Sashe 17
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rana ta farko kenan da ya ji zaman cikin tsibirin ya fita a ransa, a
angare
aya ya ji yana danasanin bayyanar zuwan Sarauniya don a baya da bai san hatsarinta gare shi ba har yana shirin neman wata biyan bu
ata ta shi ta
ashin kansa.
Alwashi da al
awari ya
auka duk rintsi sai ya san yadda ya yi ya banka
o sirrin mahallakarta, don bai shirya mutuwa ba a wannan lokacin da yake sake jin da
in rayuwa.
Alhasan kai tsaye sashen bayi ya nufa a haukace, duk wanda ya gan shi sai ya fahimci babu lafiya a tattare da shi.
Babban
auren
ofar ya
arasa wurinta yana zuwa da
arfin gaske ya doka shi da
afarsa wanda ya yi sanadiyyar
allewarsa, lamarin ba
aramin tsora ta su ya yi ba don
ofar an
era ta narkakkiyar dalma.
Hatta bu
e ta idan za a yi sai Dogarawa sama da biyar sun ha
u a kanta, a sanyaye suka fara bin sa da kallo saboda dama jita-jitan babu lafiya a sashen gidan Sarki ya isar musu.
A haukace ya fara wuri-wuri kamar mayuwancin zakin da yake tsaka da farauta, ganin bai samu abin da yake nema ba ya sa ya dubi wasu Dogarawa da ke tsaye a gefe cike da firgi ya fura musu, "Ina Usaini yake?" Kallon juna suka a tsorace aka rasa mai bakin magana, a tsawace ya sake maimaita musu tambayar cikin razana suka ba shi amsa.
"Ranka ya da
e tuba muke amma ba mi fahimci wane Usanin kake fa
a..."
aramin cikinsu da yake da kusanci da Alhasan bai
arasa maganar ba, cikin shammata Alhasan ya fisgo shi a haukace ya mur
e masa wuya ya wurgar a gefe.
Tun bai kai ga sakinsa ba sauran Dogaran da ke wurin kowanne ya cika wandonsa da isa, ganin haka ya sa wurin ya fara yamutsewa kowa ya fara nema wa kansa ma
oya.
Alhasan bai damu ba haka ya ri
a bi yana duba wurare amma babu Usaini babu dalilinsa, wa
anda suke da
arar kwana ya janyo su ya hallaka nan take.
Takaici da
acin rai ne suka cunkushe zuciyar shi, a hankali ya fara takawa zuwa wata
atuwar bola wacce ake tara a wurin ya zauna.
Ha
a hannuwa ya yi ya zabga tagumi cike da matsuwa ya fara tunanin hanyar da zai bi don ya nemo Usaini a kowanne lungu da sa
o yake.
Bu
e idanuwanta take
arin yi ta ji sun yi mata nauyi dum!
Kanta ne ya sara mata da
yar ta samu ta iya
age rumfar idonta da take jin nauyinta tamkar an
ora mata dala da gwaron dutse.
Sanyi ne ya fara ratsa ilahirin jikinta ya yin da tsigar jikinta ta ri
a tashi, wani irin zillo yaron da ke cikinta ya yi da sauri ta kai hannunta saman cikinta.
Ta yun
ura da kar tana
arin tashi jiri ya kusa
aukan ta, da sauri ta dafa bishiyar
orawar da ke gefenta, kallon cikinta da ta yi ne ya haifar mata da sake tunano Usaini a zuciyarta.
Zuciyarta ce ta karye ta dafe cikinta cike da kewarsa tana fa
in, "Yanzu ne?
Gobe ne?
An jima ne?
Ban san a lokacin da zan yi tozali da kai ba.
Ka bar mu ni da abin cikina cikin kewa ba begenka, ka da ka juya mini baya ka manta da shafin rayuwata a lokacin da nake bu
ace da tozali da kai." Tana rufe baki hawaye ya fara zuba, kuka take sosai tana
ara jin tsantsar tsanar Alhasan a zuciyarta, daga can bayanta ta ji motsi tana waigawa ta ji an ce.
"A kullin ni naki ne!
Zuciya da ruhina mallakinki ne don haka ki daina kokonto a kaina." A zabure ta mi
e tana neman mai yin maganar, waige-waige take yi tana ambatar sunansa don ta tabbata muryar Usaini ce take ratsa majiyar sautinta.
Lokaci
aya ta tsaya cak sakamakon tozali da ta yi da shi a
an nesanta, farinciki ne ya lullu
e ta tana nan tsaye ta ga ya sakar mata murmushi.
Ba ta san lokacin da lallausan murmushi ya su
uce mata,
aga masa hannu ta fara yi tana kiran sunansa don ya
araso wurinta amma sai ta ga ya juya baya ya fara tafiya a hankali.
Duk nauyin cikin jikinta bai sa ta gagara
aga
afa don ta yi sauri ta cim masa ba, sauri take yi sosai yana
an gabanta tana biye da shi.
A haka suka ci gaba da tafiya har ya nufi sashen gidan ajiya da gyaran hali, duk yawan mutanen da suke kai-komo a wurin bai damu Kyauta ba haka ta ci gaba da kutsawa tana
wala masa kira tana biye da shi.
A
arare suka fara kallonta cikin mamaki duk in da ta kutso sai dai mutane su ri
a darewa suna ba ta wuri, a haka har ta
arasa wurin da ta hangi Usaini ya yada zango.
A bakin wani
aki ya tsaya, hannunsa ya kai kan
ofar ya ri
a ya yin da ya
aga
ayan hannunsa ya fara yafito Kyauta alamun ta zo gare shi, tsayawa ta yi tana sauke ajiyar zuciya ha
e da ri
e baya saboda gajiyar da ta yi ga bayanta yana ciwo kamar zai
alle gida biyu.
ago wa ta yi tana kallonsa ta mayar masa martanin murmushi sannan ta sake
aga
afarta da
yar tana tafiya.
Tana gab da zuwa wurinsa ta ga ya shiga cikin
akin wanda ba a iya ganin komai a cikinsa saboda duhu, ji ta yi babu da
i don ba ta ga dalilin da ya sa Usaini yake
arin wahalar da ita ba.
Tana zuwa
ofar
akin daga gefe ta hangi Dogaran da suke kula da
akin, ganinta ya sa suka matsa baya.
Suna son dakatar da ita amma tsoro ya rinjayi
warin gwiwar da ke tattare da su don Sarki Damina ba
aramin jan hankali ya yi musu a kan kada su bari kowanne mutum ya ba
unci
akin da Bawan yake ciki, kai tsaye ta bu
ofar ta shiga ciki tana fa
in.
"Usaini!
Usainina ka na ina?" Tun shigowarta yana zaune yana lazumi, ya yi mamakin jin muryar mace tun da ya san ba shi da wacce ta rage masa a duniya balle ya ce ziyara ta kawo masa.
Hasali ma wani suna daban ya ji tana furtawa don haka ya tabbatar da
atan kai ta yi, yana cikin tunani ya ji ta yi tuntu
e da shi har lokaci ba ta daina ambatar sunan Usaini ba.
Haka kawai ya ji gabansa na fa
uwa ya rasa dalili, bugun zuciyarsa ya tsananta a lokacin da ya ji ta kai hannunta saman fuskarsa tana laluba shi tana fa
in, "Usainina kai ne?"
Jin macen da ba muharramarsa ba na shafa jikinsa ya sa ya mi
e, zuciyarsa na bagawa da
arfi ya tattaro jarumta duk da ba
on yanayin da yake jin yana ba
untar duniyarsa.
Yana mi
e wa tsaye ya ji ta sake kai hannu tana lalubensa ta furta, "Usaini ka furta mini ko da kalma
aya ce na ji da
i." Ajiyar zuciya ya sauke jiki a sanyaye ya furta, "Ni ba Usaini ba ne!
Wata
ila kin yi makuwar
aki amma ni sunana Muhammad." A lokacin da ya fara magana ilahirin tsigar jikinta ta shi take yi, ko a mafarki ta tabbata muryar Usaini ba za ta yi mata tangar
a ko ta
ace mata a dodon kunnenta ba.
Jin ta yi shiru ya sa Muhammad ya
an ja da baya da ita yana cewa, "Za ki iya zuwa ki tambayi Dogaran da suke bakin
ofa." Idanunta ne suka ciko da
walla, ta
aga kai tana kallon wurin da yake duk da ba ta ganin fuskarsa murya na rawa ta furta.
"Don girman matsayina da sharata ka da ka yi mini irin wannan wasan Usaini, yanzun nan na ga shigowarka amma me ya sa za ka ce mini ba kai ba ne ko ka na tsammanin ba zan iya tantance muryarka ba?" Kansa ne ya
aure mamaki ya kama shi don ya san rabon shi da ganin waje har ya manta, amma ya ji tana zancen shigowarsa yanzu.
Yana tsaye ya ji ta kama hannunsa kafin ya yi wani yun
uri ya ji
igar hawayenta a saman hannunsa,
igar hawayen da ya sake ninka fa
uwar gabansa da jin wani irin jiri na niyyar
aukansa.
A hankali ya fara motsa baki yana kiran sunan Allah, hannunsa yake
arin fisgewa ya ji ta ri
e tsam tana shasshe
ar kuka.
ayan hannunsa ya sa ya dafe kansa cike da damuwa, ya riski muryarta tana cewa.
"Usaini ni ce Sarauniyarka fa ni ce wacce ka yi wa iso har cikin
akin nan shin ka na tantama akan fuskata ne?
Idan haka ne mu fita sarari don ka sanya
wayar idonka a cikin tawa na tabbata za ka tabbatar da Sarauniyarka ce Shakundum." Ba ta jira cewarsa ba ta fara jan hannunsa har zuwa
ofar
anin
akin, zuwansu ya sa Dogarawan da ke tsaitsaye suka fara kallon juna a tsorace don sun tabbata kwanansu ya riga da
are, saboda matu
ar Sarki Damina ya ji labarin an fito da Muhammad hukuncinsu shi ne hukuncin kisa.
Kallo
aya Muhammad ya yi mata ya
auke kansa da sauri sakamakon cin karo da tsiraicinta da ya yi a fili, kamar yadda ta saba shigarta a cikin Daular wannan karon ma ganye da ke jikinta daga iya
irjinta sai
ugun.
Ilahirin surar jikinta a bayyane yake kanta ba
ankwali ta raba gashin gida biyu kowanne
angare ta kananna
e shi.
Runtse idonsa ya yi a hankali ya furta, "Subhanallah!" Ganin haka ya sa Kyauta ta saka hannu ta
ago ha
arsa ta karkato da shi
angarenta tana fa
in, "Yanzu Usaini ni kake runtsewa idanu baka muradin tozali da ni?
Ka bu
e idonka ka dube ni Sarauniyarka ce a gabanka ko kana son Alhasan ya yi mana dariya?" Har lokacin idanunsa a rufe suke jin kalamanta ya sa ya furta, "Don Allah don girman Allah ki taimaka ki rabu da ni, ni ban sanki ba ban san kuma waye Usaini.