayan Wani Lokaci.
Kyauta lafiya
alau take zaune a wurin su Batula, kuma kamar yadda ta
udurtawa zuciyarta duk bayan wani lokaci take kai wa mahaifiyarta ziyara.
Ganin sha
uwar da ke tsakanin mahaifiyarta da Muhammad har mamaki ya ba ta, a yadda take kullin Muhammad yana iya karanta mata sunayen Allah kuma har ta ri
e wasu daga cikinsu, tana zaune sai dai ka ji tana jero sunayen Allah a madadin surutan da take yi a baya.
Dalilin haka ya sa Kyauta ta fara sakar masa fuska har suke
an ta
a hira ka
an-ka
an.
an Kyauta ya yi wayo sosai har wani zuwa da ta yi ba ta je da shi ba sakamakon Batula ta yaye shi.
Kuma a wannan zuwan ne Yarima ya
ashe
asa ya nuna atabau aurenta yake son yi, fir Kyauta ta nuna ba za ta aure shi ba.
A wannan karon tun da ta koma wurin su Batula sai da ta shafe lokaci mai tsayi ba ta je musu ba.
Rashin zuwan da ta yi ne ya haifar masa da matsananciyar damuwarta, silar haka ya sa ya sanar da mahaifinsa zai kai wa Mahaifiyarsu ziyara.
A zaihiri ya fa
i haka ne amma a ba
ini zuciyarsa cunkushe take da soyayyarta, a ranar da ya je Batula ta yi mamakin ganinsa duk da ya kan kawo mata ziyara sa
anin Yarima da sau
aya ya ta
a zuwa wurinta.
Yanayin takun Muhammad ne ya fallasa asirin zuciyarsa don tuni Batula ta fahimci wurin da ya dosa, hakan ba
aramin da
i ya yi mata ba don tana
aunar Kyauta har cikin zuciyarta.
Ana saura kwana biyu ya tafi Muhammad ya shiga
akin Kyauta a lokaci ba ta jima da idar da sallah ba.
Da kallon mamaki ta bi shi don ta san ba halinsa ba ne shi ga
akinta duk abin da yake bu
ata magana yake yi mata, zama ya yi a gefe ya ha
e girar sama da ta
asa sannan ya furta.
"Amina wata magana nake son ji daga gare ki." Ganin yadda ya ha
e fuska ya sa ta harare shi ita ma ta
aure fuska ta furta, "Ina jin ka." Ya
an jima yana kallonta sannan ya ce.
"Dalilin da ya sa kika ga na zo garin ban don na ji shin kin fitar da miji ne?
Don kin san ba za a zura miki ido haka nan ba tun da kin yaye yaron nan." Mamaki ne ya kamata a zuciyarta take ayyana yadda ya tsare ta kamar wani mahaifinta, cikin su
utar baki ta ce.
"Sannu Sarki mai dawa!" Dariya ce ta so su
uce masa don ya san wa take nufi amma ya maze ya ce, "Wallahi idan baki fidda miji a wannan zuwan da na yi shi ne na
arshe, wani zuwan kuwa
afata
afarki zan kai ki
akin miji." Kafin Kyauta ta ba shi amsa Batula ta shiga
akin tana fa
in, "Sannu Malam Bukar ka ji, ka zo ka tsare mini
a a gaba da fele
e kamar wani ubanta.