Sashe 15
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba
aya tsaye suka yi suna
are wa guguwar kallo cike da tsoro da ban mamaki, Sarki Damina na ganin haka hantar cikinsa ta ka
a don labarin Boka mai zamani ne ya fara dawo masa da tarzomar da ya ji an ce za ta faru bayyan tashin Sarauniya daga bacci.
A zabure ya dubi Boka mai zamani yana cewa, "Ya kai Boka mai zamani shin ba za ka iya duba mana kundin tsafinka wannan wacce irin guguwa ba ce?" Boka mai zamani ya wurga masa mugun kallo sannan ya furta, "Koma wacce iri ce tun da ga ta tana a gabanmu ai magana ta
are." Shiru Sarki Damina ya yi, Usaina da ke gefe ko
ar ba ta ji ba saboda yadda zuciyarta ta bushe ta
ashe, don gani take duk hatsabibancin Sarauniya da tarzomarta daidai take da ita.
A hankali ta fara takawa wurin guguwar, cikin fa
uwar gaba Sarki Damina ya janyo ta yana cewa.
"Me kike
arin yi haka Hasana?" Da sauri ta fisge hannu cike da masifa tana fa
in, "Kada ka bari wannan tsohon ya raina mana wayo, wannan guguwar da kake gani zallar tsafi da sihirinsa ne." Tana gama maganar ta matsa can gaban
urar da ta fara washewa, sannu a hankali surarsa ta fara bayyana sakamakon lafawar
urar.
Fuskarsa a ha
e take babu walwala, idanunsa a kafe yana
are wa mutanen da ke wurin kallo.
Ganin Yarima ya bayyana a gabansu ya sa Boka mai zamani sakin murmushi don a tunaninsa wani mummunan al'amari ne zai faru, Usaina ta ja guntun tsaki tana yi wa Boka mai zamani kallo mai
auke da manufofi.
A madadin ta ga ya
ata rai sai ta ga ya sakar mata murmushi, abin ya mata mamaki amma da yake ba ta son wani ya gane gazawarta sai ta basar tana shirin kallon Yarima ta yi masa magana ta ji ya ce, "Ina kika kai shi?" Yanayin yadda ya yi maganar ka
ai ta isa razanar da wanda yake gabansa, shiru wurin yayi Usaini ta
iro murmushin
arya tana cewa.
"Wa kenan Yarimana?" Idanunsa ne suka sake ka
awa jawur, ransa ya sake
aci sakamakon rashin cikar burinsa.
A yunwace yake da nemansa idan ba haka ba yana iya hallaka kowa ko zai samu farinciki, idanu ya sauke a kanta
irr cikin wata irin murya ya sake cewa.
"Kada ki sake tambayata idan ba haka ba, na yi rantsuwa da abin bautar Maharba sai na mur
e wuyanki nan take." A wannan karon ba Usaina ba hatta sauran mutanen wurin sai da cikinsu ya ka
irjinta ya buga jiki a sanyaye ta furta.
"Ban fahimci tambayar da kake yi ba don matsayin Sarauniya Shakundum ka yi mini bayani Yarimana." A zafafe ya dakatar da ita da cewar, "Ni ba
anki ba ne don haka nake son ki fito mini da Usaini a duk in da yake, na yi rantsuwa na
ara matu
ar ina numfashi na yi tozali da shi sai na hallaka shi." Boka Mai zamani ya yi murmushin gefen baki, sororo Usaina ta yi duk da ta
i bayyana tsoronta a fili.
Ta sauke ajiyar zuciya a hankali sannan ta furta.
"Kai ka
ai na haifa don haka babu wani Usaininka da na sa..." Ba ta
arasa maganar ba ya saka hannuwa biyu ya yi mata tafi a kunci biyi, yana cire hannunsa daga fuskarta take ta yanke ciki ta fa
i a sume jini na fito wa daga kunnenta.
Ganin haka ya sake tsinka hanjin cikin jama'ar da ke wurin ,
aya bayan
aya suka fara zame wa suna guduwa, Sarki Damina a
an tsorace ya fara yun
urin
arasawa wurin Usaina amma tsoro fal ya cika masa zuciya.
Wasu Fadawa ya nuna ya bada umarnin su
auke ta zuwa tsibirin Boka Mai zamani don a yi mata magani, sun
auko ta kenan Yarima da ke tsaye ya wawuro
aya daga cikin Fadawan, can suka yarda Usaina a gefe tim ba tare da ta san in da kanta yake ba.
Sarki Damina na ganin abin da ya faru bai san lokacin da ganyen jikinsa ya kwance ba, tik
insa haka ya fara gudu ba tare da ya san wurin da yake jefa
afarsa ba.
Boka mai zamani na
aga ido suka ha
a idanu da Yarima, fuska babu walwala ya furta masa.
"Usaini ba a wannan yankin yake ba ka
arasa sashen bayi a nan za ka same shi idan kuka ha
u kuna iya kashe kanku kowa ya huta."
ago kai Yarima ya yi yana kallon Boka mai zamani, ya saki wani shu'umun murmushi har ya juya ya fara tafiya ya waigo yana fa
in.
"Ina mai tunasar da kai waiwayen
an tsako ba ya hana karnuka kame shi." Dariya Boka Mai zamani ya yi ya ba shi amsa da cewar, "Don haka na lamince da karin maganar ko kura ta rame ta fi
arfin bakin nagartattun karnuka."
wafa Yarima ya yi ya fara tafiya.
Boka mai zamani kai tsaye tsibirinsa ya wuce don ya shirya wa
urar da ke gabansa, yana shiga ya tarar an kwantar da Usaina har a lokacin ba ta farka ba.
Haka kawai ya ji wani irin
urumtu a wurin
atuwar rijiyar, yana kai dubansa ya ga ruwan cikinta ya ciko har yana
iga abin da ko a mafarki bai ta
a gani ba.
Jikin rijiyar gaba
aya ya tsatssage, daga gefenta ta
antare
asar jiki ta marmashe.
Shiru Boka mai zamani ya yi yana nazari don haka kawai jikinsa ya ba shi akwai abin da yake shirin faruwa, ajiyar zuciya ya sauke ya
arasa bakin wata ba
warya ya
ebi ruwan cikinta ya watsa wa Usaima da ke kwance.
Ba ta motsa ba don haka ya sake
iban ruwan ya zuba a cikin kunnuwanta, wani irin ba
in jini ne ya fara fita daga ciki ha
e da wata gudar tsoka.
A hankali ta fara motsi jikinta ya fara wata irin karkarwa, yana nan tsaye yana kallonta ya ga ta bu
e idanunta tana sauke numfashi sama-sama.
Boka mai zamani ya saki murmushin
eta ya tsugunna a gabanta yana cewa, "Usaina kenan!" Yun
urawa ta yi da
yar ta tashi zaune, sai da ta jingina da jikin bango sannan ta furta.
"Me ya kawo ni tsibirinka?" Mi
e wa ya yi tsaye ya fara tafiya a duddu
e yana cewa, "
acewar hankali kika samu ta
an wani lokaci." Jim Usaina ta yi tana nazarin kalamansa, shirun da ta yi ya sa ta fara tunano abin da ya faru da ita.
Tana shirin ba shi amsa ta ji kunnenta ya yi wani dum!
Kamar wacce aka cika mata shi da ruwa ga wata irin ku
a da yake yi mata, hannuwa biyu ta saka ta toshe kunnenta saboda yadda yake yi mata rashin da
i.
Boka mai zamani ya nuna ta da
an yatsa yana cewa, "Ki gode mini da kike samu haka domin na yi miki rantsuwa da sarauniya Shakundum da ban taimaka miki ba ke da sake jin daidai da kalma
aya ce sai dai a rayuwarki ta gaba." Hankalin Usaina ba
aramin tashi ya yi ba, a
an raunace ta dube shi tana cewa.
"Ka taimaka mini ya kai bokayen duniya, wannan
ar za ta kashe mini kunne" Dariya ha
e da mamaki kalamanta suka ba shi, rashin ta idon Usaina har ya yi yawa.
Gabanta ya
arasa ya tsugunna ya furta, "Usaina kin ji abin da bakinki ya furta kuwa?" Gya
a masa kai ta yi ba tare da ta furta ko da kalma
aya ba, ya jinjina kai ya bata amsa da cewar.
"Kin manta ranar da kika ce ba kya bu
atar taimakona kuma ba za ki sake nemana da sunan taimako ba?" Usaina ta ha
e fuska cike da rashin son raini ta ce.
"Kamar ba ka san wace ce Usaina ba idan ta sa kanta da zolaya?
Ko kana son ka watsa mini
asa a ido ne bayan ka san da kai na dogara." Wage
aton bakinsa ya yi yana murmushi, don ya fahimci da
in bakin da take yi masa.
Ya
auko wani
anyan nama wanda aka tsire shi da allurai, ya
auko wani
adangaran jangwalagwada da ke tsaface a gefe ko motsi baya yi.
Sihirtaccan naman ya ri
a zarar allurar cikinsa yana tsirawa a jikin
adangaren, cike da azaba
adangaren ya fara wani irin mutsu-mutsu amma babu damar ya gudu.
Ya jima yana tsire shi har Usaina ta cire rai da amsar da zai bata, ta dube shi tana cewa.
"Matsayin da ka ba ni har ya kai ina magana ka watsar da al'amarina?" Bai
ago ya kalle ta ba ya ci gaba da abin da yake yi yana cewa, "Wannan dum!
in da kike ji da ku
ar kunne har abada ba za ki ta
a warkewa ba, zan fa
a miki magana
aya idan za ki
auke ta kin taimaki kanki, idan kuma kika watsar lokaci na zuwa da za ki tsinci talatarki a laraba." Hannu ta
aga masa sannan ta ce, "Ba na bu
atar jin abin da zai nemi hargitsa lissafin rayuwata.
Ka ri
e kalamanka don ba za su saka ni ko su hana ni ba, magani kuma idan babu a wurinka ai ba sai ka ce mini ba zan warke ba sai ka bari na je na nemi magani da kaina a fa
in duniya." Tana gama maganar ta yun
ura da sauri za ta mi
e, yuuuuu!
Ta ji jiri na niyyar
aukanta.
Boka mai zamani ya
arasa ya ri
e ta, dafa kanta ya yi yana motsa baki take ta ji ta daina jin jirin.