Sashe 31
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai saurara mata ba ya ci gaba da karatun tun yana yi a hankali har ya fara yi da
arfi, kwanciya ta yi a wurin ta fara birgima cikin fitar hayyaci.
Tsugunnawa ya yi a daidai kanta ya ci gaba da karatu lokaci
aya ya ji ta
walla
ara daga haka ba ta sake motsi ba, mi
ewa ya yi cikin damuwa ya nufi wurin da su Malam Bukar suke tsaye.
Yana shirin wuce wa Malam Bukar ya tare shi yana fa
in, "Kai Mamman ina za ka?" Muhammad ya share gumin fuskarsa murya
auke da damuwa ya furta, "Zan fita na nemo ganyen magarya don akwai amfanin da nake son yi da shi." Malam Bukar ya ha
e fuska yana nuna wurin da Kyauta take ya ce, "Maza
auko ta da
an da ta haifa ku bar mini gidana." Muhammad ya tsaya yana kallonsa murya a sanyaye ya ce.
"Don Allah ka taimaka mana zuwa lokacin da yarinyar nan za ta samu lafiya." Malam Bukar ya sake ha
e fuska ya furta, "Kafin ta warke mu kuma ni da mamata tuni an yi jana'izarmu ko?
Magana ta Allah yarinyar nan makasarmu take nema da ace ba ka zo a wannan lokacin ba da tuni da gawarwakinmu a
asa.
Kada ka ji haushina amma ina jin shakku a kan zumanku don ba zan
ebo kara da kiyashi na kawo gidana na a jiye ba." Muhammad ya waiga wurin Kyauta da ke kwance yana shirin yin magana ya ji jaririnta ya sake tsanyarewa da kuka.
Zuciyarsa ta sake karyewa don idan ya kore su bai san ya zai yi da Kyauta ba wacce bata cikin hayyacinta, a
angare
aya kuma ga
an tayin jaririnta da bai san wanda zai shayar da shi ba.
Take Sarki Damina ya fa
o masa da ya tuna irin
arnar da ya sa aka yi a yankinsu, murya cike da
acin rai ya furta.
"Ya Allah ka saka mana abin da wa
annan bayin naka suka yi mana." A tunaninsa a zuci ya yi addu'ar bai yi aune ba ya ji Malam Bukar ya furta, "Mamman sakayyar da za ka yi mana kenan?
Saboda muna jahadin rayuwarmu sai kuma ka ha
a mu da Ubangijinmu?
Magana ta Allah ka yi mana halin
an'adam kuma ni ba zan yi maka baki ba domin
a na kowa ne amma ka
auki yarinyar nan ku bar mini gida." Muhammad ya kalli Batula jin jaririn na ci gaba da tsanyara kuka ya ce, "Don Allah Inna ba don ni ba ki taimaka ki
auko jaririn nan kuka yake da alama yunwa yake ji." Batula da tuni idanunta ya kawo ruwa sakamakon tuna wani
angare na daga cikin rayuwarta ta amsa masa da cewar, "Tabbas zai iya jin yunwa don tun
azu rabon shi da abinci." Ba ta jira cewarsu ba ta fara tafiya a
an tsorace tana cikin tafiya ta ji Malam Bukar ya ce, "Batula mutuwarki kike kusanta fa." Ba ta tanka masa ba har ta shiga
akin ta
auko jaririn, tana
auko shi ga mamakinta ta ga dungulmin hannuwansa sun yi jawur kamar wanda aka soye a mai, wannan lamarin ba
aramin mamaki ya bata ba.
Da sauri ta mi
a wa Malam Bukar tana fa
in, "Malam duba ka ga hannun yaron nan ko idanuna ne?" Malam Bukar cike da mamaki ya le
a shi da Muhammad, dai sai lokaci
aya kalaman Kyauta suka dawo kunnensa da take ce masa za a kashe mata jariri.
Cike da aljabi Malam Bukar ya sake shiga tsoro yana fa
in, "Ikon Allah Malamai sun ga giwa!
Kai jama'a yau muke ganin abin ta'abiji iri-iri." Muhammad ya rungume hannuwa ya dubi Malam Bukar ya ce, "Don Allah baba a nan cikin
auyen babu wani babban malami da ka sani?" Malam Bukar ya yi jim sannan ya ce, "Garin nan kuwa mu muke da Malamai amma ba zan
oye maka ba a kaf cikin
auyen nan Malam Liman ya fi mu sani." Muhammad ya jinjina kai yana fa
in, "Malam Liman wanda aka kai gawar Haruna
ofar gidansa?" Malam Bukar ya amsa masa.
Muhammad bai jira cewarsa ba ya fice daga gidan, ganin haka ya sa Malam Bukar ya bi bayansa yana fa
in.
"Kai Mamman ficewa za ki ka bar mu da ita ta hallaka mu?" Muhammad bai saurare shi ba suka ci gaba da tafiya yana gaba Malam Bukar na biye da shi har suka
arasa
ofar gidan Malam Liman, tsayuwarsa keda wuya suna shirin yin sallama suka ga fitowarsa.
Ganinsu ya sa shi fa
a fara'arsa yana fa
in.
"Malam Bukar lafiya dai?" Malam Bukar na jin tambayar ya nuna Muhammad yana cewa, "Lafiyar dai ta yi sau
i Malam Liman don yaron nan ya kawo mana mutuwa har gida." Sanin halin rikici irin na Malam Bukar ya sa Malam Liman ya furta, "Malam Bukar mutuwa kuma." Da yake Muhammad a
agare yake da ya sanar da shi abin da yake tafe da su, Malam Bukar na shirin yin magana ya katse shi ta hanyar yi wa Malam Liman bayanin abin da yake tafe da su da halin da jaririn yake ciki.
Hankalin Malam Liman ya tashi musamman da ya ji halin da jaririn yake ciki, ita kuwa Kyauta yana gama jin bayanin lalurarta ya fahimci manyan jinnu ne suka samu matsuguni a jikinta.
Kallon Muhammad ya yi ya ce, "Muhammadu ka kwantar da hankalinka In Sha Allahu za su samu lafiya, komai ya yi zafi maganinsa Allah.
Amma yanzu haka ganin da kuka yi mini masallaci zan nufa saboda gabatar da sallar magriba Idan muka yi sallah In Sha Allah sai mu wuce don ganin irin taimakon da za a yi musu amma shi jaririn ya kamata a tofa masa Ayatulkursiyyu da fala
i da nasi kafin na
araso." Kalamansa ba
aramin da
i suka yi wa Muhammad ba don haka ya russuna ya ri
a zabga masa godiya cike da jin da
i.
Kai tsaye ya koma har lokacin Jaririn sai kuka yake yi yana mimmi
ewa, Muhammad na ganin haka zuciyarsa ta sake karyawa.
Ya
arasa wurin Batula a sanyaye, ganin tana hawaye ya sa ya gagara tanka mata komai.
Tsayuwa ya yi a wurin ya kamo hannun jaririn, tun da ya
ago hannunsa ta kafe hannun da kallo sakamakon tuna wa
ansu kalamai da ta yi a baya.
"Yaron nan da ke yake kama sai dai yatsunsa na
afa da hannu ya
auko nawa, wani abin mamaki hatta cindon hannusa (
an yatsa ne da yake fitowa a hannu wanda yake zama yatsun mutum guda shiga) irin nawa ne, yadda nake
aunarki Hasana na ji da
i da jinina ya yi kama da ke." Idanunta ya ciko da
walla a daidai lokacin da zuciyarta ta harba mata tambaya ba tare da ta shirya ba, "Shin ko a wanne halin 'ya'yana suke?
Jaririn da na haifa a watannin baya ko a wacce duniya yake? an ya yarinyar da na dam
a wa amanarsa ba ta ci amanar ba kuwa?" Hawayenta ya
iga a saman hannunsa wanda silar haka ya sa ya
ago yana
kallonta, haka kawai ya ji ya damu da sanin kukanta don a wannan lokacin ya fahimci ba iya kukan tausayin jaririn take yi ba, ya fahimci da akwai abin da yake damunta don jin kunnensa ya ji ta furta.
"Ya Allah ka dubi wannan zuri'a tawa ka sa ta hannu na gari." Kallonta ya yi ya furta, "Amin Ya Rabbi." Ta
ago ta kalle shi, mayar da kallonsa ya yi wurin Jaririn ya fara karanta masa ayatulkursiyyu yana tofa masa, tsanyarewa ya sake yi da matsanancin kuka Muhammad bai fasa yi masa tofi ba har ya fara yin shiru sai ajiyar zuciya da yake saukewa.
Yana ganin yaron ya
an samu nutsuwa ya wuce ya
auki buta ya yi alwala sai dai har lokacin Kyauta na kwance da alama har lokacin ba ta farfa
o ba.
Lokacin da ya
arasa masallacin tuni a shiga sallah, bayan sun idar aka yi addu'o'i Malam Liman ya
auki uzurin ba zai gabatar da karatun bayan magariba zuwa Isha'i da yake gabatar wa wasu
alibansa ba.
Muhammad da su Malam Liman suka wuce gidan Malam Bukar a tsakar gida aka shimfi
a musu tabarma, Muhammad ya kar
i Jaririn da ke hannun Batula ya mi
a wa Malam Liman.
Malam Liman yana
aukansa ya sake tsanyarewa da kuka,
ura masa ido Malam ya yi sannan ya sa hannu ya dafa goshinsa ya yi Bismillah ya fara karantun al
ur'ani, ya jima yana yi yana tofa masa sannan ya ga jaririn ya lafa da kukan da yake yi daga haka bacci ya yi awon gaba da shi.
Hamdala ya yi a fili sannan ya kalli Malam Bukar ya ce, "Cikin hukuncin Ubangiji yaron nan ya samu lafiya, makaran jikin mahaifiyarsa ne suka shafe shi ba su ka
ai ba har da wa
ansu mankaren daban wa
anda suke son cutar da shi.
Ka san kowanne bawa da tashi irin
addarar don haka ina tsammanin hannuwan jaririn nan sun samu matsala sai dai ba a san abin da Allah zai yi a nan gaba ba, amma ga dukkan alamu sun ta
a hannuwansa kuma ba haka suka so ba sun so nakasar da yaron don dai Allah bai ba su iko ba.
Ka san duk wata hallita da take doron
asa ta kan iya aiwatar da koma ne cikin amincewar Ubangiji, ga yaron nan a goya shi don ba a son kwantar da jariri a doshin magriba ko bayanta." Malam Bukar hannu na rawa ya kar
e shi yana kallo sannan ya ce, "Yanzu Malam Liman ka na nufin babu wata lalura a tattare da shi." Malam Liman da Muhammad sun fahimci tsoron Malam Bukar
arara, Muhammad ya yi murmushi ya ce.
"Baba babu wani abu a tattare da shi kamar yadda Malam Liman ya fa
a, ka kwantar da hankalinka ba abin da zai faru da kai." Mi
e wa ya yi ya fara
walla wa Batula kira, da sauri ta fito ya mi
a mata shi yana fa
in ta goya shi.