← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 55

Sashe 44

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni dai na san ta dafa kaina zuwa fuskata a daidai lokacin da na ji wani nishin ya taso mini mai kama da wanda na yi na farko daga haka ban sake sanin abin da yake faruwa ba farkawa na yi kwance a kan gadona, Ungozma Fara da Usaina suna gefena.

Yayin da Damina yana saman gadon ri
e da hannuna, ina kallonsa ya sakar mini murmushi sannan ya furta.

"Sannu Hasanata." Yun
urin tashi na yi na ji cikina ya mur
a mini don dole na koma na kwanta, ina daga kwance na dubi Fara na ce.

"Fara ina abin da na haifa." Murmushi ta yi mini ta
ago mini jaririna da sauri Usaina ta kar
e shi ta
oro a kusa da ni tana fa
in, "Amma wallahi
ana ya fi ki kyau." Murmushin jin da
i na yi na saci kallonsa lokaci
aya na saki murmushi, babu ko tantama jaririn nan da ni yake kama kamar an tsaga kara.

Ciwon cikin da nake yi ne ya nemi cin
arfina don haka Fara ta ha
a mini magunguna ta dafa sannan ta ba ni na ri
a sha a fa
arta wai juyawar mahaifa ce mata da dama suna yin haka.

Kafin wani lokaci tuni labarin haihuwata ya ya
u ko ina, tuni aka fara shirye-shiryen suna farinciki a wurin Damina har ba a magana.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 65
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Usaina na raka
e tana le
o su zuciyarta sai bugawa take kamar za ta hudo
irjinta.

Hasana cak ta tsaya tana
arewa Sarki Damina kallo, kamanninsa na nan kamar yadda ta bar shi sai girman da ta ga ya
ara yi ga wata irin rama da ba
i da ya yi.

Hawaye ne ya ci gaba da bin idanunta bibbiyu bakinta na rawa ta kai hannu za ta ta
a Yarima da ke kwance da sauri Malam Liman ya katse ta da cewar, "Kada ki ta
a shi!" A razane ta
an ja da baya sannan ta mayar da kallonta wurin Sarki Damina da ya yi tsare ta da idanu yana
are musu kallo ta furta.

"Kalli wannan yaron da kyau ka matsa gare shi ka saurari saukar numfashi da bugun zuciyarku, shin ba ka jin komai a tattare da shi?" Da sauri Muhammad ya kawar da kansa gefe cike da tsana musammann da ya tuna irin azalincin da Sarki Damina yake aikatawa a agabansa, jin takunsa ya sa shi runtse idonsa.

Bai ankara ba ya ji ya kamo hannunsa yana fa
in.

"Yaro bu
e idanunka." Da sauri Muhammad ya hanka
e shi gefe cike da tsana ya ce, "Kada ka sake ta
a jikina domin na tsane ka tirr da mugun halinka." A razane Batula ta kalle su, Sarki Damina ya kalli Batula yana shirin yi masa magana ta girgiza masa kai ha
e cewar, "Kada ka sare ka yi abin da na ce maka." Kallon tsaf ya sake yi mata yana karantar kalamanta ya ce, "Wace ce ke?" Kai tsaye Batula ta furta, "Ni mahaifiyarsa ce!" Da sauri Muhammad ya kai dubansa wurinta cike da mamaki, shi kansa Sarki Damina mamaki ne
arara a fuskarsa sannan ya furta, "Daga ina kike?" Batula ta sauke ajiyar zuciya tana fa
in, "Na tambaye ka
aya ka gagara amsa mini, ka tambaye ni na baka amsa.

Don haka amsarka ta biyu ka jira har sai ka ba ni amsata." Haka kawai ya ji
irjinsa ya buga, ya fara kallon Muhammad tun daga tafin
afarsa a tsakiyar kansa, wani irin yanayi ya ji jiki a sanyaye ya ce.

"Har yau ina matu
ar mamakin irin natsananciyar kamar da yake yi da Yarima, yaro wane ne kai?" A harzu
e Muhammad ya ce, "Ba ka isa ka tursasa ni abin da ban yi niyya ba." Batula da matsa gabansu ta kama hannun Muhammad ta kamo na Sarki Damina ta furta, "A
an zaman da na yi da kai na fahimci ka na da tarbiyya bakin gwargwardo, ba halinka ba ne yin tsageranci ga wanda yake gaba da kai..." Ba dire maganar ba ya katse ta da cewar, "Ban da irin wannan Dattijon da ya kasance
antacce a wurina, wallahi da wannan mutumin gara dattijan biri a kansa..." Bai ankara ba ya ji ta wanke gefen fuskarsa da mari, lamarin da ya hargitsa ilahirin mutanen da ke wurin.

Ba Muhammad ba hatta Malam Liman sai da ya yi sak yana kallonsu, Muhammad ya ri
e kumatunsa yana shirin janye hannunsa daga cikin na ta, ta ri
e shi
am sannan ta ci gaba da cewa.

"Wannan da kake gani bai cancanci haka a wurinka ba domin shi
in jini da tsokarka ne.

Wannan shi ne mahaifinka kuma mahaifin wancen da yake kwance." Wani irin yammm Muhammad ya ji jikinsa yana yi, kunuwansa suka yi masa dum!

Suka daina fahimtar abin da ake fa
a na wucin gadi.

Kamar wani sakarai ya saki baki yana kallon Batula cike da al'ajabi.

Sarki Damina ya yi shiru kamar ruwa ya cinye shi, kallon Muhammad yake son yi amma haka kawai ya ji shakku da fargabarsa ta
arsu a ransa.

Muhammad ya nuna Sarki Damina murya tana rawa ya ce, "Kina nufin wannan shi ne mahaifina?" Da sauri Batula ta gya
a masa kai, ganin haka ya sa Muhammad ya fara girgiza kai yana cewa.

"Wallahi ba haka ba ne mahaifina ya mutu tun ina
ani, wannan azzulumin ba zai ta
a zama mahaifina ba." Yana rufe baki Malam Liman ya dafa kafa
arsa ya furta, "Haba Muhammad ka nutsu mana, ya ina maka kallon mai hankali kake son ka ba ni kunya!" Muhammad ya sake nuna Sarki Damina yana cewa, "Wai wannan anobar fa shi ne mahaifina, idan har da gaske ne me ya sa ban taso a gabansa ba?

Me ya sa ban wayi gari a cikin Daular nan ba me ya sa..." Da sauri Batula ta katse shi da fa
in, "Saboda haka zanen
addararka ya rubuta, kuma labari ne mai tsayi a kan abin da ya shafi rayuwar da na fuskanta a masarautar nan." Jin kalamanta yake wani iri don haka cike da fa
uwar gaba Sarki Damina ya furta, "Wai ke
in wace ce ke?" Batula ta yi murmushi sannan ta ce, "Ni ce tsohuwar matar ka Hasana wacce a ba
ini take matacciya." Jin haka ya sa Usaina da ke la
e ta buga tsalle ta zo gaban Batula tana fa
in, "
arya kike makira." Da sauri duka suka ja da baya suna toshe hancinsu sakamakon wani irin wari da ya bug su lokaci
aya, Usaina kuwa ko a jikinta da yake a yunwace take da son wanke kanta don haka ta ci gaba da cewa, "Ni ka
ai ce matarsa don haka duk wani
ulumboton da kika
ula ba zai yi tasiri a wurinsa ba." Murmushin takaici Batula ta saki saboda duk da Usaina ta rame ta ya
une ta sauya kamanni ba za ta ta
a manta kamanni da
warin gwiwarta ba, girgza kai ta yi cike da takaici ta furta.

"Na yi tsammanin za ki razana da ganin matacciyar da kike tsammanin ta doshi kushewa a yanzu, amma ban yi mamaki ba saboda shi hali zanen dutse ne tun muna
anana kina da matu
warin gwiwa Usaina." Da sauri Sarki Damina ya furta.

"Usaina kuma?

Me kuke fa
a ne haka da ban fahimta ba?

Usainar da ta shafe shekara da shekaru da mutuwa kuna nufin yau ita nake gani a gabana?" Usaina ta yi karaf ta ce, "Ta ya ni gani tinkiya da tallan dusa, yaudara ce kawai da siddabaru ban da haka ya za a yi ta zo da mai kama da ni da Yarima?

Kai ma ka san a kwai lauje cikin na
i kawai so take ta..." Da sauri Sarki Damina ya katse ta da cewar.

"Dakata Hasana!

Jikina yana ba ni akwai wani al'amari me shirin faruwa..." Shi ma bai
arasa magana ba Batula ta katse shi da cewar, "Idan ni siddabaru ne ka na nufin wannan ma siddabaru ne?" Ta
arasa maganar tana jan hannun Muhammad tana nuna masa cindon da ke hannunsa, ta juyo da gefen fuskarsa saitin kunnensa na hagu ta nuna masa wata tusar jaki da take tamkar gado ce a jikinsu wacce silar haka sun gado ta ne daga jikin Sarki Damina.

Ta kalli Sarki Damina tana fa
in, "Ka duba wannan da kyau ka gani shin suma za a kira da siddabaru ne?

Ka tsayar da hankalinka ka nazarci kalamaina shin har yanzu ka na tantamar wannan ba jininka ba ne?" Gaban Sarki Damina ya ci gaba da fa
uwa, jikinsa ya yi wani irin sanyi.

Waigawa ya yi wurin karagar Sarauniya sai dai bai gan ta a wurin ba, wannan ya ba shi
warin gwiwar
arasawa wurin da Yarima yake yana kai hannu jikinsa ya ji wani irin sanyi na ratsa cikin jikinsa.

Da sauri Malam Liman ya dakatar da shi da cewar, "Maza ka sake shi." Sakinsa ya yi ya mi
e daga tsaye yana
are wa Yarima kallo, lokaci
aya
wallah ta ciko idanunsa, ya saka hannunsa ya shafi gefen kunnensa sannan ya sake kallon Muhammad yana fa
in.

"Garin yaya haka ta faru?
Chapter 44 · 0% Book details