Sashe 18
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka da ki tilasta mini kallon haramci a
wayar idona, na gaya miki ki tambayi
akin Usaini amma ni Muhammad shi ne ainihin sunana." Kafin ya
arasa magana tuni hawaye ya jima da samun gurbin zama a fuskarta, cak ta tsaya tana bin sa da kallon mamaki.
Murya na rawa ta shafa saman fuskarsa tana cewa, "Ko a cikin dubunnan al'umma fuskarka ba za ta ta
a zama
oyayya a wurina ba, idan muryarka ta mini
arya ka na tunanin kamanninka za su
ace mini?
Kalle ni da
wayar idanunka ni Usaini ni ba haramun ba ce a wurinka..." Kuka ne ya ci
arfinta ta gagara
arasa kalaman bakinta, ya yin da tsirarun Dakaru da ke tsaron sashen suka fara taruwa
aya bayan
aya suna kallon abin da yake faruwa tsakanin Kyauta da Muhammad.
Sai da ta yi kuka mai isarta sannan ta
ago fuska jawur cikin shashe
ar kuka ta ce.
"Usaini!
Na tabbata idan har ni za ka iya juya mini baya bai kamata a ce ka juya wa cikin jikina baya ba." Ta nuna turtsetsen cikin jiki ta sannan ta ci gaba da cewa, "Wannan zaren
addarar ne ya janyo mu zuwa tushe
aya, ka dasa mini soyayyarka a lokacin da ban ta
a ba wa kowacce hallita dama ba, na mallaka maka kaina a lokacin da nake tattalin martaba da mutumcina.
Na sadaukar da karaga, mulkina Daulata, al'ummata, gangar jikina da ruhina duka a kanka.
Shin wannan ita ce sakayyar da ya da ce ka yi mini a lokacin da nake neman agajinka ido rufe?
Ko ban ci darajar wa
annan abubuwan da na lissafa maka ba ya kamata na ci darajar
anka ko
arka da na ke
auke shi a cikin cikina." Tana
arasa magana ta kai hannun Muhammad tsakiyar cikinta, wani irin zuuuu!
Ya ji har cikin jikinsa.
Haka kawai hannunsa ya fara wata irin karkarwa, ganin haka ya sa Sarauniya sakin murmushi hawaye na zuba ta furta.
"Wannan ka
ai ya isa ya farkar da kai nannauyan baccin da ka kwanta..." Ba ta
arasa magana ba ya fisge hannunsa da
arfi cikin tsawa ya furta, "Ya isa haka?
Me kike yi haka ba ki da hankali ne?" Idanunsa ya ware tarr a kanta, fuska a murtuke rai a
ace ya nuna ta da
an yatsa yana fa
in.
"Idan ma turo ki Sarkinku ya yi ki koma ki gaya masa ya yi kuskure don na dogara da Allah, kuma duk wani kaidi da makircinku Allah zai tsallakar da ni.
Ban san ki ban ta
a ganinki ba ki nemi addabar rayuwata ina zaune
alau, ki bar ni da
uncin rayuwar da nake ciki idan ba haka ba, ranki zai yi mummunan
aci.
Na
aga miki
afa ne saboda abin da yake cikinki idan ba haka ba da kin gane ba ki da wayo."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 49
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Sororo Kyauta ta yi tana kallonsa cike da mamaki, ganin tsaiwar shi a wurin ba ta da amfani ya sa Muhammad ya wuce cikin
akinsa zuciyarsa na
una da ra
i, ko da a ce ba ta da ciki cin zarafin mace ba hali ko
abi'arsa ba ce wannan abin da ya yi mata a idon jama'a ya yi ne kawai don tsira da mutumci da martabarsa.
Kuma ya tseratar da kansa daga kaidin mata da makircinsu, don yana tsammanin wani kaidin Sarki Damina yake
arin
ulla masa.
Yana shiga
akin ya zauna cikin damuwa ha
e da
aga hannuwansa sama yana cewa, "Ya Allah ka na ganin halin da nake ciki , Ya Ubangiji ka ga irin azabtarwar da ake yi mini ban ji ba ban gani ba.
Ya Allah duk wani kaidi da makircin wa
annan mutanen ka tseratar da ni ba don ni ba, ba don halina ba.
Ya Allah har yau ban cire rai da samun agaji daga gare ka ba, ka kawo mini agaji ka ji
anci lamurana ka fitar da ni daga
angin bautar da nake ciki." Kafin ya
arasa addu'ar hawaye ya ziraro daga karmin idonsa, yana gamawa ya shafa cike da aminta da Ubangiji yana jin kokensa kuma zai amsa masa.
Jingina ya yi da bango yana nan zaune Kyauta ta koma cikin
akin, jin takunta ya sake jefa shi cikin matsanancin tashin hankali.
Zumbur!
Ya mi
e yana tsaye ta
araso wurin da take tsaye, hannu ta fara kai wa tana laluba shi.
Jin ta ta
o shi ya sa Muhammad bai furta ko da kalma
aya ba ya ri
e hannunsa tsam ya fara janta, ko da suka fita harabar waje bai saurara mata ba har sai da ya kai ta bakin
ofa.
Yana zuwa ya hanka
ata da
arfi fuska a murtuke ya furta, "Kada ki sake ki sake tako mini
aki a karo na uku." Yana gama maganar ya juya ko waigenta bai
ara yi ba.
Ka
an ya rage Kyauta ta fa
i a lokacin da Muhammad ya turo ta, da sauri ta dafa wata bishiyar Tsamiya da ke gefenta.
A sanyaye ta jingina da jikin bishiyar zuciyarta na zafi ranta ya yi mummunan
aci, kanta ne ya sara ha
e da yi mata dum!
Lokaci
aya juwa ta fara
aukanta.
Runtse ido ta yi tana shasshekar kuka, tana nan zaune ta ji ya kece da wata irin dariya.
Ko ka
an dariyarsa ba za ta gushe a tattare da ita ba, takaici da ba
inciki suka cunkushe zuciyarta.
Cusa kanta ta yi a cikin cinyoyinta yin haka ke da wuya ta ji ya
araso daidai kanta, hannunsa ya sa ya
ago da kanta tana kai dubanta gare shi ta furta.
"Ba na muradin sake ganinka." Murmushi ta ga ya sakar mata sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya furta, "Ni kuma dalilin son sake ganinki a
wayar idona ya sa na binne ruhi da gangar jikinki, alwashin na ci sai na ziyarci sabuwar rayuwarki don na yi rantsuwa da dakiyar zuciyarki ba za ki ta
a yin aure ba a rayuwarki." Mamaki ne ya kamata sakamakon jin kalamansa ra
au a dodon kunnenta, ganin irin kallon da take yi masa ya sa ya saki dariya yana fa
in.
"Kina mamaki ko?" Ba ta tanka masa ba ta mi
e ta fara takawa hankali cikin
unci da damuwa, bayanta ya ri
a bi tana tafe yana bin ta.
Tsayawa ta yi cak!
Shi ma ya tsaya yana kallonta, ba ta juya ba ta furta masa.
"Ka daina bi na tun ba ka fusata zuciyata ba na
auki mummunan mataki a kanka." Gabanta ya zagayo yana fa
in, "Ni mahaifinki ne don haka ni dolenki ne!
Duk rawar
afar da kike yi a kan Usaini bai san kina yi ba kuma ba zai ta
a aurenki ba.
Alhasan a haukace yake da ke shi kuma ba zan lamunce masa aurenki ba, Sarauniya Shakundum ki sani na san al'amarin da zai faru a gaba shi ya sa nake
arin katange ki da aure don haka..." Da sauri ta dakatar da shi da cewar, "Don haka babu ruwanka da rayuwata, don ka kasance mahaifina bai zama dole ka tsara mini rayuwar da zan gudanar ba.
A wannan karon ma ina sake garga
inka kada ka sake bibiyar rayuwata, Sarki Musa ka sani a shirye nake na
aukar wa Mahaifiyata da Kakana fansar abin da ka aikata musu don haka ka iya takunka." Ba ta jira cewarsa ba ta ci gaba da tafiya, tana tafe tana layi kamar wacce ta sha ta yi mankas!
A daidai jikin bishiyar kuka ta tsaya tana hutawa, Usaini ya sake fa
o mata da abin da ya aikata mata.
Take
walwarta ta sake hakaito mata irin ba
ar iziyar da ta sha a hannun Alhasan a lokacin da take
agauce da nema masa lafiya, ba za ta mance irin sadaukarwar da ta yi masa ba.
Zama ta yi da
ass ta tuno lokacin da yake bar mata wasiyya a lokacin da suke cikin keken dokin a tsibirin Boka Rabo.
Hawaye bibbiyu ya fara bin kwarmin idonta, murya na rawa ta furta.
"Da bakinka ka ce na ri
e maka al
wari kada na juya maka baya, me ya sa ka za
i cin amana a gare ni Usaini?" Wani irin yuuuu ta ji a kanta, kanta na sarawa ta ji wani irin hawaye mai dumi da ra
i na fitowa daga idonta, a madadin saukar hawaye sai jini ta gani yana
iga.
Wa
ansu Bayi ne guda biyu suka
araso wurinta cike da girmamawa suka russuna suna cewa.
"Salama da sanyin zuciya su ziyarci Sarauniyar duniya sarauniya Shakundum.
Shin akwai abin da kike bu
ata a aiwatar miki nan take, a shirye muke wurin faranta miki yake abar bauta mai share mana hawaye." Runtse idonta ta yi jini na sake fitawa daga ciki, a cikin kunnuwanta ta ri
a jin wata irin ku
a da hayaniya.
Sannu a hankali jini ya fara gangarowa ta ciki, idanunta ne suka yi mata nauyi.
Ta kalli
aya daga cikinsu da
yar ta furta, "Wannan ya
in ba na kowa ba ne!
Babu wani abu da za ku iya zartar mini da shi ya
in ya sha gaban tunaninku." Jinjina kai suka yi cike da girmamawa suka furta.
"Duk yadda kika ga dama ki zartar domin kai da kaya duka mallakar wuya ne, da masarautar nan da abin da yake cikinta duka naki ne." Ba ta amsa musu ba ta kalli
asar da ke gabansa, hannun hagu ta saka ta fara
ula wurin da yatsanta.
Runtse idonta ta yi ta furta.
"Ku isa gare su cikin gaggawa, ku tattara a
ofar fada." Tana rufe baki wa
ansu
ananan kunamu suka ri
a fitowa daga cikin
asar kamar yadda kiyasai ko tururuwa ke fitowa daga cikin ramukansu.
Ba ta rufe ramin ba ta mi
e ta bar wurin kai tsaye ta nufi fadar Sarki Damina don nan ce fadarta ta ainihi.