← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 55

Sashe 28

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Usaini ka taimaka mini mutuwa zan yi, ga su nan sun taho za su kashe mini abin cikina ni ma su kashe ni, ka taimaka min za su kashe ni." Hankalinsa ne ya sake tashi da sauri ya ri
a karanta Ayatulkursiyyu da fala
i da nasi yana tofa mata don ya lura kamar ta fara fita daga cikin hayyacinta.

Yana cikin yi mata addu'a ya ji hayaniya a gabansu wa
ansu zaratan samari na ihu wasu daga ciki suna cewa, "Yau wannan farautar dawa ta yi nama kai ku zo nan." Suka
arasa maganar suna nufar wurin da su Muhammad hannuwansu
auke da miyagun makamai, har da manyan kibiyoyi da bindigun farauta da su kwari da baka.

Kallo
aya suka yi musu suka tabbatar da 'yan fashin cikin daji ne masu
wace kayan matafiya, da sauri Haruna ya juya akalar dokunan cikin hanzari don ya tabbata idan suka
arasa ba lallai su sha daga hannunsu ba.

Ganin sun gudu ya sa matasan suka rufa musu baya da gudu, amma da yake dokunan sun yi musu nisa ya sa biyu daga ciki suka saita su suka harba musu bindiga.

Cikin sa'a suka samu doki
aya a
afarsa ya yin da
ayan harbin ya huda keken dokin bisa tsautsayi ya samu Kyauta a hannu, wata irin razananniyar
ara ta
walla cikin azaba.

Da sauri Muhammad ya waiga wurinta ganin halin da take ciki ya sa shi mantawa a yanayin da take, da sauri ya ru
o hannunta ya fara
arin cire kibiyar da ke hannunta.

A
angare
aya jini ne yake tsiyaya daga hannunta, rasa abin yi ya yi da sauri ya fisgo wata fata jin yana ta
a wurin kibiyar ya sa ta
walla
ara tana ri
e shi tsam.

Cikin shammata ya fisge kibiyar ya saka fatar ya
aure mata shi, ajiyar zuciya ya dauke yana le
en hanyar da suka nausa cikin dajin da ba su san ina suka dosa ba.

A
angare
aya ga dokin da aka harba tuni
arfinsa ya fara
arewa gudun da yake yi ya fara ja baya.

Ta wata
ofa ya le
a har lokacin
an fashin na biye da su,
aya daga cikinsu ne ya wurgo
uguiya jikin kefen dokin cikin farinciki ya ri
e igiyar yana fa
in.

"Na sa
alo su kuma sai mun yi nasara a kansu." Wannan abu da Muhammad ya gani ba
aramin
aga hankalinsa ya yi ba, ta maza ya yi ya zagaya ya fara kiciniyar cire
ugiyar daga jikin keken dokin nasu.

Ya jima yana abu
aya sannan ya samu nasarar cirewa sai dai kafin ya gama tuni hannuwansa sun farfashe, runtse idonsa ya yi yana hamdala da Ubangijinsa duk da har a lokacin ba su daina bin su ba amma yana ro
on Ubangiji da ya ku
utar da su.

Tafiya suka yi mai
an nisa sannan Haruna ya fara hango wani
aton kogi a gabansu, cikin tashin hankali ya bu
e murya yana fa
in.

"Muhammad kogi ne a gaban mu ya za mu yi?"Da sauri Muhammad ya le
a ganin haka ya sa ya ce, "Ka dakatar da dawakan Haruna ka yi wani abu." Ganin wurin da suke tunkara ya sake tsinka zuciyar Haruna, ya yi bakin
arinsa wurin ganin ya tsayar da dawakan sai da
yar ya samu suka tsaya, sakamakon fa
uwar da dokin da ya ji ciwo a
afa ya yi, fa
uwarsa ta sa ya har
ayan da suka tafiay tare wanda haka ya sa kekensu ya fara tangal-tangal kamar zai fa
i.

Haruna ya yi tsalle ya fa
i can gefe sanadiyyar haka kansa ya bugu da bishiya, keken ya yi gefe
aya.

Da sauri Muhammad ya yun
ura yana jan hannun Kyauta ya furta, "Ki zo mu tafi har yanzu bin mu suke yi."
Girgiza masa kai tayi a galabaice ta furta, "Ba zan iya ba Usaini mutuwa zan yi." Dafe kansa Muhammad ya yi jikinsa ba
aramin mutuwa ya yi da yanayin galabaitar da ta yi ba ya ce, "Za ki iya ki taso mu tafi" Hannunta ya sake ru
owa ta yun
uro da
yar take iya
aga
afarta har ta samu ya taimaka mata ta sauko, can gefen wata bishiya ya kai ta sannan ya fara kiran Haruna yana waigen wurin da yake.

Numfarfashinsa ya ji daga gefe yana hango shi da gudu ya
arasa kansa yana fa
in.

"Haruna!

Haruna me ya same ka." Haruna da har lokacin kansa yake tsartuwar jini ya
ago a hankali ya furta.

"Ka yi maza ka janye Sarauniya daga wurin nan ku nemi ma
oya idan ba haka ba za su cim muku, Muhammad ni dai tawa ta
are maza ku gudu." Hawaye ya ciko idanun Muhammad cikin raunatacciyar murya ya furta ba za ka mutu ba In sha Allahu Haruna." Mi
e wa ya yi ya fara kallon gabas, yamma kudu da arewa yana neman wurin da za su fake.

Daga can
an nesa da su ya hangi wani kogon dutse da gudu ya tsugunna ya
auki Haruna a gadon bayansa ya fara gudu da sauri don yana tsoron kada kafin ya dawo su
arasa su cim mata, yana cikin gudu ya ji Haruna ya furta.

"Don girman Allah ka sauke ni Muhammad ka koma ka ceto rayuwar Sarauniya ko ba komai ina muradin ta rayu domin ta haramta wa Sarki Damina ci gaba da mulki a waccan BA
AR DAULAR" Duk yadda Muhammad ya so
in ajiye shi fur Haruna ya
i, a cikin ciyayi ya ajiye shi sannan ya koma wurin Kyauta ya ru
o hannunta, a hankali take iya takawa saboda yadda take jin kan jaririn ya zo
asan mararta ya tokareta.

Kusan duk taku biyu idan ta yi sai ta huta a haka suka
arasa wurin da Haruna yake kwance yana sauke numfashi da
yar, wata dabara ce ta fa
o masa da sauri ya sake komawa wurun da Dawakan suke kwance.

Cikin hanzari ya kwance su da
yar suka iya yun
ura suka mi
e ya tattara
arfinsa wuri
aya ya tura keken dokin cikin ruwa, su kuma dawakan kowa ya kama gabansa sannan ya fara falfala gudu zuwa wurin da su Haruna suke kwance.

A daidai lokacin da ya
arasa Haruna ya fara wani irin kakari, ganin yanayin da Haruna yake ciki ya sa ya tattaro jarumta idanunsa na zubda
walla ya fara biya masa kalmar shahada a hankali ya iya biyawa daga haka ran da yake ma
ale da ruhinsa ya ya yi bankwana da shi.

Duk da ba su da
e da Haruna ba amma ya fahimci kyakkayawar mu'amala a tattare da shi, yana cikin wannan yana yin ya fara jiyo sautin maganar mutane sama-sama wanda yana da ya
inin
an fashin da suka biyo su ne.

Da sauri ya matsa wurin Kyauta da ke kai wa da kawo saboda zafin ciwo, a hanzarce ya furta.

"Ga su nan sun biyo mu ki zo mu
arasa mu
uya a cikin kogon dutsen can." Cike da zafin ciwo ta
ago ta ce.

"Babu inda za ni da wannan azabar gara su zo su kashe ni." Ba
inciki ya cika zuciyarsa da ya rasa yanda zai yi a kan dole ya lallame ta da
yar ya samu ta amince suka ci gaba da tafiya har suka
arasa cikin kogon dutsen.

A tunaninsa sun gangara ga tudun tsira sai dai zuwansu cikin kogon dutse ya tabbatar musu da nan ma ba matsera ba ce sakamakon ganin wani
angare daga cikin kogin da suka baro a waje ya ratso ta kogon dutsen nan yana kwarara,
an gefen wurin da ya rage bai fi mutun uku zuwa hu
u ne za su iya tsaya wa a wurin ba.

Babu yadda suka iya haka suka ra
a a wurin sai dai babban tashin hankalinsa bai wuce yadda ya ga alamun haihuwa ya taho wa Kyauta ganga-ganga, tsugunnawa ta yi a wurin cikin wani irin yanayi ga wani irin gumi da yake karyo mata ta ko ina.

Muhammad na ganin haka hantar cikinsa ta ka
a, a zabure ya fara kai kawowa yana fa
in.

"Summassabila yassara.

Allah ka jinkirta haihuwar nan." Tana nan tsugunne jin ta yi shiru ya sa ya
arasa yana kawar da kansa gefe ya ce, "Sarauniya lafiya?" Ri
e hannuwansa ta yi da
arfi yana shirin
wace hannunsa cike da azaba ya ji ta furta, "Usaini zan mutuuu!" Biyo bayan haka ta saki nishi da
arfi take jariri ya fa
o, kafin ta yi wani yun
uri mabiyya ta biyo baya.

Kamar wanda aka zare wa laka a jiki haka Muhammad ya yi tsaye yana bin jaririn da kallo, don abin ba
aramin mamaki ya ba shi ba wai shi ne mace ta haihu a gabansa shi da tun a na
udar yayarsa Jamila yake matsanancin tsoron mace ta fara na
uda.

Yana nan tsaye ta saka hannu ta
auke shi ta
ura masa idanu, a tunaninsa har lokacin ba ta cikin hayyacinta sai gani ya yi ta saki wani ni'imtaccen murmushi.

Juya bayansa ya yi cikin zuciyarsa ya furta, "Wani abu sai Uwa, Ubangiji ya saka miki da mafificin alheri." Girgiza kansa ya yi ya ce.

"Ki zauna a nan zan fita neman
aramin gari a nan kusa da mu."
agowa ta yi tana kallonsa sannan ta furta, "Ko da ba za ka yi mini sannu ba ya kamata ka
auki
anmu,
an da muka jima muna jiran zuwansa.

Wani abin farinciki yadda yake tsananin kama da kai." A hargitse ya juyo da farko masifa zai yi mata amma da yake so yake ya lalla
ata don a samu a raba ta da yaron hannunta sai ya furta, "Ba na cikin nutsuwata ki bari na dawo yanzu." Yana gama maganar ya fita, waige-waige ya fara yi daga
an can nesa ya hangi matasan da suke nemansu sun ba su baya da alama sun neme su ne ba su gansu ba.

Tsawa ya yi yana
are wa dajin kallo yana tunanin wacce hanya zai bi,
angaren hannun damansa ya bi ya fara tafiya tun yana tafiya yana sauri har ya fara gudu.
Chapter 28 · 0% Book details