← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 55

Sashe 13

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya fara takawa har ya isa wurin da take kwance, yana nan tsaye suka janyo masa kujera ya zauna.

Sai da ya fara latsa cikinta har zuwa
asan mararta sannan ya
aga wu
ar ya burma a
irjinta, da
arfin tsiya ya fara jan wu
ar.

Take ta fara wani irin
araji da gurnanin fitar rai.

Jini ya fara tsartuwa yana malala a wurin, hannuwa biyu ya sa ya
arka cikinta kamar yadda ake fi
ar tinkiya.

Jaririn cikinta ya sa hannu ya
auko sannan ya mi
a wa wani Bafade, da sauri ya sa hannu ya kar
a.

Sarki Rani ya furta, "A gaggauta kai shi
akin Babban dodo, ita kuma wannan gawar a nemo mijinta duk in da ya shiga a ha
a shi da ita da ransa a binne lokaci
aya." Yana gama maganar suka cika umarninsa jikinsu yana rawa, kafin wani lokaci tuni sun gyara komai kamar wani abu bai ta
a faruwa a wurin ba.

Mayar da kallonsa ya yi kaina, da alamu so yake ya ji amsar da zan ba shi tun tambayar da ya yi mini kafin shigowar mai cikin da ya yanka.

Na dube shi ina murmushi sannan na furta, "Ko wacce ta gaji masarautar tun iyaye da kakanni ba ta ta
a yi mini iyaka da wannan Fadar ba, abin da ba ka sani ba kusan haihuwata ne kawai ba a yi a cikinta ba.

Na san wurare da dama wa
anda ba lalle har wa'adin mulkinka ya
are ka ta
a saninsu a cikin Fadar nan ba, balle kai da shigar sauri ka yi mata a matsayin
an taka-haye don ba zan ce maka ka yi fin
arfi ba." Yanayin fuskarsa ce ta alamta mini irin
acin ran da nake tsammanin yana tattare a zuciyarsa, cike da
unan zuciya ya furta mini." Za ka yi nadama a rayuwarka domin ba gadon matsafa ba ko da a kan shurin aljanun matsafa kake kwana sai na hallaka ka." Dariya ya ba ni sosai don har sai da na yi mai isata da na kalle shi she
e na ce, "Ka yi
arya Rani ba kai ba ko da Gauta ne zaune a wurin nan bai isa ya hallaka rayuwata ba, ni gagara-badau ne wallahi nan da shekara
ari biyar na fi
arfin kowanne jinsi.

Matu
ar kana tantama
ofa a bu
e take za ka iya hallaka ni ka ga ni da kai wa zai yi galaba." Shiru na ga ya yi yana kallona, na fahimci kamar tsorona ya
arsu a zuciyarsa.

Bai tanka mini ba ya mi
e da kansa ya je jikin bangon Fadar ya ciro wata sihirtacciyar ba
uwar wu
a da ban san da zamanta ba kafin mutuwar Sarauniya.

Kaina ya yo gadan-gadan ina bin shi da kallo babu alamar tsoro a tattare da ni, yana zuwa wurina ya kalli gefen cinyata ya kafa mini ita, a madadin na ji ciwon shigar wu
a sai gani na yi Sarki Rani ya
walla wata uwar
arasa, na san dama za a rina an saci zanin mahaukaciya.

Kafin na yi wani yun
uri Fadawa kusan biyar sun shigo cikin Fadar, na yi mamakin ganin fuskokinsa babu wani alamar damuwa dangane da jinin da suka gani yana bin
afar Sarkinsu, kama shi suka fara
arin yi a karo na biyu ya sake yin kaina ya kai mini sara a kafa
a.

Wannan karonma saran jikinsa ya koma, don haka ya fa
i gefe a galabaice.

Yana daga wurin da yake na ga yana motsa baki tun ba a jin abin da yake fa
a har ya fara yi da
arfi, tsafe-tsafensa yake yi ina zaune ina kallonsa amma babu guda
aya da kama jikina.

Ganin haka ya sa na sauko
asa har wurin da yake zaune, ja da baya ya fara yi na sakar masa dariyar
eta don tsorona ya bayyana
arara a saman fuskarsa.

Ajiyar zuciya na sauke sannan na ce, "Ka da ka wahalar da kanka domin idan za ka shekara dubu kana turo mini sihiri ba zai kama ni ba, wannan raunin na jikinka matu
ar ba ni na warkar da shi babu wata hallita ko mahalukin da ya isa ya warkar da kai, idan kuma kana musu bari na baka wuri." Da sauri na ji ya ri
afata, sai kuma na ga ya kalli Fadawansa ya buga musu tsawa ba shiri suka fice jiki na rawa.

Fitarsu ke da wuya ya dube ni ya furta, "Tabbas ka zama kabewar kan kabari a
angare
aya na kiraka da
adangaren bakin tulu, a barka ka
ata ruwa a kashe ka a kar tulu.

Ban ta
a cin karo da hatsabibin
anin yaro matsafi kamarka ba, ka taimaka mini a al'amuran mulkina ni kuma na yi maka al'
awarin ni da zuri'ata za mu yi maka biyayya
ari bisa
ari." Na ji da
in kalamansa
warai, don ni mulki baya gabana saboda da ina son na mulki wannan Daular da zan iya hallakar da shi na kar
i ragamarta na juyata yadda nake so.

Amsa masa na yi walwala
auke a fuskata sannan na dafa wurin ciwon jikinsa ina karanta wa
ansu kalmomin tsafi, na ciro wata
anuwar wu
a daga jikina.

Ganin haka ya sa Sarki Rani ja da baya cike da fargaba don na fahimci gani yake kamar hallaka shi zan yi, ya ba ni dariya sosai sannan na furta.

"Da a ce na yi niyyar hallakaka sai dai wani ba kai ba, ka yadda da ni ba zan ta
a cutar da kai ba." Ina gama maganar na
ora
aramar wu
ar a kan ciwukan na shi nan take wurin ya warke ya shafe kamar babu abin da ya samu jikinsa.

Tun daga wannan lokacin Sarki Rani ya ba ni matsayi mai girma duk wa
ansu al'amura na shi sai ya ji daga gare ni yake aiwatar da shi, ni kuma
aukakar da ya nuna mini da sauran mutanen cikin Daular ya sake sa kaina ya yi gingiringim.

Ya zamana ni ne babban bokan da na yi shuhura a fa
in yankin nan baki
aya, na sake zamanantar da tsibirina sa
ananin lokacin da mahaifina yana raye.

Rijiyar da Sarki Musa ya gina a kullin na yi yun
urin shigarta sai na manta kamar wanda ake yi wa shafar mantau, ana cikin haka al'amuran cikin Daular ya fara rinca
e mana sakamakon daina ambatar sunan Sarauniya Shakundum a matsayin abar bauta.

Annobar wa
ansu miyagun
wari da ta mutuwar maza magidanta ta sako Daularmu a gaba, gonaki suka bushe wasu daga cikin rafi suka
afe ya yin da ruwan sama ya daina samuwa.

Boka Mai zamani ya
ago yana kallon Sarki Damina ya ce, "Ko ni da nake aika aljanu suna kawo mini abinci da abin sha sai da na fara fuskantar
alubalen rayuwa.

Na yi shiru ne na zuwa wa Sarki Rani don na ga irin hankalinsa don ya nuna kishinsa ga Sarauniya
arara, tun da shi ya kafa dokar
in ambaton sunan Sarauniya a cikin Daular, ya zartar da dokar ambaton jaririn
ansa da matarsa ta haifa mai suna Yarima Gajere a matsayin abin bauta, da ya lura kwa
ar ta fara yin ruwa tsululu!

Sai ya zo cikin Tsibirima yana neman taimakona." Kamar ha
in baki Boka Mai zamani ya ga mutanen wurin sun saki dariya, Boka Damina ya yi masa jinjina da hannu ya furta, "Tabbas dole a jinjinawa baiwar tsafinka dama kowa ya bar gida, ai gida ya bar shi." Murmushi Boka mai zamani ya yi sannan ya ci gaba da ba su labari.

Lokacin da na gama jin zancen Sarki Rani sai na kafe shi da idanu har sai da ya tsargu, ya bu
e baki zai yi mini magana na katse shi da cewar.

"Sarki Rani ina mai tabbata maka Sarki Musa ya wuce duk in da kake tunaninsa, ba kai ba hatta ni da kake gani lamarinsa yana kwance mini tunani.

Na gagara gane ainihin wane ne shi?

A zahiri babu Sarauniya ta mutu amma a ba
ini ruhin Sarauniya ne ke ri
e da wannan Daular baki
aya.

Sarki Musa bai mutu ba har sai da ya tabbatar da ya kafa jininsa, ya dauwamar da ruhin Sarauniya, kafuwar da ba za a iya rushe ta ba har
arshen duniya.

Ka bijire wa bautar Sarauniya da ambatonta har ka na son
anka Gajere ya kasance abin bautar masarautar nan wanda haka ba zai ta
a faruwa ba, matu
ar kana son Daular nan ta dawo kamar yadda take a baya sai ka sa an dawo da bautar Sarauniya da ambatonta, idan ba haka ba ga fili ga mai doki.

Ni ban da mata babu
a balle jika, ko a yanzu ina iya sa wa Aljanu su sauya mini mazauni ko su ri
a kawo mini abinci.

Ruwanka ne ka sa a dawo da bautar Sarauniya ruwanka ne ka hana, amma ka sani kamar yadda Sarki Musa ya gaya maka a lokacin da yake gargarar mutuwa akwai lokaci mai zuwa da Sarauniya za ta dawo ta kar
i karagarta, wannan kujerar da kake kai kamar aro ya baka lokaci na yi da
arfin iko za ta amshi abinta.

Amma ka kwantar da hankalinka ba a hannunka za a yi wannan gumurzun ba, hasalima za a yi shi a hannun wani jikan-jikanka a lokacin tuni
asa ta da
e ta danne idonka.

Wannan shi ne iya abin da zan iya fa
a maka tashi ka ba ni wuri." Shiru na ga ya yi yana kallona, ganin kamar ba zai ta shi ba ya sa na bu
e baki ina cewar.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 46
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Chapter 13 · 0% Book details