← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 55

Sashe 50

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata murya daban ya ji Kyauta ta sauya da fa
in, "Malam don Allah ka dakata ni jikarsa ce." Malam ya tsahirta da karatun ya furta, "Me yake tafe da ke?"
"A wannan lokacin kakanmu yana cikin wani hali domin kana azabtar da shi, shi ya kasance mai kafiya da taurin zuciya don haka ne ma ba za ka gane rauninsa ba." Malam ya ba ta amsa, "Tun fara karatuna na fahimci rauninsa don na tabbata ayar Allah ba ta fa
uwa
asa banza, yanzu dai me yake tafe da ke kin dakatar da ni." Ta ba shi amsa da sauri, "So nake ka tsaya ku fahimci juna, ba ma son rasa kakanmu domin akwai zuri'a mai yawa a
ashin shi." Malam ya yi murmushi sannan ya ce, "Ita ma wacce yake neman tagayyara rayuwarta ba ku san da zuri'a a
asanta ba?

Ko dai iya kanku kawai kuka sani?

Kakanku ba zai ta
a fahimtata ba tun da na so mu yi maganar ta fahimta da shi a baya, abu
aya nake bu
ata daga gare shi ya fita daga jikin yarinyar nan idan ba haka ba sai na
one shi
urmus." Jin haka ya fusatata ta matsa daga wurin take numfarfashin da Kyauta take yi ya dawo, Malam kuwa ya ci gaba da yi mata yayyafin karatun Al
ur'ani da ayoyin azaba masu ra
i.

Sun
auki lokaci mai yawa sannan Shakundum ya furta, "Ka tsaya Malam ka dakata." Malam ya tsaya da karatun yana sauraronsa ya ji ya ci gaba da cewa, "Kada ka raba ni da zuri'ata ka gaya mini me kake bu
ata?" Malam ya ba shi amsa, "Ina bu
atar kai da zuri'arka ku bar jikin wa
annan bayin Allahn, hatta Yarima na lura kun so kassara rayuwarsa." Shakundum ya ce, "Lalurar Yarima ba laifina ba ne, laifin aminiyata ne ita ce ta gagara watsar da wasiyyar Sarki Musa ta ha
a tagwayen aljanu suke aiwatar da abin da ya faru a baya, abin da ya sa suka gagara shiga jikin yaron nan Muhammad saboda ibadar da yake yawan yi.

Shi ya sa a duk lokacin da Sarauniya za ta gan shi ba dai a jikin Muhammad ba, yana zuwar mata ta siffar Muhammad
in sa
anin Yarima da
an'uwanmu na jikinsa yake kwance kane-kane a jikinsa, yanzu idan na fita bu
atarka ta biya kenan?" Da sauri Malam ya ce, "Tabbas ta biya don haka ka yi gaggawar fita." Kyauta ta sauke ajiyar zuciya ta ce, "Shi kenan zan fita amma duk abin za ku gani a cikin Daular nan ku kuka da kanku..." Saboda
acin rai a zafafe Malam ya katse shi, "Duk abin da za ka aikata a shirye nake a kanka." Wata irin doguwar hamma Kyauta ta yi tun bata gama ba ta fa
i gefe yaraf, duk da ya san Shakundum matsawa ya yi daga jikin Kyauta ya ji da
in hakan don akwai wa
ansu abubuwa da ya
udurta zai yi don ya lura babban ya
i ne a gabansa.

Muhammad na zaune a gefe yana kallon duk abin da yake faruwa, lokaci
aya tausayinta ya kama shi don ba ya manta lokacin da take zuwa tana yi masa magiya a matsayin shi ne Usaini.

Kallonta ya yi cike da jimami ya ji Malam ya ce ya
auke ta ya kai cikin gida, bai musa ba ya
auke ya sa a kafa
a ya wuce da ita zuciyarsa a dagule ya rasa abin da yake damunsa.
akin da aka ba wa Batula a nan ya saka ta, kasancewar har lokacin Kandala na tsakar gida ko da ta ga giftawar Muhammad ta so ganin fuskar wacce yake
auke da ita sai dai ba ta gani sosai ba.

A zuciyarta take mamakin abin da yake damunta don ciwon Yarima dama ya kara
e ko'ina, kamar yadda Malam ya gaya masa yana kai Kyauta ya dawo wurinsa yana jiran umarninsa.

Malam Ya dubi Muhammad ya ce.

"Muhammadu wani babban aiki ne a gabanmu wanda nake fata Allah ya ba mu nasara a kansa." Muhammad ya dubi Malam cike da neman
arin bayani, Malam ya ci gaba da cewa.

"Al'ummar cikin Daular nan suna cikin du
ununun duhun jahilcin da sai an
aure
amba kafin a
wato su daga ciki, don haka na yanke shawarar mu ha
a kai mu jawo su jikinmu kuma mu fa
akar da su ko Allah zai sa akwai masu rabo a ciki." Muhammad ya gya
a kai ya furta, "Tabbas wannan yankin suna cikin
ata mabayyani, ko iya kafircin ka cire idan ka duba yadda suke mu'amala kamar dabbobi abin ya
azanta, a wannan Daular fa wai har da ranar jin da
i gare su da za su ha
u suna zinece-zinace a fili kamar karnuka yara da manya.

Wannan wacce irin masifa ce wannan?" Muhammad ya
arasa maganar cike da takaici, Malam ya ja guntun tsaki ha
e da fa
in.

"Jahilcin kenan ai, ka san in dai aka ce maka mutum ba shi da tauhidi sai abin da Allah ya yi.

Yanzu dai za mu fara wannan jihadin daga yau In sha Allah, don ka san da zafi-zafi a kan daki
arfe." Malam ya jima yana nusar da Muhammad dabaru da yadda ya kamata su ja hankulan mutanen cikin Daular, don ya lura sai sun bi a sannu da farko sun fara nusar da su Shakundum da suka ri
a a matsayin abar bauta ba komai ba ce kafin su fara dasa musu fandishon da zai ankarar da su girman Ubangiji da matsayinSa.

Daga nan cikin fadar kai tsaye can gidan Sarki Damina suka wuce wanda aka kai su Yarima don su huta kafi yamma ta yi su fara wa'azantar da su.

A hankali Yarima ya ware idanunsa tar a kan Batula da ke gefensa,
ura mata idanu ya yi yana kallo haka ita ma ta kafe shi da kallo tana yi masa kallon tausayi.

A hankali ya yun
ura zai tashi zaune Muhammad da ke gefensa ya taimaka masa, ya jima yana kallon Muhammad sannan ya fara bu
e baki a hankali yana magana ba tare da sun fahimci abin da yake fa
a ba.

Muhammad ne ya kai kunnensa saitin bakinsa ya ji yana cewa "Ruwa." Da sauri ya
auka ya mi
a masa ya fara sha, ka
an ya sha ya ajiye sauran ya jingina da jikin Muhammad don a wannan lokacin ba shi da kuzarin da zai wurga musu tambayoyin da ke
unshe a zuciyarsa.

Motsin da suka ji a bayansu ya sa suka waiga a tare, Kyauta suka gani a tsaye taha murza fuska.

Murmushi Batula ta sakar mata ta furta, "Kyauta daga Allah an tashi." Ita ma murmushi ta mayar mata amma tana kai kallonta wurin Yarima ta ha
e fuska, don ta tabbata ba gizau idanunya suke yi mata.

Babu ko tantama duk yanayin da Yarima ya koma kamanninsa ba za su guje mata ba.

Da hannu ta nuna shi bakinta na rawa ta ce, "Wallahi shi ne!" Muhammad sarai ya fahimci in da maganar Kyauta ta sa gaba ya mi
e zuwa wurinta ya furta.

"Eh shi ne amma ina son ki sa wa kanki nutsuwa, kin ga halin da yake ciki dai." Ta
e baki ta yi tana hararar Muhammad za ta yi magana kuma haka kawai ta ji kunyar Batula ta kamata, don ta tabbata idan ta fa
i wa
ansu munanan kalamai a kan Yariman za ta iya jin ba da
i.

Daga can gefe ta ji an furta, "Kyautata!" Wani irin yarr ta ji don ta tabbata a bakin mutum
aya take jin irin wannan sunan wato Kandala,
aga kan da za ta yi ta ganta a tsaye
auke da tsoron ciki.

Wani irin rass gabatan ta ji ya yi
irjinta ya buga, take jikinta ya hau rawa tana fa
in.

"Kandalata ke ce?

Dama kina gidan nan?

Wannan cikin waye ya miki?

Ko kin yi aure ne?" A lokaci
aya ta auno mata wa
annan tambayoyin, idanun Kanadala ya ciko da
walla jiki a sanyaye ta
arasa wurin Kyauta ta rungume sai kawai ta fashe da kuka.

Kyauta na ganin haka jikinta ya ci gaba da rawa ita ma hawaye na bin fuskarta.

A wannan karon daga Batula har Muhammad jikinsu ne ya yi sanyi kowanne cikin zuciyarsa yana ayyana kada Allah ya sa wannan cikin ma na Yarima ne, ba
aramin tausayi suka ba su ba take idanu ya koma kansu har sauran
anmatan da ke tare da Kandala.

A daidai lokacin Damina ya shiga cikin gidan, ganin Kandala a yanayin da suke ciki ya sa jikinsa yin sanyi.

Kandala ta
ago ta furta, "Kyautata sun zalince mu sun cutar da mu." Suna ha
a ido da Sarki Damina ya sunkuyar da kai
asa, Kandala ta ha
iyi yawu mai
aci sannan ta nuna shi da yatsa ta ce.

"Wannan cikin da kike gani kin ga mahaifinsa nan, shi ne ya raba ni da martabar da kowacce budurwa take tutiya da ita." A hargitse Batula da Muhammad suka kalle shi, wani irin
unci da takaici ya mamaye zuciyar Muhammad har yana jin kamar zai rufe shi da duka.

Ciwon da ta wayi gari da shi ne ta ji ya sake mintsino ta, da sauri ta dafe baya da mara tana fa
in.

"Wash!" Take Kyauta ta fara jefa mata tambayoyi, ganin yanayin Kandala ya sa Batula mi
e wa ta wuce da ita cikin
aki.
[2/17, 7:02 AM] Ameera Adam
: 70
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Shigar ta cikin
aki ya yi daidai da tsanantar ciwonta, cike da azaba ta
walla wata irin
ara tana fa
in.

"Zan mutu ku taimaka mini." Batula ta ri
e ta sosai tana cewa, "Ba za ki mutu ba In sha Allah za ki bu
i ido lafiya.

Ki ri
a ambaton sunan Allah da taimakonSa za ki sauke ki lafiya." Jin ihun Kandala ya sa tsikar jikin Muhammad ta tashi yaarrr gabansa ya shiga fa
uwa.
Chapter 50 · 0% Book details