Sashe 12
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Siddabarun Sarki Musa har yau yana girmewa tunanina domin har yanzu da na ke yi muku bayanin nan babu tabbacin mutum ne ko aljan.
Kafin
iftawar ido tuni rijiyar ta bayyana a wurin, kansa ya zura ciki sai dai ban san me yake fa
a ba har sai daga baya da na yi bincike a cikin littafin tsatsubata.
Gunkin Alhasan da aka sassa
a shi ne gunkin da da ke bakin
ofar shiga tsibirina, kuma a daidai wurin ne aka datse kan Shakundum." Shiru ne ya ratsa suka ri
a jinjina kai cike da al'ajabi, Boka mai zamani ya ci gaba da ba su labari.
Sarki Musa ya jima a tsaye sannan ya
ago da kansa wacce ta yi gumi sharkaf, yana tsaye ba tare da ya sani ba Yarima Rani
an gidan Sarki Gauta ya shiga cikin tsibirin hannunsa
auke da wata guntuwar wu
a, ta bayan Sarki Musa ya yi tsaye.
Juyowar da Sarki Musa zai yi Yarima Rani ya burma masa wu
a a ciki, a sandare Sarki Musa ya juyo yana wani irin murmushi ya sa hannunsa
aya a kan wu
ar, hannunsa
aya kuma ya
auka hankali ya fara ba shi amsa da rubutu kamar haka, "Ba tun yau na san da zuwanka ba, na san fuskarka na san waye kai kuma na san kai ne ajalina shi ya sa ba na jin ko
in karawa da wani.
Zuri'arka ce za ta kafa mulki har zuwa wani lokaci mai tsawo sai dai ka sani, akwai lokaci da zai zo wanda Shakundum za ta dawo ta kar
i sarautarta.
Ina mai farincikin sanar da kai ba za ka ta
a goge Shakundum a cikin Daular nan ba, matu
ar kuka juya mata baya dole kwa
arku za ta yi ruwa idan kuna gardama za ku iya daina bauta mata da neman taimakonta.
Ka ga wannan rijiyar da kake gani, tafi gaban rijiya gaba dubu don haka ina yi maka fatan hawa karaga lafiya." Yana gama rubutun ya yanke jiki ya fa
i yana wani irin kakari da shure-shure, sai da amayar da duka hanjin cikinsa sannan rai ya yi halinsa.
Boka Mai zamani ya sauke ajiyar zuciya a gajiya yana cewa, "Kun san dalilin da ya sa na ke iya ro
on gunkin Sarauniya?
Kun san me ya sa take amsar bu
atata?
Kun sa ya aka yi hatsabibiyar rijiyar can take amsata a duk lokacin da na yi niyyar shiga ciki?" Cike da
osawa suka ce, "Wa
annan amsoshin sai dai su fito daga bakinka." Ya jinjina musu kai sannan ya ce, "Saboda yanzu haka jinin Sarki Musa na yawo a cikin jikina." A tsorace suka wurga masa tambaya, "Jinin Sarki Musa dai Mahaifin Sarauniya?" Boka mai zamani ya gya
a musu kai sannan ya
ora da cewar.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 45
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Yarima Rani na ganin fa
uwar Sarki Musa ya
arasa wurinsa yana sakin murmushin
eta,
aga hannun Sarki Musa ya yi ya ga ya tafi yaraf.
Wata irin gu
a ya ji ta kara
e cikin tsibirin, dodon kunnensa kamar zai tarwatse.
Hannuwa biyu ya saka ya toshe kunnuwansa ganin tsawar na neman tarwatsa kunnuwansa ya sa ya fice daga cikin tsibirin gaba
aya, ina daga wurin da na ke zaune na yun
uro na taso na
araso wurun gawar na tsaya ina kallonsa.
Wasiyyar mahaifina ce ta dawo mini a daren ranar da zai mutu da yake gaya mini wa
ansu bayanai a sirrance da amfanin da za su yi mini.
Ajiyar zuciya na sauke na tsugunna, ciro wu
ar da ke cikinsa na fara
arin kai hannuna na ji wani irin zuuuu!
Har cikin kwanyata.
Can ma'ajiyar kayan aikin mahaifina da suka koma mallakina na je na
auko wani ruwan tsafinsa na sha na shafe jikina, ina gamawa na
koma wurinsa na ciro wu
ar take jininsa ya fara tsartuwa daga cikinsa.
Da sauri na kafa kaina kamar yadda mahaifina ya gaya mini, na ri
a kwankwa
ar jinin har sai da na sha na yi tatul.
Ina
ago wa na koma gefe wani irin jiri-jiri yana neman
aukana, ina daga zaune na fara ganin gawar Sarki Musa tana katantanwa.
Ina nan zaune ina ganin abin ta'ajibi na ga
ura ta turni
e wurin, kamar a mafarki haka na nemi gawar Sarki Musa sama da
asa na rasa.
Na jima a wurin ina tsammanin zan ga dawowar gawar amma har kawo wannan lokacin da nake baku labari babu ita babu alamarta.
Sanadin shan jinin da na yi ya ja mini nauyin jiki da jin jiri kamar zan fa
i, a hankali na
arasa mazaunina na farko na kwanta ina jin wani abu na zaga jikina kamar ana min tafiyar tsutsa.
Fitar Yarima Rani ke da wuya ya wuce cikin Fadar Sarauniya, a yadda Sarki Gauta yake a jikin kusurwa haka yake har kawo lokacin.
Mutanen da ke cikin fadar suna ganin shi kowannensu ya shiga taitayinsa, tsoro
arara ya bayyana a saman fuskokinsu don ko a mafarki ba su ta
a tsammanin za su gujewa Yarima ba, kan karagar Sarauniya ya je ya har
e ya fara kallonsu
aya bayan
aya sannan ya furta.
"Duk saurin kunkuru ba zai ta
a wuce wa barewa ba.
Tun ranar da kuka guje mini na kwana da sanin masaukin da kuka yada zango, ku gaggauta fitar mini da wannan
antacciyar hallitar." Yana rufe baki suka
arasa suka
auke Sarki Gauta da ke cikin mawuyacin hali, suka gab da fita suka riski muryarsa yana fa
in.
"Ku kai shi mararbar hanya ku dire shi, ba na bu
atar taimako ko jin
ai gare shi.
A bar shi a wula
ance har ajali ya cim masa." Cike da ladabi suka amsa masa sannan suka fice da shi, kamar yadda ya ba su umarni haka suka kai shi can bakin
ofar shiga cikin Daular.
Da yake jikinsa ya fara fitar da tsutsotsi ana ajiye shi
adangaru da kaji suka zagaye shi suna tsattsagar naman jikinsa.
Tun a ranar Yarima Rabo ya fara kafa dokoki da sharu
an mulki da sarautarsa, zalinci da rashin imani suka samu gurbin zama a cikin masarauta.
Talakawa suka fara fuskantar mulkin zalinci domin sai da suka gwammace mulkin Sarki Musa sau dubu a kan wanda Sarki Rani yake yi musu, shi da kansa ya na
a kansa sarauta kuma ya aurawa kansa wacce yake so.
Kwanan Sarki Rani bakwai da hawa karaga na bayyana kaina a cikin Daular, ba
aramin mamaki suka yi ba domin duk a tunaninsu ni ma na riga da na mutu babu ni a doron
asa.
A ranar da na bayyana kai tsaye fadar Sarki Rani na nufa, wani irin
arfi na tsagwaron tsafi da sirihi na sake mamaye ilahirin jikina.
Lokacin da na shiga Sarki Rani na zaune wani gajiyayyan tsohon Bawa na tsugunne a gabansa, Rani irin mutanen nan masu
iba har ya fi mahaifinsa kauri da gajarta.
Tsohon na du
e a gabansa ya yin da Rani ya
ora
afafuwansa duka biyun a gadon bayansa, a yadda tsohon yake haka ya ke sa
a tabarmar kabar da nake tsammanin sabuwar shimfi
ar fadar za a sauya.
Gumi ya ji
e jikinsa sharkaf saboda tsufa hannuwansa har karkarwa suke, shiga ta cikin Fadar ya sa Sarki Rani ya wurga mini wani mummunan kallo, ban damu ba don haka na
auke kaina gefe.
Kujerar da take fuskantar Sarki Rani na zauna wannan ya sake zaburar da shi, ya sauke
afafuwansa daga kan bayan Bawan ha
e da yi masa nuni da ya ba shi wuri, rarrafe tsohon ya fara har ya fice daga cikin fadar.
Don a yadda na yi duba a kundin binciken tsafina raini ne a wurin Sarki Rani Bawa ko Bafade ya mi
e a cikin fadar har ya yi tafiya a ciki.
Ina daga zaune na ga ya har
afa
aya kan
aya sannan ya furta, "Wane ne kai?
Don na tabbata akwai abin da kake ji da shi har ka tako cikin Fadata ba tare da neman iso ko izini ba.
Ban ta
a ganin fuskarka ba shi ya sa ba ka san ko waye Rani ba." Kamar yadda ya na
afa ni ma haka na har
e tawa, na jingina da jikin kujerar sannan na furta.
"Mai zamani
an Boka Rabo gadon gidan Bokaye da shuhurar matsafa, masu ta
ama da sirrin tsafi da sihiri a fa
in duniya." Ido kafe ni da shi sannan ya ce, "Wannan dalilin ne ya baka lasisin zuwa har Fadata ka zauna a mazaunina, uwa-uba ka hau
aya daga cikin karagata?" Murmushi ne ya su
uce mini da jin kalamansa na rainin hankali, duk da a lokacin shekaruna ba su kai ashirn ba amma ina da baiwa da zala
ar harshe.
Kafin na ba shi amsa aka shigo da wata mace mai tsohon ciki daga ita har Bawan da rarrafe suka
arasa gaban Sarki Rani, tun da aka shigo da ita take ihu da kururuwar neman taimako da neman yafiya.
A gaban Sarki Rani aka dire ta, Bawan da ya dire ta ya russuna yana fa
in.
"Ranka ya da
e barka da hutawa." Kai ya gya
a musu ba tare da ya amsa musu ba, Bawan ya nuna matar yana cewa.
"Tun shekaran jiya da ka samu mu sanar shela a kan mata masu ciki, babu wanda bai ji sanarwarmu ba.
Amma wannan da kake gani mijinta ya
oye ta wai ba zai iya sadaukar da
an cikinta ba sakamakon yau kusan shekara ashirin da biyar da aurensu ba tare da sun samu haihuwa ba..." A Fusace Sarki Rani ya katse shi da cewar, "Kisa mafi muni ya tabbata a gare ta." Jin kalamansa ya sake razanar da matar, ta saki marayan kuka tana ro
onsa.
Bai bi ta kanta ba ya sa aka kwantar da ita da kwanciyar rigingine.
Fadawa hu
u ne suka ri
e hannu da
afafuwanta, yana daga wurin da yake zaune ya zaro wata gajeriyar wu
a tana she
i.