Sashe 33
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da farko ba su yadda ba sai da ya shiga da su cikinta ya fara nuna musu kayan al'ajabin da ke cikin ya kuma sanar da su hatta ranar da wannan mutumin ya fara sauka shi da matarsa ya sani, kuma ya san dalilin zuwansu.
Daga
arshe ya na
a Mati a matsayin sarkin wannan daular sauran mutanen ciki suka zame masa Fadawa da sauran wa
ansu na
e-na
en da ya dace da ake yi a masarauta.
Bai sanar da su ya mallaka musu masarautar ba ya dai ce lokaci-lokaci zai ri
a ziyartarsu, kuma ko da ya tafi bai nuna wata alama da za ta nuna shi ba bil'adam ba ne.
Hasali ma ya nuna musu shi ne Yarima a masarautar Darul-Salama, gata da kyautatawar da mahaifinsa yake yi masa sa ya gina masa irin masarautarsu a wannan yankin.
Sun yi masa godiya sosai a
an abin da suke da shi suka ha
a masa sha tara ta arzi
i wanda duk abin da yake faruwa muna daga gefe muna kallo, gaba
aya mazan cikin masarautar ne suka yi masa rakiya har bayan gari yana haye a kan dokinsa ya yi musu sallama.
Yana ganin sun yi masa nisa take ya
ace ya koma cikin Masarautar don ganin yadda za su ci gaba da gudanar da al'amuransu.
Da yake kusan kansu a ha
e yake babu wata hatsaniya da ta gifta haka suka ci gaba da gudanar da al'amuran mulkinsu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
A yanzu wannan zancen da nake yi maka Malam Zubairu shi wannan Mati shi ne Kakan Sarauniya Shakundum na talatin, duk sarakunan da ka ga an yi tun daga kan Sarki Mati har zuwa kan Sarauniya Nuwaira duk sun fito ne daga tsatson jinin Sarki Mati, sai daga baya ne aka fara samun ba
on jini a cikin masarautar sakamakon
illar Sarki Musa wanda sam bai ha
a iri da wannan zuri'ar ba.
Hasali ma wannan lokacin al'ummar cikin Daular sun gagara fahimtar shi mutum ne ko aljan duba da irin siddabarun da yake aiwatarwa.
Wannan ya samo asali ne ta silar Aljana Sakimatul-Lahwu, wacce ta kasance mai jin kunyar mahaifinsa silar taimakon da
aya daga cikin Kakan Musa ya ta
a yi mata wanda wannan dalilin ya sa ta ci alwashin biya wa zuri'arsa bu
atar duk abin da suka nema a wurinta.
Sakimatul-Lahwu ta kasance aminiyar Kakana wacce ya ba mu labarin sun taso tun suna
ananan yara.
Ta kasance a cikin jinsin aljanun da ba sa ta
a iya riki
a cikin wani jinsin da ba nasu ba, bayan sun girma sai iyayensu suka fara tunanin ha
a kakana da ita aure sakamakon sha
uwar dake tsakaninsu wanda a tsakaninsu babu soyayya a wurinsu.
Da aka tuntu
e su kamar ha
in baki kowannensu ya ce bai da ra'ayin auren
ayansu, haka aka kawo ido aka zura musu har kowannensu ya samu abokin rayuwa.
Mijin da ta aura ya kasance daga cikin jinsinmu wato ajanun da suke riki
a zuwa kowanne jinsi, haka suka ci gaba da gudanar da rayuwa.
Silar taimakon da Kakan Musa ya yi mata shi ya sa duk lokacin da Musa ya bu
aci yin wani siddabaru ko tsaface-tsafacensa take taimaka masa, ana cikin haka mahaifiyar Musa ta haife shi wanda hakan ya sa Mahaifinsa ya
auke shi kacokam ya kai shi wurin Sakimutul-Lahwu ta raine shi har ya gawurta.
Da yake Musa mutum ne mai kaifin basira lokaci
aya ya
ware ya kuma bun
asa ya shahara har ya kece wa
ansu hatsabiban al'ajanun don ko a cikin aljanun wa
ansu tsoronsa suke yi.
Lokacin da ya zama saurayi sai ya hangi Sarauniya Nuwaira, lokaci
aya wani taunani ya
arsu a zuciyarsa game da wannan Masarautar da mutanen cikinta.
A lokacin da Sakimatul-Lahmu ta sanar da Kakana bu
atar Musa ba
aramin kai ruwa rana aka yi ba, don har sai da ta yi fushi ta fita daga al'amuransa don ya san babu abin kirki zai aikata ba amma sai ya ga bai dace a kan abin duniya zumunci ya watse ba.
Watarana Kakana ya je har gida ya ba ta ha
uri amince wa Musa sai dai da shara
arsa da zai haifa ta fari za ta ci sunansa wato SHAKUNDUM!" Jin furucin tsoho Hakifulbahsu da sauri Muhammad ya furta, "Shakundum kuma?
Ka na nufin sunan Sarauniyar da ake bautawa a Ba
ar Daular can sunan Kakanka ne?" Cike da nuna
warin gwiwa tsoho Hakifulbahsu ya furta, "
warai kuwa sunansa kenan!
Hasalima a zahiri ne ake bautawa Sarauniya amma a ba
ini Kakana ne abin bautar Masarautar da Daular baki
aya." Malam Liman na jin haka ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce, "Idan haka ne me ya sa za ku yi amfani da ita don cim ma burin kakanka?
Me ya sa shi kakan naka bai fito ya nemi mutanen da za su ri
a bauta masa ba?
Me ya sa a komai sai kun yi zalinci ne?" Tsoho Hakifulbahsu ya ci gaba da cewa, "Ko ka
an kakana bai gayyaci kowanne bil'adam cikin rayuwarsa ba, hasalima biyan bu
atar kai ce ta sa Musa ya amince da bu
atarsa..." Muhammad ya katse shi da cewar, "A yadda Dogaran cikin Daular suka ba ni labari ita Sarauniya Shakundum ta yi rayuwa kusan shekara
ari biyar da suka gabata, ita kuma wannan yarinyar da kuke wahalarwa me ye nata a ciki mene ne dalilin da ya sa kuke ala
anta Sarauniya Shakundum da Kyauta?" Kai tsaye Tsoho Hakifulbahsu ya ba shi amsa da cewar, "Duka kusan abu
aya ne ya yi su!
Sarauniya ta fito daga cikin zuri'a biyu, zuri'ar Sarki Mati da Sarki Musa wanda Sarki Musa ya kasance daga cikin jinsin Maharba.
Kyauta ta kasance daga cikin zuri'ar Sarki Musa wanda kuma ita ma tsatson jinin maharba ce.
Shi kuma Sarki Mati kafin kasancewarsa a cikin waccan Daular a yayin hijirarsu ya bar
an uwansa biyu a cikin Yankinsu, silar zamansu aka ha
a baki da su don kashe Sarkin da ya addabe su da shiga addin musulunci.
Lokacin da Sarkin ya fahimci haka sai aika Fadawansa da su kamo su, abin da bai sani ba tuni
ungiyar su Babadi ta yi
arfi.
(Kun tuna mutumin da na ce muku shi ne silar kafuwar yankinsu su Kyauta?
Wanda wani tsoho ya aura masa
arsa a dokar daji shi ne Babadi
an uwan Sarki Mati.)
Silar haka
aramin ya
i ya
arke a tsakaninsu, lokacin da Sarki Girbau da ke ma
otaka da su ya samu labari sai ya shirya dakurunsa masu
arfi suka fara farmakar cikin garin har ya ci su da ya
i.
Tun da su Babadi suka ji labarim Sarki Girbau sai kowannensu ya yi ta kansa wanda dalilin haka ne ya kai Babadi Zangon Maharba.
Idan ka fahimci labarina zai tabbatar maka da Kyauta da Sarauniya Shakundum duka abu
aya ne ya yi su, tun da jini ne yake bibiyar jini har ya kai ga kan Kyauta, wacce ita kanta ba gari banza muka
ora mata nauyi a ka ba tun da ka sani na sani banza ba ta kai zomo kasuwa."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 59
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Malam Liman ya yi murmushin takaici ya ce, "Duk a cikin bayaninka ban ji wani gamsasshen bayani da zan yi na'am da kalamanka ba, a ganina koma waye ya
ulla yarjejeniya da Kakanku ya kamata a ce yarjejeniyar ta tsaya a tsakaninsu.
Wa
annan yara ko kuma na ce wannan yarinya tun da waccan ta riga da ta tafi bai kama ku
ora mata hakkin wani can daban don biyan bu
atarsa ba." Tsoho Hakifilbahsu ya ji haushin kalaman Malam Liman don haka ya ba shi amsa da cewar, "Duk yadda ka gani ruwanka ne abu
aya na
auki al
awari zan sanar da kai ta inda aka hau kuma ta inda za a sauka, ruwanka ne ka amince da kalamaina ruwanka ne ka watsar da su." Malam Liman da Muhammad shiru suka yi suna kallon
arfin hali irin na wa
annan jinsu, shi kuwa ko a jikinsa ya ci gaba da cewa.
"A lokacin da Nuwaira take
auke da cikin Sarauniya tun da Kakana ya
yalla ido ya gani ya
auki soyayyar duniya ya
ora a kan ciki, don haka da kansa ya ba wa Sarki Musa shawara akan ya killace ta na tsawon wa
ansu shekaru kafin ya bayyanata, da yake duk wanda ya riga ka kwana dole zai riga ka tashi sai Sarki Musa ya
auki shawararsa.
Shi kuma Kakana ya yaudari Sarki Musa ta haka don ya ba ta horo na musamman wanda bai ta
a ba wa wani daga cikin
ansa ba hatta iyayena sai da suka fara kishin haka, soyayyar da nake gaya muku ba wai soyayya ta haka kawai ba a'a soyayya ta aure ya
wallafa wa zuciyarsa, har ta kai ga ya
ora Sarki Musa a kan wannan turbar ta hana Sarauniya yin aure.
A lokacin da ya bayyana wa Duniya Sarauniya sai Kakana ya yi amfani da ikonsa yake sarrafa ta yadda yake so ta yadda mutanen cikin Daular za su amince da ita
in abar bauta ce, kyautatawar da Kakana yake yi sai jama'a da al'ummar yankin suka
aunace fiye da mahaifinta.
A lokacin da ta
ara girma sai Kakana yake haska mata duk abin da ya faru da tsakanin mahaifinta da mahaifiyarta da cin amanar da ya yi musu wanda take ganin komai ra
au a cikin mafarkinta, sannu a hankali
iyayya ta shiga tsakaninsu sai dai duk abin da yake faruwa Sarki Musa bai ta
a ankara da yankan kunkurun balan da Kakana yake yi masa ba sai gabannin ha
uwar Sarauniya da Usaini.
Tafiyar da Sarki Musa ya yi a zahiri ya tafi ne don nemo
arin
arfin iko fiye da na Sarauniya kamar yadda ya gaya mata, a ba
ini kuma tafiya ya yi kara wa da kakana wanda har ya yi bakwana da Duniya bai yi nasara ba.