← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 55

Sashe 30

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyowar da zai yi ya ji Dattijon ya mi
a masa jaririn yana yamutsa fuska kamar ya
auki kashi sannan ya ce, "Gaskiya Allah ya isa tsakanina da kai!" A razane Muhammad ya ce, "Baba me na yi maka kake yi mini Allah ya isa?" Tsohon ya fara hawaye sha
e-sha
e ya sake mi
a masa jaririn yana fa
in, "Wallahi tun da nake ko shegiyar akuya ban ta
a ta
awa ba amma yau ni ka sa na
auki shege da hannuna!

Ni Bukar wacce irin azal ce ta hau kaina da doshin magariba?" Guntun tsaki Muhammad ya yi da ya ga tsohon yana neman sauya akalar zancen sai ya matsa wurinsa cikin muryar lallashi ya furta, "Baba don Allah ka saurare ni, ina fatan za ka yi mini kyakkyawar fahimta sai kuma na ga ba haka ba ne." Tsohon ya wurga masa harara yana fa
in, "Almunafi
atu wal munafi
una...

Yaro ni za ka yi wa da
in baki?

Wallahi tun da na kalli wannan bajajjen munafikin gemun naka na ga ya yi siffar na munafukai, yanzu ni za ka lallame da da
in baki a cuci
ar mutane?

In ce dai wannan gawar ba mijinta ba ne ka kashe don ka ga tana da lalurar ta
in hankali?" Ran Muhammad ne ya yi
ololuwar
aci, ya dubi Dattijon ya ce.

"Baba a ganina da kai na
auka kai mutumin kirki ne amma
iri-
iri kana son ka yi mini
azafi, ba zan ce komai ba na bar ka da Allah.

Idan ba za ka taimaka mana ba ai ba sai ka
ullo mana ta wannan sigar ba, wannan taimakon ma da ka yi mana mun gode ba ni jaririn."
Jikin Dattijon ba
aramin sanyi ya yi ba, ya dubi Muhammd da ke
arin kar
ar jaririn ya furta, "Ka dubi Allah ka gafarce ni Yaro, saboda Allah ban kyauta ba don na aikata mummunan zato amma ka wuce mu je, sai dai ba zan
oye maka ba har yanzu haushinka nake ji da ka sa idona ya kalli jahannama." Saboda takaici Muhammad bai tanka masa ba, tsohon ya fita Muhammad na biye da shi.

Koda suka biyo shi Kyauta na tsaye har lokacin bata motsa ba, Muhammad ne ya koma ya ce.

"Wuce mu je!' Bata tanka masa ba kuma ba ta motsa ba, gefen rigarta ya janyo ta fara tafiya har suka
arasa bakin Jakunan.

Sannu a hankali suka fara tafiya Muhammad na rungume da jaririn hannunsa
aya yana ri
e da rigar jikin Kyauta, sai da suka yi
ar tafiya sannan suka
an tsaya ta huta sai dai abin da ya tsaye masa ba wuce yadda jini yana bin
afafuwanta ba tare da wani kyakkyawan gyara ba.

Da
in da ya ji da yake babbar rigar ta rufe jikinta gaba
aya, sun
auki lokaci a hanya sannan suka
arasa cikin garin.

Kamar wa
anda suka ga sabuwar hallita haka mutane suka ri
a bin su da kallo kafin wani lokaci tuni labari ya watsu lungu da sa
on cikin
auyen, har cikin gida Tsohon ya yi musu iso sannan ya fita kai tsaye ya wuce gidan Malam Liman ya shaida masa abin da yake faruwa.

Nan take Malam Liman ya sa aka yi shelar jana'izar Haruna bayan an yi masa wanka, kuma a take Malam Liman ya sa aka
auko gawar Haruna aka kaita gidansa da yake gidan Dattijon tsohon ba shi da wata kamar na Malam Liman a nan aka yi masa wanka.

Ba a jima da yi masa wanka ba aka yi gangamin mutanen cikin garin suka yi masa sallah ciki har da Muhammad da sai a wannan lokacin ya sake jin mutuwar Haruna na shigarsa, babban farincikin da ya yi da Haruna ya mutu cikin musulunci don haka ya ci gaba da yi masa addu'a bayan an idar da yi masa sallah aka kai shi gidan gidansa na gaskiya.

A lokacin da suka shiga Matar dattijon ba
aramin tausayin Kyauta ta ji ba, musamman da ta je gyarata ta ga irin mummunan raunin da ta ji.

Tun da suka shiga uffan ba ta ce ba sai da suka je ban
aki ne ma da matar ta fara gasa ta da ruwan zafi ta fara
arin fisgewa.

Da
yar ta samu ta yadda ta zauna a cikin ruwan bagaruwa da
aro ha
e da alimun ta gasa ta da shi, daga
arshe ta kwa
a lalle da alimun ta cusa mata shi tana ihu tana komai don wannan shi ne gatan da za ta yi mata.

Tsokaci: Na fa
i wannan ne duba da yanayin labarin lokacin babu wayewar zuwa asibiti, ba su san ci gaban
inki ba don a baya da wa
annan ake amfani, don haka a yanzu ba komai ake amfani da shi ba mata mu kiyaye.

Matar da Dattijon yake kira da Batula ba ita ta fita daga ban
akin ba sai da ta tabbatar da gyara Kyauta ciki da waje, sai dai wani abu daya
aure mata kai bai wuce wani mummunan kallo da ta lura Kyautan take yi mata ba har sa da ta sha jinin jikinta, ga shi har lokacin uffan ba ta furta ba.

Tana kai ta
aki ta
ebo mata kayanta masu kyau ta yaga wani mataccan zaninta ta saka mata wanda zai tsane jinin da ke fita daga jikinta.

Kafin wani lokaci tuni Kyauta ta fito shar, jaririnta an yi masa wanka an na
e shi a cikin zani dai bacci yake, garwashi mai yawa ta
auko a babban kasko ta shiga da shi sannan ta mi
a wa Kyauta filo ta zauna a kai.

Nan da na ta ha
a mata ha
a gero da kayan
amshi aka kai ni
a ragowar marka
en kunun da take da shi ta dama mata kunun kanwa ta kai mata, yadda Batula take hidima da Kyauta tamkar
ar cikinta.

Bata san dalili ba tausayin yarinyar ya mamaye zuciyarta, amma ganin yanayin Kyauta ya sa ta
auka ko don tana da ta
in hankali ne ya sa tausayinta ya mamaye zuciyarta.

Bayan an dawo daga ma
abarta Batula ta samu Dattijon wanda jama'ar gari suke kiransa da Malam Bukar ta furta, "Malam ya kamata a
an kawo
an shilolin da za a dafa wa yarinyar nan a ce me jego ta haihu tun
azu ba ta saka nama a baki ba." Malam Bukar ya jinjina kai sannan ya ce, "Zancen ki yana hanya amma Batula a ma
abartar kike son na taho da
an shilolin?

Saboda Allah yaushe na kawo su garin nan yaushe muka yi jana'izar yaron nan da kike mitar
an shila." Batula ta ce, "To shi kenan Malam dama tuni ne amma ka yi ha
uri." Batula na gana maganar ta yi gaba ba tare da ta ji me zai ce ba, da sauri Malam Bukar ya bi ta yana fa
in, "Batula ki dubi girman Allah kada ki jaza mini asara da maraican nan." Batula ta yi murmushi mai sauti don Malam Bukar ya chamfa duk lokacin da wani abu ya
an ha
a su ko yaya ta yi fushi sai ya yi wata asarar.

"Sai da ta je
ofar
aki ta waigo ta ce, "A'a malam ni fa ba fushi na yi ba gani na yi kamar ka ji zafin magana ta." Malam Bukar ya washe baki yana fa
in, "Wane mutun in ji mutuwa Batuluwa irin albarka." Kamar wacce aka jefo haka suka ganta tsidik ta fito a gabansu hannunta
auke da wani
aton itace wanda Batula take tokare
ofa da shi, ganin ta ya sa Batula ta yi baya a daidai lokacin Malam Bukar ya turo kai.

Kyauta na ganinsa cikin wata irin murya ta furta, "Wa ya ce ku ta
a mini
ana kuma ina kuka kai mini Usainina?" A razane Malam Bukar ya tokare da bango hantar cikinsa na ka
awa ya furta, "
alu Innnalillahi wa inna'ilahir raji'un!

Jama'ar gari ku kawo
auki
ar tsintuwa za ta yi asarar mutum biyu."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 57
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

A daidai lokacin Muhammad ya kawo kai ganin abin da yake faruwa ya sa ya
arasa wurin Kyauta ya fara kiciniyar
wace itacen hannunta, idanunta ne suka furfuto ta kalli Muhammad cikin wata irin murya ta ce.

"Ka kori ma
iyana a lokacin da nake gab da hallaka su, suna neman ta
a mini
ana kuma ban san wanda ya kawo ni wurin nan ba." Kallon tsaf Muhammad ya yi mata yana auna maganganunta a mizani don haka kawai ya furta, "Su waye ma
iyan naki?" Kyauta ta ha
e fuska ta ce, "A can cikin kogin Sarki Barhu." Shiru Muhammad ya yi sannan ya ja kujera
ar tsugunno ya furta, "Ki zauna zan rama miki yanzu." A fili ya ga ta fa
a murmushinta ta
ago ta furta.

"Ka tabbata za ka yi mini al
awarin za ka kashe su?" Jim Muhammad ya yi don shi ko ka
an bai san in da zancenta ya dosa ba, ya gya
a mata kai yana fa
in.

"Amma ki bari na je na dawo yanzu nan." Cike da amincewa ta ji Kyauta ta amsa masa, yana shirin juyawa wurin su Malam Bukar jaririnta ya fara kuka daga cikin
aki.

Kallonta ya yi yana duba yanayinta amma ya ga ta yi funfurus ko a jikinta, kanta ya ga ta dafa tana runtse ido sannan ta fara cewa.

"Wayyo za su binne ni ka taimaka mini ga su nan sun taho." Mamaki ne ya kama shi ganin yadda lokaci
aya ta firgice ta fita hayyacinta jikinta har rawa yake saboda tsoro da tashin hankali.

Yana nan tsaye ya ji ta zagaya ta bayansa ta ri
e shi tsam tana fa
in, "Ka taimaka mini za su binne ni." Ta
arasa maganar tana cusa kanta a cikin jikinsa, duk yadda ya so cire ta daga jikinsa abin ya gagara.

A hankali ya fara karanta addu'o'i yana tofa mata, wata irin
ara ta
walla tana toshe kunnuwanta ha
e da girgiza kai.
Chapter 30 · 0% Book details