Sashe 25
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanyin asubar da ya bige ta ne ya farkar da ita, waige-waige take tana kiran sunan Usaini amma babu shi babu alamarsa.
Ba ta damu ba don a tunaninta ya tafi wani uzurin ne daban, tun da a zaman da suka yi na cikin daren zuwa wayewar gari ya nuna mata tsantsar kulawar da ta tabbata ba zai guje ta ba a nan gaba.
Kai tsaye fadarta ta wuce tana tura
ofa ta samu Usaina kwance a gefe har lokacin bacci take yi, wani irin kakari ta ji tana duba gefen damanta ta ga Sarki Musa ya ma
ure wuyan Sarki Damina a jikin bango yana ta kakari idanuwansa sun fito waje, da sauri ta
arasa ta
are hannunsa a fusace tana cewa.
"Kada ka
ata mini aiki ka
ara wa kanka laifi domin ban shirya hallaka shi a wannan lokacin ba." Dogon tsaki Sarki Musa ya yi ya kalle ta rai a
ace ya furta, "Ba ke ce da wannan alhakin ba ni ne don haka kada ki kuskura ki sake dakatar da ni." Yana rufe baki ya
auki Sarki Damina da ke gefe yaraf kamar an ji
a biri ya yi wurgi da shi, wannan karon da
arfin tsiya ta hanka
a shi cikin tsawa ta furta.
"Ka da ka tunzura ni na gaya maka ban shirya kashe shi yanzu ba." Tsare ta da idanu ya yi ya wurga mata tambaya, "Me ye hujjarki." Tafiya ta fara yi a hankali sannan ta furta, "Idan kana son jin hujjata ka biyo ni ciki amma na yi rantsuwa da
arfin ikona matu
ar ka hallaka shi sai na juya ilahirin fushin zuciyata a kanka." Tana gama maganar ta shige ciki, hayaniyar da suke yi ce ta tashi Usaina a tsorace ta fara wur
ila idonta tana neman hanyar tsira da rayuwarta.
Tana shiga Sarki Musa ya wurga wa Sarki Damina muguwar harara ha
e da yin
wafa sannan ya rufa mata baya.
Usaina na ganin shigarsu ta rarrafa a hankali tana jin ta
arasa wurin Sarki Damina ta fashe da kuka,
asa ta yi da murya ta furta.
"Ka taimaka ka sa mai zamani ya ku
utar da mu idan muka ci gaba da zama hallaka mu za su yi." Sarki Damina ya fara sauke numfashi da
yar ya ce, "Ta kaina nake Hasana a yanzu ko
afata ba zan iya
agawa ba, ni ka
ai na san irin wahalar da nake sha.
Wannan hannun nawa ji nake kamar na
auki takobi na sare shi saboda azaba, Hasana ki kawo mini
auki." Usaina ta sake fashewa da matsanancin kuka mai cike da tashin hankali sai ta yi yun
urin ta gudu sai ta tuna garga
in da Sarauniyarsu ta yi musu.
Haka rayuwarsu ta ci gaba da gudana a cikin wannan fadar cikin
unci da matsin rayuwa, sai da suka shafe sama da kwana biyu ba tare da sun ci abinci ba sai ruwa da suke sha.
Daga Usaina har Sarki Damina sun galabaita, da farko talakawa na le
awa cikin Fadar ganin abin ya yi yawa ya sa Sarauniya ta datse
ofar, duhu da matsin rayuwa ya da
a ba
untar rayuwarsu.
Idon Usaina da aka
wale har ya fara wari tana tashi ya yin da
udaje suka fara dafifi a wurin, hannun Sarki Damina a kullin aka wayi gari murmushewa yake yi kamar yana murmusa busasshen buredi.
Kusan kullin Kyauta sai ta ziyarci wurin Muhammad, tun da ya ga haka kullin sai ya saka wa
akinsa sakata.
Tun abin bai saka shi a gaba ba har abin ya ri
a damunsa, bayan yin mafarkinsa da kwana hu
u ku san kullin sai ya yi makamancinsa, ana cikin haka ya sake yin mafarkin da matashiyar budurwar da ke ro
onsa tana zubar da hawaye, a wannan karon mafarkin ya yi mummunar hallitar na jan budurwar da
arfin tsiya ita kuma tana
aga hannu tana kiransa tana fa
in, "Ka taimaka mini Muhammad zai hallaka ni, ka dubi darajar Ubangijinka ka fitar da ruhina." Da sauri ya bi bayansu amma kafin ya je mummunar hallitar ta riga da ta binne ta a cikin wani
aton rami.
Suna ha
a ido da Muhammad ta kece da wata iriyar dariya mara da
in sauraro, a daidai lokacin ya farka yana sauke ajiyar zuciya.
A wannan ranar Muhammad ji yayi kamar an yi masa duka, wani irin ba
inciki ya mamaye zuciyarsa bai san dalili ba ya ji zubar
walla a idanunsa.
Hannuwan biyu ya saka ya goge sannan ya furta, "Ya Allah ka musanya mini wannan mafarkin da mafi alheri, sharrinsa Ubangiji ka kare ni." A take ya mi
e ya
auro alwala ya gabatar da nafila raka'a biyu.
A wata ranar Laraba tun da safe Kyauta ta fito fada a lokacin tuni wari ya gama ba
e cikin Fadar, Usaina na ganinta ta ji hanjin cikinta ya ka
a.
Can gefe suka takure jikinsu ban da rawa babu abin da yake yi, da hannu ta yafito Usaina alamun ta je.
Girgiza kai ta ri
a yi tana kallon Sarki Damina tsoro fal zuciyarta, ganin yanayin fuskar Kyauta ya fara sauyawa zuwa
acin rai ya sa ta kalli Sarki Damina ta furta.
"Damina ka taimaka ka yi wani abu ka kira mana Boka Mai zamani ya kawo mana
auki wallahi hallaka mu za at yi." Dum!
Kyauta ta ji a kanta kamar wacce aka buga wa guduma, a zabure ta mi
e tsaye kamar wacce aka tariyowa wani ta ce.
"Tsibirina!" Take jikinta ya fara wata irin tsuma
irjinta ya fara bugawa da
arfi, ba ta tanka musu ba ya fice daga cikin fadar kai tsaye ta wuce tsibirin Boka mai zamani.
In sha Allah gobe Monday zan koma School, kamar yadda nake yi a baya Litinin zuwa Laraba ba na posting mai tsayi haka zan dawo da fatan za a min afuwa.
Kar dai a
osa labari ya taho gangara da yardar Allah
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 54
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Fitar Kyauta ke da wuya Usaina ta sauke ajiyar zuciya don kafin fitarta ta gama sadda
arwa rayuwarta ta zo
arshe, kallon Damina ta yi ta ji wani irin haushinsa ya kama ta sakamakon ganin yadda duk ya bi ya ta
washe.
Rana ta farko kenan da ta ji tsantsar tsanarsa da da-na-sanin zama da ta yi a matsayin matarsa, guntun tsaki ta yi a fili da ta tuna nakasar da ke jikinta a
angare
aya tana ganin biyu babun da ta yi, duk wata muguwar shuka da ta yi ta aiwatar ne don samun biyan bu
atar kanta.Ta ci burin haihuwa da Sarki Damina don ta samu magajin da zai haye karagarsa, ta kawar da
ar uwarta ne saboda kwa
ayin mulki wanda silar haka ta haifar mata da girbar matacciyar shuka mara kyawun gani balle amfani.
Kallon wurinta ya yi ya ga ta bi shi da kallon tsana, ya sunkuyar da kai
asa yana fa
in.
"Da a ce na san da kusantowar wannan rana gare mu da mun yi fatan mutuwa ta ba
unci ruhinmu." Usaina duk da nadamar da take ciki bai hana
ushin
warin gwiwar da take jin akwai wata manufar da za ta iya cim ma a nan gaba ba, don haka ta ta
e baki ha
e girgiza kai tana
asa da murya ta ce.
"Ban shirya mutuwa yanzu ba don har kwanan gobe akwai ragowar muradi a zuciyata, duk ba
ar izayar da Sarauniya take yi mana tun da ka ga ban mutu ba na san zan cim ma manufar da na saka a gaba." Shiru ya yi yana kallon Usaina mamakin
arfin zuciya irin tata yana matu
ar ba shi tsoro da mamaki, ganin haka ya sa ta saki wani shu'umin murmushi wanda ita ka
ai ta san sirrinsa.
Sarki Damina da Kyauta haka suka ci gaba da zama su ka
ai kamar tsofaffin mayu, daga
arshe suka ci gaba da hira jefi-jefi su kan ta
a hirar Yarima da halin da yake ciki.
Tun da ta fito daga cikin fadar take jin ta kamar wacce take tafiya a saman iska, duk wurin da ta keta sai dai mutane su ri
a darewa suna bata hanya.
Kamar wacce ake fisga haka ta ri
a mi
afa kamar za ta tashi sama, tana zuwa bakin tsibirin ta ji wani
uuu!
A cikin kunnenta har sai da ta ja tinga ta tsaya cak sakamakon wata irin fa
uwar gaba da ta ziyarce ta, wata irin juwa ta fara gani da sauri ta runtse idanunta.
Cikin
wayar idonta ta ri
a ganin gilmawar mutane, a
angare
aya mutuwar Usaini a wancen karon ta dawo mata sabu fil.
A hargitse ta
walla wata irin
ara wacce ta ja hankulan mutanen da ke kalle da ita a gefe, kallonta ta mayar gefe ta ci karo da gunkin Alhasan
auke da wani dungulmin kai.
Sannu a hankali komai ya ci gaba da dawo mata ranta ya yi mummunan
aci,
afarta ta saka cikin tsibirin ta fara takawa a hankali.
"Ki ri
e mini al
awarina ko a gaba kada ki juya mini baya domin ba zan juri rashinki ba, Kakana ya ta
a gaya mini kowane ran da ya kwanta dama matu
ar bai cim ma burinsa ba zai wayi gari cikin wata duniyar a rayuwa ta gaba.
Ni na ga abin da bakya gani sarauniya rayuwarmu..."
Ra
au ta ji kalaman Usaini na baya suka dawo mata cikin kunnuwanta, idanuwanta suka ciko da
walla sakamakon tuno irin juya bayan da yake yi mata a duk lokacin da kusance shi, a baya ne yake ba ta ha
uri bayan ya nuna bai fahimci wurin da maganarta ta dosa ba amma a yanzu ya juya mata bayan da babu waiwaye a cikinsa, a kullin dakon soyayyarsa take yi har ta kai Alhasan na son tirsasata
arfi da ya ji.