← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 55

Sashe 47

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ana cikin ruguntsimin mutuwarta na musanya jaririnta da nawa na fice daga
akin, ina zuwa na sanar da mijina haihuwar jaririn da na yi babu rai.

Ita kuma sai daga baya na ji suna mamakin ashe jaririn da ta haifa yana raye alhalin ba su san nawa na ajiye ba.
aya daga cikinsu ce ta
auki jaririm bayan an wurgar da gawar Baiwar, aka kwashe su aka wuce da su can sashen bayi.

Usaina na samun labarin haihuwata da kanta ta zo mini barka.

Babu kunya ta kar
i gawar jaririn har yau zancen da nake yi ban san me ta yi da shi ba, a haka
antani ya ci gaba da rayuwa a cikin Bayi sai dai lokaci-lokaci na kan ziyarce shi don ganin halin da yake ciki.

Har yanzu zancen da nake yi muku yana cikin Daular nan kuma ba kowa ba ne fa ce
oyayyan Bawanta wanda haka ne inkiyar da take ba shi, a lokacin da na fahimci mummunar harkar da ke shiga tsaninsa da Usaina zuciyata kamar za ta buga amma babu yadda na iya don haka na fahimci tabbas Usaina ruwan jakara ce idan ba a sha ta a birni a sha ta a
auye.

Don haka na ja bakina na tsuke don na tabbata matu
ar Usaina ta san
antani jinin Damina ne sai ta hallaka shi, tun da alwashi ta ci bayan Yarima ba za a ta
a samun wani jini daga jikinsa ba, tun da ta yi bakin
arin ta ga ta haihu amma haihuwar ta
i.

Shi kuma Yarima tuni ta riga da ta gur
ata tarbiyyarsa, ta yi wa mahaifinsa zagon
asa ta yadda ko mutuwa Damina ya yi sai yadda suka tsara ita da mai zamani.

A lokacin da za a kai Hasana wannan ba
in dajin na yi kuka kamar raina zai fita, Usaina ta yi al
warin salwantar da rayuwata matu
ar na tona mata asiri.

Ina ji ina gani a kai ta dajin da ko ma
iyina ba zan so ya yi rayuwa a cikinsa ba, ka dubi kalamaina wallahi Usaina tursasa mini ta yi ba don son raina ba." Ungozoma Fara ta
arasa maganar tana kuka mai cin zuciya, jiki a sanyaye Damina ya koma gefe ya zauna ya ha
a kai da gwiwa yana kallon Usaina ya furta.

"Kin zalince ni Usaina kin cuce ni, tarayyata da ke ba ta amfane ni da komai." Muhammad na tsaye ji ya yi kamar ba shi ba, wai da gaske shi jinin Damina ne?

Mutumin da ya ji ya fi tsanar shi sama da kowa a duniya.

Duk da ya kasance mahaifinsa ba ya jin zai iya
aunarsa har cikin zuciyarsa, hawaye na bin idanunsa ya dubi Batula ya ce.

"Me ya sa kika samar da ni a tare da jinin wannan mutumin da kullin na kalle shi zuciyata
aci take?" Batula da kanta yake sunkuye jiki a sanyaye ta furta, "Dalili
aya ne." Cikin hanzari Muhammad ya ce, "Wanne irin dalili ne haka ba bai yi rayuwata adalci ba?"
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 68
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan ka
ti ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Batula ta kalle shi cike da tausayi don ko ita ba za ta so a ce Damina mahaifinta ba ne duba da irin munanan labarin da ta samu labarin yana aikatawa, tabbas mace ta gari ma wata aba ce domin tana iya saita mijinta a hanyar da ta kamata.

Duk da a lokacin baya da take cikin du
unun duhun jahilcin kafirci ta san wa
ansu
abi'un na Damina ba masu kyau ba ne, amma ko kwatankwacin wa
anda aka bata labari ba su kai.

Ya katse mata tunani da cewar, "Ina ma zan iya ganin wannan dalilin da sai..." Batula ta katse shi da cewa, "Har gaban abada ba za ka gan shi ba, domin wannan dalilin ba komai ba ne illah shafin
addara da zanenta wanda
an'adam ba ya ta
e goge ta daga jikinsa.
addararka ce a haka kuma kai ka gode Wa Allah da ka kasance musulmi mai imani sa
anin
an uwanka da ke malale cikin duhun jahilaci da gidadancin da iyayensa suka
ora shi a kai.

Ka yi fatan wannan ya kasance mafi alheri a gare ka tun da kowanne bawa da tashi kalar
addara, ka yi imani da Allah kuma ka yi wa mahaifinka biyayya tun da ko babu komai akwai ha
insa a kanka na matsayin mahaifinka." Hawaye bibbiyu suka ci gaba da zarya a fuskarsa jiki babu kuzari ya zauna a gefe ya ha
a kai da gwiwa cike da da-nasanin tsironsa a jikin Sarki Damina.
akin shiru ya
auka aka rasa mai bakin magana, daga can gefe fuska a kumbure Usaina ta ce.

"Kaicon wannan rayuwa da ba ta amfane ni da komai ba, kaicon wannan hali nawa mummuna mai
auke da son zuciya.

Na yi nadamar rashin kasancewa da kai Damina har abada, na shimfi
a tabarmar farinciki a tsakaninmu ban yi tsammanin za a na
e ta da wuri har na takwanshe
afafuwana ba.

Duk wa
ansu abubuwa da suka faru Damina kai ne sila!

Duk da mummunar zuciya irin tawa kai ne ka
ara mata takin da za ta ha
aka har ta ba da yabanya mai kyau a gare ni, har yanzu ba na jin nadamar abin da na aika domin ko ba koma na cim ma wani tsagi na zuciyata burinsa." Wasu tagwayen harara Sarki Damina ya wurga mata a
ufule ya yi kanta da niyyar zai kai mata duka, da sauri Malam Liman ya tare shi.

A zafafe Damina ya furta, "Ko ki gaya mini dalilinki na cewa ni ne sillar da ta sa kika aikata mini komai ko kuma wallahi na na
a miki na jaki." Zuciya a bushe Usaina ta matsa can gefe tana harare-harare kamar ba ita ta aikata wa
annan miyagun lafukan ba ta ce.

"Tun ranar da muka fara shigowa cikin Daular nan na ji na tsane ka har cikin zuciyata, ban ta
a sonka ba kuma ban ta
a jin ko da
ushin
aunarka a cikin zuciyata ba har kawo yanzu da nake furta wa
annan kalaman a gare ka." A razane mutanen wurin suka kai kallonsu wurin Usaina da matsanancin mamaki, Batula jiki a sanyaye ta ce.

"Saboda me kika tsige ni daga cikin iyalina, kika raba ni da jinsina kika nemi salwantar da ruhina?" Babu tsoro balle shakku Usaina ta furta, "Saboda al
awari na
aukar wa kaina ba zan ta
a barinki cikin farinciki ba, tun lokacin da na fahimci tsantsar soyayyar da Damina yake yi miki wani irin
acin rai ya ziyarci zuciyata, ziyarar ya zama
an gari har gobe bai bar ta ba.

Don haka na yanke wa kaina shawara na tunkari Damina da soyayya ko zan samu kar
uwa a gare shi mu ri
a ha
ewa a
oye ba tare da kin sani ba, a ranar da na same shi da maganar a ranar shi kuma ya ci alwashin tona mini asiri a wurinki kuma ya al
awarta mini ba zan wayi gari a ko ina ba sai a
angaren Bayi don sai da ya yi mini rantsuwa ya
ara duk yadda za ki yi ba zai ta
a janye
udurinsa ba.

Ganin kwa
a na shirin yin ruwa tsululu sai na bazama wurin Boka mai zamani, a wannan ranar na fara kai masa ziyara kuma a ranar ne muka fara
ulla mu'amala a tsakaninmu, a take ya tsaface Damina ya mantar da shi duk wasu maganganu da muka tattauna, tun daga wannan lokacin
oyayyiya ala
a ta shiga tsakaninmu.

Wannan dalilin ya sa na kai masa tayin aikin kisanki amma haka kawai ya
ashe
asa ya
i aiwatarwa, a fa
arsa ya ce mini matu
ar ya aiwatar da haka mummunan al'amari zai faru da shi domin kina
auke da cikin Alhasan
an sarkin Maharba, duk hatsabibancinsa bai isa ya aiwatar da wannan aikin ba.

Da na matsa masa sai kawai ya yi wannan aikin wanda ya sa wa
ansu aljanu da ke yi masa hidima suka kai mu mur
an dajin nan, dajin da sai na tsaface shi da siddabarun magunguna amma aka samu hatsabibiyar da ta karya lagonsa.

Bu
atata ta biya tun da a yanzu lokaci ya
ure na gyaran tarbiyyar Yarima, hatta ciwon da ya yi na shekarun baya ni ce sila.

Da hannuna na shayar da shi mugunyar gubar da ta mayar da shi tamkar ri
an akuya, ni na haukata shi domin na tabbata matu
ar Damina ya mutu babu mahalukin da zai amince Yarima ya mulke shi, ina ya ga damar fitowa daga gidan da ake
aure da shi da har zai iya mulki?

Wannan dalilin ya sa na ci gaba da tsikarar duniyata da tsinken kaba yadda nake so, kuma ko ba komai ha
ata ta cim ma ruwa tun da yanzu na
ata komai babu lokacin gyara shi." Usaina ta
arasa maganar tana
yalewa da dariyar
eta.

Cike da takaici Sarki Damina ya shammace ta ya kai mata duka da gwiwar hannunsa a fuska, cikin sa'a ya samu baki da hancinta.

Kamar yadda ake watsa tsabar masara haka ha
oran Usaina suka yi
ai a
asa, jini ya fara zuba ta hanci da baki sakamakon mahangur
ar da ya yi mata.

A can gefe ta fa
i tana kururuwa ya bi ta a harzu
e da niyyar ya sha
e wuyanta ya hallakata har lahira Malam Bukar da Malam Lima suka shiga tsakani, Muhammad da ke gefe jikinsa ba
aramin sanyi ya yi ba da jin kalamanta masu cike da
warin gwiwar da babu tsoro a cikinsu.

A daidai lokacin Kyauta ta yun
ura ta tashi zaune tana dafe kanta, kallo
aya za ka yi mata ka fahimci har lokacin ba ta gama dawowa hayyacinta ba.

Mi
ewa ta yi tana
an layi da sauri Muhammad ya
arasa wurin ta yana fa
in.

"Kyauta ya jikin?" Ba ta kalla shi ba sai ma harare-harare da take yi, a haka ta fara takawa har gaban Usaina da ke tsugunne a
asa.
Chapter 47 · 0% Book details