← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 55

Sashe 42

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kyauta ce ta kafe Sarauniyar da ke kan karagarta da kallo, tana nan tsaye ta ji Sarauniyar ta ce.

"A
a'ida ba
i suke mi
a gaisuwa ga kowacce sarauniya amma matsayinku a idona ya sa zan mi
a muku gaisuwa, barkanku da zuwa wannan tawaga da fatan kun shigo cikin Daulata lafiya?" Daga Batula, Malam Lima har Malam Bukar kasa motsi suka yi, Muhammad ya nuna kamar bai fahimci manufar sa
on gaisuwar da ta isar musu ba ya amsa da cewar.

"Barkanki dai Sarauniyar wannan Masarautar da fatan mun same ki kafita." Kafe Muhammad ta yi da kallo ta ce, "Ba iya sarauniya na ke ba, na kasance abar bauta wato Shakundum." Muhammad ya kafe ta da ido yana nazartar kalamanta ya ji Kyauta ta furta, "Yaushe muka yi haka da ke?

A yaushe na ba ki ri
on karagata da har kike i
irari da sunana?" Muhammad ya mayar da kallonsa wurin Kyauta ita ma yana
are mata kallo don babu maraba a tsakaninsu, Sarauniyar da ke zaune a kan Karaga ta yi murmushi sannan ta ce.

"Wannan tamu da ke ce don haka ina sauraron abin da yake tafe da ku." Malam Bukar tuni ya fitsare wandonsa ba tare da ya sani ba, Malam Liman ji ya yi bakinsa ya yi masa wani irin nauyi a cikin zuciyarsa yake biya duk biya duk addu'ar da ta fa
o masa.

Batula na ma
ure jikin bango sai shar
a uban gumi take, ha
a jaririn da bango da ta yi ne ya sa shi motsawa ha
e da fashewa da kuka.

Take cikin Batula ya ka
a hannunta har karkawa yake ta fara kunto shi za ta mi
a wa Kyauta da sauri Muhammad ya kar
e shi yana fa
in, "Wannan ba mahaifiyar jaririn ba ce." Jin haka ya sa Sarauniyar da ke kan karagar ta saki murmushi, Kyauta ta zaro ido waje wa
anda suka ka
a jawur ta ce.

"Ni ba mahaifiyarsa ba ce hasali ma ni babbar ma
iyyarku ce." Ajiyar zuciya Malam Liman ya sauke ya gyara tsayuwarsa ya ji ta ci gaba da cewar, "Musamman kai Malam Liman na ji da
in zuwanka yau za a yi ta ta
are ko ni ko kai tun da har ka tako cikin Daulata, a baya na ci alwashin zuwa har mazauninka saboda ka yi mini babbar asarar mai yawa amma tun da ka kawo kanka ka rage mini aiki." Tsoron da ke zuciyar Malam Liman ta kau sakamakon addu'ar da ya ri
a biyawa a zuciyarsa, wani
warin gwiwa ne ya mamaye shi saboda haka ya dubi Kyauta ya ce.

"A shirye nake na tare ka mu fafata domin a shirye nake ba haka nake zaune kara zube ba, kuma da izinin Ubangiji wannan zuwan da na yi shi zai zama silar ajalinka kai da zuri'arka baki
aya."
Sarki Damina suna daga
angaren aka killace su Usaina ta dube shi ta ce, "Da alama mun yi ba
i don na ji irin maganganun da suke tattaunawa." Gya
a mata kai ya yi yana kawar da kansa gefe sakamakon
oyin da ke dukansa kamar zai yi amai,
ananun tsutsotsi ne suka fara fa
owa daga idonta take hankalinta ya kai
ololuwar tashi.

Ta dubi Sarki Damina ta ce, "Ka ga tsutsa ce fa" A tsantsance Sarki Damina ya ta
e baki ya ce, "Ga ta na gani gaskiya ya kamata a raba mana
aki." Tana shirin yin magana suka ji muryar Malam Liman ya yi bismillah ya fara karatu.

Da sauri suka kalli junansu cikin mamaki, a hankali suka mi
e cikin san
a suka fara le
awa, abin da suka gani ne ya nemi daskarar da su jijiyoyin jikinsu suka yi sanyi.

Usaina ta sake
ance idonta don gani take kamar mafarki take yi, jiki na rawa Sarki Damina ya dube ta ya ce.

"Kin ga abin da nake gani kuwa Hasana?" Usaina ta ha
iyi yawu mai
aci ta ce, "Me ka gani?" Sarki Damina ya nuna nata Batula da yatsansa yana cewa, "Ga wata can mai kama da ke ko ba ki gani ba." Jim ta yi tana nazari sannan ta ta
e baki ta ce, "Wannan ba komai ba ne tun da aka samu mai kama da Yarima ina ganin ko mai kama da kai ai za a iya gani." shiru ya yi yana nazari jiki a sanyaye ya ce.

"Wayyo mutuwa wallahi da ace Usaina na raye da sai na ce ita ce ta shigo wurin nan." Kare wurin da suke le
e ta yi sannan ta ce, "To kuma ka ga ba ta raye ko, sai ka koma mu zauna." Jiki ba
wari Sarki Damina ya fara tafiya sannan Usaina ta bi bayansa tana sauke ajiyar zuciya.

Malam ya jima yana karatu sannan ya
an tsahirta, don ya lura sai ya yi kyakkyawan shiri.

"Muhammad wa nake gani a wurin can mai kamaceceniya da kai?" Suka ji wata irin murya a lokacin da ba su yi tsamani ba, a wannan karon ma kallon juna suka sake, da sauri Sarki Damina ya zabura ya sake le
awa.

Batula ya gani tana nuna masa can gefen karagar da wani matashi yake kwance yana kallonsu sai dai da alama kamar baya cikin hayyacinsa, Muhammad ya
urawa Yarima ido kallo
aya ya yi ya gane shi sai dai ya ga ya rame sosai.

Jinjina kai ya yi ya ce, "Shi ne Yariman da muke magana a kai wanda ya ci zarafin Kyauta wato
an Sarkin Daular nan Sarki Damina." Da sauri Batula ta matsa gare shi ba tare da ji tsoron tunkarar wurin da Sarauniyar da take zaune ba ta ce, "Ina ma zan yi tozali da Sarki Damina a wannan lokacin." Kamar wanda aka jefo daga sama haka ya fa
o cikin fadar ya furta, "Ni kaina zuciyata na wasu-wasi a kan ganinki sakamakon kamanceceniyar da kike yi da matata, sai kuma wannan." Sarki Damina ya nuna Muhammad sannan ya ce, "Da kaina na sa a tsare mini wannan yaron a gidan horo sakamakon kamannin da ke tsakaninsa da Yarima."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 66
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

A hargitse Sarki Damina ya juyo yana fa
in, "Me kike nufi Fara?" Usaina ta yi farat ta ce, "Kwarankwatsa dubu
arya take yi sharri za ta
ulla mini..." A
ufule Sarki Damina ya katse ta.

"Ke rufe mini baki kada na fasa bakinki a wurin nan shashasha." Shiru Usaina ta yi tana zare idanu, Batula na hawaye ta ce.

"Ban ta
a zaton
iyayyar da ke tsakaninmu da ke ta kai haka ba Usaina." Malam Liman ya sauke ajiyar zuciya yana jinjina kai cike da ta'ajibi ya furta, "Wallahi da farko ban kama duka kalaman da kika fa
a ba, a tunani kin ha
a da son zuciya ne sai ga shi
uru-
uru gaskiya ta yi halin ta.

Wannan wacce irin rayuwa muke ciki mai cike da
alubale kala-kala da son zuciya?" Batula na hawaye ta ce, "Malam wacce riba zan ci idan na yi wa Usaina
azafi, tagwaye muke ni da ita uwa
aya uba
aya shin wane alfanu zan samu don na jefa mata miyagun kalamai" Sai da ta goge hawayenta sannan ta ci gaba da cewa.

"Ni da Usaina mun kasance tagwaye a wurin mahaifiyarmu da mahaifinmu, mu ka
ai ta mallaka yayin da muka kasance mu biyar a wurin mahaifinmu.

Asalin iyayenmu fulani ne a wata ruga da ke bayan Daular nan mai suna, Rugar Baffajon Nagge.

Gaba
aya rugar fulani ne masu kiwon shanu da awaki, ba mu da sana'a da ta wuce kiwon shanu da tallar nono, asalinmu ba musulmai ba ne hasalima ko
aya ba mu da addini mun kasance haka nan muke rayuwarmu.

Mahaifinmu sunansa Sharoron kwasam (Kwasam yana nufin Nono) yana da mata biyu da 'ya'ya biyar, matarsa uwargida sunanta Hari tana da
a uku maza biyu mace
aya kuma dukkansu sun girme mu.

Mahaifiyarmu sunanta Saro ita ce amaryarsa na ji labarin bayan aurensu da shekara biyu cif ta haife ni da Usaina.

Da haihuwarmu ko kwana arba'in ba mu yi ba mahaifinmu ya tafi kiwo sai kawo gawarsa aka yi ya mutu a gona.

A wani labarin da na ji an ce shanunsa ne suka tsallaka gonar wani manomi Jafaru shi wannan manomin an ce ba ya barin ta-kwana duk makiyayin da ya tsallaka masa gona matu
ar dabbarsa ta ci masa amfanin gonar sai dai gawar makiwancin.

Idan kuma muguntarsa ta motsa sai dai gaba
aya shanun su yi mushe.

A labarin da aka ba ni mutuwar mahaifinmu ta girgiza iyayenmu mata, haka suka ci gaba da rayuwa bayan an yi musu rabon gado mahaifiyarmu ta tashi da shanu biyu mace da namiji.

Haka ta ci gaba da goyonmu tana kula da shanun har muka fara wayo muma sai muka ri
a taimaka mata, wannan ya sa rayuwar ta fara yi mata sau
i.

Tun tasowarmu Usaina ta kasance mai
iriniyar da rawar kan gaske, duk cikin rugarmu babu budurwar da ta yi tashenta.

A
angare
aya kuma ba ta da tsoro ko ka
an don ko mahaifiyarmu ba ta isa ta tam
wara ta ba, wannan lamarin ya fara ci wa Mahaifiyarmu tuwo a
warya amma babu yadda ta iya haka ta ci gaba da yin bakin
arin ta.

Akan ce tagwaye akwai su da soyayyar junansu amma sam ban ga haka a
wayar idon
ar uwata ba, tun ba mu yi wayo ba Usaina take nuna mini
yashi da hassada, duk wani abu da zan samu sai Usaina ta san yadda za ta yi ta same shi idan kuma ta rasa
arfi da yaji sai ta nakasa mini nawa ko ta salwantar mini da shi.

Ganin mu biyu ne ka
ai a
akinmu ya sa na
auki so da
auna na
ora mata don kullin nasihar mahaifiyarmu mu ha
a kanmu don amfanar gobemu amma fir Usaina ta shafa wa idanunta toka.
Chapter 42 · 0% Book details