Sashe 37
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ci da sha ya nemi gagararmu har sai ta fita daji yin sassa
ar itace sannan ta sayar ta sama mana abin da za mu ci, ana cikin haka na fara zama matashi sai ya zamana mahaifiyarmu na zama a gida ni da yayata Jamila muke fita yin itace muna siyarwa mu kawo mata ku
in ta aike mu neman abin da za mu sa a baki ta sarrafa mana.
Tun asali
aramin
auyenmu musulunci ya samu matsuguni don haka duk bayan sallar asuba muke zama a masallaci muna yin karatu, ita kuma yayata sai bayan magriba muke zuwa
aukan darasi da ita.
Sannu hankali rayuwa ta ci gaba da tafiya har yayata ta samu miji aka yi mata aure, sa ya zama ni ka
ai ne ke kula da mahaifiyarmu sha
uwa da soyayya ta
ara
arfi a tsakaninmu." Muhammad ya tsagaita a lokacin da hawaye ya ci
arfinsa sai da ya goge ya ci gaba da cewa.
"Mahaifiyata ta nuna mini so da
auna, tana ba ni kulawa fiye da tunanin mai tunani.
Muna cikin wannan rayuwar yayata ta samu ciki lokacin haihuwarta Allah bai
addara tsallakewa sira
inta ba, ita da abin da yake cikinta suka mutu lokaci
aya.
A wannan lokacin mun shiga matsanancin tashin hankali har ta kai ga lafiyar mahaifiyata ta yi rauni, sai a hankali nake kwantar mata da hankali har komai ya gushe mata, tun tasowata na kasance mutum mai neman ilimin addini kuma ko ka
an ban da tsoro.
Duk girman mutum idan ya yi ba daidai ba zan nuna masa kuskurensa wannan dalilin ya sa nake yawan samun sa
ani da mutanen cikin
auyenmu, watarana na tafi can tsallaken
auyenmu yin itace ban dawo ba sai yamma li
is.
Tun daga farkon
ofar shiga garinmu na fahimci babu lafiya sakamakon mummunan gamon tsirarin gawarwakin mutane da na fara yi, hankalina a matu
ar tashe na zubar da ragowar itacan da na
ebo da za mu yi makamashi na nufi gida don ganin halin da mahaifiyata take ciki.
Sai dai ina shiga na yi kiran duniya babu ita babu dalilinta, a
imauce na fito ina kururuwar kiran sunanta daga can gefe na hangi abokina Umaru yana numfarfashi.
Ganinsa ya sake
aga mini hankali da sauri na
arasa wurinsa ina tambayarsa abin da yake faruwa, a galabaice ya
aga hannu yana nuna mini hanya ya ce.
"Wa
ansu...
Dakaru ne suka zo... suka yi mana
arna... sun tafi da wasunmu sun raunta wasu yayin da wasu suka rasa rayuwakansu." Ban jira jin ta bakinsa ba na bazama hanyar da ya nuna mini na fara falfala gudu ina kiran sunanta.
Sawun dawakai da na mutanen da ke hanyar ne ya ci gaba da yi mini jagora har na cim musu, sai dai tun ban
arasa wurinsu ba na ri
aukan duwatsu ina jifansu sakamakom ganin mummunan
aurin da suka yi wa mutanen yankinmu.
Ina
arasawa wurinsu na cukume su da duka, a tunanina ni ka
ai zan iya yin galaba a kansu har in
waci mahaifiyata da sauran al'ummar yankinmu.
Muna cikin kokowa da wani Badakare na ji an sar
afe ni da wani itace da sar
a ta baya, ganin haka ya sa Mahaifiyata ta fara
walla ihu tana kiran sunana.
Duk yadda na kai ga son
watar kaina abin ya gagara ina ji ina gani suka zarge ni suka yi awon gaba da shi."
agowa Muhammad ya yi ya goge hawayen idonsa sakamakon shiga wani yanayi da ya yi musamman da ya tuna irin ba
ar azabar da aka gana musu, ya ci gaba da ba su labari daga lokacin da suka shiga cikin Daular har kawo tafiyarsa da jin motsin Kyauta da su yi a cikin keken dokinsu, da gwagwarmayar da suka yi da
anfashin da suka so tare su a hanya.
Bayan gama sauraronsa Malam Liman ya mayar da kansa wurin Kyauta ya ce, "Shin duka maganganun da Muhammadu ya fa
a haka ne?
Shin da ciki ya same ki a cikin Daular ko akwai abin da ya
oye mana?"
"Ke ba komai ba ce face baiwar cikin fadar Mahaifina, zan ci gaba keta alfarmarki don jin da
i da biyan bu
atata.
Don haka ina mai baki shawara da ki saki jiki da ni ki nuna mini
auna kamar yadda nake sonki, domin ha
e rai da
uncin da kike ba zai hana ni huce gajiyata a kanki ba, ina
aunarki kuma ba zan iya rabuwa da ke ba." Ta ji kalaman Yarima na baya sun sake kara
e dodon kunnenta a rana ta biyu da zai sake keta alfarmar mutumcinta, idanunta ya ciko da
walla.
Ganin ta zurfafa a duniyar tunani ya sa Batula ta ta
a ta tana fa
in, "Yata ke ake sauraro."
agowa ta yi tsanar Muhammad na mamaye ta ta ce, "
arya yake yi!
Duk abin da ya fa
a ba haka ba ne, shi ba Bawa ba ne a cikin Masarauta ya kasance azzalumin
an Sarki Damina wanda ya
aure masa yake cin zarafin duk macen da ya ga dama." A zabure Batula ta mi
e tsaye bakinta na rawa ta nuna Muhammad tana fa
in, "Kai... kai?
Ka na nufin kai
an Sarki Damina ne?" A firgice Muhammad ya dubi Kyauta ya fara girgiza kai ya ce, "Wallahi
arya take ni ban ha
a jini da wannan la'anannan ba." A tsawace Kyauta ta furta, "Azzalumi
arya yake yi shi ne ya keta alfarmar mutumci ne ya kawar mini da budurcina." Muhammad ya mi
e a fusace kamar zai daki Kyauta ya furta, "
arya kike yi mini sakayyar da za ki yi mini kenan don na taimaka miki?"
"Ka taimaka mini da me?
Ka taimaka wurin lalata mutumci da martabata ta
a mace wacce kowcce budurwa take tutiya da burin zuwanta
akin miji da shi?" Muhammad ya zaburo yana shirin yin magana Malam Liman ya shiga tsakiyarsu ya zaunar da Muhammad shi ma ya zauna, yana daga zaune ya nuna wa Batula wuri ya ce.
"Zauna mu ci gaba da magana." A tunanin Malam Liman Batula ta razana da jin sunan Sarki Damina ne saboda zalincin da aka yi mata, ita kuma har lokacin mamaki bai sake ta ba jin
an Sarki Damina ne a gabanta.
Cikin zuciyarta take tambayar kanta shin
an Usaina ne a gabanta ko kuma gudan jininta ne?
Ba ta gama tambayar kanta ba balle ta samar wa kanta amsa ta ji Malam Liman ya ci gaba da cewa.
"Muhammad ba na bu
atar sake jin bakinka a duk abin da yarinyar nan za ta fa
a tun da kai ma har ka gama jawabinka ba ta saka maka baki ba." Ya waiga wurin Batula ita ma ya ce mata, "Don Allah Batula kema ba na son ji daga gare ki." Duka gya
a masa kai suka yi ba tare da sun tanka ba, Kyauta ta galla wa Muhammad harara ta ci gaba da cewa.
"Asali sunana Kyauta na kasance
aya tilo a wurin mahaifana kuma
ar gaban goshi gaba da baya, amma wannan azalumin mutumin ya mayar da ni gajiyayya marar gata da
ancin kai sai cin zarafi da wula
anci mara tushe balle makama.
Na kasance mai
wazo da himma a fagen farauta sai dai kash!
A wasu lokatan da nake
arin cim ma burina ko tseratar da rayuwata ba
in al'amura na cunkoso wurin kutsowa duniyata.
Har cikin garinmu azzalumi macucin mahaifin wannan mazinacin ya tura Dakarunsa suka farmaki yankinmu, yankin da muka bu
i ido a ciki tun iyaye da kakkani muke gudanar da al'amuran farautarmu a cikinsa.
An azabtar da iyayena silar haka mahaifina ya yi bankwana da duniya..." Tun daga farkon lokacin da Kyauta ta fara wayo a rayuwarta ta ba su labari har kawo lokacin da aka hallaka mahaifinta a kan
wayar idonta, daga nan wurin ta shaida musu ba ta sake sanin abin da yake faruwa ba har sai tsirarin lokuta da ta gagara tantancewa balle ta ba su labarin halin da ta tsinci kanta a ciki.
Abin da za ta iya tunawa wani irin azababban ciwon baya da mara da ta ri
a yi sai daidai lokacin da kan jariri zai fito daga jikinta.
A lokacin da jaririn ya fa
o hankalinta ya gushe nan ma ba ta sake sanin in da kanta yake ba sai a
akin Malam Bukar, ta
arasa maganar tana goge hawayen idanunta fuskarta ta yi jawur saboda kuka sannan ta
ora da cewar.
"Abu biyu zuwa uku ne yake cin zuciyata da har yanzu ya gagara barin zuciyata, na farko
ar amanar da na salwantar da rayuwar iyayenta da ban sani ba tana raye ko kuma ita ma sun hallaka ta?" Ta yi maganar tana kallon Muhammad da ya sunkuyar da kansa
asa cike da damuwa, ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ci gaba da cewar.
"Abu na biyu jaririn da mahaifiyarsa ta ba ni amana na
auka a lokacin da na tabbata ba ta gama jin zafin ciwon haihuwarsa ba, shi ma yana cikin wannan Ba
ar Daular ban tabbatar da yana ci gaba da rayuwa ba ko shi ma sun hallaka rayuwarsa kamar yadda suke salwantar da rayuwar jaririn mutane." Wannan karon ma da kallon tsana ta bi Muhammad tana jin da ace akwai takobi a kusa da ta sare kansa ko suma sa ji abin da kowa yake ji.
Batula ban da ruwan hawaye babu abin da take yi Kyauta ta ci gaba da cewa.
"Sai Mahaifiyata!
Mahaifiyata ita ce ragowar farincikin da nake zaton zan yi tozali da ita tun bayan mutuwar mahaifina ita ma a yanzu ban san a halin da take ciki ba, wannan Ba
ar Daula ta tarwatsa duk wani burina na rayuwata ta jefa ni a sabuwar rayuwar da har in mutu ba zan manta da ita ba, wannan ba
ar Daular ta dasa mini babban tabon da babu wani abu da za iya li
e shi balle na manta da shafinsa. wannan Ba
ar Daular ta mamaye zuri'ata, dangina da tsatson maharba wanda ba a ta
a cin yankinmu da ya
i ba sai a wannan lokacin.