Sashe 4
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ta
aga
afa za ta hau keken Dokin ta
auko hular kakanta Sarki Bashar ta
ora akan karagarta ta ce, "Na sadaukar da wannan karagar ga mamallaka wa
annan hulunan, ko da raina ko babu Daulata tana cikin ruhi da gangar jikina." Tana fitowa ta ba wa Fadawa tsaron
ofar sannan ta dam
asara
ofar fadar ta zuba a cikin wani kurtu, cike da
warin gwiwa ta hau keken dokin, matu
in cikinsa ya saki linzami nan take suka fara tafiya, jama'ar cikin Daular zuciyoyinsu babu
i suka ri
aga mata hannu.
Wannan ya raunata zuciyarta nan take ta fara share hawaye, ganin hawayen da take yi ya sa suka fara
walla wasu na bin bayan keken da gudu.
Ba su suka
yale ta ba har sai da suka yi mata rakiya zuwa bayan gari.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 40
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Tun da suka shiga take
are wa
akin kallon tun a rumfa, (Falo)
akin ya
ayatu da adon fatacon dabbobin daji, da wa
ansu ire-iren
ahunhunan kawunan namin daji.
Ta
e baki Sarauniya ta yi suna zuwa ta ji wani iri jikinta ya yi mata yamm!
Tsigar jikinta ta fara tashi ya yin da gabanta ya fara bugawa da
arfi, haka kawai ta ji tana muradin zuwa cikin
akin don gane wa idonta abin da yake cikinsa.
Jin shiru ya sa Sarki Alhasan ya waiga yana fa
in, "Na tabbata fadar Maharba ta zarce masarautar..." Maganarsa ce ta ma
ale sakamakon ganin irin kallon da Sarauniya ke yi wa sirrintaccen
akinsa, gabansa ne ya fa
i da ya tuno garga
in da Boka Rabo ya yi masa, da manyan bokayen da suka agaza wa nasararsa.
Da sauri ya
arasa ya janyo hannunta yana cewa, "Sarauniya kamar ki bai kamata a ce tana bayyana
auyanci da gidadancinta a fili ba." Ajiyar zuciya ta sauke a fili ta bu
e baki da niyyar yi masa maganar
akin haka kawai ta ji gara ta bar zancen a zuciyarta.
Ya lura da yanayin ta har ya so fahimtar sa
on da ke ma
ale a zuciyarta, gudun kada ya
ora zargi a kanta ya sa ta wayance da cewar.
"Babu sabon abin da na mijiyata bai ta
a gani ba domin kafin a samu masarautar da ta kai
arfin iko da sarautar tawa sai an yi babban bincike, ta yiwu zan iya cewa sai an dangana da zuwa Daular larabawa.
A saboda haka kabar tsammanin daidai da
wayar zarra akwai abin da ya birge ni a cikin Masarautar nan ban da Masoyin zuciyata." Wani irin
aci ya ji a zuciyarsa, don haka ya yi mata
wafa ya ci gaba da tafiya tana biye da shi har cikin turakarsa.
A tsugunne suka same ta tana goge takalmansa wanda mafi yawa an yi su ne da fatar zaki da damisa, shafa musu man zaitun ta yi ban da she
i babu abin da suke yi.
Tana tsaka da jerawa ya buga mata tsawa da cewar, "Kina nufin har na fita na dawo ba ki
arasa aikin da na baki umarni ba?" Jiki na rawa ta
ago yana kallonsa, saboda fargaba bakinta har rawa yake.
A madadin ta ba shi amsa sai ta
ige da kallon Sarauniya da ke bayansa, cikin shammata ya
aga hannu ya tsinke ta da azababben mari yana fa
in, "Iskanci za ki kawo mini ina tambayarki kin
walale mutane da idanu." Idanunta ne suka fara zubda
walla, ta saka hannu a daidai wurin da ya mare ta tana ci gaba da bin su da kallo.
Jiki a sanyaye Sarauniya ta gegare shi ta sunkuya da
yar ta
auko mata makarin da ta rufe
irjinta da shi wanda silar marin da Sarki Alhasan ya yi mata ya fa
i, mi
a mata ta yi tana kawar da kai gefe ta furta.
"Ki suturce jikinki." Idonta na ci gaba da zubda
walla ta kar
a ta kare jikinta, sanin halinsa ya sa ta fara takawa za ta fice ba ta yi tsammani ba ya hanka
a ta yana cewa.
"Idan na sake ganin
afarki a nan matu
ar ba ni na kiraki ba na rantse da martabar jinin maharba sai ranki ya yi mummunan
aci." Kamar kazar da aka jefa da gishiri haka Laila ta sunkuyar da kai ta fice haka kawai ta ji tana son sanin wannan mace mai turtsetsen cikin da ta tako har cikin turakar mijinta, hasali ma tana
ayi da fatan sanin waye mahaifin abin da take
auke da shi a cikin cikinta.
Tana fita Sarki Alhasan ya fara rage kayan jikinsa, da sauri ta kawar da kanta gefe zuciyarta na bugawa kamar za ta hudo
irjinta.
Daga shi sai
an bante ya ja hannunta yana cewa, "Tausa nake bu
ata da tsawon sa'a guda ina bu
atar hutawa.
Idan aka yi arashi na yi bacci ba na bu
atar a tashe ni amma ki tabbata na bu
e idona kina gefena." Kai ta gya
a masa ba tare da ta amsa ba, tana shirin fara yi masa tausa ta ji ya ce.
"Da sarki kike magana Sarkin ma na yankin Maharba don haka kada na sake yi miki magana ki gya
a mini kai." Bu
e baki ta yi a hankali ta amsa masa, a du
e ta fara yi masa tausa nan take bayanta ya fara ciwo kamar zai
alle gida biyu.
Tana cikin yi masa tausa ta ga ya
ago ya ce, "Idan ina hukunta iyalina kada ki sake saka baki a ciki." Wannan karon ma amsa masa ta yi sannan ta ci gaba da abin da take yi, tausa ta ci gaba da yi masa har bacci ya kwashe shi.
Tana ganin haka ta yun
ura a hankali ta mi
e cikin san
a har ta je bakin
ofa ta ji ya ce, "Kada ki tsallaka hurumin da ban ajiye ki ba." Cak ta tsaya tana
an sosa kai, ta juyo tana hararar bayansa don a yadda ta bar shi a haka yake.
Ta ta
e baki sannan ta ce, "Ka san mai juna biyu ba a raba ta da yawan fitsari, ban sani ba ko kai ba ka san haka ba tun da ba a saba yin haka a gidanka ba." Bai tanka mata ba ita ma bata sake yi masa magana ba ta fice, wata baiwa ta ci karo da ita don haka ta tambaye ta makewayi don ta fanshe zargin da yake yi ma.
A zahir fitsari ta je yi amma a ba
ini zuwa ta yi kallon
wafa don ta sake karantar yadda tsarin wurin yake.
Har lokacin da ta koma yana kwance ba ta da tabbacin bacci yake yi, zama ta yi ta zura masa idanu tana nazartar irin dabarin da za ta
ullo masa.
Wunin ranar haka Sarauniya ta wuni curr a wurin Sarki Alhasan ban da aikin wahala babu abin da yake saka ta, hankalinta gaba
aya yana wurin Usaini fargaba da tsoronta halin da yake ciki.
Gabannin magariba tana matsa wa
Sarki
afa ta lura da yadda mu'amarta da shi ta fara sauya salo, a hankali ta fara jan jikinta bata yi aune ba ta ji ya ha
ata da bango.
Sauke ajiyar zuciya ta yi ta ce, "Me kake yi haka?" Kai tsaye ya ba ta amsa, "Abin da idanunki yake gani." Daga haka ya ci gaba da yun
urin kai hannunsa sassan jikinta, da sauri ta doke hannunsa tana ja da baya.
Ido ya kafe ta da shi yana nan tsaye ya ga ta fice daga
akin, shafa gemunsa ya yi ya furta.
"Duk wayon amarya dai..."
Saruniya na fita kai tsaye wurin keken dokinta ta wuce, a yadda ta bar Usaini a haka ta koma ta same shi.
Fitsari da kashin da ya yi tuni suka
ata jikinsa har sun fara ji
e shimfi
ar da ke cikin keken dokin, a wannan karon gajiya ta sa ba za ta iya sarrafa shi ba don haka ta aika aka kira mata tare suka fara gyara masa jikinta.
Gamawarsu ke da wuya Sarki Alhasan ya aika aka shiga da su
akunan da ya tanadar musu,
akinta da Usaini daban sai
akin Bayinta suma daban.
Cikin dare haka Sarki Alhasan zai aika Sarauniya ta je babu yadda ta iya haka take tashi da
yar da je wurinsa, a wahalce a
ance haka ta shaf kwana biyu curr a cikin Masarautar.
Sai dai ko da ta shafe wa
annan kwanakin babu wanda ya tabbatar da Usaini aka zo, da dama dai sun san da mara lafiya ta zo sai dai duk da haka, a hankali
ananan maganganu suka fara tashi aka fara ra
e-ra
in Usaini ne marar lafiyar da take tare da shi, wasu ma cewa suke matar Sarki Alhasan ce tun da a baya ya ta
a ce musu ya aure ta.
A daren rana ta uku watarana Sarauniya na kwance Laila ta shiga cikin irin shigar bayin da Sarki Alhasan suke yi musamman wa
anda yake aikawa kiran Sarauniya, tashin Sarauniya ta fara yi a hankali don tana gudun tonuwar asirinta.
Firgit Sarauniya ta mi
e tana tashi Lalila ta fara yi mata magana cikin ra
a, "Laila ce matar Sarki Alhasan ke mace ce na tabbata za ki fahimci halin da nake ciki don tun ranar ha
uwarmu ta farko na lura da kyawun halinki.
Don martabar jinin maharba ki taimaka ki gaya mini abin da ya kawo ki wurin mijina, ko da ba na son shi ba na son zama da shi amma haka kawai na ji ina jin takaicin irin hidimar da yake kiranki yana yi miki.
Kuma a shirye na ke na taimaka miki saboda haka kawai na ji kin kwanta mini a zuciyata." Sarauniya ta gyara zama tana shirin bata amsa daga can waje suka ji muryar Sarki Alhasan yana fa
in, "Laila kada ki bari na gasgata zargina ya yin gani da idanuna." A zabure Laila ta mi
e jiki na rawa gumi na karyo mata ta ko'ina, cikin
asa da murya ta ce.