← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 55

Sashe 10

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya mi
e tsaye yana kallon mutanen da ke wurin wanda kallo
aya za ka yi musu ka fahimci zuciyoyinsu a dagule suke, nan take kallo ya dawo kan Musa kowa da abin da yake tunani a kan irin hukuncin da zai yanke wa Sarki Alhasan don su kansu sun san shi ma ba kanwar kasa ba ce.

A hankali ya fara takawa ba tare da ce uffan ba ya
arasa har wurin da gawar Sarauniya take kwance, da hannu
aya ya
ago ta yana shirin wucewa cikin tsibirin Sarki Alhasan ya dakatar da shi da cewar, "Me kake shirin yi haka?

Ko kasan da kai da gawar da kuma sauran al'ummar cikin Daular nan tuni na sayar da ku ga wannan Basarken matsafin?" Ajiyar zuciya Sarki Musa ya sauke sannan ya ingije Sarki Alhasan ya wuce ciki, yana shiga ya
arasa cikin tsibirin yana tsugunnawa a wurin.

Yawu ya tofa a wurin nan take wurin ya fara yin rami yana zabtarewa, da
arfi ya sa hannu ya buga a kan
asar take wurin ya ci gaba da wawakewa.
ago gawar da kan Sarauniya ya yi sannan ya wurga su ciki, runtse idanu ya yi ya fara motsa baki wanda da alama karanta
alasuman tsafi yake yi, take
asar wurin ta ha
e kamar wani abu bai ta
a faruwa ba.

Ganin abin da ya faru ya sake tunzura Sarki Alhasan da sauri ya
araso wurin cikin zafin zuciya ya sha
i wuyan Sarki Musa ya furta, "Wurin uban wa ka tura gawar?" A madadin Sarki Musa ya yi fushi sai kawai ya saki murmushi, tun yana yi a hankali ya ri
aka mahaukaciyar dariya.

Ya jima yana abu
aya sannan ya ha
e fuska kamar ba ta
a motsa dakalin fuskarsa da sunan dariya ba.

Ya dubi Sarki Alhasan ya ciro tawada da al
alami ya fara rubutu a jikin bangon tsibirin kamar haka: "Ba yanzu zan kashe ka ba Alhasan." Rubutun dariya ya ba wa Sarki Alhasan cike da raini ya dafa kafa
ar Sarki Musa ya ce, "Da fari na yi niyyar datse numfashinka nan ba da jimawa ba, amma na jinkirta zan
aga maka
afa domin ka
ani azaba daga wurina.

Na yi rantsuwa da tsagwaron makircina sai na shayar da kai ruwan azabar da
anuwarta na shayar wa
anina Usaini." Sarki Musa kallon Alhasan ya yi ya girgiza masa ba tare da ya sake rubuta masa komai ba, ya
arasa gaban Boka Rabo da yake ta wuri-wuri da idanu.

Tsayuwar Sarki Musa a gabansa ba
aramin fa
uwar gaba ta haifar masa, shi kansa ya san a wannan ranar zai yi bankwana da duniya don ya tabbata Sarki Alhasan ba zai bar shi ba.

Amma ganin suffar Sarki Musa ya sa ya fahimci irin mutuwar
ancin da zai yi, a hankali ya ha
iyi yawu mai
aci jikinsa na karkarwa.

Sarki Musa ya saka hannu ya
ago ha
arsa da hannu
aya, hannunsa
aya ya fara yi masa rubutu a jikin bango da cewar, "A lokacin da ajali yake kusantota ba ta nemi taimako da agajin kowa ba sai kai, ta baka amanar abin cikinta tun bai zo duniya ba.

Ta yadda ta bu
e maka cikinta ta zayyane maka sirrinta domin tana ganin kaine wanda zai iya sauke labulen sirrinta, ya rufe shi ruf ba tare da iska ta
aga har wani ya hangi abin da yake ciki ba.

Me ya sa ka za
i ka ci amanar Shakundum a lokacin da bata da bangon da za ta jingina ta ji da
i?" Kalaman Sarki Musa ba
aramin mamaki da dariya suka so ba shi ba, ya sauke hannunsa daga jikin ha
arsa don gani yake kalaman nasa har da rainin hankali duba da irin tsantsar cin amanar da ya yi wa Gimbiya Nuwaira.

Ya kalli Sarki Musa ido cikin ido ya furta, "Ka san an ce daga na gaba ake gane zurfin ruwa, don na ci amanar Sarauniya ina ganin wannan ba wani abin damuwa ba ne tun da kai ma haka ka yi wa mahaifiyarta.

Sau
inta ma ni ba ta taimake ni da komai ba sai tsibirin nan, to ka ga kuma ga yadda lamarin ya zo ashe ma tanadin kushewarta ta yi tun tana raye tun da ka
atar da gawarta a ciki.

Kai kuwa ka kasance kai ne butulun
arshen zamani, tun da babu abin da Gimbiya Nuwaira da mahaifinta ba su yi maka ba." Furzar da iska mai zafi Sarki Musa ya yi ya sa hannuwansa guda biyu a cikin bakin Boka Rabo, kamar yadda ake
are kan tunkiya bayan an babbake shi haka ya tattara
arfin tsafinsa ya yage kan Boka Rabo gida biyu.

Take jikin Boka Rabo ya fara wata irin karkawar jini da wani irin ruwa ya ri
a kwarara daga jikinsa, a fusace ya wurgar da gawarsa gefe yana huci.

Wa
anda suke iya hango abin da yake faruwa ba
aramar ka
uwa suka yi da ganin hukuncin da Sarki Musa ya yi wa Boka Rabo ba.

Duk da yana jin
warin gwiwa a kan irin al'amarin da zai aiwatar a kan Sarki Musa amma irin mummunan kisan da ya ga ya yi wa Boka rabo ya
aga hankalinsa, gudun kada ya gane lagonsa ya sa ya kawar da kai kamar bai ga abin da ya faru ba.

Yana nan tsaye ya ji Sarki Gauta cikin gur
atacciyar hausarsa ya furta, "Alasan ina jira ga shi har babban Dodo ya bu
aci jini." Sanin hatsabibanci Sarki Gauta ya sa Alhasan ya
arasa wurinsa da sauri yana fa
in, "Jini ba matsala ba ne a wurina kada ka damu yanzu za mu
arasa fadarka ka huta." Sarki Gauta bai amsa ba saboda ransa ya fara
aci, ya zaro wata
anuwar halitta mai siffar kunkuru sai dai ta fi kunkuru girma, bakinta
auke da manyan ha
ora masu ban tsoro.

Sarki Alhasan na ganin haka ya nuna Laila yana fa
in.

"Na sadaukar masa da jinin matata Laila, bayan ita kuma ga na talakawanka." Laila na jin haka a firgice ta matsa tana fa
in, "Ni kuma Ranka ya da
e?" Sarki Alhasan ya bushe da dariya ya ce.

"Laila kenan!

Duk tsalle-tsallen kwikuyo ba a gaban kura yake yi ba, na san shige da ficenki sarai.

Na kwana da sanin bakya sona bakya
aunata duk abin da kike fa
a mini kina yi ne domin ki gyara kanki don cikar muradin zuciyarki.

Kin yi haka ne domin na kashe Sarauniya kin ga Usaini ya samu lafiya, ni kuma kin shirya kashe ni domin ki aure shi.

Ba ki san Usaini ba Laila, ko da Usaini yana raye wallahi ba zai ta
a aurenki ba.

Ni da kike gani ba na ta
a yadda da wata hallita duk kusancina da ita, don haka ina yi miki fatan alheri." Yana gama maganar ya ja wannan hallita ya cuna mata Laila, da gudu ta
afe wuyanta ta ri
a kai mata yaga.

Duk in da ta kafa bakinta tana
agawa za a ga ya yi jawur alamar jininta take zu
ewa, wannan lamarin ba
aramin ka
a hantar cikin mutanen wurin ya yi ba.

Suna ji suna gani hallitar ta gama zu
ar jininta, tana gamawa ta rarrafa da gudu ta
afe Sarki Gauta kamar yadda take zaune da farko.

Gawar Laila ce ta fa
i gefe Sarki Alhasan na ganin haka ya fara kutsawa ya yi wa Sarki Gauta iso suka nufi fadar Sarauniya, ganin haka ya sa Sarki Musa ya ciro tawadarsa, a hanzarce ya fara rubutu a jikin tsibirin kamar haka.

"Ya ku mutanen cikin wannan Daular a matsayina na Sarkin wannan lokacin na ba ku umarni kowannenku ya
auko makamansa, har yau har gobe Shakundum ce abar bautarku don haka ina mai umartarku da ku kashe kowanne Maharbi da Faraunci da ke fa
in duniya." Suna gama karantawa kamar wa
anda ya
arawa
aimi da yake a fusace kowannensu yake, da sauri suka kwarara ihu suka bazama cikin gari, sauran dakarun Maharba na ganin haka suka zabura wurin ya sake yamutsewa suka fara kaiwa juna sara.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 44
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Sarki Alhasan da kansa ya wuce gaba har cikin fadar Sarauniya, suna shiga Sarki Gauta da mu
arrabansa suka
yata wata iriyar dariya.

Karagar Sarauniya ya zauna ya har
afa take aka shiga gudanar da al'amuran masarauta.

Sarki Alhasan ya mi
e tsaye zai nufi hanyar fita sannan ya ce, "Sarki Gauta mun gama wannan sabgar na riga da na cika maka al
awarin da muka
auka.

Don haka zan wuce domin ganin..." Sarki Gauta ya katse Alhasan da cewar, "Na jima ban yi harkar da na ji da
inta kamar wannan ba, ka cika mini al
warina sai dai ka yi sani wannan la
anin da na baka tuni na aika Aljani Fillo ya sato mini shi." Yana gama maganar ya wara masa tafin hannunsa, take wani farin dutse mai she
i ya bayyana har
aukan idanu yake yi.

A zabure Alhasan ya matsa wurin Sarki Gauta yana fa
in, "Kana nufin yaudarata ka yi?

Cin amana ka aikata mini?" Sarki Gauta ya
arasa gaban Sarki Alhasan ya nuna shi da
an yatsa da
asaita yake fa
in, "Kai ba hallita ba ne?

Ko ka fi
arfin na yaudare ka?" Cike da ka
uwa Alhasan ya
aga hannu ya wanke Sarki Gauta da matsanancin mari, dafe wurin Sarki Gauta ya yi yana kallon Alhasan.

Lokaci
aya ya fashe da kuka sai kuma ya ri
a ha
a kuka da dariya yana yi a lokaci
aya, sai da ya yi mai isarsa ya ha
e fuska yana fa
in.

"Ka tafka babban kuskure Alhasan, kuskuren da ba za ka
ara aikata irinsa ba." Yana rufe baki ya taka wurin da babban dodo yake kwance, shafa bayanta ya fara yi sannan ya lakaci yawun bakinta ya mi
e daga wurin.
Chapter 10 · 0% Book details