← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 55

Sashe 19

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da Sarki Damina ya firgice a guje ya fita don neman wurin da zai tseratar da rayuwarsa, gidan Waziri ya fa
a ba tare da san nan ya jefa
afarsa ba.

Sai da
ura ta lafa sannan ya samu da
yar ya fito ya nufi sashensa, a can
uryar
aki ya yada zango yana son kai wa Boka mai zamani ziyara fargaba da tashin hankali sun hana shi fita.

Yana nan zaune Usaina ta dawo da
arfarta sai dai kallo
aya za ka yi mata ka fahimci ta shiga firgici da tashin hankali, kallonsa ta yi she
e ta zauna a bakin gado.

Sarki Damina tsarguwa ya yi da irin kallo da take yi masa, matsowa ya yi a hankali yana susar kai ya furta.

"Sannu Hasana ya jiki?" Harara ta watsa masa sannan ta ja dogon tsaki ta ce, "A kwance ka ganni za ka yi mini sannu?" Washe baki ya yi yana dariyar ya
e ya ce.

"Ai da na ga..." Katse shi ta yi da cewar, "Jikina yana ba ni jikin Yarima ya sake dawowa kai kanka ka gani da
wayar idonka, wannan yarinyar kawai an yaudare mu a kanta.

An lullu
o mana kura da fatar akuya tun da da farko an ce mana za ta warkar da Yarima, yanzu daga baya ba ga shi komai ya dagule ba?

Alamu sun nuna ciwonsa na yanzu ya fi na baya tsamari." Ajiyar zuciya Sarki Damina ya sauke cikin damuwa ya furta, "Wannan lamari ya
aure mini kai don a baya na aminta da Boka mai zamani amma yanzu komai ya dagule mana." Ta
e baki Usaina ta yi don dama ta fa
i haka ne don ta nuna masa irin damuwar da ta yi da Yarima, kishingi
a ta yi da fulo sannan ta ce.

"Dole a tashi tsaye a nema wa Yarima lafiya idan ba haka ba a kowanne lokaci wannan masarautar tana iya rasa magaji." Wannan karon hankali Sarki Damina ya fi na kowanne lokaci kai wa
ololuwar tashi, ya dubi Usaina a ru
e ya furta.

"Ki taimaka ki kawo mana mafita don ina gudun kada sarautata ta koma wani gidan ba nawa ba." Shiru Usaina ta yi kamar mai nazari, ta nazarci yanayinsa ya yin da ta
ura masa ido
irr.

Cikin zuciyarta take mamakin son kai irin na shi, a lokacin da Yarima ya dam
e ta haka ya sa
afa ya tsallake ta amma shi yanzu yake neman agajinta.

Jin ta yi shiru ya sa ya ce, "Hasana ki yi wani abu a kai." Sauya fuska ta yi cikin damuwa ta furta.

"Wannan mai sau
i ne a wurina, kada ka manta ni fa mahaifiyarsa ce don haka duk lungu da sa
on wurin da masu magunguna suke a shirye nake na taka
afata don nema masa lafiya." Farincikin Sarki Damina ya bayyana
arara, ya ru
o hannunta yana cewa.

"A kullin shi ya sa nake jin ke ta musamman ce a wurina, kin kasance tamkar jini da tsokata." Shu'umin murmushi ta sakar masa ta ce, "Tun kafin ka fa
a na la
aba wa kaina wannan sunan, na san
warai ni ta musamman ce don haka duk wa
ansu al'amura nake gudanar da su cikin
warewa da kaifin basira." Shiru ya yi kamar bai fahimci kalamanta ba, amma don ya faranta mata sai ya saki murmushi yana fa
in.

"Fitina da masifa su nisanta a gare mu."Usaina ta amsa masa sannan suka ci gana da hira.

Sannu a hankali wa
annan kunamun suka fara zaga lungu da sa
on cikin Daular, tun mutane ba su farga ba har suka fara ankara da su.

Sai dai wani abu da ya ba su mamaki bai wuce yadda kunamun suka ri
a katantanwa a ciki da wajen Daular ba, daga
arshe suka ya da zango a
ofar harabar Fadar Sarki Damina.

Kafin wani lokaci tuni labarin faruwar wannan lamarin ya zaga ko'ina,
aya bayan
aya kunammun suka ri
a hawa kan juna kafin wani lokaci tuni sun harha
e wuri
aya sun samar mata da kujera, yadda suka cure wuri
aya ha
e ya
irar mata kujera abin da ban mamaki.

A daidai lokaci da ta
araso babu jimawa Yarima ya
arasa, kallon juna suka kowanne kallonsa
auke yake da wata manufa.

Ba ta tanka masa ba ta haye kan kujerar kunamar, ta kalli mutanen da ke wurin rai a
ace ta furta.

"Ya ku al'ummata!

Ina mai ba ku umarni da ku gaggauta kawo mini Sarkin da ke mulkarku a wannan lokacin idan ba haka ba, na yi rantsuwa da matsayina da siddabaruna ilahirin wannan kunamar da kuke gani sai na bata umarni ya gallabi duk wata hallita da ke cikin masarautar nan.

A sannan ina mai sake garga
inku da kowannenku ..." Kalamanta suka katse a lokacin da Yarima ya
arasa gare ta ya
aga hannunsa iya
arfinsa ya kai mata naushi a tsakiyar cikinta.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 50
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Yarima na
auke hannunsa ya tsaya
yam yana kallonta ha
e da sakin murmushin
eta, a madadin ya ga sauyi ko wani mummunan yanayi a tattare da ita sai ya ga ta
ago da kai tana kallonsa.

Kwatsam Usaini ya sha gabanta fuska a murtuke cikin tsananin
acin rai, kallon-kallo suka fara yi wa junansu kowanne yana furzar da iska mai zafi.
an yatsa Muhammad ya sa yana nuna Yarima yana fa
in, "Hawainiyarka ta kiyayi ramata idan ba haka ba zan koya maka lissafin rayuwa." Yarima na gama saurarensa ya bushe da dariya yana cewa, "Na yi mamaki dama da ban ga kowanne irin sauyi a tattare da ita ba ashe kai ne ka bata kariya?" Cike da
warin gwiwa Muhammad ya jinjina kai yana cewar, "Ba iya yanzu ba daga wannan lokacin zuwa numfashin sarauniya na
arshe, zan ci gaba da bata kariya..." Bai
arasa maganar ba ya ji an dafa kafa
atar shi waiga wa ya yi idanunsa suka yi tozali da na juna, jinjina masa kai Sarki Musa ya yi yana cewa.

"Ko ba ka ba ta kariya ba na ci alwashin kare ta har iya
arshen numfashinta, don haka ina mai garga
inka a cikin ruwan sanyi da laluma ka fita harkar Sarauniya don na ci alwashin ba za ta ta
a yin aure ba kamar yadda na fa
a a baya." Ya kai hannu yana nuna Yarima sannan ya ci gaba da cewa, "Kai kuma ina mai garga
inka a kan Sarauniya, ka tsaya iya abin da yake gabanmu ni da kai ba sai ka zo da wata sabuwar gabar ba." Mi
e wa ta yi da
yar ta ja hannu Sarki Musa baya, ba ta son wula
anci ko tozarta shi a gaban jama'a amma shisshigin da yake yi mata yana son kai ta bango.

Kallonta ya yi yana shirin yin magana ta
ora
an yatsanta a saman bakinta ha
e da furta, "Shiiiiii" Shiru ya yi ya sake dubanta, a hankali ta fara takawa har gaban Muhammad.

Cikin so da
yau ta
aga hannunta ta ri
o ha
arsa, suna kallon juna suka saki murmushi a tare.

Hawaye fal ya ciko idonta, hannu ya sa a sanyaye ya share mata hawayen.Yana shirin
auke hannunsa ta ri
e tana fa
in, "Me ya sa ka yi mini wasan da ya nemi wargatsa shirin da ke cikin zuciyata, ka fi kowa sanin irin soyayyar da nake yi maka ba za musaltu ba." Hawayen idonta ya sake gangarowa ta ci gaba da cewa, "Da wannan hannun naka ka kore ni me ya sa haka?

Me ya sa za ka juya mana baya ni da abin cikina?" Kafin Muhammad ya ba ta amsa Yarima ya sha gabanta yana fa
in, "Saboda al
awari na
aukarwa kaina ba zan ta
a bari Usaini ya ji da
in rayuwa ba, duk wata hanya da zan bi sai na bita don wargaza farincikinku domin ba zan ta
a lamunta ya yi kafa
a da ni ko ya kere ni ba, bai kasance Sarki ba don haka babu yadda za a yi na bari ya auri Sarauniya kamarki ba." Sarki Musa yana daga wurin da yake tsaye ya saki wata shu'umar dariya daga haka bai tanka musu ba ya matsa daga wurin, Sarauniya na shirin yin magana wata mahaukaciya ta
arasa wurinta a guje da alama wa
ansu Dogarawan ne suke biye da ita, hannunta
auke da wani busasshen tuwo tana ci.

A gaban Sarauniya ta fa
i tana dariya tana cewa, "Wai tuwona za su
wace mini su mayar da ni su kulle, shi fa wannan tuwon da ni da shi uwarmu
aya ubanmu
aya.

Kuma shi ne ya haifi mijina wanda aka kashe, bai yi musu komai ba suka kashe mini miji a lokacin da yake cin tuwo, kuma fa Sarki ne ya sa aka kashe shi kin ga Sarkin nan ni ma sai na kashe shi." Tana rufe baki ta fashe da matsanancin kuka, Dogarawan da suka biyo ta ne suka yi carko-carko a tsaya a gefe suna kallon abin da Yarima zai yi mata, don sun lura da
acin rai kwance a saman fuskarsa.

A wula
ance Yarima ya kalli Mahaukaciyar ya sa
afarsa
aya ya take
afarta da
arfi yana murzawa har sai da ta ce
as!

Cikin azaba ta saki wata razananniyar
ara,
arar da ta zare wa Kyauta kuzari da duk wata
warin gwiwar da take tattare da ita.

Kallon Yarima ta yi ido jawur saboda
acin rai, duk da tsohon cikin da ke jikinta bai sa ta gagara tsugunnawa ba.

Ta kama hannun Mahaukaciyar lokaci
aya ta ji kanta ya sara mata gabanta na fa
uwa, ita da mahaukaciyar suka tsaya kallon Juna lokaci
aya.

Azabar da ke cin mahaukaciyar ya sa ta kasa fahimtar in da kanta yake, hannuwa biyu Kyauta ta saka ta dafe kanta.

Ba ta san dalili ba ta ji zubar hawayenta wanda ya kasance jini ne ke zuba, mamaki ne ya kama ilahirin mutanen da ke wurin.
Chapter 19 · 0% Book details