Sashe 39
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yanzu ko me aka ce mini Usaina za ta yi ba zan musa ba domin ta yi mini abin da baki ba zai ta
a fa
a ba, ta cire mini duk wata soyayyar
an'uwa a zuciyata kuma ta cire mini
aunar ra
ar wani makusancina."
Shirun da Batula ta yi ne ya sa sauran mutanen da ke
akin sauke ajiyar zuciya cike da tausayin halin da ta sanar da su ta fuskanta a baya.
Shiru Kyauta ta yi tana nazari ha
e da kafe Batula da kallo kamar tana son tuna wani abu da sauri ta ce, "Tabbas kuna kama, don na ga kamanninku
aya da matar sarki Damina." Batula ta yi murmushin takaici ta ce, "Kamar an tsaga kara haka muke ni da ita." Muhammad da ke gefe cike da tausayawa ya furta.
"Kada ki damu Inna Shi Allah ba ya zalinci kuma duk abin da mutum ya shuka don kansa, don duk yafiyar da Ubangiji yake yi wa bawa ba ya ta
a yafe laifin wani a kan wani." Batula ta ji da
in kalamansa don haka ta goge
walla ta kalle shi ta ce, "Wannan dalilin ya sa na bijirewa Daular da take ciki don zuciyata ba ta iya ci gaba da ganinta ba, idan na biye wa sharrin zuciya ta kan iya sa
a mini mugun zaren da zan hau wanda taku
aya zan yi na burma ni hanyar da yar uwata take ciki.
Na riga da na bar ta da Allah shi ne ka
ai wanda zai yi mini sakayya." Kyauta ta kalli Muhammad karaf idanunsu suka ha
u wuri
aya,
ata rai ta yi ta buga masa harara a madadin ya sunkuyar da kai
asa kamar yadda ya saba yi a duk lokacin da ta harare shi, sai ta ga shi ma ya mayar mata da martanin harara mai zafi.
Ta ja dogon tsaki sannan ta mayar da kallonta wurin Batula ta furta, "Amma a ganina fa zuwa Ba
ar Daular can ya kama ki, wannan da kike gani wallahi
an Sarki Damina ne kuma jaririn da kika ba ni ajiya har tsakiyar cikin Daular na shiga da shi." Ta
arasa maganar tana kallon Muhammad, a wannan karon ma shiru ne ya
ara ratsawa aka rasa mai bakin magana.
Malam Bukar yana shirin yin magana Malam Liman ya katse shi da cewar, "Wannan lamari akwai sar
iya da
aure kai, shin Malam Isa me ye abin yi?" Ya
arasa maganar yana kallon Malam Isa da ya yi shiru cike da mamaki.
"Ina ganin abin da zai fi mu ba su
ur'ani izufi sittin kowannensu ya dafa ya yi rantsuwa." Rass gabansa ya ji ya fa
i, don ko me ye gani yake ba zai ta
a yin rantsuwa da Al
ur'ani ba.
Da sauri Malam Liman ya ce, "Malam Isa ka manta wannan babu tsarki a jikinta, ta yaya za mu ba wa wacce ba musulma ba
ur'ani ta ri
e?" Jinjina kai Malam Isa ya yi ya ce, "Sai a tambaye ta da wane abu ta yadda da shi wanda take bautawa idan ya so sai yi rantsuwa da shi." Muhammad ya
aga hannu sannan ya ce, "Ina da magana!" Malam Liman ne kawai ya amsa masa amma sauran bin sa suka yi da kallo suna son jin ta bakinsa, gyara zama sannan ya ce.
"Ina ga mai zai hana mu shirya lokaci mu nufi wannan Daular, sai a yi wacce za a yi ta
are ko ba haka ba?" Tun bai rufe baki ba a razane suka kalle shi hankali a tashe, Malam Bukar ya le
a fuskar Muhammad ya ce, "Amma dai Allah wadaran wannan ba
in tunani naka, yanzu kai saboda ba ka da hankali har ka manta ba
ar iziyar da suka yi maka?
To bari ka ji ka san Allah?
Idan ka gan ni a lahira kai ni aka yi don haka Allah kiyaye hanya.
an gwafar uba daga jiya zuwa yau ka gyagije har kake mafarkin komawa." Malam Bukar na rufe baki su Malam Liman suka ha
a baki suna nuna
in amincewarsu game da shawarar da Muhammad ya kawo, Kyauta na jin haka ta furta.
"Ya zame mini dole na koma cikin Daular har sai na gano wurin da wa
annan rayuwakan suke, mahaifiyata, yar tsintuwa Kandala da jaririna.
Sai dai wani hanzari ba gudu ba.
" Da sauri duka suka zuba mata ido, ita kuwa ko a jikinta ta ci gaba da cewar.
"Matu
ar babu wanda zai bi ni domin tabbatar da gaskiya tsakanina da wannan azzalumin na yi rantsuwa da abin bautar Maharba, daga cikin gidan nan taku
aya ba zan
ara ba zan bar muku shi.
In ma ya
auke shi ya tafi da shi tun da ya ce shi ba
an gidan sarautar ba ne, in ma dai ya tafi shi ma ya bar muku shi." Hawaye ne ya fara bin kumatun Batula da ta kalli jaririn da ke kwance a
asa bai san wainar da ake toyawa ba, ta tuna barin da ta yi wa nata jaririn a dokar daji ta ce.
"Ni zan
auke shi na ri
e hannu bibbiyu domin
a da dukiya ba a yi musu mugunta." Da sauri Muhammad ya
ago yana kallonta zuciyarsa na suya bisa zalinci da ya ga Kyauta na son aikatawa ido biyu.
Yana cikin nazari ya ji Batula ta ci gaba da cewar.
"Idan ya so kullin sai na ri
a tatsar masa nonon akuya ina ba shi har Allah ya raya."
Kamar jaririn ya san a kan abin da ake tattaunawa nan take ya fara mutsu-mutsu yana kuka, ganin haka ya sa Batula ta
auke shi ta mi
a wa Kyauta.
Ba ta kar
e shi ba sai ma karka
e jikinta da ta yi ta mi
e tsaye sannan ta ce.
"Tafiya zan yi daga yanzu wannan yaron ba zan sake shayar da shi ba." A hargitse Muhammad ya
ago ya kafe ta da kallo, suna ha
a ido ta
auke idonta ko a jikinta ta tsallake su ta fito tsakar gida don yadda zuciyarta ta bushe gani take yi za ta iya aikata komai don ta samu sanyi a ranta.
Da sauri Muhammad da su Malam liman suka biyo ta suna kiran sunanta amma ta yi firr ko waige ba ta yi ba, Muhammad ne ya sha gabanta yana fa
in.
"Ba kya jin abin da ake ce wa ne?"
ugunta ta ri
e cike da tsiwa ta ce, "Dole ne sai na amsa, ka saurara mini me ye ala
ata da kai?
Tun da ba kai ne ubansa ba me ye zai
aga hankalinka don na bar shi a wurin nan?
Shayarwa ce daga yanzu na daina idan ya so ya mutu ni bai dame ni ba, inka ga dama kai ka shayar da shi..." Ba ta kai ga rufe baki ba ya
auke ta da mari a zuciye, yana shirin sake sauke mata wani da sauri Malam Liman ya ri
e shi yana fa
in.
"Subhanallah!
Wannan bai da ce ba Muhammadu." Sunkuyar da kansa
asa ya yi don shi ma bai ji da
i ba, suna nan tsaye ya ji ta fara raira wani irin kuka wanda ka na jin sa ka san yana fitowa ne daga
asan
irjinta.
Cikin wata irin murya kasalalliyar murya ya furta, "Na amince!
ana ne na amince zan ri
e shi tamkar
an cikina." Jin haka ya sa Kyauta ta
e baki, Batula na
arasowa ta kama hannun Kyauta ba tare da ta furta mata komai, ganin haka ya sa ta tirje tana fa
in.
"Inna ni fa..." Da sauri Batula ta katse ta da cewar, "Wani abu zan sanar da ke." Kamar ra
umi da akala haka Kyauta take biye da ita.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 63
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Suna shiga
akin Batula ta zaunar da ita a gefen gado, kai tsaye ta mi
a mata jaririn tana fa
i, "Ba shi ya sha." Da sauri Kyauta ta
ago tana shirin yi mata musu haka kawai ta ga ta yi mata kwarjini ta gagara musa mata, rai a
ace ta fara ba wa yaron nono Batula ta zauna a gefenta tana fa
in.
"Kyauta!" Jin yadda ta ambaci sunanta ya sa jikinta yin sanyi, ta
ago a hankali tana kallonta sannan ta ci gaba da cewa.
"Na ga gaskiya tsagwaronta a
wayar idonsa, haka kawai na ji zuciyata ta aminta da shi don yanayinsa bai nuna zai aikata miki irin wannan mummunan rashin adalcin ba.
Jikina yana ba ni kalamansa akwai
amshin gaskiya, mutumin da ya saba kisa yana keta ha
in 'ya mace ba zai juri irin kalaman da kike fa
a masa ba, zan ba ki lokaci kiyi nazari a kan kalamansa.
Ki yi tunani saboda na miki uzurin abin da kike yi duba da irin matsalar da kika fuskanta, ki zurfafa bincike kafin nan da
an wani lokaci amma wannan yaron kamalarsa ba ta yi kama da fasi
i ba, na
oye a gabansu ne saboda ke aka cuta ke ce mai ciwo a zuciya idan na ba shi rinjaye kamar ba mu yi miki adalci ba." Shiru Kyauta ta yi kalaman Batula na ratsa ta kamar mai nazari, jinjina kai ta yi Batula ta ci gaba da cewa.
"Idan kin zurfafa tunani wata
ila ki fahimci bambamcin ala
ar da ke tsakanin Muhammad da wanda ya keta ha
inki." Ajiyar zuciya Kyauta ta yi ba tare da ta tanka ba, ta jingina kai da jikin gado ta fa
a duniyar tunanin abin da ya faru da rayuwarta tun daga farkon shigarta cikin Daular.
Ganin haka ya sa Batula ta yi murmushin nasara don ta lura jikin Kyauta ba
aramin sanyi ya yi ba, a hankali ta ja jiki ta baro ta a
akin.
Muhammad na ganin shigar su Kyauta
aki ya nemi wuri a
asa ya zauna, hannuwa biyu ya ha
a ya fa
a duniyar tunani.